← Book details So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. Local reading mode
READING PART 18 OF 65

Sashe 18

So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 7 min read

Adinga sharhi gaskiya ko arage yawan page
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
SONE KO K'IYAYYA
19&20
..........wani irin mugun shock yaya Aliyu yaji Aduk illahirin jikina"dukda ba wannan ne karon farkoba da jikinsa dana In'am ya had'u"Amma yadda ta rirrik'esa tana kukan shagwab'a shine kawai yasan meya keji Ajikinsa"gashi ya lura nurses d'in dake wajen kallonsu sukeyi"hakan yasa ya tattaro jarumta yana cigaba da Abinda yakeyi be kula In'am ba dake k'ananun kukanta"harma ta gaji tayi shiru still tana rik'e da yaya Aliyu dg bayansa"saidai ta janye kanta Agefen kafad'arsa data b'oye fuskarta"yaya Aliyu! ta kira sunansa tana b'ata fuska"menene?"iya Abinda yafad'a kenan yana danna waya"yakira dr marwan yasanar masa yaka masa Abinda zai buk'ata...nidai na gaji da tsayuwa"ta fad'a Alokacin daya gama wayar"kije office ki jirani"to yaya ta fad'a tana cikasa ta juya zata fita ...MARYAM! yakira sunanta yana cigaba da Abinda yakeyi" ta juyo batace komaiba"bance ki tsaya ko inaba kije ki zauna ki jirani"dato ta Amsa ta fita....lokacin data shigo cikin office d'in nashi bbu kowa"samqn kujerar dayake zama tana juyawa dashi Anan In'am ta zauna"ta lumshe idanuwanta tana k'arema office d'in kallo sbd yamata kyau ba kad'an ba"oh duk Inda yaya ke yawan zama sai kaji k'amshinsa"ta fad'a tana d'aukar remote dake samqn table ta kunna TV"MBC bollywood ta latso suna wani indian firm"ta fara kallo kujeran na lulawa da ita"Atake bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita.....kimanin mintina 45 da shigowar In'am yaya Aliyu yashigo cikin office d'in shida wani yaronsa daya d'akko masa ledojin daya musu take Aways"bayan ya Ajiye yafita"yaya Aliyu yabita da kallo yana sakin murmushin gefen baki yace"my Angel matsiwaciya"kinji dad'in kujera shine harda yimun bacci a office"yafad'a yana jan kujerah ya zauna yana fuskantarta"daya tuna moment nasu Ad'azun sai yaji mutuwar jiki"table d'in yad'an buga da k'arfi ta bud'e idonta Atsorace tana hamma"sai kuma ta gyara zamanta tak'i mgn kuma bata kallesaba"ta gefen ido yake kallonta yana tunanin tun yanzun tana wannan miskilancin to inaga Anan gaba ta k'ara zama babbar budurwa....idan kin gadama kiyi break fast na miki Allura yusuf zaizo yamayar dake gida"yak'are maganar yana Aza ledar samqn table d'in gabansu"batace komaiba ta jawo ledar"take away d'in chips guda 1 ta d'auka da maltina ta juya masa baya"yatab'e baki ya mik'e tsaye yafita"har saida ta idar sannan yadawo office d'in yanata cin magani sbd karta rainashi...lolx"nagama! tafad'a batare data kallesaba" tab'e baki yayi yana danna waya yace"ai nazata kinfi k'arfin kiyi mgn?"to Amma yaya kaima ba haka kake mun....

Afusace yanufi gaban table d'in yana fad'in maimaita mun Abinda kikace"shiru tayi ta rintse ido Azatonta ko marinta zaiyi"sai taji shiru"yaja tsaki yana fad'in Akwai wacce zata zo ta miki Allura yanzun"sauran kiyi gaddama"shiru tayi tak'i mgn"yayi tsaye kawai"ita kuma ta kama ido ta rufe"Ahaka wata nurse ta shigo da sallama cikin ladabi tana fad'in ina take doctor?"fuskarsa Ad'aure yanuna In'am yana fita"kasancewar nurse d'in babbar macece saima rarrashin In'am tayi harta Amince Aka yimata Alluran Agefen mazaunanta "bayan An gama tayi tsaye ta kama kuka"nurse d'in na rarrashinta yaya Aliyu yashigo"hakan yasa ta fita"gefenta yanufo ta takure jikinta Awaje guda ta kauda kanta"ya girgiza kansa kawai yana tunanin halinta idan ta botsare"muryarsa bbu Alamar wasa yace"kinaso na fita harkanki sbd kina ganin ina takura miki?"shiru tayi batace komaiba tana share hawayenta"yayita kallonta yana jin bbu dad'i sbd kukan data keyi"ki yakeyi kamar ya mannata da jikinsa"wuce ki zauna patient zan fara dubawa"to yaya ni wajen lalle zan tafi ai"bece komaiba yazaro kud'i dubu biyar yamik'a mata beyi mgn ba"k'in Amsa tayi tana matsar k'wallah tace"kaima ka nuna nida nafeesa ba d'aya bane ko?"MARYAM! kanta ak'asa tace"na'am" Amsa kije ki zauna yusuf zaizo yakaiki har gidan da Akeyin lallen"idan ina miki mgn kina mun shiru ko musu wlh ranki ne zaita b'aci"dg haka yaja tsaki zai tafi tayi saurin Amsar kud'in da hannu biyu tana fad'in nagode"be kulataba yaje ya zauna kan kujera"Amamakinsa sai yaga ta iso gefensa tana fad'in ni yaya kan wannan kujerar zan zauna"beyi mgn ba yatashi tazo ta zauna tana murmushi kamar ba ita bace keta kuka"yana danna laptop tanata kallon sa"can yad'ago kansa suka had'a"yatsina fuska yayi yace"lafiya kike kallo nah?"turo baki tayi tace"harda saloon fa zai kaini"Amamakinta sai taga yasaki d'an guntun murmushi yana cigaba da Abinda yakeyi"ta kafesa da ido tana kallo sbd yamata kyau sosai"yakuma bata mamaki"sbd ta fahimci itafa bema sakar mata fuska sai a kwanan nan"ko gaddama da musu datake masa"cikin rufe idone da k'arfin hali take masa Amma tana jin tsoro Aranta dakewa kawai takeyi"kuma idan batayi Abinda zaiyi mgn ba bata jin dad'i.....harma ta cire ran jin zaice wani abu"sai taji Amon tattausan muryanshi yana fad'in karma ki bari yusuf yaji kina cewa zai kaiki saloon"Amma yaya dan Allah kainefa zakace yakaini ko?"ki bari gobe zan kaiki tunda week end ne"shiru tayi sbd ba haka tasoba"shi kuma yaci gaba da Abinda yakeyi"Ahaka office d'in yad'auki shiru"can yaya Aliyu yarufe computer d'in ya mik'e tsaye yana kallon ta yace"tashi muje"batayi musuba ta mik'e tsaye tana rik'e da kud'in sbd bata fito da jaka ba"Ajere suke tafiya bbu wanda ke mgn A cikinsu har suka iso parking lot"kamar Abin had'in baki saiga motar safwaan data yusuf sun shigo kusan Atare"dr Aliyu na lura da motar safwaan yatab'e baki" yakumasha Alwashin zai masa mgn indai Aiki zaiyi a Asibitin sa tofa yazama wajibi yadinga zuwa cikin lokaci"yana wannan tunanin yusuf yafito dg cikin motar yanufi gefen yaya Aliyu yana fad'in wlh yaya ina kasuwa ka kirani"gata nan kuje ka sauketa"dg haka yyi shiru"safwan ya iso gabansu ya shirya cikin manyan kaya" yabama Aliyu hannu sukayi musabuha"idanuwansa k'yam Akan In'am yana binta da wani irin kallo"gaidashi tayi batare data kallesaba ta nufi wajen motar yaya yusuf"safwaan ya Amsa fuska Asake"kafin suyi musabuha da Yusuf"yaya Aliyu kuwa duk yana lura da irin kallon k'urullar da safwaan ke jifar In'am dashi"Amma saiya basar yajuya yyi tafiyar sa"yusuf yashige mota sukabar wajen"safwan yaja kwafa yana shiga cikin Asibitin......
kasancewar dg gidan da Akeyin lallen bbu nisa sosai da gidansu In'am"ko A k'afa zata iya komawa gida"wajen 10 am aka fara sai wajen 12 Aka gama"bata cireba sai k'arfe 3 sannan ta nufo gida"ummi na zaune A parlourn bayan ta gama cin Abincin rana"kasancewar tasan In'am na wajen lalle"saidai dataga ukku tayi bata dawoba ta fara tunanin tura Auwal gidan da Akeyin lallen yaga lafiya?...."bata gama wannan tunanin ba nafeesa da in'am suka shigo cikin parlourn"ai nazata Acan zaki kwana?kai ummi kin sanfa Akwai zama"hakane kuma yayi kyau"cewar ummin tana kallon hannayen In'am da k'afafuwanta"Abinka da farar mace"sai yayi jajir gwanin ban sha'awa"nafeesa ta zauna ta gaida ummi tana kallon In'am tace"kije kiyi wanka da k'arfe 4 zamuje"ina zakuje?"mommy zata Aikemu"cewar In'am"dato ummi ta Amsa"nafeesa ta tashi ta fita"In'am kuwa dining area ta wuce ta zuba Abinci kad'an taci"sannan ta wuce d'akinta"sallah da wanka tayi kafin ta shirya cikin Riga da siket na lece blue"wanda Aka musu iri d'aya itada nafeesa"bata d'aura d'an kwaliba" mayafi blue tasaka ta yane kanta dashi"sannan tazura takalmi masu tsini Ak'afar ta" ta rataye hand bag nata Agefen kafad'ar ta"tanata k'amshi tayi kyau har ta gaji"sbd harda make up tayi"bbu wani Aikensu da mommy zatayi wajen bathday d'in k'awarsu sady zasuje"(sit mate d'insu ce) wanda In'am itace tayi k'aryar mommy zata Aikesu"sady kuma d'azun tazo gidan In'am bata nan taka musu card na gayya "shine nafeesa ta sanarwa In'am data dawo.....fitowa in'am tayi har canza tafiya takeyi"Auwal da mahmood na zaune a parlourn suka bita da kallo"Auwal yayi dariya yana fad'in kinyi kyau badan halinkiba"ina zakije?"ina ruwanka"waike yaya Aliyu yasan zama ki fita ne?"gaban in'am yafad'i"dan ita tama manta da wannan me tubarau d'in karyaji basu gida"Amma data tuna koya tambaya za'a ce mommy ta Aikesu"sai taji nutsuwa"ta shige bed room d'in ummi batare data kula su Auwal ba"bayan tayima ummi sallama ta fita"A waje suka had'u da nafeesa"itama irin kayan in'am ne Ajikinta"yauwa muje mu hau Adaidai ko?"cewar nafeesa"in'am na kallonta tace"kaddai muyi dare kinsan halin su yaya"haba zuwa 6:30 pm haka mundawo kafin magrib"ta fad'a suna tafiya" cikin sa'a suka sami Adaidai ta mik'a su Anguwar jan bulo"bayan sun sallami me nafef d'in suka nufi cikin wani had'add'en gida me farin get"lokacin da suka shigo ciki"wani guy na zaune kan resting chairs shida wani Abokinsa"tunda In'am ta doso wajen yakafeta da ido har suka wuce cikin babban parlourn gidan"da sauri farooq ya mik'e tsaye yana kallon Abdul yace"Abokina naga matar aure gaskiya"wannan itace daidai dani"raina yabani k'ilan Acikin friends d'in sady suke y'an matan nan"Abdul yace"nidai black beauty d'in can tamun"farooq na murmushi yace"bara na bisu ciki ka jira Anan"yafad'a yana tafiya cikin nutsuwa.....farooq guy ne tun last year yakammala digree nasa yayi service"be wuce age mate d'in yaya sulaiman 30yrs"farooq ya had'u bbu laifi sbd yanada kyau ga kuma kud'i"mata da yawa na cewa suna sonsa yana yarfasu"Amma sai gashi yana ganin In'am duk ya rud'e.....
Chapter 18 · 0% Book details