Sashe 49
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 6 min read
Atare gaba d'aya suka fito dg cikin gidan suka shige motocinsu suka nufi police station"bayan dr Aliyu yaga an rufe safwan yaje cell d'in da mama gaje take"tana kwance fuska da baki duk sun kumbura taci duka na fitar hankali"da kanta ta sanar musu komai harda kashe mijinta da tayi sanadi....bece komaiba ya kalleta yabar wajen"fitowa sukayi bakin titi zasu shiga mota"brr Ahmed ya kalli yaya Aliyu yana fad'in jikina na bani kamar za'a saki safwan dukda munada hujjoji masu k'arfi"nima haka nake zato Amma dg nan gidan governor zanje idan yasan wata Ai baisan wataba"kama shirya gobe nake buk'atar Ashiga kotu Ayi komai Awuce wajen....dato ya Amsa sukayi sallama suka shige mota shida muhseen"yayinda dr Aliyu yanufi gidan governor"be sha wahalar shigaba matsayinsa na babban likita da garin kano da wasu garuruwan ke tak'ama dashi"bayani yayima me girma governor Atak'aice"Aikuwa Agabansa yayi waya yace"kar Asaki safwan kuma Ak'ara masa tsaro....sai wajen k'arfe 10 saura yaya Aliyu ya iso gida"yana shigowa parlourn sa ya zauna kan kujera yana maida numfashi yafara k'ok'arin kiran In'am.....sai gab da zata tsinke ta d'auka taki mgn"hellow my Angel! pls kimun mgn tuba nakeyi....ni bbu ruwana dakai ka koma can Asibitin mana tunda sunfini mahinmanci.....
Ayya ba Asibiti najeba"wlh maryam wani mummunan Abune yafaru"ina ganin kiranki d'azun bbu nutsuwar na d'auka" inama police station lokacin kika kira"kimun Afuwa my Angel kar kiyi fushi dani"idan kikayi fushi dani damuwar biyu zata zamar mun"kimun Addu'a kin jiko??yafad'a cikin taushin muryarsa.... subahanallahi! yaya Aliyu meke faruwa ne?"dama wlh danaji banji kiran kaba nayita jin fad'uwar gaba"karka damu ni bana yin fushin komai dakai wasa nakeyi"lumshe idanuwansa yayi yana fad'in kedama ke tsoron had'uwa dani kusan 3days kina b'oyemun kanki my Angel?"dg saka rana inaga Ance An d'aura mana Aure to?"bansan meyasa kike mun hakan ba?"to Ai nadena yaya"yanzun meke damunka ka fad'amun pls"tayi maganar cikin shagwab'a tana shure shure k'afafuwa"wanda yaya Aliyu najin sautin yadda takeyi"sbd kan bed take kwance"my Angel rigima"ki dena mun wannan shagwab'ar Allah"Addu'a zaki mun gobe in sha Allah zanzo na sanar miki yadda Akayi ko?"ni Allah ban yardaba"d'an jim yayi sai kuma yace"tsakanina da safwan ne ,yanzun haka yana police station shida wanda yaturo Asacemun ke kwanaki"oh yaya na rasa wace irin k'iyayya mutumin nan yakeyi maka?"Allah yasa suyi masa dukan tsiya"murmushi yasub'uce masa kamar bashine cikin damuwa d'azun ba"Ahankali yace"karki damu my Angel in sha Allah k'arshensa ne yazo kotu ma zamu shiga dashi zuwa goben insha Allah"yaya ni zan bika"keda ke guduna kuma?"danefa ba yanzun nace nadena ba"Allah yasa da gaske kikeyi Amaryata..... d'it In'am ta yanke wayar tana dariya"yaya Aliyu yasaki Ajiyar zuciya yana jinsa cikin nishad'i"ya mik'e tsaye yanufi cikin bed room d'in"bath room ya shiga yayi wanka da Alwalah"bayan yagama shiryawa ya kabbara sallar shafa'i da wuturi"yajima yana Addu'ar Allah yasa wannan matsala tazo k'arshe kenan"kuma Allah ya fiddama umma k'in In'am da mahaifiyarta Azuciyarta"dan tunda Aka saka ranar Auren nasu kwana 3 yau" har yanzun batayi masa zancen ba koda da Allah yasa Alkhairi ne"yajima yana Addu'a dg bisani ya d'auki wayarsa yaturama In'am zazzafan text message...sai wajen 11 bacci me dad'i yayi Awon gaba dashi....
washe gari misalin k'arfe 8:11 am yaya Aliyu ne zaune k'asa kan carpet A parlourn Abba"sai Abban na zaune kan kujera suna jiran shigowar umma cikin parlourn"sbd dr Aliyu yakirata tazo Abba nason ganinta ta waya"Abba ya dubesa yana fad'in Allah dai yasa lafiya Aliyu da kake son mgn damu??"bbu lafiya gaskiya Abba"Amma dai Abin da sauk'i"yafad'a lokacin da umma ta shigo da sallama tayi kicin kicin da fuska"Abba yayi murmushi yace"hauwa kenan! banine ke kiran kiba Aliyu ne keson mgn damu"naga kin had'e rai"batayi mgn ba ta zauna"kan Aliyu Ak'asa yashiga yi musu bayanin zuwan bahbah da Abinda yaka wosu"dg k'arshe ya kunnah musu recording.... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! ni gaje zata yiwa haka?"Abinda zata sakamun dashi kenan?"wani irin mugun murmushi Abba yasaki yanata kallon umma dake kuka shab'e shab'e da hawaye"yaya Aliyu najin zafin zubar hawayenta yaci gaba da musu bayanin yadda Akayi yanzun haka suna tsare zasu shiga kotu....
Abba yace" Aliyu kenan!
Tuni najima da zargin gaje tabi wata muguwar hanya sbd tayi kud'i kodan canzawar danaga tayi farat d'aya"safwan kuma ban tab'a zaton mak'iyinka bane sai yanzun daka fad'a"Amma Alhmdllh tunda suna hannu"ubangiji yashiryu masu irin halinsu"dole kam Ashiga kotu sbd ko wanansu yayi kisa....
Alh! cewar umma murya na rawa"karki cemun komai hauwa"nasan Afuwa zaki nema guna ko?"kin manta Abaya na sanar miki sai kinyi nadama marar Amfani Akan gaje??"to ki godema Allah da Abin yatsaya iya haka bataga kaiga ganin bayan naki ba"in bacin Aliyu yashiga case d'in wlh bazan shigaba"sbd kin gayamun mgn ban isa na rabaki da y'ar uwarkiba"to ga Abinda ta saka miki dashi duk irin hallacin da kika mata Arayuwa"kayi hak'uri Alh ka yafemun kuskurena wlh komai na zama Agidan nan gaje itace sila"ka yafemun Alh dan Allah badan niba" kaima Aliyu ka yafemun ka nema mun gafaran In'am data mahaifiyarta dan Allah"bbu ruwan Aliyu da wannan kece zakije ki sasanta da maimuna"sbd haka Allah ya kyauta yasa tuban gaskiya kikayi"yanzun Aliyu ka tashi harda ita muje station d'in naji yaushe za'a zauna kotun?? kasa mgn yaya Aliyu yayi ransa fari k'ar dajin kalaman umma ga In'am da mahaifiyarta"yana ganin Abin kamar A mafarkine bada gaske ba"d'ago kansa yayi ya kalli umma dake k'ok'arin tashi tsaye"Ahankali yace"to Abba bara nafito da motar"okay Abba yafad'a shi kuma ya mik'e tsaye yafita"shima Abban ciki yashiga ya d'auki Abinda zai iya buk'ata yafito dg cikin parlourn yasanarwa mommy zai fita sbd girkin tane....
Abba da yaya Aliyu ke gidan gaba"umma na gidan baya zaune tanata kuka"tana tuna wai gaje ce zata iya salwantar mata da ranta"lallai mutum sai Allah"da wannan tunanin suka iso police station d'in"office d'in DPO suka nufa wanda case d'in yake a hannunsa"yaya Aliyu ya gabatar da Abba da umma"sannan yabukaci son ganin mama gaje da kuma tambayarsa sun mik'a case d'in kotu??"dpo yasanar masa yau da k'arfe 4 za'a zauna kotun"safwan yama d'auki lauyer"dato kawai dr Aliyu ya Amsa" Aka musu jagora har cell d'in da mama gaje take ciki"tana zaune tayi tagumi fuska dukta kumbura sbd duka"ranta fal nadama ce had'e da dana sani"tasha Alwashin kuma wlh bazata mutu ita kad'ai ba saita tona Asirin hjy wasilah da itace sanadin shigarta k'ungiyar"tana wannan tunanin taji motsin bud'e k'ofar"da sauri ta d'ago kanta"gabanta yayi wani irin mummunan fad'uwa"tayi k'asa da kanta da sauri"bak'ar Algunguma dole kiyi k'asa da kanki mana"to Allah yatoni Asirinki"bayan muguwar shawara da hud'ubar tsiya da kike mun"hakan be ishekiba Ashe harda ganin bayana kikeso kiyi sbd Abin duniya"tir da halinki gaje kinci Amanar zumuncin Allah kin cuci mijinki uban ya'ya'nki kinga bayansa sbd son Abin duniya"na tabbatar su hamza sukaji wannan labarin zakuyi miki tsana mafi muni"ban tab'a zaton zakimun haka ba"ta k'are maganar tana kuka harda shashsheka"kasa mgn mama gaje tayi"Abba ya matso yakama hannun umma yana fad'in Ai dama Abinda naso na nuna miki kenan"Amma bbu komai gaskiya tayi halinta saita jira sakamakon Abinda tayi"dg haka Abba yayi shiru yana rik'e da hannun umma suka bar wajen"yaya Aliyu yabisu da kallo yana jin dad'in shiryawar Abba da umman"kallo mama gaje dake kuka bata isheshiba yayi gaba da nufin yakira brr Ahmed yasanar masa kotun da zasu had'u"sannan yanzun In'am kawai zuciyarsa ke muradin gani dayin tozali da ita....da tunanin In'am Aransa yanufi bakin titi yabud'e mota yasami umma da Abba zaune a back sit suna mgn"murmushi yayi sbd yasan Abban sa nason umma halayenta ne kawai yahad'asu da ita"bece komaiba yashiga driver sit ya jasu kawai"yana d'in yakira brr Ahmed yasanar masa kotun daza'ayi shiri'a da k'arfe 4 na yamma....suna isowa gida me tubarau yayi parking dg waje"umma da Abba suka fito suka nufi cikin gidan"shi kuwa rufe motar yayi ya fito yana kallon kansa yace"my Angel zata ganni da jallabiya ina yawo"yafad'a murmushi na sub'uce masa yatura k'ofar get d'in gidansu yashiga....