← Book details Madadi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 143

Sashe 49

Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yarinyar na fada mata abunda ya faru.........ya shigo palon ya tsince karshen maganar inda take cewa Mommynta ta tafi gidan Baba da jakar kayanta saboda tace ba zata bita ba shine ta doketa.......Ba tare daya nuna damuwarsa ba ya kalli Naja'atun yace."Kije dasu daki suci abinci su kwanta amma ki tabbatar da cewar Saddiqatu tasha maganinta kan 'ka'ida."
A sanyaye ta amsa masa kana ta mike cikin dauriya ta nufi dakin yaran suka bi bayanta....Zama yayi kan kujera yana mamakin halin halisa wato saboda ya nuna mata kuskuranta shine tayi yaji, to kuwa babu shakka wannan karon zai nuna mata fushinsa da babu inda zai taka yaje idan ta gaji da zaman gidan ta dawo da kafafunta.

Halisa sai bayan ta fita daga gidan kuma sai ta shiga tunanin abunda zata fadawa iyayenta idan taje! duk ranar da tayi yaji taje gidansu mahaifinta ba yayi mata da sauk'i! fada sosai yake mata kuma ya daina kawo cefane mai kyau a gidan a yini a kwana ana cin tuwo washe gari kuma a dama kunu asha ko kosai babu sai dai ta fito da kudinta tayi siyi abinda take so, bayan haka kuma shimfidar arziki bata da ita a gidan sai da ta had'a summokara ta kwana a kai.

Yanke shawarar zuwa gidan Yaya Ramlatu tayi dan saboda tasan mijinta ba mazauni bane kuma Yaya Ramlatu tana da spire na daki sai ta shiga ta zauna ta rantse ba zata koma gidan ba sai yazo da kafafunsa ya bata hakuri wannan shine abinda ta kudurta a cikin ranta.

Yaya Ramlatu na shirye-shiryen kwanciya kawai taji sallamar Halisa a gidan, tayi saurin daga labule ta fito tana amsawa.

Halisa kece da daddaran ina fata dai lafiya."?

Halisa ta girgiza kanta cikin kunar zuciya tace"Mu shiga ciki Yaya."
Yaya Ramlatu ta rike hannunta suka shiga dakin suka zazzauna....Halisa kafin ta fadawa Ramlatu abunda ya faru sai da taci kukanta ta koshi!.

Yaya Ramlatu tace"Ki daina kuka! kada ki jazawa kanki lalura idan baki manta ba dama na fada miki idan yarinyar nan ta shigo gidan to ki tabbatar da cewar auranki na tangal-tangal dan saboda ni narasa wane irin mutane ne su masu masifar d'afar tsiya idan suka rikewa mutum kurwa sai sun rabashi da kowa, amma babu komai ai mune maganinsu, dama dazu bayan mun gama waya dake na kira *'Yar Shagamu* a waya duk na sheda mata abinda ke faruwa tace"Babu matsala zata shigo gobe mu tattauna dan akwai wani malami da take saran kaimu gurinsa insha Allahu kukanki ya kare mutukar mun dangane ga wannan malamin, sabida haka zaki zauna tare dani muga abinda hali zaiyi nasan idan aikin malam ya fara tasiri a kansa zai nemi duk inda kike.

Halisa tace"Nima dama shawarar dana yanke kenan da nayi niyyar tafiya gidanmu sai na tuna idan naje can din wahala ce shiyasa na nufo nan domin muyi shawarar abinda ya dace..

Yaya Ramlatu tace"In dai kin futo da kudi ai komai mai sauki ne." Tace"Cikin jakata a yanzu bai fi dubu bakwai ba amma na fito da Atm dina gobe zan fita na ciro kudin insha Allah.

Yaya Ramlatu tace"To Alhamdullhi bari na tashi na gyara miki shimfida ki kwanta." Mikewa tayi ta shiga kici kicin sauko da katifa......(Kai jama'ai wai shin ita Ramlatu wace irin mata ce)
Sai da ta tabbatar da cewar yaran sunyi bacci tukkuna sannan ta mike a nutse ta shiga toilet kafin tayi wanka sai da ta sake shiga ruwan dumi tukkuna sannan tayi wanka ta fito daure da zanin atamfar jikinta....Tana kokarin bude jakar kayanta domin dauko kayan bacci ya shigo dakin, gabanta ya fadi sai ta shiga addua kan kada Allah yasa yace tazo dakinsa ta kwanta.....Yace."Duk sunyi bacci kenan."?

Kanta a kasa ba tare da ta kalleshi ba tace"Umm." Sai ya nufi gadon Saddiqa tare da tsayawa a kanta yana dubata.

Ganin haka yasa da sauri ta dauki hijabinta tasa ta fito da riga da wando irin na bacci ta ajiye a kusa da ita ta rufe jakar gabanta sai dukan uku uku yake.

Ya jima yana kallonta yana mamakin abinda tayi to meye kuma na rufe jiki dan shirme! wane dare ne jemage bai gani ba!

Gyaran murya yayi, ta zabura! da sauri ta takure jikinta.

Yace."Zaki kwanta anan ko kuma zaki zo muje dakina."?

Da sauri tace"Zan kwana tare dasu dan saboda Hannun Saddiqa." Yace"Okey to zaki iya kwanciya kasan kafet kenan.?

Murya na rawa tace"Eh babu damuwa."!

Yayi shuru yana kallonta da murmushi a fuskarsa tsaf ya gane gudunsa take kuma ta tsorata dashi sosai dama haka yake so yana so ta gane bambamcin aya da tsakuwa yasan yanzu zata gane tsufa ko yawancin shekaru ba zai hanashi kuzari ba, d'an shekara sittin ma sai ya fishi fitina
Ganin ya kama hanyar fita daga dakin yasa taji wani irin sanyi a cikin ranta, yana fita ta mike da sauri tasa kayanta ta dauki bargo da pillow ta shimfida kasan kafet ta kwanta.

Ta dauka ba zai dawo dakin ba shiyasa ta cire hijab din jikinta, kawai sai taji ya turo kofar dakin ya shigo hannunsa rike da lallausan bargonsa ......Mikewa zaune tayi ta had'e gwiwoyinta guri guda taki kallonsa
Shima ganinta cikin kayan baccin yasa ya shagala da kallonta, yarinyar na masifar tafiya da imaninsa.

Tsayuwar da yayi a kanta yasa ta dinga jin tamkar ta saki fitsari a wando tuni hawaye ya soma d'iga daga idonta.....A nutse ya tsuguna gabanta yasa hannunsa ya dago fuskarta, sai kawai yaga hawaye na zirara!

Ya jima yana kallonta da mamaki a fuskarsa, yace."Kukan me kikeyi."?

Girgiza kanta tayi tace"Babu komai."?

Yace."Akwai dalili ki fada min ko tsorona kikeji." Ta d'aga kanta tana me rike hannunsa dake tallafe da fuskarta tace"Abbah dan Allah kada ka 'kara wallahi ni kadai nasan abinda nake ji."
Yaji tausayinta ya kamashi, yace"Ba zan sakeyi ba sai gurun ya warke sosai amma kiyi min alkawari idan nazo zaki bani goyon bayan da nake bukata.....Cikin rashin dubara da wayo tace"Allah nayi maka alkawari zan baka." Yace"To nagode ina rokan Allah yayi miki albarka ya kuma barni tare dake sannan ya albarkace mu da zuria mai albarka."
Shuru tayi ba tace amin ba babban burinta ya tashi ya bata guri.

Fuskarta ya tsirawa ido yana kallon karamin bakinta, ji yayi ba zai iya hakura ba dan haka sai ya shiga kusantar fuskarta da tasa, ta wani irintse idonta tana takure jikinta.

Hawayen dake ziraro mata ya shiga lashewa yana dan tsotsar kumatunta cikin wani irin salo na mussaman!

Tayi kasa'ke! sa'kon na ratsa mata jiki.
kafin yasa bakinsa anata sai da ya tsotsi le'bunanta sosai sannan yayi dubarar kama harshenta ya shiga tsotsa tamkar alawa
Wani irin yanayi ta dinga ji a jikinta, jikinta ya mutu kasala duk ta dabaibayeta, sosai da sosai takejin dadin kiss d'in! ta dinga mutsu mutsu tana so ta tsotsi harshensa ta rasa yanda za tayi dan da tayi yunkuri kamawa sai ya janye nata ya rike yake ta tsosa kamar zai tsinke shi........ hannunsa da ya riko fuskarta ta kama ta ri'ke tamau! tana wani lumshe ido hade da d'an gyara zaman da tayi........Shi kuwa ganin ta saki jikinta bata turje-turje yasa ya cigaba da abinda yake yi cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

A 'kalla! sun dauki kimanin mintina goma cikin wannan yanayi kafin su rabu da juna! idanunta dake lumshe ta bud'e tana kallonsa, sai yayi gaggawar mikewa dan saboda yanayin kallon da tayi masa yayi masifar tayar masa da hankali
Hanyar fita ya nufa, kamar shashasha ta bishi da kallo tana ji kamar ta dawo dashi su cigaba da abinda sukeyi(Ikon Allah ) zamewa tayi ta kwanta hade da daukar bargon daya ajiye mata ta rufe jikinta har fuskarta tana matse cinyoyinta sakamakon jin wani irin abu da gabanta ke mata tasa hannu a hankali a hankali tana shafa lebunanta tana wani lumshe ido...Wani irin yanayi take ji a jikinta wanda ta kasa tantance na menene? (Naja'atu ta fara fahimtar abunda ke da akwai) Da kyar bacci ya dauketa cikin wani yanayi mara dadi kafin gari ya waye kuwa ta farka ya kai sau uku dan data rintse idonta zata ganta tare da Abbas din rungume da juna suna abubuwa masu dadi da wuyar mantawa.

Dalilin da yasa kenan da asubah ta riga kowa tashi a gidan, cikin kasala da mutuwar jiki ta nufi toilet ta tu'be gabadaya kayan jikinta har pant bata bari ba dan tana jin danshi danshi a jikinsa shiyasa ta kasa yarda da tayi sallah haka ba tare da tayi wankar tsarki ba.

Wanka tayi kafin tayi bursh ta daura alwala ta fito wanda yayi dai-dai da shigowarsa dakin domin tashinsu kamar yanda ya saba.

Ganin ta fito daga toilet din ne ya sanya ya sauke ajiyar zuciya ba tare da yace komai ba ya juya ya fita.

Bayan ta kintsa jikinta sai ta shiga tashi yaran kamar koda yaushe, sai da ta tabbatar sun tashi sannan ta hau dadduma domin gabatar da sallah.............Yaran bayan sun idar da sallah cikin nutsuwa suka shiga gaisheta ta dinga amsawa cikin sakin fuska, ta kalli Saddiqa da fadin"Ya jikin naki?"?

Saddiqa tace"Da sauki yanzu bana jin zafi sosai." Tace "Dama ai Dr yace" zafin ciwon jiya da yau ne kawai insha Allahu idan kina shan magani zai warke." Saddiqa ta mike ta nufi wardrobe dinsu da hannu daya take kokarin dauko musu inform tace"Ke maye haka? da ciwo a hannuki zakije skull."?

Saddiqa tace"Yaya Naja'atu kin san halin Uncle Aminu ko." Tace"Komai halinsa dana sani dole ya daga kafa ki kwana biyu a gida hannuki ya warke tukkuna.....Suna wannan ta'kaddamar ya shigo dakin
Sai suka shiga rige-rigen gaisheshi kamar dai koda yaushe.

Ya amsa a nutse yana tambayarsu, a nutse tace masa wai skull za taje a haka."
Ya kalli Saddiqan tare da fadin"Kiyi hakuri ki zauna a gida kwana biyu ki samu sauki sosai ni da kaina zanje na na fadawa ancle din baki da lafiya.
Chapter 49 · 0% Book details