← Book details Madadi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 143

Sashe 71

Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Mai Aikinsu ce ta shigo da sallama a bakinta tace"Wai ki fito kici abinci inji Hajiya." ta mike da sauri tare da fadin"To gani nan."
Mai aikin ta juya ta fita daga dakin minti biyu ta mike tabi bayanta..Tana fita taga Mommy a zaune a gurin cin abinci da waya a hannunta tana fad'in "Munira kina da hankali kuwa yau kwananki biyu a waje ko kiran waya bakya yi ashe kina so jama'ar gari su fargaba da lalacewar da kukeyi keda muktar din tun kafin auranku ace kungama sanin junanku wannan wace irin rayuwa ce? to komai dare ki dawo gida domun tun safe kike da ba'kuwa kawarki ce tazo daga kano.
sama sama taji muryar Munirar na fad'in " Ayya Mommy dama yau zan dawo wallahi Muktar din ne bashi da lafiya shine na tsaya na kula dashi." Mommyn tace"Bashi da iyayene da lallai sai kece zaki kula dashi ai koma meye zai faru sai ku bari a shafa fatiha tukkuna." Tace"mommy ba lallai ne ya samu kulawar da yake bukata ba daga gurin mamansa ni kuma shiyasa na tsaya na kula dashi har ya warware kuma mommy meye yayi saura a tsakanina dashi tunda iyayenmu sun mallaka mana junanmu muktar ya bada sadakina ni banga laifi ba dan na kwana a gidansa ba."
Tace"Ni ba cewa nayi kiyi min tsari ba duk rayuwar da kike so ita za kiyi ni dai nace ki dawo gida yau kinji na fada miki." Tace"Insha Allahu ko dan saboda Naja'atu zan dawo yau."
Naja'atu jikinta ne yayi bala'in sanyi jin irin abunda ke faruwa da rayuwar Munira! dama sai da tayi zargin wani abu ashe Munira bata da kamun kai tana bin saurayi har gidansa tana kwana dashi ba tare da aure ba, gaskiya al'amarin ya bata mamaki mutuka.......Mommyn ta kalleta bbu fara'a a fuskarta tace"Kixo ki zauna kici abinci munyi waya da ita tace"Gata nan a hanya." Naja'atu kawar da mamakin fuskarta tayi ta nuna kamar ba taji wayarsu ba taje ta zauna gurin cin abincin tace"To bbu komai Allah ya dawo da ita lafiya."
Tana kokarin mikewa daga gurin ta amsa da "amin'' *Bash* ne ya shigo palon yana sanye da k'ananun kaya wanda sukayi masa kyau sosai *Bash* irin mazan nan ne masu tsayi da murd'ad'adan jiki shiyasa k'ananun kaya suke masa kyau fari ne tas gashi kyakkyawan gaske! kyawunsa da kudinsa da kuma yanayin tsarin hallitarsa yasa 'yan mata suke haukacewa a kansa! shi kuma yana cin karansa babu babbaka a kansu duk wacce ya bukaci yayi sex da ita babu gardama zata amince masa *Bash* mugun manemin mata ne kuma dan shaye-shaye na bugawa a jarida ga neman nemanta ga *Luwad'i* duk yana yi...sana'arsa tafi kala goma domin *Luwadin* ma da manyan mutane yake suna bashi mahaukatan kudi....Shiyasa gabad'aya bashi da ra'ayin aure yana ganin aure kamar damuwa ne tunda babu abunda ya nema ya rasa to zai iya kare rayuwarsa ba tare da ya auri wata mace ba.

Naja'atu kallo guda tayi masa taji gabanta ya wani irin faduwa! a take taji wani irin sonsa ya sauka a zuciyarta, duk da ta kasance mace mai kyau amma kyawun *Bash* yayi masifar tafiya da imaninta Wow! irin maxan da take bala'in so wannan hand some din waye zai had'ashi da Salim bare kuma wani tsoho irin Abbah Abbas!sum she idonta tayi tana jin yanda gabanta ke faduwa kaunar *Bash* na sake ruruwa a cikin zuciyarta.

To shima nasa 'bangaran kallo guda yayi mata yaji yana sha'awarta dan yana bala'in son mace duguwa saboda tana da zurfi duk irin mi'kewar da joystick dinshi tayi idan yana sex da doguwar mace tana samu guri..Ya lura yarinyar za'a je da ita ga tsayi ga nonuwa tubarkallah...Yana shafa tarin sumar kansa yaja kujera ya zauna da murmushi mai kyau a fuskarsa...Mommy tace"Ashe baka fita ba dama."?

Yace." Tun misalin shida na safe na fita ban jima da dawowa bane." Tace"Okey to bari na had'a maka abinci ko.'' Yana kallon Naja'atu yace"Mommyn wannan babyn fa duk cikin famliy naki dana Daddy ban san da ita ba." Tace"Sunanta Naja'atu friend din Munira ce ta kawo mata ziyara tun daga kano." Yace."Wow! beb sannu kinji ko ya kano me yasa ban ta'ba saninki ba dik da cewar duk wasu friends din Munira na sansu amma ke nayi mamakin da ban ta'ba saninki ba.

A sanyaye tace"Tare mukayi *Andal skull* da Munira sunana Naja'atu Abbas 'kofar na'isa." Yace."Okey sai yanzu na gane me yasa duk sanda muka je visiting bana haduwa dake.? tace"mybe bana kusa ne." Girgixa kansa ya shiga yi yana sakar mata kayataccen murmushi kafin yace."Amma kin san kina da kyau ko"?

Murmushi tayi ta sinne kanta wani irin dadi na ziyartar zuciyarta da alama ta fahimci cewar guy ya fad'a tarkonta kamar yanda ta fad'a nasa....Mommy kuwa barin gurin tayi tana jin dadin ganin yaron nata ya tanka Naja'atu addua take Allah yasa su daidaita kansu dan tana bala'in so taga yayi aure.....

Cikin sigar Yaudara da sigar janye hankali ya kwantar da murya yace."Naja'atu kallon farko nayi miki naji ina sha'awarki ina fatan zaki mallaka min kanki koda na rana daya ne." Taji gabanta ya yanke ya fad'i!

Ashe Sha'awarta yake ba sonta yake da aure ba?

Ta dan bata fuska tare da fad'in "Gaskiya bana cikin jerin irin wannan matan." murmushi yayi yace."Nima na fahimta ke me hankali ce okey idan kin shirya aure nima na shirya zan aureki ina tunanin zan karya al'kawarin dana daukarwa kaina a kanki....Jin wannan magana tasa yasa wani irin farin ciki ya lullu'beta babu shakka tazo garin Jos a sa'a tunda tayi nasarar samun wannan guy da yake da wahalar samu......
*Waye yake maganar Salim da Abbah Abbas idan su Bash na guri
*Ammafa kada ku dauka ina team din Bash No!
Chapter 71 · 0% Book details