Sashe 60
So Ne Ko Kiyayya Part 1 Complete Hausa Novel. · about 8 min read
Allahu yayi miki Albarka yabamu zaman lafiya da zuriya na gari"yak'are maganar yana janyota jikinsa"batace komaiba dan gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi har kanta"my Angel hak'ika banida bakin yimiki godiya sai Addu'a kawai"kingama mun komai Aduniya da kika mallakamun martabarki"me kikeso na miki Aduniya duk wahalarsa maza kisanar mun?"Amma kiyi hak'uri kiyi shiru kada kanki yayi ciwo"tunda na farko ne dole kiji jikin naki bbu dad'i ko?"ina SONKI MARYAM ! har bansan Adadi ba"tun ranar dakika zo duniya dana d'aukeki naji lokaci guda Allah yadasamun k'aunar ki Araina"ban tab'a zaton zan samekiba sai gashi Allah yabani ke"kin bani Abinda yafi k'arfin dukiya ta bani"kiyi hak'uri da wannan kowace mace ta fara"naso na hak'ura nabarki Amma ciwon marar danake fama dashi kusan shekara 10 yana neman yamun illah....shiru In'am tayi tana saurarensa tana tunanin dama tuni yakeda buk'atar y'a mace Amma sbd ita ya zab'i k'untata kansa har sai sadda ta zama mace sannan ya Aureta?"lallai Inda bata Auri yaya Aliyu ba dabata masa Adalciba"ta kuma tabbatar da cewa bazata tab'a samun namijin dazai mata irin son dayake mata ba...my Angel karki horani da fushin ki"kimun hukuncin da kikeso Amma banda fushi dani"nasan nayi laifi kiyi hak'uri muyi wanka zakiji jikin normal"ya fad'a yana k'ok'arin kwantar da ita gefe sbd yatashi ya suturta jikinsa"Ahankali tace"yaya ni bana fushin komai dakai"kuma bakamun laifin komai ba"ni kadena mun godiya"yaya Aliyu yayi mamakin In'am ya d'auka zaisha wahalar shawo kanta"dole na miki godiya tawan"sbd farin cikin dakika bani"hak'ika Allah shine yafi cancanta mu godemawa daya bamu damar kasancewa cikin inuwar Aure"yah Allah yabama mazan dakeson Aure dama suma suyi Aure"In'am ta Amsa da Ameen tana rintse ido sbd zugin datakeji Agaban ta"yaya Aliyu yatashi cikin farin ciki ya surtata jikinsa yashige bath room"ruwa masu gumi ya had'ama In'am"sannan ya fito da towel Ahannunsa"tana kwance yadda yabarta"ya janye bed sheet d'in data rufe jikinta dashi"yafara k'ok'arin d'aura mata towel d'in"daurewa kawai takeyi Amma jikin nata bbu dad'i"d'aukar ta yayi suka shiga ciki ya sakata cikin ruwan zafin"ta saki k'ara tana son guduwa"yarik'eta gam yana k'ara ware mata k'afafuwanta ruwan na shigarta sosai"sau biyu yana canza mata sannan ya taimaka mata ta tsarkake jikinta"saidai tak'i yarda koda wasa ta kallesa"d'akkota yayi suka fito ya kwantar da ita samqn bed yafita dg cikin d'akin da sauri"kitchen ya nufa ya jona ruwan zafi ya had'a mata tea me kauri ya d'auko ruwa yadawo d'akin"In'am na kwance tayi shiru"daurewa kawai takeyi ga kanta nata ciwo"saidai gabanta yarage zafin"Ahankali yayi sallama ya shigo ya kunna hasken d'akin yana fad'in tashi kisha tea da magani saiki kwanta ko?"batace komaiba tafara k'ok'arin tashi zaune tana rintse ido"yabita da kallon tausayi sbd yasan dai bai jimata ciwo ba"shiyasa dama ya d'akko painkiller zai bata"gefen bed d'in ya zauna ya d'ago kanta ya jingina jikinta anasa jikin yafara bata tea d'in"bayan ta shanye yabata magani yanata yimata sannu"inane Inda hand driyer taki take na busar miki da gashin
??"tana d'akina cikin ward rope ta tsakkiya dg gida na farko"okay ko kanki na ciwo ne?"uhmm"bece komaiba yajawo lokar ya d'akko maganin ciwon kai yabata"sannan yafita"be jimaba ya dawo mata da rigar bacci doguwa da pant"gefe ya ayjiye yagyara mata kwanciyar dg gefen dama"sannan ya jona hand driyer d'in jikin soket d'in dake gefen bed side drower yafara busar mata gashin dashi"ta lumshe ido can tace"yaya kaje kayi wankan mana"zanyi my Angel nafiso naga nagama shiryaki kinyi bacci sai nayi"nifa lafiyata qlau zan saka kayan baccin da kaina"to shikenan bara naje nayi wankan "yafad'a yana Ajiye hand driyer d'in sbd kan yabushe yashige bath room"ta saki Ajiyar zuciya ta lallab'a ta tashi zaune tana rintse ido"dg zaune ta saka rigar sannan ta mik'e tsaye da k'yar tasaka pant d'in"ta nufi wajen mirror tana tafiya wawware ta fesa turare sannan ta dawo ta kwanta tayi shiru tana tunanin dama haka akeji Adaren farko?? insha Allah zata kasance me rik'e musu sirrinsu"tana wannan tunanin bacci ya kwasheta sbd harda maganin bacci yabata"sadda yaya Aliyu yafito ya gama kimtsawa baccin In'am yayi nisa"ya zauna gefenta yatofeta da Addu'a ita dashi sannan ya kwanta ya rungumeta A jikinsa"wanda sai wajen 12 am sannan yayi bacci sbd irin farin cikin dayake ciki yahanashi yin bacci da wauri....
washe gari da safe wajen k'arfe 8:48 am"In'am ce tsaye gaban mirror tana yane kanta da mayafin bak'ar jallabiyar dake jikinta"fuskarta da light make up"ta k'ara haske da shek'i"kuma bbu laifi jikin nata da sauk'i"sbd da Asuba yaya Aliyu yamata sit bath"yanzun ma datayi wanka tayi"turaruka ta d'auka tana fesawa"yaya Aliyu yaturo k'ofar yashigo"yasha shirinsa cikin wani d'anyen voile bak'i"riga iya gwiwa da wondo"kansa bbu hula yayi wani irin kyau"har k'yallin Angunci yakeyi"cikin second 10 In'am ta k'are masa kallo ta cikin mirror d'in tayi k'asa da kanta"dan idan ta tuna me gaba d'aya ta faru tsakaninsu jiya itace kawai tasan wace irin kunya takeji"Amma ta lura shifa ko Ajikinsa"cikin taushin muryanshi yake fad'in my Angel kunyar dai har yanzun?ya tambaya yana Ida isowa bayanta yayi hugging nata"ya zuro kansa gefen wuyanta"fuskokinsu suka bayyanah Acikin mirror d'in"yayi murmushi yace kinyi kyau"kaima haka"key d'in motar daya siya mata sabuwa ya Ajiye sbd zuwan ranar jiya yasaka mata cikin tafin hannunta"ware ido tayi tama kasa mgn"yayi murmushi yace"tukwaicin farin cikin dakika bani Adaren jiya MARYAM"ihun murna tayi ta mak'alk'alesa tana zuba masa godiya"da fad'a masa zafafan malamai na k'auna....ya shafa cikinta yana fad'in nasan kin fara jin yunwa ko?"harma yagama had'a komai yamayar da lunch"muje muyi break fast d'in saiki koma baccin ko?"kanta ta gyad'a masa"ya juyo da fuskarta ya sumbaci goshinta da lips nata"Ahankali yace"kona goyaki?"ah ah yaya kabari sai gobe"to shikenan yau bakiyi exercise bako?"uhmm"meyasa ?"nidai basai kajiba"tafad'a cikin shagwab'a"yayi murmushi yaja hannunta suka fito main parlour"In'am tayi mamakin ganin komai Anjera saman dining table d'in"kamar yaya Aliyu yasan meye Aranta yace"nine naje na d'akko komai na jera mana"dan yanzun ke ko k'uda banaso yatab'a mun ke my Angel"d'an murmushi tayi ta Aza kanta Agefen kafad'arsa"yafara k'ok'arin seving nasu"yayinda k'amshin girkin keta dukan hancinta"dan tun jiya data fara cin girkin kukun ta tabbatar yasan Aikin sa"cikin nutsuwa suke gudanar da break fast d'in har suka idar"yajata suka tafi lambun gidan suka bar masu Aiki na Aikinsu"sai wajen 11am suka dawo main parlour"In'am ta sallami masu Aikin suka tafi"su kuma suka tafi d'akinta suka kwanta bacci"wanda saida yaya Aliyu yaja gwalgwaleta sannan tayi baccin.....
******************
Haka rayuwar masoyan taci gaba da wakana cikin so da k'auna da kuma kulawa da juna.kullum yaya Aliyu saiya sami In'am sunsha romance kamar bbu gobe"yayinda bak'i dangi da y'an uwa tafe suke"In'am na musu tarban mutunci"gefe guda kuma kullum suna waya da chats da nafeesa da zainab Amaryar yaya isma'il"yayinda soyayya me zafi ta k'ullu tsakanin yaya mukhtar da yesmeen"gefe guda kuma zubaida manema nata fitowa" saidai duk wanda yazo sai An sami wanda yasanar masa Abinda mahaifiyarta tayi har takashe mijinta itama ta mutu"saisu fasa"gashi zubaidar na gidan k'anin mahaifin su kuma tanashan wahala acan"yanzun haka dai an sakq ranar Auren hamza"yakuma siyar da gidansu na gado yasaka kud'in cikin ginin gidansa"yanaso idan yayi Aure zubaida tadawo wajensa da zama"dukda shima auren zumunci zaiyi sbd kowa gudunsu yakeyi"umma tasan komai taso ta maido zubaida wajenta yaya Aliyu ya hana"wannan kenan!.....
Ayau yakama sunday wanda yayi daidai da Auren su yaya Aliyu kwana 10 kenan cif"tunda yadawo dg masjeed sallar Azahar In'am ta haye samqn jikinsa tanata shagwab'ar yatashi yakaita gidan nafeesa"dg ita har shi sunyi kyau da y'ar k'iba"In'am har yellow takeyi sbd hasken data k'ara"cikin cool voice yace"ina motarki?"tana nan sai next week idan zan fara zuwa skul zan fita da ita"shikenan"idan mundawo dg gidan nafeesan miye zaki bani ladar kaiki?"d'an murmushi tayi tana wasa da sajensa ta turo baki tace"me kakeso na baka my Lion?"hakk'ina my Angel"8 days kenan fa nasan kin warke tuni bazaki koma jin zafin ba ko?"b'oye fuskarta Ajikinsa tayi tana jin tsoro" dan dama jiya taga take takensa tabasar"bakyaso my Angel?"ah ah yaya Aliyu komai kakeso dani zan Amince"bawai Amincewar ba"idan bakyaso ki fad'amun"kukan shagwab'a ta saka tace"yaya nidai katashi muje Ashirye fa nake"shikenan sarkin rigima"k'ilan saikin haihu ki dena ko?"k'in mgn tayi ta d'agasa"duk suka sauka dg samqn bed d'in"ta nufi wajen mirror ta gyara d'an kwalin super dake jikinta doguwar riga"ta d'akko mayafi da hand bag suka fito yanata kallonta"sai bayan ya rufe k'ofar main parlour ya matso dab ita yana fad'in zona gyara miki mayafin"batayi mgn ba ta tsaya ya'aza mata samqn kanta"yaja karan hancinta yana fad'in dg yau haka zaki dinga yafawa"ni Allah katsaya saina rama"gwalo yamata ya zura Aguje"ta biyosasa tana fad'in saita rama"me gadi yadinga kallonsu yana murmushi"In'am tama manta da Inda suke"ta fad'a jikinsa ta rungumesa ta baya tana so taja masa gemunsa yana dariya yak'i barinta"my Angel ki barmu muje kar muyi latti"kinga kafin magrib zamu dawo"kuma harda gidan ummi da umma zamuje"ihun murna tayi"ya bud'e k'ofar driver sit yashiga yana mata dariya"itama ta zagaya ta shigo ta matso ta kwantar da kanta agefen kafad'arsa"yayi murmushi yaja motar"saida suka hau samqn titi in'am taja karan hancinsa da k'arfi"bbu damuwa zamu koma Inda muka fito"wayyo Allah yaya bbu kyau mugunta"kainefa ka fara mun shine na rama ko?"y'ar dariya yayi bece komaiba"ahaka suka iso katafaren gidan yaya sulaiman"dg waje sukayi parking sannan suka shiga ciki yana rik'e da hannun ta.....yaya sulaiman da nafeesa na zaune a parlourn"kanta samqn cinyarsa tanata shagwab'a"ta shirya cikin k'ananun kaya shima haka"In'am ce ta fara turo k'ofar tana fad'in mu shigo nida my Lion ko mu koma?"kedai ki shigo Amma bandashi"cewar nafeesa cikin murna tana tashi zaune"In'am ta juya ta kalli yaya Aliyu tace"my Lion mu koma tunda ba'a buk'atar ka ko?"ni kuma bazan zauna Inda ba'a buk'atar rabin raina ba"cikin jin dad'in kalamanta yace"hakane my Angel mubar musu gidansu....