← Book details Madadi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 143

Sashe 27

Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abbah Abbas ya shigo hannunsa ri'ke da ledoji guda uku, kulle kofar palon yayi kai tsaye ya nufi dakinsa a hannunsa rike da ledojin dake hannunsa................Jim yayi yana bin dakin da kallo sai kuma ya ajiye ledojin hannunsa kasan kafet ya nufi toilet, dan kwankwasa kofar yayi yana kiran sunanta, shurun da yaji ne yasa ya dan tura kofar toilet din yana dubawa, ganin bata ciki yasa yayi saurin fita daga dakin, kai tsaye dakinsu Saddiqa ya nufa domin yasan tana can dan babu wata hanya da zata samu ta fita daga gidan tunda kafin fitarsa sai da ya rufe kofar palon da key.

Yana shiga ya hangota kwance kusa da Mussadiq........Ya tsaya daga bakin kofa tare da yin gyaran murya, mikewa tayi a zabure tana kallonsa, Yace."Ya zaki zo ki takure kanki ki anan bayan kin san ko shi Mussadiq din gadon na iya yi masa kad'an." Kasa tayi da kanta tana wasa da hannayeta, Ya juya tare da fad'in "Ki taso daga cikinsu ki dawo dakina ki kwanta ko bakiji abinda nace d'azu ba."?

Murya na rawa tace" Abbah dan Allah ka kyaleni na kwanta a cikinsu sai nafi iya bacci. girgiza mata kansa yayi yana lumshe ido yace."Ba zaki takurawa kowa ba ki taso kawai."
Da sauri tace"Sai na kwanta a 'kasan kafet babu damuwa.'' Yace."Idan baki taso ba zanzo na daukeki da kaina bana son gaddama." Ganin yayi maganar cikin rashin wasa sai ta tsorata! da sauri ta sauko daga gadon Mussadiq ta biyo bayansa suka fita daga dakin.

Suna shiga dakinsa ya nuna mata ledojin da ya shigo dashi yace."Ki dauki guda d'aya akwai kazar amarcinki a ciki kada nan gaba ace ana bina bashi."
Naja'atu ta dinga kallonsa le'banta na rawa, babu shakka mutumin nan da gaske yake abinda ta fada kenan a zuciyarta......Tana kallonsa ya nufi toilet ta dinga girgiza kanta tana sake takure jikinta cikin kujera wai shin me yake shirin faruwa ne?.........Ganinsa ya fito daga toilet daure da towel iya 'kugu! faffad'an kirjinsa mai cike da yalwar gashi a waje sai yasa 'yan hanjinta hautsinawa! cikinta ya wani murd'a mata! da mugun sauri ta sunkuyar kanta a 'kasa! ashe haka yake da 'kirar mazantaka gani tayi kirjinsa a cike dam! ga jikinsa a murd'e! cikinsa a shafe tamkar wanda baya cin abinci!

Karkarwa jikinta ya shiga yi gumi na yanko mata daga ko wace kusurwa ta jikinta....
*GA MASU BUKATAR KARANTA BOOK DIN ZASU TURA #300 SINGLE, VIP GROUP #600 GA ACCONT D'IN DA ZA'A TURA KUDIN.......0542382124.....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA KIYI MIN MAGANA TA WHASAP DA WANNAN NUMBAR......07084653262.....IDAN KIN SAN BA BIYAN KUDIN LITTAFIN NAN ZAKI YI BA DON ALLAH KADA KI KIRA WAYA TA KO KIYI MIN WATA MAGANA TA WHASAP*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA SO KU BIYA KUDIN LITTAFIN ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS.........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE.*
MADADI!!
_(Ba Haram Bane!!)_
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE
~~~~~~~~~
*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION
_'Kungiyar Masu Nazari da Aiki da Ilimi_
~~~~~~~~~
*LAST FREE PEGE*
*19_20*
'Dauke kanta tayi lokacin da taga yana kokarin sanya gajeran wando, ta tsirawa 'kasan kafet ido gabanta sai duk uku-uku yake, muryarsa taji ta dokin kunnanta inda yake cewa"Ta tashi taje tayi wanka tazo ta kwanta, ba tare da tayi kuskuran kallonsa ba ta mike salo-salo ta nufi bandakin, to koda ta shiga toilet din ma kasa yin komai tayi ta jingina jikin bango(garu) tana tunani yanzu idan Abbah Abbas yace zai kar'bi sadakinsa ya za tayi? wani irin tsoro ne ya shige ta, taji gabad'aya gwiwowinta sunyi sanyi! ita yanda ma za'ayi ta kwanta gado d'aya dashi take tunani gashi ta lura dashi sai wani abu yake yi tamkar bai damu da halin damuwar da take ciki ba.......Da kyar ta d'an sirka ruwa yayi d'umi tayi wankan, ta wanke bakinta kamar dai koda yaushe kafin ta kwanta sai tayi brush ta daura towel jikinta ya tsane tsaf sannan ta mayar da kayan jikinta ta fito, kwance ta same shi saman gado babu komai a jikinsa sai gajeran wando ga fitilar dakin a kunne! simi-simi ta nufi kan kujerar data ta bari, sunanta taji ya kira cikin ma'koshi, tsayawa tayi ba tare data juyo ba, Yace."Ba kiyi wankan bane."? a sanyaye tace."Nayi." Yace."To cire hijabin kizo ki kwanta." Tace."Abbah kayi hakuri zan kwanta kan kujera." Mikewa zaune yayi yace."Tunda nake da Halimatu bamu ta'ba raba shimfida ba saboda haka bana so mu fara haka dake, kizo ki kwanta a makwancin ki Ni babu abinda zanyi miki.'' yafada yana nuna kusa dashi.

Hawaye suka zubo mata tayi tsaye tana kallosa gami da d'umbun mamakinsa.

Ganin ta'ki zuwa yasa ya mi'ke ya nufi inda take, cikin gaggawa tayi 'kasa da kanta dan gabadaya ji tayi ilahirin tsigar jikinta na mi'kewa sakamakon ganinsa babu kaya a jikinsa.

Yana zuwa ya ri'ke hannunta yaja ta suka nufi bed din, zaunar da ita yayi ya zauna yana kokarin cire mata hijab din jikinta, ta ri'ke hannunsa tana girgiza masa kanta bakinta sai rawa yake tana so tayi magana amma tana gudun yayi mata fad'a.

Bai saurareta ba sai da ya cire mata hijab din yabi jikinta da kallo, Atamfar d'azu ce a jikinta, d'inki kuma mai nauyi ne da dogon hannu gashi garin ana zafi dalili kenan daya sanya shima bai kwanta da riga a jikinsa ba, Yace."Ki dan cire koda rigar jikinki ce sai kiyi daurin kirji da zanin dake jikinki zaki fi jin dadin kwanciya."
Cikin rawar murya da rawar baki tace"A'a ai bana kwanciya babu riga a jikina komai zafi zan iya kwanciya a haka." Girgiza kansa yayi ya raba 'kafafunsa ya jawo ta yasa a tsakiyar sa yana fad'in akwai cutuwa ki kwanta da riga a jikinki. kawai sai ya shiga kokarin cire mata rigar......Rirri'ke hannunsa take tana fad'in "Allah zan iya kwanciya da riga a jikina dan Allah kada ka cire min riga Abba......Bai saurareta ba sai da ya cire mata rigar jikinta yayi saura daga ita sai breziya ganin haka yasa tayi saurin sa hannayenta duk biyun ta rufe kirjinta dasu, hawaye na zubo mata! kokarin mikewa zaune take a jikinsa ya hanata kafafunsa ya hard'e da nata sosai ya matseta a jikinsa, ya kwanta rigingine itama ta kwanta rigingine duk rabin jikinta na jikinsa, bargo ya janyo ya rufe musu jikinsu ya d'ora hannunsa guda saman cikinta dai-dai cibiyarta.....Naja'atu ihu! ne kawai bata kurma ba amma hawaye tuntuni yake gudana a fuskarta..

Addua yake so yayi musu amma ya gagara yi dan gabadaya hankalinsa tashi yayi jikinsa yayi wani irin sanyi wata irin sha'awar yarinyar ce ta taso masa, gabad'aya a yanda ya tsara shine ba zai taki yarinyar ba sai an dan kwana biyu tukkuna yana so ya nuna mata kulawa ne ya kuma nuna mata cewar abinda take tunanin baza ta samu ba dangane da auranta dashi to ba haka bane dalilin da yasa kenan ya shirya tsaf! domin ya siye zuciyarta da kalolin soyayyarsa.

Rintse idonsa yayi yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya, gaskiya da wuya ya iya daurewa dan gabadaya hankalinsa ya tashi jinta a cikin jikinsa, ba tare da yayi tunanin komai ba kawai ya shiga wasa da hannunsa a saman fatar cikinta yana d'an shafa ramin cibiyarta.....

Hannunsa da yake yawo a jikinta tayi saurin ri'kewa 'kam! tana wani irin kuka tace"Abbah dan Allah ka bari dan Allah."!!

Shuru yayi yana sauke ajiyar zuciya, ita kuma ta kama hannunsa ta ri'ke kamau! tana sheshsheka!

Lumshe idonsa yayi yana adduar Allah yasa bacci ya daukeshi ya huta, amma yasan da 'kyar yau ya iya rintsawa sakamakon azababbiyar sha'awar dake taso masa.

Ita kuwa jin ya daina shafa jikinta yasa ta sauke ajiyar zuciya amma dai duk da haka bata sakar masa hannu ba yana d'amke a cikin nata, a wautar ta wai so take yayi bacci sai ta sake shi ta kuma bar masa gadon......Kawai sai taji ya mike zaune da sauri ya burkitata 'kasan gadon, rintse idonta tayi ganinsa yayi mata rumfa zai danneta!

"Wayyo Allahna."!

Tafada muryarta na hard'ewa, hannunsa yasa a saman fatar le'banta yana shafawa a hankali a hankali!

Tsira masa ido tayi jikinta sai karkarwa yake.

Gani tayi duk ya koma wata kala idanunsa sunyi jawur! duk da ya rage hasken fitilar dakin bai hanata hango tsabar sha'awarta a cikin 'kwayoyin idonsa ba!!

Ganin tana yi masa wani irin kallo ne yasa ya kashe dusasheshen hasken da ya bari a take d'akin yayi duhu lokacin ne kuma Allah ya bata damar ture shi ta mike zaune da sauri tana laluben hanyar sauka, hannunta ne ya sauka kan jikinsa, taji ta ri'ke wani abu mai tauri da kwari a hannunta! a gigice ta saki ta dira kasan bed d'in tana makyarkyata.

Kamota yayi da saurin gaske ya mayar da ita ya kwantar, still ya sake yi mata rumfa da jikinsa.......Hucin numfashinsa ne ya dinga dukan fuskarta hakan ya tabbatar mata da cewar fuskarsa na dab da tata! ta dinga kuka tana kauda kanta!

Saukar fuskarsa taji a tsakanin wuyanta yana sakar mata wasu zafafan kesses (Parsonality) Wanda yayi bala'in rikirkita mata lissafi.......

A take tsigar jikinta ta shiga tashi sakamakon jin yanda yake goga mata gashin fuskarsa a jikinta sai tsikarinta yake yi tana jin 'kaikaiyi!

Bud'e baki tayi da kyar tace."Ab.....Abbah please ka bari ba girman ka bane bana jin dadin wannan abin da kake mun."
Kamar ta 'kara tunzarashi dayin abinda yake yi ya cigaba da goga mata gefan fuskarsa a fuskarta da wuyanta, a jiyar zuciya ta shiga saukewa tana kauda kanta had'e da tutture fuskarsa........Cikin dubara irin tashi ya samu nasarar had'a bakinta da nasa ba tare da tayi tsammani ba kawai sai jin bakinta tayi a cikin nasa yana tsotsa tamkar mai tsotsar alawa! ta dinga kokarin cire bakinta ta kasa saboda ya riga ya ri'ke da nasa!
Chapter 27 · 0% Book details