Sashe 31
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
'Kwafa tayi ta girgiza kanta da fad'in "Zan gyara miki zama a gidan nan dan ni ba'sarki bace ballanta na ki raina ni." Shuru palon yayi babu wanda yayi magana, Halisa cikin tsawa! da masifa ta kalli Saddiqa tace"Ina fatan kun girka abinda zakuci dan cikin ku babu wanda zanyi wa wani girki a yanzu dan na gaji."
Saddiqa tace"Eh Mommy munyi abinci Yaya Naja'atu ce ma tayi." Tsaki taja tace"To ku taso ku dauko wad'ancan kayan ku kaisu dakin Abbanku." Da sauri suka mike suka shiga kwasar ledojin kayan data siyo, sai da suka gama shiga da kayan dakin sannan ta shiga ta same shi zaune a kan Sofa da Loptop a kan cinyarsa
Jikinta a sanyaye ta zauna kusa dashi, tunda taga fuskarsa a murtuke tasan har yanzu bai huce ba.
Tace"Wallahi tsautsayi ne ya ritsani dani a maimakon ka fara tambayar dalilin da yasa nayi dare kawai sai ka rufe ni da masifa a gaban maigadi da yar.......Hannu ya d'aga mata tun kafin ta karasa maganar yace."Tunda dai ni ban isa na fad'a miki magana kiji ba to kije zan dauki mataki a kanki kin sani sarai na tsani kuje unguwa kuyi dare a waje ki fita tun safe ba zaki shigo gidanki ba sai bayan sallahr isha'i mai kikeyi a waje sai kace namiji."
"Dan Allah kayi hakuri wallahi ba haka naso ba na fada maka tsautsayi ne ya ritsa dani a gidan bikin da naje wasu mata da ba'asan daga ina suke ba suka shigo gidan to kasan abinka da taro babu wanda ya damu dasu aka cigaba da harkoki dasu ashe 'barayi ne, na ajiye jakata kan gadon Maijego na tafi nayi alwala kawai na dawo na tarar da zif din jakar a bude sun kwashe rabin kudin daka bani nayi wa yarinyar nan siyayya." Cikin rawar murya ta 'karashe maganar tana goge hawaye.
Daina duba Loptop din yayi ya tsaya kawai yana kallonta. sai ta sake fashewa da kuka ta cigaba da cewa "Wallahi sama da 'kasa aka neme su aka rasa, sai daga sannan kowa ya farga ya fara duba jakarsa ashe bani kadai sukayi wa sata ba har da wasu amma dai tawa tafi muni."
Shuru yayi yana nazarin maganarta jikinsa na bashi anya kuwa da gaske take? ganin yanda take kuka duk ta koma kalar tausayi yasa ya amince da maganarta yace."To yanxu a'ina kika samu kudin da kikayi wannan siyayyar bayan kince an sace."
Tana goge fuska tace"Ai ba duka suka kwashe ba sun bar min dubu cas'in da biyu shine bayan mun gama jajantawa junanmu na dauki Shamsiyya ta rakani muje kasuwar Dubai ta jakara na siyo mata atampa guda biyar les uku mayafai uku jaka da takalma uku sai undis da kayan make up, ajiyar zuciya ya sauke yace."Allah ya 'kara kiyayewa daga yanzu sai ki san da wanda zaki dinga zama a cikin taro kuma ki kiyaye ajiye jakarki a'koina."
Hawaye ta goge tana sake 'kas'kantar da kanta kamar gaske tace"Insha Allah na kuma gode daka fahimce ni yana da kyau kuma ka duba kayan." Yace."Kada ki damu zan duba idan na gama abinda nake." Yafada hankalinsa na kan loptop din cinyarsa........Halisa ganin yana aiki yasa ta mike ta fita daga dakin zuciyarta wasai taji dadi da karyarta ta samu gurbi a zuciyarsa.....ko kunya babu ta zauna a gurun cin abinci ta cika cikinta da girkin Naja'atu mai dadi da gamsawarsa, ta mike ta nufi dakinta domin ta kira Yaya Ramlatu a waya ta fada mata yanda sukayi da maigidan.
Mussadiq ya kalli Naja'atu da hankalinta gabadaya yake kan wayarta, yace."Yaya Naja'atu gobe ne za'a koma makaranta ko."?
A nutse ta kalleshi tace"Eh mana ai kunsha hutu sosai gobe kowa da kowa zai koma." Mufida tace"Wallahi bana son a koma makarantar nan mutum ya tafi tun safe sai yamma akwai gajiya."
Tana 'yar dariya tace"Mufida in banda abinki waye kika ga ya ta'ba gajiya da neman ilimi ai kudi da ilimi mutum har ya mutu nemansu yake." a dan sanyaye yarinyar tace"Hakane kuma anti."
Naja'atu ta cigaba da charting d'inta tana murmushi Salim ne yake kashe mata jiki da hirarar soyayya! voice note ya turo mata, ta mike ta nufi dakinsu Saddiqa dan tana jin tsoro ta bud'e a gabansu suji tasan Mussadiq da bin'kwakw'kwafi ita kuma Saddiqa da kishin Ubanta.
Ruf da ciki ta kwanta ta bude voice note din muryasa mai kashe mata jiki taji yana cewa"My Princess ina fatan kin wuni cikin koshin lafiya kuma ina fatan baki manta da al'kawarinmu dake ba."
Itama gyara muryar ta tayi ta amsa masa da cewar tana nan lafiya kuma al'kawarin da tayi masa yana nan insha Allahu shine zai mallaki komai nata.....Salim yaji dadi sosai da amsar data bashi kawai sai ya sake gyara kwanciya a katifarsa ya shiga sakar mata zantukan batsa! masu muni! abin ya dinga bata mamaki da kunya dan tunda suke da Salim bai ta'ba yi mata irin wannan zantukan ba sai yanzu!
Duk ya kashe mata jiki tana so tace ya daina ta kasa fad'a masa, kawai idan ya turo mata voice note din sai ta bude ta saurara tana lumshe idonta! wani idan ta bude kasa hakuri take sai ta bashi amsa! haka ta dinta mutsu-mutsu a kan bed din tsigar jikinta na tashi, sai ta dinga jin wani irin Feeling na taso mata......Abubuwan da Abba Abbas yayi mata a daran jiya su ta dinga tunawa tana sake jin maganganun da Salim din keyi mata na sake tasiri a ranta da gangar jikinta.
Shigowar yaran ce tasa tayi saurin mi'kewa zaune tana dan daidaita yanayin ta, a sanyaye ta kalle Mussadiq tace"Zaka kwanta a gadon ka."?
Yaron yace."Eh amma ki kwanta Ni sai na kwanta a kasan kafet.
A sanyaye tace"Nagode Mussadiq." Saddiqa ta kalleta tace''Yaya Naja'atu ya naganki wani iri ko baki da lafiya."?
Da sauri ta shafa fuskarta tana kauda kanta daga kan Saddiqar tace"Me kika gani lafiya ta lau bacci ne ya fara daukana." Saddiqa tace"Ayya. juyawa tayi ta shiga dauko kayan baccinsu. ita kuma Naja'atun ta mi'ke simi-simi ta nufi toilet, tsayawa tayi a toilet din gabanta sai faduwa yake, hakika zantukan da Salim yayi mata sun masifar tayar mata da hankali gabadaya ma ji tayi ta rasa abinda ke damunta, jikinta babu kuzari tayi wanka ta fito da kayan jikinta har yanzu tana jin feeling na damunta
Mussadiq ne ya mika mata riga da wando cotton yace."Yaya Naja'atu gashi na dauki miki kayan baccin ki." Kar'ba tayi ta zauna gefan gadon tana fadin "Nagode Musaadiq ku kwanta domin ku tashi da wuri."
Kwanciya sukayi kowanne na adduar bacci.
Shuru tayi tana takure jikinta gabadaya ma ta kasa sanya kayan bacci abin duniya ya isheta, wayar ta dauka tasa airpix a kunnanta ta kunna voice din Salim din tana saurara tana wani lumshe idonta......Kawai taji kira ya shigo wayar da sauri ta duba dan ita duk a tunaninta Salim din, gabanta ya fadi ganin numbar Abba Abbas, 'kin daga wayar tayi tana kallonta ta katse wani kiran ya sake shigowa, nan ma sai da ta kusa katsewa sannan ta dauka kamar wacce ta tashi daga bacci tayi magana.
Taji muryarsa radau a kunnanta Wai ta kawo masa abinci da yake 'bacin ran Halisa bai bari ya zauna yaci abincin ba sai yanzu da ya gama aikinsa.
A sanyaye tace" Yana daining abincin ai." Yace."Ai na sani cewa nayi ki kawo min daki okey."
"To tace a sanyaye, ya kashe wayarsa....Kayan da Mussadiq ya dauko mata tasa ba tare data daura dankwali ba ta zura hijab a jikinta ta fita....Abincin dake jere a daning ta shiga dauka tana kaiwa dakin, ya fito daga toilet yaga tana kokarin fita, yace." Zo ki duba kayan ki gasu nan a ajiye."
Ta dawo ta dan zauna gefan kujera ba tare da ta ta'ba kayan ba, shi kuwa zama yayi kasan kafet ya tankwashe kafafunsa, yana jira ta zuba masa abincin, ganin ta tsirawa guri guda ido tana tunani yasa ya girgiza kansa kawai ya shiga zuba abincin da kansa, har ya kammala cin abincin bata duba kayan ba sai kallon guri guda take.......Sunanta ya kira yana kallonta, tayi saurin sauke ajiyar zuciya ta kalleshi sai kuma ta sunkuyar da kanta kasa, Abbah Abbas yana da wani irin kwarjini a idon mutane shiyasa bata iya had'a ido dashi sosai......Babu wasa a cikin maganarsa yace."Nace ki duba kayan ki gasu nan ki futar da wanda kike so a d'inka miki sai Halisa ta bawa telan dake mata dinki yayi miki."
Ta 'bata fuska tana zum'bura bakinta ta tsani ya dinga yi mata maganar Halisa.....Kayan ta jawo ta shiga dubawa, al'amarin ya bata mamaki sosai, kaya marasa kyau duk kalar 'yan 'kauye shine za'ace kayan lefanta wallahi babu abinda za tayi amfani dashi a cikin kayan.
Cire hannunta tayi daga kan kayanta.
Yace."Ina fatan sunyi miki."?