Sashe 22
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 4 min read
Amma ta yaya zan badashi d'in?"dubara zakiyi masa kice zakuje wani waje"saiki kamana shi"misali ki nuna ziyara ta dangice zakuje"ko kuma idan yanada son kud'i ki nuna masa Inda zai samu k'aruwa zaki kaisa"d'an jim mama gaje tayi sai kuma tace" to shikenan"nizan wuce gida sai munyi waya"dg nan kasuwa zan shiga nayo cefane na siyo sabbin kaya na bada d'inki"shewa hjy wasilah tayi tana fad'in kice duniya sabuwa?"kedai bari dan inada haushin yadda masu hannu da shuni ke taka talaka"yau sai naci farfesun kaji na ture....hjy wasilah nata dariya sukayi sallama da mama gaje"wacce kai tsaye kasuwar ta nufa"sabbin Atamfofi da laces kala 5 ta siya da takalmi da jaka sabuwa taje takai d'inki"sannan tayi uban cefa nanta tasaka Aka yanko kaji kafin ta nufo gida.....lokacin har Azahar tayi"zubaida na zaune tsakar gidan tana yatsina fuska sbd yunwar dake damunta"tunda mama gaje tabar gidan bbu Abinda ta girka"kuma uban be kawo komai ba"Asalima tun safe rabonsa da gida....da sauri zubaida ta mik'e tsaye tana fad'in mama wa'annan kayan fa?"ke Amsa nan bansan tambayoyi"kud'i nasamu kasuwanci zan cigaba dayi"na gama zama Acikin fatara"ta k'are maganar tana Ajiye kayan k'asa ta zauna kan tabarma tana maida numfashi"ta zaro kud'i dubu biyar ta mik'ama zubaida"ido ta zaro tana fad'in na meye mama??"kije Awancan gidan cin Abincin ki siyo mana shinkafa da miya plate guda guda kowane da k'irjin kaza"baki washe zubaida ta fita" bata jimaba ta dawo itada mama gaje suka zauna sukaci sukayi hani'an"kafin su Aza sabon girki"taliya da shinkafa da miyar kaji"ga farfesun kifi duk Anyi"sai wajen marece Aka gama girkin"mama gaje na kallon zubaida dake had'a kayan wanke wanke tace"dg yau na gama girki da itace"gobe Hamza zai siyomun silinda"sati na sama na canza kujeru"kai gasky mama naji dad'i"dan Allah kimun sabbin kaya na gayu k'ilan na k'ara burge yaya Aliyu"sbd rannan naganshi da shegiyar yarinyar nan me k'wala k'walan idanuwa"kamar sonta yakeyi wlh"tab'e baki mama gaje tayi tana fad'in kinma tunamun da yaya hauwa dake gudun mu sbd talauci"Amma zan bata mamaki"yo ai ko sonta yakeyi A banxa sbd uwarsa bata so" sabbin kaya kuwa karkima damu harma sai kin gaji da sawa"kidai bari kasuwar taci gaba mana"to shikenan mama Allah yataimaka"mama gaje ta Amsa da Ameen tana shiga bayi sbd tayi wanka.....bayan sallar magrib lawal yashigo gidan"da leda Ahannunsa"babban mutum ne da bai wuce shekara 50 Aduniya"wahalar rayuwa ta saka duk yayi furfura"jikinsa Asanyaye yashigo sbd yasan sai gaje ta masa masifar be basu Abincin rana dana dare ba"furace da nono da super getting da d'aurin manja duk Aledar"tunda yayi sallama yaji mama gaje ta Amsa batayi masifar ba"yabita da kallo tana zaune kan tabarma da d'aurin k'irji plate d'in Abinci da k'asusuwan kaji Aciki Agabanta "da Alama Abinci ta gama ci"kasancewar Akwai fitila me haske dake kunne tsakar gidan"Hamza na gefe kan kujera y'ar tsugunno yana cin Abinci"yayima baban nasa sannu da zuwa"mama gaje na yatsina fuska tace"kadawo ne?"Eh nadawo ga wannan"yafad'a yana mik'a mata ledar hannunsa ta Amsa"ya zauna Agefenta...dan Allah ka tashi kaje kayi wanka"bara na zuba maka ruwa"bece komaiba sbd dama ta saba yi masa haka"ke zubaida! ta k'wala mata kira"na'am ta fad'a tana fitowa dg cikin d'aki"d'akko kwano ki dama masa furan mudai mun k'oshi"wannan taliyar kuma yanzun mun wuce cinta Agidan nan"nayi Abincina nida y'ay'a na munci"sbd yanzun nafara kasuwanci bazan zauna jiran saika samo ka bani ba"lawal bece komaiba ya mik'e tsaye yabar mata wajen yanufi wajen da Ake tara ruwa"da kansa ya zuba a bucket ya d'auka yashiga bayi"zubaida tabar wajen"Hamza yayi k'asa da murya yana fad'in mama baki kyautawa wlh"saunawa ina rok'arki Alfarma ki dena yima baba haka Agabanmu?
Abinci idan be kawo ba nima ai ina nemowa nakawo duk Ataru Arufawa kai Asiri ko?"kai bansan zancen banza da wofi"ina ruwanka Anan?"kasuwanci nafara kuma dole nayi Alfahari dashi"idan yayi zuciya yacanza sana'a mana"kiyi hak'uri!
Abinda yafad'a kenan yatashi yafita"bayan baba yafito yayi shirin bacci"mama gaje ta zubo masa Abincin ta had'a da kwanon furan ta Ajiye masa gabansa"Abincin yaduba ya Ajiye yasha furan sosai"sannan ya kalleta kasancewar Agefensa take zaune"yayinda zubaida na d'aki tamayi bacci"Ahankali yace"ina kika samu kud'in yin irin wannan girkin??"d'aure fuska tayi tana fad'in karka manta dako wacece yayata?"komai kasan ai sune kemun na batun Abinda ka gaza yimun"yanzun haka Aliyu yabani jari"kuma zai samawa Hamza Aiki daya gama karatu"Ajiyar zuciya yasaki sbd ya yarda da maganarta"Abincin yaci yak'oshi"sbd rabonda yaci Abinci me dad'i irin haka yama manta"bayan yagama ta d'auke kayan zata shiga d'aki yakirata"tana d'aure fuska ta dawo tayi tsaye"wata tsohuwar d'ari biyar ce yazaro duk taji jiki ya mik'a mata yana fad'in kisameni Ad'akina"bangane me kake nufi ba?"ta fad'a bata Amshi kud'in ba"dukda sarai tasan meyake nufi"mayar da kudinsa Aljihuyayi yana tunanin Inda Adane baki washe zata Amshe ta bishi d'akin"kasancewar duk idan zai sadu da ita bata Amincewa saiya bata kud'i"kusan wata 3 kenan bata Amincewa dashi"ransa Ab'ace yace"koban fad'a miki ba kinsan menake nufi"sbd haka kije keda Allah"yana fad'in hakan yatashi ya wuce d'aki"taja tsaki itama ta koma nata d'akin....