← Book details Madadi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 143

Sashe 45

Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan ya idar da sallar nafilar ya jima hannunsa a sama yana rokon ubangiji Allah ya sassautawa yarinyar zuciyarta tayi hakurin zaman aure dashi, hakika yanda yake jinta a cikin zuciyarsa a halin yanzu yafi gaban kwatance, baya ta'ba tsammanin akwai abinda zai iya rabashi da ita shi dai babban burinsa shine yarinyar ta hakura ta zauna zaman aure dashi na har abadah.........Bai tashi daga gurin ba sai da yaji ana kokarin tayar da sallahr asubahi sannan ya nufi massalaci domin gabatar da sallah.....Koda ya dawo kai tsaye dakin nasa ya nufa domin gabadaya hankalinsa nakanta nan ya tarar da ita tana ta bacci ya dan gyara mata kwanciyarta kana ya fita....Dakin yaransa ya nufa ya tarar dasu sun tashi sunata shirye-shiryen makaranta, ya tsaya ya gaisa dasu sosai sannan ya nufi dakin halisa! takaici ne ya rufeshi ganinta kwance tana bacci dan alamu ma sun nuna ba tayi sallah ba....Cikin bacin rai ya buga mata tsawa mai tafe da kiran sunanta....mikewa tayi a zabure tana amsawa!

Yace." Wai ke me yake damunki ne a rayuwa."?

Da sauri ta kalli agogon bango taga bakwai saura!

Sai ta wani langwabe kai tace"Wallahi da zazzabi na kwana shiyasa jikina duk ya mutu.'
Yace."Ai dama ke bakya kunyar karya kiyi ta janyowa kanki lalura okey kiyi maza ki tashi kiyi sallah ki shiga kicin kada kisa su makara....Tace"Kayiwa Naja'at magana mana." Kai tsaye yace."Bata da lafiya." Halisa shuru tayi tana nazarin maganarsa kishi kamar ya kasheta tasan tunda yace haka to aikin gama ya gama! sai ta wani sha kunnu tace"Ai wannan rashin adalci ne ita kace bata da lafiya to nima ai ba lafiyar ce dani ba." Ganin zata raina masa hankali yasa yayi mata jan ido hade da fadin kada ta sake ransa ya 'baci ba zataji da dadi ba.

Hakan da yayi sai ya tsorata dan a duniya ta tsani bacin ransa, ta mike ta nufi toilet domin daura alwala....Yana tsaye ta idar da sallar ya tasa a gaba har kicin din sai da yaga ta soma aiki sannan ya fito daga kicin din.

Lokacin da ya shiga dakin nasa naja'atu ta tashi sai dai tana kwance tayi tayi ta mike zaune ta kasa jikinta duk yayi tsami daga zarar ta motsa kafarta za taji gabanta yana wani radadi kamar an barbada barkono.

Yana shigowa ta rufe idonta gabanta na faduwa, zama yayi yana kokarin cire bargon dake lullube a jikinta, ashe towel din dake daure a jikinta ya kwance gabadaya jikinta a bude yake.

Tsirawa gabanta ido yayi ya dan sa hannu yana bude cinyoyinta idonsa ne yake masa gizo yana ganin kamar ta samu rauni a gurin.....Jin yana ta wage mata cinyoyi yasa ta ture hannunsa tana takure jikinta hade da sake rintse idonta.......Gaskiya bai yarda ba dole ya dauko likita mace tazo ta duba masa ita.

Sunanta ya kira tayi shuru kamar ba taji shi ba..Yace."Tashi ki shiga ruwan zafi kiyi wanka sai likita tazo ta dubaki ko kin samu rauni." Wannan maganar da yayi sai tasa hankalinta yayi mugun tashi itama jikinta na bata gurin da akwai rauni dan zafin da take ji yafi gaban a kwatantashi.....Tana jin motsin tashinsa daga gurin ta bude idonta, taga ya nufi toilet kafin ya fito sai da ya wanke bedshirt din ya baci da sauran abubuwan da suka bata sannan ya had'a mata ruwan wanka ya fito yana goge hannunsa da karamin towel, ganin bata tashi ba yasa ya sukunya ya dauketa ya nufi toilet din da ita, Naja'atu da kyar ta iya tsugunawa gaban ruwan wankan tana rintse idonta da cizan lips tayi wankan tsarkin ganin tana karkarwar jiki yasa ya dauki soso sa sabulu yayi mata wanka tas ya daura mata babban towel wannan karon hannunta ya rike dan baya son yaga tana lanjarewa a hankali a hankali suka fito daga toilet din, ya zaunar da ita gefan bed din da sauri ya nufi dakin su Saddiqa domin dauko mata kayan sawa.

Mussadiq ya tambaya inda kayan nan ta yake, yaron ya dauko mata doguwar riga ta shadda yana tambayar Abban nasu Naja'atun Abbah Abbas kasa cewa yaron komai yayi ya karbi kayan ya fita daga dakin.....Halisa na shirya dannig taga ya fito sai wani rawar jiki yake ya nufi dakin nasa da kayan naja'atu a hannunsa tsaki taja mai karfin gaske! a fili tace"Allah ya kyauta mutum namamajo! gurin ta bari cike da takaici da bakin kishi.

Da kansa ya shirya mata jikinta ya zauna kawai yana kallonta, ita kuwa kallonta da yake yasa wata sabuwar 'kiyayyarsa ta sake bijiro mata, dauke kanta tayi tare da jan tsaki kasa kasa ta dan gyara ta kwanta....Abbah Yaji tsakin da tayi mishi kuma baiji ciwo ba shifa yanzu duk abinda yarinyar za tayi ba zai ga laifinta ba domin babban burinsa shine ta zauna dashi ya cigaba da kasancewa cikin ni'imar da Allah yayi mata.

Ya mike cikin rashin kuzari ya sauya kayan jikinsa, key ya dauka ya fita daga dakin....

Halisa da Yaran na zaune a danning suka ga zai futa...Cike da takaici Halisa tace"Ina kuma zakaje ba kayi break fast ba.

Yaje "Yanzu zan dawo zanje na dauko likita ne tazo ta dubata." Shuru tayi tana ta'be bakinta, ya kalli Mussadiq da fad'in "Idan kun gama break din ku shiga ku duba Yaya Naja'atu bata da lafiya." Sukace to Abbah sai ka dawo.

Fita yayi da saurin gaske......Halisa yana fita ta mike ba tare da tunanin komai ba ta nufi dakin nasa.

Naja'atu sai ganin mace tayi a kanta.

Halisa ta 'bata rai sosai tace"Yanzu ke baki ji kunya da nauyin abinda kikayi ba."?

Cikin wani irin yanayi take kallonta kafin tace"Me nayi wanda zai sa naji kunya."?

Kai tsaye Halisa tace"Kin kasance gado daya da mutumin da ya rike ki tamkar 'yar cikinsa ai ana barin halas dan kunya.

Tsaki! taja ta kalleta kallon raini dama kuma a ciki take da ita dangane da irin sharrin data dinga yi mata saboda haka sai tace"Kece jahila wacce kika fi fifita al'ada akan halas d'in da kike maganar sa, shikenan saboda Abbah ya ri'ke ni kamar shi ya haifeni sai na fasa rayuwar aure dashi! to bari kiji rayuwar aure da Abbah yanzu na fara ki rubuta ki ajiye Abbah Abbas ya zama ni na zama shi yanzu babu sauran wata magana dai-dai nake dake."
Halisa ta d'aga mata hannu a fusace! tace"To mara kunya ba cewa nayi ki zageni ba naga kina wani tada jijiyar wuya." Maganar sai ta bata dariya tace"Ba dole na tada jijiyar wuya ba naga ai kina nema ki shiga abinda bai shafeki ba ina ruwanki da abinda ke tsakanina da mijina ko kuma ni kinga ina sa miki ido akan harkokin da kike a cikin gidan nan."
Halisa taja tsaki mai karfin gaske tace"Banza mara kunya kawai idan namiji ne gashinan kaki nan ki cigaba da bashi yana ci watarana sai kinyi kuka da idanunki." Tace"Eh naji ko kukan jini zanyi babu ruwanki mijina ne." Halisa ta fusata sosai ta dinga ji kamar ta turmushe yarinyar kawai sai ta fice! fuuuuu! tana wani irin huci! gaskiya zama bai kamata ba dole ta bazama gidajan malam dan taga alamar yarinyar nan zata kaita ta baro.....Ita kuwa Naja'atu Halisa na fita taja tsaki tace"Banza mahaukaciya kawai sai kace ance mata son mijinta nake zata zo tana yiwa mutane hauka! hawaye ta goge tana gyara kwanciyarta yaran suka shigo ta dan saki fuskarta tana amsa gaisuwarsa, Mussadiq kuwa ganinta kwance a bed din abbansu sai abun ya bashi mamaki yace."Yaya Naja'atu yau a dakin Abbanmu kika kwana ashe.'?

Da sauri tace"A'a na shigo nayi masa shara ne sai na kwanta ina hutawa." Da yake baida wayo sai ya amince da maganarta sukayi mata sallama suka fita.

To Abbah Abbas tare suka shigo gidan da Dr Sa'adatu babbar likita ce dake aiki a asibitin nasarawa dake kano da yake anan file dinsu yake shida iyalinsa.........Fitowa yayi daga dakin domin ya bawa Dr damar yin aikinta fargabarsa da damuwar sa shine kada Dr tace masa gurin ya samu matsala shine babban abinda ke fadar masa da gaba..

Cike da kunya Naja'atu ta kwanta Dr ta shiga dubata.....Dr Sa'adatu ta Umarce data saka wandonta bayan tagama duba gurin, cikin sanyin jiki ta mayar da pant dinta ta gyara zamanta gabanta na wani irin faduwa tsoron abinda Dr din zata fada take.

Dr tace"Kanwata me yasa kika 'ki bawa mijinki cikakken had'in kai a lokacin da yake kokarin kar'bar budurcinki."?

Hawaye suka wanke mata fuska tace"Dr ba laifina bane wallahi yafi karfina ne." Dr ta girgiza kanta tana dan murmushi tace"Babu namijin da yake fin karfin mace Kanwata Alhaji bai fi karfinki ba kece kika dinga matse jikinki har kika janyowa kanki shan wahala....Na duba na gani gabanki ya dan tsatstsage amma ba sosai ba zan baki magani sannan ki dinga shiga ruwan zafi sau uku a rana." Tace"To amma dai gurin bai samu matsala ba ko."?

Dr tace''Babu wata matsala da ya samu ko yanzu oga zai iya hawa yayi aiki akai idan yana bukata." Da sauri tace"Dan girman Allah ki rufa min asiri kada kisa yaji wallahi da zafi."
Dr tasa dariya tace'"Haba k'awata meye abin tsoro ai yanzu kuma kin wuce wannan gurin bana so ki zama raguwa a gidan mijinki ki daure idan yazo da bukatarsa ki kar'beshi hannu biyu....Girgigiza kanta ta shiga yi tana goge fuska ita yaushe zata iya da wannan masifar gabadaya ma tsoronsa takeji a cikin zuciyarta.

Dr ta mike da fadin" ina fatan kin dauki shawarwarin dana baki." Daga kanta tayi kawai dan saboda dr ta fita ta bata guri! saboda maganar da tafada ta sanya tana jin haushinta sai kace wata dabba wacce bata san ciwon kanta ba zata sake yarda yayi wani abu da ita ai kome za'ayi sai dai ayi ba zata sake bari yayi ba......Dr ta kama hanya ta fita daga dakin tana mamakin halin kuruciyar yarinyar.
*Littafin nakudi ne...!*
Koda zaki ganshi a groups to na sata ne idan kina so ki biya kudin karatu ga yanda abin yake.
Chapter 45 · 0% Book details