Sashe 127
Madadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda ya fad'a kenan tare da miqewa tsaye da sauri yace." Ganin zuwa muje asibiti." Ya kashe wayar da sauri ya juya ya kalli Najaatu dake kwance tana takure jikinta sabida tsabar sha'awar dake cinta daf take da samun satisfaction kiran wayar ya katse mata hanzari shiyasa duk jikinta ya saki.....Jallabiyarsa yasa yace."Zainab ce ta kira waya baby Ummi babu lafiya kina ji kafin gari ya waye sumanta uku."
Ta d'an tsira masa jajayen idonta da suke buge da tsantsar sha'awa da bukatuwa tace" Allah ya sawaqe." Daga haka bata sake cewa komai ba taja bargo ta rufe jikinta takaici kamar ya kasheta Wannan Maganar Karyace dan gabad'aya jikinta bai bata cewa da gaske yarinyar ce bata da lafiya ba, Zainab ta shirya mata iskanci ne duk domin ta ruguza mata farin cikinta.
Tana kallonsa ya nufi toilet tamkar zai tashi sama yayi wanka ya fito nan ma a gurguje ya shirya jikinsa, ya tsaya kanta tare da kiran sunanta, Share shi tayi ta rufe idonta ruf kamar mai bacci....Sai ya tsammaci da gaske baccin takeyi, da sauri ya bude kofar dakin ya fita.Bude idonta tayi tare da miqewa zaune, lallai Zainab bata da mutunci wato ita kuma nata salon iskancin kenan?
Humm! ta lura sai ta tashi a tsaye a kanta sannan zata kyaleta zata gane bata da wayo dan wallahi itama sai ta rama iskancin da take mata.....Miqewa tayi ta nufi toilet domin tsarkake jikinta.
Abbah a gigice ya shiga gurin Zainab, ikon Allah sai akayi katari da lokacin yarinyar nata tsandara ihu! ana sa mata nono a baki tana 'kin kamawa zuciya tayi dan tayi kukan tayi har tagaji saboda Zalinci aunty Balaraba tace kada Zainab din ta bata nono sai sun daidaici zuwansa....Yana shiga dakin su aunty Balaraba suka gaisheshi kamar wasu mutanan arziki suka fita daga dakin
Zainab na kuka tace"Ka gani ko Abban mufida nono ma taqi kamawa tun jiya babu komai a cikinta....Ya zauna kusa da ita tare da kar'bar yarinyar yace."Maza sako hijabin ki muje asibiti."
Ta miqe da sauri domin dauko hijab....Abba tsirawa yarinyar ido yay yaga fuskarta tayi jawur gashi sai sauke ajiyar zuciya take tana harbe harbe da kafafunta, hankalinsa ya sake tashi sai ya miqe tsaye da yarinyar a kafadarsa ya shiga zagaye dakin da ita yana mata addua a kunnanta.
Zainab murmushi farin ciki take tayi kwafa tare da cizar lips dinta a ranta tace" Wallahi ba zan bari kayi kwana ukun nan lafiya ba." hijabin ta zura tace"Abban mufida muje kada ta sake suma dan wannan ajiyar zuciyar da take daga haka shikkenan sai numfashinta ya dauke."
Da sauri ya kama hanyar fita daga dakin ta rufa masa baya zuciyarta wasai koda zaiyi asarar kudinsa gurin siyan magani ita babu ruwanta in dai bukatarta zata biya.
K'wararran likitan yara Dr Mahir ya tsananta binkicensa kan baby Ummi yana so ya tabbatar da abunda ke damunta, duk iya binkicen da yayi a kan yarinyar sai ya nuna masa abu guda.....Yayi dan rubutu a jikin wata takarda kafin ya dago kansa tare da zare gilashin idonsa, ya kalli Abbah a nutse yace.''Yallabai babyn nan yunwa ce ta kama cikinta a gaskiya yarinyar bata samun ishashshen nono idan mamanta nada matsalar ruwan nono mai zai hana a dinga had'a mata da madara domin inganta lafiyarta.
Dr ya 'karasa maganarsa daso ya tabbar masa da cewar lallai su dauki al'amarin da muhimanci......Abbah Zainab ya tsirawa ido kimanin minti uku yana mata kallon tuhuma kafin ya girgiza kansa ya mayar dashi gurin likitan yace."To Dr yanzu wace madara mai inganci kake ganin zata dace da yarinyar nan hankalina ya tashi da jin wannan magana wallahi bana so wani abu ya sake faruwa da ita.
Dr yace"Akwai madara mai kyau da zan sa yanzu a kawo bayan nan kuma akwai magani guda biyu da za'a siya mata insha Allahu jikinta zai ginu koda bata samun nono a kai akai madarar zata gamsar da ita.
Abbah yace."Okey to ina sauraranka ka sai ka had'a mata komai wanda ya dace nagode." Dr waya ya dauka domin kira.................
Zainab sai da ta kusa fashewa da kuka a sakamakon irin fad'an da yake zazzaga mata a mota murya na rawa take bashi hakuri da kawo masa misalai.....Yace."Kiyi min shuru kawai ba zan dauki kowane misalin da zaki kawo min ba, kishi ya rufe miki ido kina nema ki cutar da kanki kuma ki kashe min yarinya babu yunwa balle ishirwa a gidana ki 'ki cin abinci sabida mugunta yarinya ta nemi abincinta ki hanata to bazan lamunci wannan ba, Mutukar kina so mu zauna lafiya dake to ki dinga ci kina koshi Ummina na samun ruwan nono idan kika sake ciwon yunwa ya kamata to sai nayi sharia dake tunda ban gaza yin komai a gidana ba."
Zainab hawaye take cikin kissa take bashi hakuri da fadin "Insha Allahu ta daina zama da yunwa zata dinga ci tana koshi." Shareta yay ya cigaba da dravig ransa a bace .
Suna isa gidan kira ya shigo wayarsa koda ya duba sai yaga Abdulhamid ne ya daga wayar da sauri Abdulhamid ya gaisheshi ya amsa tare da fad'in "Ina fatan lafiya ko.''?
Abdulhamid yace." Lafiya lau Yallabai wasu mutane ne ke jiranka tun misalin takwas da rabi sun kira wayarka sau uku baka amsa ba.." Yace."Okey ban gani ba wallahi yau banajin zan zauna a kasuwa komeye kayi magana dasu idan na shigo gobe sai ka sanar dani." Abdulhamid ya tausa murya yace."Nima nace musu hakan yallabai sai suka nuna cewar su lallai kai suke bukatar gani.....Agogon hannunsa ya duba tara da rabi yace."Okey ganinan shigowa yanzu." Kashe wayar yayi ya kalli Zainab dake rungume da 'yarta yace."Ki shiga ciki saura kuma mugunta tasa ki hanata magani a lokacin na dai fad'a miki idan ciwon yunwa ya kama yarinyar nan sai na baki mamaki wallahi tunda duk abinda kike kina sane." Zainab a sanyaye ta bude kofar motar ta fita hannunta rike da ledojin magani da madara...Juya kan motar yayi da sauri ya bar gurin....Zainab ta'be bakinta tayi ta tura 'karamar kofar gidan ta shiga bukatar ta biya ta ruguza ranar amarcin Najaatu sai dai kuma idan ta tuno kalmar d'auri sai gabanta ya fad'i tsoro take kada tsautsayi yasa ciwon yunwa ya kama yarinyar ya d'aure ta dan ta lura babu abinda ba zai iya ba akan 'Ya'yansa.......
*Littafin na kudi ne......!*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake Vip.....#600 normal...#300 account... 0542382124...Binta umar gtbank...Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*****83 Najaatu kuwa bayan tayi wanka ta shirya jikinta sai tayi tunanin shiga kicin domun ta shirya musu breakfast ta gama komai a nutse ta shirya daining din tayi dan gyare gyaren ta a daki da falo tasa turaran wuta mai kamshi sai ta fito falo ta zauna tana duba wayar ta, gabadaya a dame take dan abin yayi mutukar ba'kanta mata rai wanda harda shi din ma ta 'kullaceshi a zuciyarta sai daga baya data zauna tayi tunani ta gane baida laifi a yanda Zainab ta kirashi tana kuka da salati kowaye dole hankalinsa ya tashi yaji cewar 'yarsa babu lafiya harda suma to dole mutum ya shiga yanayi na tashin hankali mussaman shi da yake da jarabar son 'ya'yan tsiya.
Tana zaune ta falo tana tunane tunane da duba agogo a qallah da fitarsa yanzu zai kai awa hudu ko fiye da haka, tana ganin idan ba wata gagarimar matsala bace yaci ace sun gama da asibiti ya dawo gida, zuciyarta ta shiga sa'ke-sa'ke "Watakila ma tuntuni sun dawo daga asibitin Zainab din ta hanashi dawowa, taji gabanta ya fadi jin irin abinda zuciyarta ke sa'ka mata.
Number shi ta nema ta fara kira....Wayar ta gaji da ringing ta katse ba'a daga ba, a take idanunta suka ciko da ruwa, babu Shakka Zainab ta zame mata kadangaran bakin tulu zuciya ta ciyo ta ta dinga ji kamar ta dauki mayafi taje gidan Zainab din suyi wacce zasuyi wannan ai rashin adalaci ne.
Hanci ta sha'ka cikin tsantsar bakin ciki da takaici ta goge hawayen da ya zubo a fuskarta ta sake kiran wayar a karo na biyu........Abbah na tare da 'bakin sa dalili kenan da yasa bai samu damar daga wayar ta ba koda ya duba yaga itace sai kawai ya katse wayar ya mayar da ita aljihu ya cigaba da abinda yake........Hakan yayi masifar d'aga mata hankali miqewa tayi tsaye ta shiga zurga zurga a falon zuciyarta sai sak'a mata mugun abu take tana cewa kawai taje taci uwar Zainab din shi kuma idan ya dawo ta nuna masa rashin adalacinsa a fili.....Zama tayi kan kujera ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta tana kiran sunan Allah, hakika kishi bala'i ne masifa ne dan yanda take jin wani irin zafi a zuciyarta tana ganin zata iya aikata komai ganin yanda zuciyarta keta tunzurata yasa ta mayar da hankali gurin kiran sunan Allah tare da adduar Allah ya sassauta mata abinda takeji a cikin zuciyarta..
Haka ta gaji da zaman jiransa ta zauna a dainig tayi break dinta cikin kunci da bacin rai ta shiga daki ta kwanta kusa da d'anta tana hawaye, a haka bacci mai nauyi ya dauketa.
Najaatu sai kusan la'asar ta tashi dan sallar azuhur ma ba tayi ba, sai da tayi wanka tukkuna ta tsaya kan dadduma ta gabatar da sallolinta, tana miqewa idanunta ta d'ora kan agogon dake kafe a dakin, hud'u da Rabi har ta gota.
Zama tayi gaban dressing mirror tayi kwalliya daidai misali turaruka tasa a jikinta masu kamshi da sanyi ta dauko wata bodywork white tasa a jikinta sai tayi amfani da wando roba jins blue wandon ya matseta ya fito mata da sharf dinta, after dressing ta d'ora akai ta ta d'aura dankwalin after din a kanta, falo ta fita ta zauna zuru tana kallon kofa tare da duba wayarta allai Abbah babu kiran waya bare text hummm!