Sashe 106
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da suka shiga motar ya manta bai mayar da atm din cikin wallet dinsa ba ya fad'i kasan site a kan idonta sunayi parking a daidai gate din Jujin lambo ya bude motar ya fita ita kuma tana ganin fitarsa tayi saurin sunkuya ta lalubi atm din tasa a cikin pose din dake hannunta ta bude motar tabi bayansa cikin gurun......Siyayya yayi mata sosai da sosai suka fito da kaya a hannunsu, kafin ya kaita gida sai da ya siya mata kayan ciye ciye irin wanda take so sannan ya kaita gida, to yaso su danyi abun da suka saba kafin su rabu taki bashi damar hakan tace ita ta gaji gobe ya dawo da wuri zata bashi mamaki! yace shikkenan, sallama sukayi da juna yaja motar yayi gaba.........A ranar Salimat kasa bacci tayi saboda tunanin yanda za'ayi ta cire kudaden dake cikin account din Salim gashi ita ba account ne da ita ba, sai ta samu Yayanta Mai suna Naburago mugun dan son banza ne Naburago baya gudun Allah ya isa duk inda yaga bashi sai yaci bashi da sana'a sai buge buge da ita suke rufawa kansu asiri kasancewar su marayu ubansu ya mutu shine kuma namiji shiyasa wahala tayi yawa a kansa, talauci yasa Salimat lalacewa maza babu irin wanda bata sani ba shi kuwa Naburago rigima ko ta uwar uban waye saka kansa yake a ciki ayi ta fafatawa dashi a rabu dashi dan idan yaci bashi aka zo aka turkeshi ya biya sai ya mayar da abun wasa idan mutum ya kaishi gurin 'yan sanda kai tsaye yake fad'a musu bashi da kudin da zai biya bashi idan kuma ana kar'bar shekaru zai lissafa shekarunsa ya biya.....Su kansu 'Yan sandan sun sallamawa Naburago shegen kansa gashi da kwarjin tsiya komai takatsantsan di'nka a kan kayan sana'ar ka idan yazo kar'ba bashi mutum baya sanin sanda yake dauka ya bashi.......Salimat shi ta samu da maganar ta fada masa abunda ke faruwa, Naburago yayi tsalle da juyi a dakinsa yace."Bani atm din jeki kwanta ki huta kudi zasu koma account d'ina wahala ta yanke mana." Salimat ta fad'a masa numbobin sirrin na Salim din yace to magana ta kare.......Alwala yayi ya yay sallah ya fita da atm din cikin aljihunsa.
A ranar Naburago ya kwashe kudaden account din Salim tas ya mayar nasa accont din......Salim sai shigowar alert kawai yaji yana dubawa yaga a'lamarin daya afku babu abinda ya fara dubawa sai wallet d'insa ya nemi atm dinsa ya rasa a gigice ya nufi motarsa ya shiga dubawa sako da loko babu atm! cikin tsantsar tashin hankali ya shiga motar ya kunna a guje ya nufi P.O.S din da sukaje kawai ya fad'a musu guri kamar mahaukaci yana dube dube....Ai a take wani Police dake gurin ya damqe shi a cewarsa yaga yayi yanayi da masu laifi dan yanda yaga ya shigo gurin a kid'ime ya nuna masa hakan! aikuwa jama'ar dake gurin suka gazgata hakan dan ganin yanda Salim din ke muzurai yana wani irin gumi! sai rawar baki yake ya kasa magana.....Yana ji yana gani aka sashi a mota aka tafi dashi police stion kamar wanda aka daurewa baki ya kasa cewa komai zufa ce kawai ke tsatstsafowa daga jikinsa..........
_*Yau tafe nake da 'yar tsaraba ta
*'Kawata matso kiji wata muhimiyar magana
A kwai gurare masu daraja da muhimanci a jikinki....1 Headquarter naki...2 Hamtarki....3 qasan nonuwanki.....4 Tsakanin cibiyarki!
Wad'annan guraran nada mutukar mahimanci a gurinki yana da kyau ki kula dasu ki mutunta su.....Na farko dai ke kanki kin san barin gashin hammata dana headquarter babbar matsala ce a gurinki waccan ka iya janyo miki imfaction gami da rashin jituwa da miji kullum ya kasance kin zama abar kyama a gurinsa, barin gashin hammata a gurinki sam! bai dace ba, ba dan komai ba sai dan ansan ita mace daban take da namiji kada kiga mijinki da gashin hammata kice kema ba zakiyi aski ba a kull!
ke daban shi daban! ke ai abun kunya ne a gurinki ki d'aga hammatar ki a ga gashi!
Wallahi duk ranar da kikayi kuskure kika bar mijinki yaga d'audar hammatarki kin cuci kanki
sannan kika sake mijinki ya shaqi warin hammatarki kin zubar da qimarki
duk da kasancewar yanzu muna lokacin sanyi kada kice ai yanxu sanyi ne ba'a wari kiqi yin aski wallahi duk turaran da zaki saka sai yaji warin jikinki saboda haka kiyi hattara.........Warin qasan nono na mussaman ne
ba ko wace macece ke kula da da wanke qasan nononta ba, to bari kiji mutukar kika ga mijinki a lokacin da kuke sex yana kauda kansa daga gurin nono ki to wallahi wannan warin yake damunsa, ina amfani ace kinyi wanka baki d'aga nonuwanki kin wanke ba
ai kamar ba kiyi wanka ba k'awata!
Kisa sabulu ki wanke kasan nono tas kisa masa turare na mussaman sai kiga maigida na zumud'in kai kansa gurin........Ramin cibiya yana tara daud'a saboda gurin a tsuke yake baida spece sosai, yana da kyau kullum idan kinzo wanka kina sa bakin soso a hankali a hankali kina wankewa kada ki bar ramin cibiyarki da daud'a domin hakan na iya janyo miki matsala mai girma...........Wannan tsarabar tawa ba ta mantan aure bace kawai har daku 'Yan mata da zawarawa 'yan kwalisa
......To sai mun sake had'uwa daku a fita ta biyu
Vip gruop #600 normal group #300 account numbar....0542382124...Binta umar gtbank.....Wahasap number.... 07084653262
*BINTA UMAR ABBALE*
68******Salim har yamma yana police station a gar'kame hankalinsa yayi masifar tashi ganin duhun magariba ya gabato sai kawai ya fara zubar da hawayen nadama! babu shakka wannan al'amari daya faru dashi hakkin Kawunsa daya zalinta ne, yasa hannu ya dauko hankici a cikin aljihunsa ya goge idanunsa tare da sake ri'ke 'karfen da yayi masa katanga da ma'aikan gurin, zare ido kawai yake yana fad'in "Oga dan girman Allah ka saurari maganata wallahi ni ba 'barawo bane inaso kazo kaji uzirina ni abun a tausayawa ne qaddara da tsautsayi ne suka afka min."
'Daya daga cikinsu ya doki! tebur din dake gabansa yace."Rufe mana baki munafiki kai har kasan qaddara irinku ai ba imani ne daku ba kazo sata sai Allah ya tona maka asiri dama irinku muke nema duk muyi maganinku yanzu D.P.O muke jira yazo mu zartar da hukuncin da zamuyi maka."
Salim ya sake rikicewa cikin tsantsar tashin hankali yace."Wallahi wallahi bana daya daga cikin wa'yan nan mutanan da kuke magana a kansu, ku taimakeni kamar yanda Allah ya taimake ku wallahi ban shiga gurin nan da sunan sata ba Atm dina naje nema a gurin kasancewar kwanaki uku da suka wuce naje na cire kudi a gurun.........Tiryan tiryan ya fad'a musu abinda ya faru, yace"Idan kuna so ku tabbatar da maganata to ku duba waya ta zaku ga text din da banki suka turo min cewar gabadaya kudin dake account d'ina babu."
Da sauri wanda wayar ke hannunsa ya shiga dubawa, aikuwa da text din yaci karo cike da mamaki ya shiga nunawa 'yan uwansa sai duk jikinsu yayi sanyi, wanda key din cell din ke hannunsa ya miqe da sauri yaje ya bude shi yace."Kayi hakuri kaji ko Allah ya mayar maka da alkairi."
Cikin tsananin damuwa da tashin hankali ya kar'bi wayarsa da key din motarsa ya kama hanya ya futa daga gurin, sai suka bishi da kallon tausayi kud'i kimanin miliyan daya da rabi an kwashe masa ai dole su jajanta al'amarin........Salim na fita daga station din kai tsaye gidansu Salimat ya nufa, yayi parking a kofar gidan cikin damuwa ya kira wayarta......Salimat ta fito cikin shiga ta alfarma kamar yanda ta saba ta bude mota ta shiga, ganinsa a burkice yasa tasha jinin jikinta, ya kalleta dan jan ido yace."Salimat 'barayi sun kwashe min kudin accont dina yanxu bani da ko kwabo Atm dina ya fad'i a lokacin dana kaiki shopping ban ankara ba sai da naga bank sunyi min alert sannan na duba naga abunda ke faruwa...Hakika ina cikin tashin hankali mai tsanani."
Cikin alhini tace"Innalilihi wa'ina ilahi raji'un Salim yanzu ya zamuyi da wannan qaddara sai kawai ta fashe da kukan munafurci......Naburago ne ya fito daga gidan, yasha shaddarsa harda hula kamar mutumin kirki kai tsaye motar ya durfafa.
Dama sun riga sun gama shirya plan dinsu tun a gida. hannu yasa ya kwankwansa gilashin motar.
Da sauri Salim ya sauke gilas din ganin Naburago a tsaye yasa da sauri ya miqa masa hannu suka gaisa Naburago ya gyara tsayuwarsa yana kallon Salim din yace."A matsayina na wakilin wannan yarinya Salimat na yanke shawara kancewar mun fasa baka auranta dan sabida munyi kyakkyawan bunkice a kanka mungane kai d'in azzalimi ne macuci maha'inci mun samu labari daga bakunan mutane da yawa kancewa kaine ka kunnawa ubangidanka wuta a cikin dukiyarsa wannan dalilin yasa muka yanke shawarar dawo maka da kudin auranka." Yana gama maganarsa ya kalli Salimat din cikin tsawa! yace."Maza ki fito daga motar nan ki shiga gida babu ke babu wannan macucin."
Salimat ta bude mota da sauri ta nufi gida tana kuka kamar gaske, Naburago yasa hannu aljihu ya dauko kudin Salim dubu Hamsin yasa masa a jikinsa yace "Ga kudinka nan babu mu babu kai kada ka kuskura na sake ganin kafarka a kofar gidan nan." Yana gama maganarsa ya bar gurin.
Salim jikinsa ji'kewa yayi da gumi! tsabar tashin hankali makogwaronsa bushewa yayi qamas ya rasa ma wane irin tunani zaiyi sai kawai ya kifa kansa akan sitiyarin mota yana zubar da hawayen nadama.
****
*'Yar Sa'adu* ta jangwalowa kanta masifa, matar wani babban soja za'ayi mata kishiya sai ta samu labarin *'Yar Sa'adu* da magungunanta sai kawai ta wanko kafarta ta ciko jakarta da kud'i taje 'Yar Sa'adu ta had'ata da magungunan mata iri iri.........Matar ta tafi gida ta dinga shan magani babu qa'ida ta dinga cusa maganin matsi wai ita lallai sai gabanta ya matse dan saboda kada amarya ta fita a gurin miji...
Aikuwa matsalar data afku da Halisa irinta ce ta afku da ita, Soja mazan fama ya bud'e mata wuta danshi har da duka ma ya had'a mata dashi yace sai tayi masa bayanin yanda akayi al'amuranta suka kasance a haka!