Sashe 133
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yafada yana harararta, hannunsa ta riqe murya na rawa tace" Dan Allah kayi hakuri kazo muje daki ka kwanta nayi maka lefi na baka hakuri Allah ma ana masa laifi ya yafe dan Allah kaima ka yafe min."
Sassauta fuskarsa yayi yace."Na yafe miki kije ki kwanta zan shigo yanzu." Jiki a sanyaye ta miqe, ya bi bayanta da kallo a lokacin da take kokarin shiga dakin, tausayi ta bashi ya fahimci tayi nadama sosai akan abinda tayi.
Komawa yay ya kwanta dan baya jin zai bita dakin amma kuma zuciyarsa bata k'ullacinta dan yana mata uziri da yarinta da kuma rashin samun nagartattun 'yan uwa.
Abbah haka ya gama kwana biyunsa a gurin Zainab babu wata mu'amular arziki data shiga tsakaninsu sai gaisuwa amma kuma ya daina hantararta gami da daure mata fuska fuskarsa a sake yake amsa mata gaisuwarta...
Koda ya koma gurin Halisa sosai yay mamakin irin tar'bar daya samu Halisa ta gyara jikinta tamkar wata amarya ta kar'beshi hannu bibbiyu ta biya mishi bukatarsa ta kowane fanni.
Najaatu tunda ya bar gidanta take gyara jikinta da magunguna irin wanda Hajia ta bashi kawo mata dana gurin Aunty Hafsa, ita da kanta kafin zuwan ranar girkinta sai da tayi data sani dan kullum da bukata take kwana take tashi pant kuwa ta sanja sau biyar a rana ta rasa waye ya kawo hajia magaji mai kyau haka.
A ranar daya dawo gidanta kasa hakuri sukayi dare ya shiga sosai ana sallar isha'i suka kulle kofa, ikon Allah kamar wasu mayen k'arfe haka suka manne junansu suna abu daya basu samu kansu ba sai bayan sha biyu sukayi wanka sannan suka zauna domin cin abinci.
*****
Alhamdullhi jikin Salim yayi sauki sosai dan har ana shirye shiryen sallamarsa, ranar asabar Salimat ita da Naburago sukaje asibitin domin dubashi da kuma fad'a masa irin mugun abinda sukayi masa...Yanzu idan kuga Naburago sai ya baku tausayi rigar sanyawa bashi da ita duk komai nasa ya kare a gurin cha-cah! sai da yaga bashi da komai sannan ya hakura a lokacin ne kuma nadama gami da dana sani suka shiga jikinsa tabbas daya dauki shawarar mahaifiyarsa da duk haka bata faru ba, yana ganin da ya bude gurin chajin waya da ya dinga samun kwabo da dari amma yanzu baya aikin komai sai buge buge da kyar ma suke samun abinda zasu sa a baki.......Salimat ma ta lalace duk ta rame tayi ba'kikirin dan dama mai take shafawa na kara haske to babu kudin siya sannan alhazawan dake bibbiyarta sun daina yanzu komai ya cakude musu mahaifiyarsu tace hakki ne yake bibbiyarsu saboda haka su shirya suje su nemi gafarar wanda suka zalinta, a bakin yaran unguwa sukaji rashin lafiyar Salim din Naburago ya tambayi asibitin da yake aka basu kwatance kai tsaye adaidata sahu suka shiga domin zuwa duboshi
Salim cikin sanyin murya yace"Na yafe miku abunda kukayi min amma nima wannan kudi ba halak dina bane na tsohon ubangidana ne dana zalinta saboda haka gurinsa zakuje ku nemi afuwa.
Nabarugo yace"Aikuwa insha Allah zaije har kasuwa ya sameshi domin ya nemi gafararsa
D'aya daga cikin yaran sa ne ya shigo yana fada masa wani naso ya ganshi, yace ya shigo dashi, Naburugo zubewa yay gabansa yana zubar da hawaye....Abbah ya nuna masa gurin zama tare da fadin"Ya zauna ya daina kuka ya fada masa abinda ke faruwa
Naburago ya share fuska da hankici ya shiga fada masa abubuwan da suka faru, Abbah ya dinga mamakin al'amarin kafin ya kalleshi a n
utse yace."Babu komai na yafe maka insha Allah magana ta wuce Allah ya kiyaye gaba.
Naburago godiya yayi masa sosai ya miqe da niyyar tafiya, Yace."Yanzu wace Sanaa kake."?
Naburago yace."Bani da sanaa Alhaji sai buge buge nake." Yace." Gobe kazo kasuwa zan sama maka gurbin zama sai ka cigaba da taimakawa kanka da mahaifiyarka ."
Naburogo ya rasa wace irin godiya zaiyi masa, Abbah yace."Daina gode min ka godewa Allah domin shine ya nufe ni dana taimaka maka Allah yasa ka zama alkairi a tare dani." Naburago ya daga hannu sama yana godewa Allah tare da adduar Allah ya daga darajar wanda ya taimakeshi......Tun daga wannan rana Naburago ya zama dan kasuwa.
Allah kenan babu yanda baya shirya al'amuransa (Babu laifi idan mutum yayi maka sharri kayi masa alkairi kafi shi a gurin Allah)
*BAYAN SATI BIYU*
Ya kasance yau saura kwanaki biyu su tafi kasa mai tsarki kamar yanda ya fad'a mata duk wani shirye shirye ya gama ya kuma shedawa matayensa, Halisa dai bata nuna wata damuwa ba, Zainab ce dai ya rasa inda ta dosa, kuka takeyi mai wai itama tana so yaje da ita, yace ta bari da azimi sai suje gabad'ayansu, K'in yarda tayi ta dinga kawo masa hujjojinta na cewar ai itama daya aureta be je da itaba dan haka idan umara zashi to kawai yayi tafiyarsa shi kad'ai ba sai yaje da kowa ba.....Gajiya yay ya kyaleta dan baya so ya fad'a mata maganar da zata sake hargitsa ta dan ya lura yarinyar nada masifar kishin tsiya.
Ana ya gobe zasu tafi Najaatu taje tayi sallama iyayenta suka saka mata albarka tare da fatan zuwa da dawowa lafiya ......Hajia da Alhaji ma adduar da sukayi kenan Yaya Ramlatu ta dauki Daddy ta goya shi a bayanta dama yaron ya saba da ita shiyasa baiyi wani kuka ba da zata tafi ma tayi tai ta d'aukeshi ya'ki!
Hajia tace" Koda kin tafi ba zai damu ba tunda ya saba damu kuma yana cin abincinsa ai babu abunda zai sameshi har kuje ku dawo.".......Wannan maganar ta hajia yasa hankalinta ya kwanta dan dama tana ta tunanin yanda za'ayi ta tafi ta bar yaron sai kuma gashi yayi mata bazata.
Kamar jira ake su tafi Halisa ta kama ciwo zazzabi da mura kwana biyu data gaza gane abinda ke damunta sai kawai ta tafi asibiti Dr Sa'adatu ta dubata tsaf ta fito da kyakkyawan result ciki na sati uku....Halisa ta dinga mamaki da ikon Allah, Ashe dai tana da rabon wata haihuwar wallahi ita har ta fitar da rai addua ta shiga yi kan Allah ya bar mata cikin kada ya zube
Ta koma gida cike da murna da farin ciki amma bata tunanin zata fad'awa maigidan sai cikin yayi kwari tukkuna dan saboda bata so yasa rai yazo ya zube....Abinda bata sani ba kuwa shine tuni Dr Sa'adatu ta kirashi a waya ta sheda masa.
Abbah ya kasa 'boye farin cikinsa Ya shedawa Najaatu samuwar cikin Halisan, murna ta dingayi da fad'in Ya kirata ya waya ya fad'a mata cewar ya samu labari tunda boye masa takeyi, Yace."Kyaleta ai zamu koma ne sai naji hujjarta na 'boye min kyautar da Allah yayi min"
Najaatu na dariya tace"Watakila ko kunya takeji." Yace "Wace irin kunya kuma?
Halisa ba yarinya ba zataji kunyar fad'a min tana da ciki akwai manufarta na 'boyewa."
Tace"To Ubangiji Allah ya sauketa lafiya." Ya amsa da amin 'kasa-'kasa yace"Kema tashi muje na sa miki na 'yan tagwaye dan na lura kece zaki iya d'aukarsu saboda jarumtarki."
Dariya take tana kallonsa ya 'kankance idonsa had'e da kai hannunsa kan le'bunanta yana shafawa yace."Da gaske nake wallahi duk cikin matana ba wai ina kushe kokarinsu ba har Halisan kin fita juriya da kokarin daukar lalurata." Dan murmushi tayi tana masa wani sihirtaccan kallo tace"Bana so kana fasa min kai kana sawa kaina yana girma." Yasa dariya da fad'in "Shikkenan tunda bakya so na yaba bajintarki sai nayi shuru da bakina." Kasa 'kasa tace"Ai baka iya shuru ka dinga sambatu kenan jiya ma har kuka sai da naji kana yi." Cike da mamaki
Ya bud'e baki yana kallonta.Ta fashe da dariya tana nuna shi da hannu, fuska ya 'bata yace."Ke nifa duk yanayin da nake ciki bana shashancin nan sharri kawai kikayi min." Dariya ta dinga kyalkyala masa tace"Habawa ai duk abinda kake yi ina jinka sai dai kawai na kalleka." Murmushi yay yana girgiza kansa yace"To naji ina sambatu amma bana kuka saboda haka abar maganar." Ta gyara fuskarta tare da fad'in "To shikkenan an bar maganar amma tunda kace baka kuka yau sai nasa kayi."
Yace"Haka kika ce dai." Hannunsa ta ri'ke tana masa kallon k'asan ido tace "Tashi muje to." Mi'kewa yay kamar ra'kumi da akala yabi bayanta.
*Lol Bazance komai ba ku 'kiyasta abinda zai faru
*Nono Hallita ne akwai matan da suke dashi har yaso yayi musu yawa, akwai kuma wa'inda suke dashi daidai misali, sannan akwai wa'inda zaku ga nasu cibir cibir su kansu baya cika musu hannu!
To dan Allah duk wacce take da irin wannan hallitar ta nutsu kada ta tayar da hankalinta akan haukan shaye shayen maganin da dole sai sun girma wallahi zaki bawa kanki wahala dan ko sun girma kika haihu yaro na tsotsa sai yamutse idan kinyi yaye ya dawo kamar silifas shaye shayen maganin karin nono beda amfani mutukar bana hausa bane kiyi hattara kada garin neman gira ki rasa ido, nononki ba zai tashi lalacewa ba sai kin haihu kinyi yaye sannan zakisha mamaki!*
*Masu tambaya ta meye maganin girman nono na hausa ga wannan a saukake.
Ki samu 'ya'yan hulba kina had'iyar bakwai da safe bakwai da yamma....Sannan kina dama garin hulbar da madara kina sha sau biyu a rana, insha Allahu ba nonowanki kawai ne zasu girma ba har sharf din'ki zai sake bud'ewa sannan zakiyi ki'ba ki murmure hulba tana magani sosai.......
*MADADI*
******87 Rayuwar aure mai tsafta suke gudanarwa a k'asar saudia sannan kuma kusan kullum suna harami suna kad'aita kansu ga Allah anan suke yinu sai daf da magariba suke komawa masaukinsu, cikin satikan da sukayi a 'kasar ita dashi sunyi wani freesh kana ganinsu kaga ma'aurantar dake mutukar kaunar junansu sosai suke kula da junansu tare da rokon Allah ya dawwamar musu da zaman lafiya a zamantakewar auransu.
Abbah yayi wa iyalinsa tsaraba sosai mussaman Zainab da kullum cikin yi masa 'korafi take a rana sai ta kira wayarsa sau uku tana tambayarsa yaushe zai dawo kasuwa suka shiga domun siye siyen daba'a rasa ba, Najaatu ganin kamar yafi d'aukarwa Zainab abu yasa taji rashin dadi a zuciyarta tace"Ita aunty Halisan ba mutum bace kenan."? yana duba wata abaya yace." saboda me kika fadi haka."?