Sashe 142
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tsaitsaye ya duba maijegon da 'yarta ya nufi gurin Zainab itama suka gaisa kana ya wuce kasuwa.....Haka suka dinga yi har akayi suna duk ranar girkinta tare suke fitowa da daddare su tafi tsayin sati guda babu wata mu'amula da ta shiga tsakaninsu, ya daure ne yana so ya nuna mata cewar bafa lallai sai da jima'i ne zai rayu ba idan dan saboda yana jin dad'i da ita take masa iskanci to taje ta huta.....Bangaranta ta dinga mamakin dauriyarsa a yanda tasan shi da rashin hakuri bata ta'ba tsammanin zai iya yin sati daya ba ba tare daya kusance ta ba.......Ranar nan tana bacci kawai ta farka taga baya kusa da ita sai ta dauka ko toilet ya shiga kofar toilet din ta tsirawa ido tana jiran fitowarsa, shuru be fito ba, mikewa zaune tayi da sauri sabida jin maganarsa k'asa-'kasa a falo.'' Ta sauko daga bed din ta bude kofa ta fita....Samun sa tayi cikin duhu maqale da waya a kannensa, jin yana kiran sunan Saadatu yasa taji gabanta ya fad'i!......."Inaso in aureki mutukar kina sona kuma zaki iya zama da iyalina lafiya." Abinda kunnuwanta suka jiye mata kenan, ta sake kasa kunne tana sauraransa...."To nagode sosai dama nasan ke nutststsiya ce kina da ilimi daidai gwargwado dalilin daya sanya ma kenan naji ina sha'awar auranki saboda haka insha Allahu cikin satin nan zan turo da sadaki bana so aja dogon lokaci tunda ni dake duka ba yara bane." Najaatu jin tana neman faduwa a gurin yasa tayi saurin tura kofar dakinta ta shiga, wanda motsinta yasa yay saurin kallon bakin kofar....A nutse ya cigaba da maganar da yake yi da Dr Saadatu a waya ba tare da ya nuna wata damuwa ba
Sai da ya gama wayarsa tsaf sannan ya koma dakin, samunta yay a zaune yayi saurin d'auke kansa daga kanta yaje ya kwanta inda yake kwanciya baya ya juya mata kamar koda yaushe yaja bargo ya rufe jikinsa, Najaatu taji kamar tayi masa magana sai dai ta daure zuciyarta ta kwanta hawaye na zubo mata lallai dama ashe duk wannan abun soyayya ce a tsakaninsu Amma matar ta bata mamaki wallahi sai da ta gama sanin sirrinsu sannan zata zo ta aure musu miji hummm aikuwa ba ita kadai zata shaqi takaici ba dole ta sanarwa dasu Halisa halin da ake ciki dan ta lura kamar 'boyewa yake sai ranar daurin aure suji labari to yau dai Allah ya tona masa asiri
Washe gari da safe kadaran kadahan suka gaisa da juna har ya zauna yayi break fast a gidan, amma babu wata mu'amular arziki a tsakaninsu ita dashi dai duk daurewa suke amma suna galabaita kansu
Koda Halisa taji maganar mamaki tayi sosai tace"Amma Dr Sa'adatu ta bani mamaki wallahi wato shiyasa ta'ki aure ashe shi take so ta aura to Allah ya sanya alkairi." Najaat cikin takaici tace"Abinda zaki ce kenan aunty Halisa."?
Tace"To me zance in ba haka ba ni dake da zainab babu wacce ta isa ta hanashi abinda yayi niyya saboda haka sai mu taru muyi hakuri Allah yasa abokiyar arziki ce, itama zainab zan sameta nayi mata magana dan na santa da rashin hankali zata iya tada husuma abin yazo ya shafe mu."
Najaatu dai shuru tayi tana jajanta al'amarin.
To koda Halisa tayi masa maganar kai tsaye yace."Gaskiya ne maganar da taji zai auri Dr Sa'adatu a matsayin matarsa ta hud'u kamar yanda Allah ya hallata masa." Saboda gudun 'bacin rai yasa tace'' To Allah ya sanya alkairi yasa abokiyar arziki ce." Cikin jin dadi ya amsa da ameen.......Zainab kuwa ai haukane kawai ba tayi ba dan shi da kansa ya fad'a mata halin da ake ciki ta rasa inda zata tsoma ranta taji dad'i! hankali a tashe ta samu Halisa wai su tattauna maganar, Halisa tace"Kije ki kwantar da hankalinki kawai aure babu fashi! dan haka tayar da hankalinki na banza ne watakila ma ki janyowa kanki bacin rai! idan ta shigo zata zama daidai dake ai ba budurwa bace bazawara ce mu kuwa kinga da budurcinmu duk ya aure mu ai magana ta kare." Zainab tayi zukud'um fargaba da damuwa duk sun dameta.
Cikin sati hudu kacal akayi komai aka gama, Halisa da Zainab gida D'aya Najaatu da Dr Sa'adatu a gida d'aya, dan kafin zuwan ranar daurin auran ya siyi wani 'katon fili dake jikin gidansa wato gidan Najaatu ya shigar dashi gidan ya sanya ma'aikatansa suka tashi aiki abunka da masu abu a hannu kafin zuwan lokacin komai ya kammala, yanda ya zubawa Najaatu kayan daki ita amarya haka ya shirya mata dakinta ita kadai a ka kawo masa gidan.............
Abban ango sai zumudi yake yi matayen nasa suna kallonsa gami da kallon ikon Allah sai kace wanda zai auri budurwa duk ya tayar da hankalinsa..............Amarya nayin kwana ukunta na musulnci ya dawo zagaye kamar yanda ya saba!
Zainab taga al'amarin bana zama bane yasa ta dage da gyara jikinta dan shiryawa tayi tsaf taje gurin wata mata me maganin gargajiya ta fada mata dukkanin abinda ke damunta, matar ta had'a mata maganin sanyi masu kyau tayi mata bayanin yanda zatayi amfanin dashi wai ashe rashin ni'ima da kuma bud'ewar da gabanta yay duk sharrin sanyi ne shiyasa bata gamsar da mijinta, sosai zainab taji dadin maganin dan dama itama al'amarin na damunta tasan kuma maigidan nata yana hakuri da lalurata wannan dalilin ya sanya data koma gida ta mayar da hankalinta sosai gurin amfanin da maganin.
Tsakanin Najaatu da Dr Sa'adatu akwai fahimtar juna dan duk masu hankali da nutsuwa ne Dr Sa'adatu duk sanda zata tafi gurin aiki sai ta shiga gurin Najaatu tayi mata sallama itama Najaatun sa'i da lokaci tana shiga gurinta a cikin ranar ku da bata da aiki su jima suna hira kafin ta koma gurinta, hakika wannan jituwar da suka samu a tsakaninsu ta janyo suka 'kara martaba a idanun maigidan nasu.
To alhmdullhi Zainab tana ganin amfanin maganin data kar'bo dan tun kafin ya 'kare kwalliya ta biya kudin sabulu dan duk sanda maigidan nata zai kusance yana samun biyan bukata sosai har ya nemi 'kari kuma itama a nata 'bangaran ta daina jin zafin da take ji tana bashi hadin kai dari bisa dari..........Abbah na samun kulawa sosai ta bangaran matayensa guda uku ta bangaran Najaatu ne har yanzu yake da matsala dan kusan sati uku kenan rabon daya had'a shimfida da ita gashi kullum cikin jin sha'awarta yake duk da yana samun biyan bukata a gurin matansa amma yana marmarin ni'imanta mai wahalar samu......Yau dai girkinta ne yana ganin dole ya hakura ya nemi shiri dan yini yay yana tunaninta da yanayin salon soyayyar da take masa idan suna tare.
Tunda ya shiga gurin nata yake ta janta da magana sai wani lalla'bata yake duk inda ta gifta idonsa a kanta tun bata gane komai ba har ta fahimci cewar ya sakko yana neman shiri wato ya gama zagaye zagayen nasa ya dawo dama ai tayi rantsuwar akan ba zata nemeshi ba tunda tasan tana da amfani a gurinsa dole ya kawo kansa........Mikewa yay ya nufi bedroom tare da cewa tazo ta matsa masa jikinsa ya gaji, tasan fad'a yay amma ba abinda yake nufi ba kenan......Tana sane gurin matsar ta dinga tatta'ba masa inda tasan hankalinsa zai tashi! aikuwa ba'aje ko'ina ba ya janyota rungumeta yay 'kam! ya shiga marmatsa mata jikinta jikinsa in banda rawa babu abinda yake........kirjinsa ta tura ya fad'i a bed din ta haye kansa tare da kokarin cire kayan baccin dake jikinta, gabadaya ficewa yay daga hayyancinsa ya dinga sakar mata zafafan kesses tare da murza breast d'inta da mazaunanta, a daran soyayya sukayi irin wacce suka dade basu irinta ba
*BAYAN WATA BIYAR*
Lokacin cikin Najaatu yayi wata tara haihuwa ko yau ko gobe, girman cikin ya sanya babu abinda take iyawa sai dai komai Dr Sa'adatu tayi mata tun cikin na da wata bakwai Dr Sa'adatu ta dauki dawainiyar yi mata girki tsaf ta shirya mata daining kuma miji ya kwana da ita, Dr Sa'adatu nada mutunci da kyawun hali ta dauki ragamar kula da Najaatu hannu bibbiyu abunda take yi akan Najaatun yasa ta kara martaba da daraja a idon mijinta ya dinga alfaharin auranta dan ganin yanda take bada gudumawa a rayuwarsa data iyalinsa kwata kwata bata d nuna kishi ko ganin kyashi a kan abinda take.................Wannan karon ma Najaatu a gida ta haihu tare da taimakon Dr Sa'adatu Allah ya sauketa lafiya inda ta haifi 'yan tagwaye duk maza lafiyayyu dasu, sai dai bayan haihuwarsu mahaifa tayi gaddamar fitowa kamar dai lokacin haihuwar Daddy Dr Sa'adatu ta dinga fama tana dabaru irin nasu al'amarin yaci tura dan Najaatun tuni ta durkushe a gurin kanta yana juyawa!
Da sauri tacewa mijin nasu ya fito da mota suje asibiti itama al'amarin yafi karfinta Abbah bai ta'ba sanin haka mata suke shan wuya gurin haihuwa ba sai akan Najaatu tsabar tausayi sai da ya zubar mata da hawaye, ga dai 'ya'yansa tsaf yana ganinsu da rai da lafiya amma Najaatunsa na halin rai da rayuwa.......Tare da ita dashi suka sata a mota Dr Sa'adatu ta goya d'aya ta rungume daya a kirjinta ta shiga motar yaja suka tafi asibitin nasarawa inda take aik....Ko kafin su isa ya kira Halisa a waya ya sheda mata tare da bata umarnin ta biyo bayansu asibitin domin ta taimakawa Dr din da wani abu, Halisa bata tafi ba sai da ta sanar da zainab Halin da ake ciki Zainab jikinta yay sanyi ta nemi guri ta zauna gabanta na fad'uwa hankalinta ya kwanta ta samu ciki zuwan wannan ranar itace garari gadai Najaatu ta haihu amma rayuwarta na cikin k'ila wa'kala!
Jiki a sanyaye ta shirya ta nufi asibitin itama.