Sashe 132
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan maganar yasa ta gane cewar akwai abinda ke faruwa tsakaninsa da Najaatu lallai babu shakka Zainab ta samu galaba a kansu, shuru tayi masa domin itakam bata da abin cewa a cikin al'amarin, guri ta samu ta zauna tana kallonsa, sai da ya gaji da kansa ya miqe tare da daukan wayoyinsa dake kan center teble ya kalleta da fadin" Zan tafi." Tace"A gaishe da Najaatu." Mussadiq ya rike hannunsa da fadin"Abbah muje tare." Yace." Akwai skull ka bari sai ranar da babu makaranta zan daukeka na kaika." Su saddiqa suka ce Abbah harda mu ko." Murmushi yay yace"To Allah ya kaimu asabar din." Sai suka shiga Murna dan jin cewar zasu je suga Najaatun su, ya kama hanya da niyyar tafiya suka dinga bashi sakon gaisuwarsu zuwa gareta............
Najaatu tsaf ta gyara gidanta tayi abinci har kala uku sannan ta shirya jikinta cikin atampa 'yar ingila mai ruwan ganye atampar tayi mata kyau kuma d'inkin ya dace da jikinta fetted gwon ne da zif a gaba taji dadin zif din domin dama tana tunanin yanda zata shayar da danta nono, tattare jelolin kitson kanta tayi ta daure da ribbon ta daura dan kwalin atamfar akanta (ture kaga tsiya) tayi d'aurin dankwalin yay mata masifar kyau sosai ta fito falo ta zauna, zuciyarta sai sa'ke-sa'ke! takeyi ganin tara har ta gota yasa ta zauna taci abincinta ta k'oshi sannan koma falon ta kunna tashar tv Sky movies ta kama suna wani film mai suna Aganipath tsohon film ne na amita ta zauna tana kallonta tana lura da yaronta dake gefanta a kwance yana wasa.
Lokacin daya shigo gidan kallon da take ya dauke mata hankali motsin sa taji amma ba taji sanda ya shigo ba, a nutse ta dago kanta ta kalli bakin kofar falon, lokacin ya juya domin rufe kofar koda ya juyo hada ido sukayi yaji gabadaya kuzarinsa ya k'are bata ta'ba kwalliyar data burgeshi irin ta yau ba daurin dankwalinta da yanayin fuskarta daya gani shi ya fahimta dashi cewar akwai tsiya kenan dan fuskarta har yanzu babu sasauci.
Barka da zuwa tayi masa ya amsa yana kallonta tare da kallon tv dan ganin wane film take kallo daya dauke mata hankali.
Kusan minti biyu yana tsaye a gurun kafin ya nufi bedroom jikinsa duk a mace ya tsani ya ganta cikin rashin walwala, ya zauna yay tunani da nazari ya gane akan duk abinda takewa fushi! wannan dalilin yasa ya d'aura d'amarar faranta mata rai , tabbas a tsakanin jiya da shekaran jiya Zainab ta shiga hakkinsu dan sai suna daf da biyan bukatarsu take katse musu hanzari yau kuwa duk zai fanshe bashin da ya tara........Har ya kimtsa jikinsa ya fito falon tana zaune a inda take dan ko tunanin binsa dakin ba tayi ba, itama yau akwai abinda ta k'udurta a zuciyarta.
Zama yay kusa da ita yana nani'karta! ta dan gyara zamanta gabanta na fad'uwa, hannunsa yasa ya zagaye 'kugunta ya d'ora kansa a kafadarta a hankali yace."Amarya me zan samu ne."?
Cikin basarwa ta zame kafadarta tace"Akwai abinci nayi maka har kala uku sai wanda kake so.....Ya juyo da fuskarta suna fuskantar juna, yanayin kallon da yake mata yasa tsigar jikinta mikewa, kauda kanta tayi tana dan gyara zamanta, hannunsa yasa ya tuge daurin dankwalinta ya ajiye gefe da fad'in "Tunda na shigo naga wannan daurin dankwalin nasan akwai sauran rigima ashe baki huce ba nifa dana kwana da Zainab ba wani abune ya shiga tsakanina da ita ba."
Cike da mamaki take kallonsa tace" Nima ai bance kayi wani abu da ita ba dama ai nasan zaka kula da baby Ummi ne yau ma kuma nace kaje ka kwana dasu wallahi ban damu ba."
yana hargitsa mata jiki yace." Baby Ummi ta samu sauki yau babu inda zanje insha Allah muna tare har gari ya waye." Humm! kawai tace ta dauki dankwalinta zata daura, kar'bewa yay yace kiyi zamanki a haka inason wannan kitson yayi kyau." Murmushi tayi ta dauke kanta,
Gefan kumatunta ya sumbata yace."Muje ki bani abincinki mai sadi da gamsarwa!
Ba tayi musu ba ta miqe shima ya miqe da sauri ya rike hannunta suka nufi gurin cin abincin..........Tsaf ta hada masa abincin ta tura a gabansa yana lumshe mata ido yace tare zamu ci ko'' Girgiza kanta tayi tace"Ni Tuntuni naci abinci." Girgiza kansa yayi ya gyara plate din abincin tare da bisimillah ya fara ci a nutse, tana kallonsa ta gefan ido sai kallonta yake kamar me? koda wasa taki kallonsa ballantana ta sakar masa fuska, sai da ya kammala tukkuna suka nufi falo, nan ma ya dinga janta da hira wai dole sai ta bashi labarin film din da take kallo, ba ta'ki ba tiryan tiryan ta shiga bashi labarin film din yana kallonta sha'awarta na kara tsananta a tare dashi.....Da kyar ya bari goma da rabi tayi musu a falo yace ta tashi suje su kwanta, ta dauki d'anta ta bi bayansa,
Sai da ta gyarawa Daddy shimfida tukkuna ta shiga toilet ta sake sabon wanka, ta fito ta shirya jikinta cikin kayan bacci duk akan idonsa, tun kafin ta k'araso bed din kamshin turaranta ya rud'ashi tana zama ya kashe bedlamp janyo ta yay ya wani qamqameta yana sansana sassan jikinta, hannayensa duk biyun yasa ya kama Brest dinta yana murzawa had'e da lasar wuyanta yana kokarin kwantar da ita ta dakatar dashi da fadin....."Nifa ba zan yarda a tayar min da hankali da karshe a tafi a barni da wahala ba wannan dalilin yasa nace kayi zamanka gurin jinyyar baby Ummi tunda na fad'a maka gaskiyar magana kace k'arya nake......
*Littafin na kudi ne....*
Koda zaki ganshi a groups na sata ne idan kina bukatar biyan kudin book din ga yanda abun yake...Vip group #600 normal #300...account... 0542382124...Binta umar gtbabk....Idan katin waya zaki tura sai kiyi min mgn da wannan number ta WhatsApp
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*BA HARAM BANE!*
****86 Jin abinda take fad'a yasa ya miqe zaune yana kokarin ri'keta tana matsawa tare da sake jadadda masa maganarta ta farko, itafa ba zata yarda ya tayar mata da sha'awa ba zainab ta kirasa ya tafi ya barta da wahala, jikinsa ne ya shiga 'bari sai ya shiga yi mata kalamai cikin rarrashi gami da tausasa murya yace."Nagane duk abinda kike so ki fahimtar dani sannan Halisa ma ta dad'a wayar min da kai akan al'amarin tunda na baki hakuri ai sai ki hakura kada kice zaki kauracewa bukatata."
Shuru tayi masa tana jinsa yana ta rarrashinta had'e da kokarin so ya dauke mata hankali dan sai shashshafa jikinta yake yana sumbatar wuyanta, duk sakon sa yana ratsa ta hakan besa ta sakar masa jikinta ba ta dinga turje turje tana kukan shagwaba, al'amarin daya kara rikita shi! sai kawai ya shiga rawar murya kamar wanda zai fashe da kuka ya dinga rarrashinta da kalamai na mussaman wanda bai ta'ba amfani dasu ba gurun wata mace harda cewa idan babu ita rayuwarsa bata da amfani shima yasan yayi mata ba daidai ba dan haka tayi hakuri kada ta hanashi biyan bukatarsa, Najaatu ganin yanda duk ya tashi hankalinsa yasa ta sassauta masa ta bari ya cigaba da yamutsa ta amma ta gagara mayar masa da martani kamar jiya, sandare masa tayi a gadon shi yake kid'ansa da rawarsa.
Da dai ya gaji ya kama hannunta yana kokarin sanyawa a cikin wandonsa ta dinga fizge hannunta tana dun'kuleshi, Abbah kamar zautacce haka ya zama ya dinga rawar jiki zufa ba keto masa, Najaatu ta'ki yi masa wassanin soyayya shiyasa gabad'aya hankalinsa ya tashi..........Wani irin salo na tashin hankali ya shiga yi mata wanda ya gigita ta dinga fitar da wani irin numfashi tana cizar lips d'inta, abinda tayi ta gardamar ri'kewa shi ta kama ta dinga wasa dashi da hannunta, Abbah ya sa'ke matseta a jikinsa suka cigaba da wassanin irin na ma'aurata.
To a wannan daran amarya da ango sun gwangwaje sun kula da junansu sosai suka biyawa kansu bukata, da asubah ma basu hakura ba sai da suka sake wata mu'amular basu suka samu kansu ba sai bayan takwas na safe, a tare sukayi wanka sai wassanin soyayya suke.
Abbah ya mayar da kanshi yaro sai biye mata yake tana tsokanarsa dan ita tayi masa wanka ta shiryasa tsaf suka fito falo.
Kicin ta nufa domun samar musu da abunda zasu karya, ya bita kicin din wai zai taimaka mata tana sane ta bashi yankan al'basa aikuwa yana fara yankawa yajin albasar yasa ya ajiye wukar babu shiri ya fita daga kicin din yana mutsika idonsa, Najaatu ta dinga kyalkyala masa dariya.
Ya jima yana wasa da takwaransa (Daddy) kafin ya ajiyeshi ya dauki wayarsa ya kunna, number Halisa ya kira suka gaisa a mutunce ya tambayeta kwanan yara tace"Lafiya lau sun tafi makaranta." Zainab ya kira a dakile ya amsa gaisuwarta yace"Ya jikin Ummi." Da sauri tace da sauki gata tana bacci." Okey sai na shigo." Abinda yace kenan ya kashe wayarsa saboda ya lura kamar da magana a bakinta shi kuma ba zai saurareta ba.
Abbah a yinin ranar sai da ya kusanci Najaatu sau uku ko gajiya ba yayi itakam daurewa kawai take amma har tafiyarta ta sanja duk gwiwowinta sunyi sanyi dan goho yake sawa tayi masa yay ta bugunta kamar ba zai bari gabadaya salon be mata ba kawai tana kyaleshi ne dan yafi bukatar hakan......Da zai tafi kuka tasa kan lallai ya kawo mata Saddiqa ta taya ta kwana, yace akwai makaranta kuma zaki bawa direban su wahala tunda hanya ta baud'e......Najaatu da 'kyar ta hakura ta barshi ya tafi amma taso zuwan Saddiqa kodan ta d'ebe mata kewa.
Abbah koda ya kwana a gurin Zainab bata sauya zani ba dan falo ya fito ya raba dare yana hira da Najaatu a waya....Har ta dinga mamakin al'amarin ganin kamar hakan be dace ba yasa tace masa bacci takeji zata kwanta, To jin haka yasa yay mata sallama ya kashe wayarsa, ya gyara kwanciyarsa kan doguwar kujera bargo yaja ya rufe kafafunsa.....Zainab sai da taci kuka mai isarta sannan ta fito falon ta sameshi, lokacin har bacci ya soma daukarsa, ta tsuguna gabansa tana kuka.
Bude idonsa yay tare da tashi zaune.
"Menene."?