← Book details Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 215 OF 218

Sashe 215

Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Mai martaba yace
Na soke tsarin nan daga yau a masarautar nan Fulani, shi yasa nayi using dan cikina as example wajen soke tsarin, kuma ban soke wannan tsari ba sai da na zauna da amintattu na, so ko Walid ya kawo min bazawara yau yace yana so zan aura masa, sarki na gaba zai iya maida tsarin idan ya so
Aunty was speechless, ta dinga kallon sarki babu ko kiftawa tana jin wani mugun tsanar Khaleesah a ranta, wannan fa shi ne anyi ba ayi ba, da ta sani ai bazata taba biye Mami a fasa auren da Jawwad ba, yanxu gashi aure ya koma kan wanda bata fatan ace yau gashi da mace a matsayin matarsa a nan duniya, shikenan ana nufin shirin da take ta yi ya wargaje kenan saboda biye Mami da tayi, Mai martaba yace
Kina da sauran magana ne Fulani?

Ta sauke ajiyar zuciya tace
Duk abinda ka tsara ai ya zauna ranka shi dade, no one is in the position to question you, Allah ya sa hakan shi ne mafi alkhairi
Yace
Ameen
Bayan kusan minti biyar ta mike ta fice daga dakin cikin tsananin bacin rai ta koma bangaren Mami
Halysaah Page 99 By Khaleesat Haydar
Related Articles
Matar Damisa Book 2 Complete txt
Matar Damisa Book 1 Chapter 32 Complete Novel
6, December 2023
Abban Sojoji Chapter 63 Book 2 Complete Novel
22, April 2023
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 72 By Hafsat Bature
2, March 2024
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 38 Complete Novel
28, January 2025
My Uncle Page 4 Complete Hausa Novel
2, July 2025
Kanwar Maza Complete Novel Document Txt
Kanwar Maza Page 55 Complete Novel By Ayshercool
30, December 2024
Follow us
Facebook
Twitter
WhatsApp
Google news
You might like
Masallacin Ka
aba da kuma wasu Gine-gine 10 mafiya darajar kudi a duniya
22, April 2023
Mijin Hanifah Hausa Novel Document
22, April 2023
Matar Taj Book 2 Complete Romantic Hausa Novel Document
30, April 2024
Tubali Book 2 Page 7 Complete Novel
22, April 2023
Wasu Hanyoyin Da Zaki Tsaftace Gabanki
11, May 2023
So Da Buri Page 52 Complete Novel
7, June 2025
Halysaah Page 19 By Khaleesat Haydar
23, May 2025
NIHAAD Chapter 25 By Khaleesat Haiydar Complete Novel
1, December 2023
Ku kalli Ka
an daga cikin shirin kwana casa
in zango na 6
22, April 2023
Wace Ce Ita (Who Was She) Chapter 73 Complete Hausa Novel
26, April 2023
Maganin Ciwon Sanyi Sadidan Na Mata
28, April 2023
Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 39 By Hafsat Bature
24, January 2024
Yadda za ki kula da jikinki lokacin sanyi
22, April 2023
DODON JATAU By RAZ Complete Document
22, April 2023
Ga Mata Masu Bukatar Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi Cikin Sauki
22, April 2023
Hadin Karin Ni
ima Don Ma
aurata
6, December 2023
Duk wani musulmi kuma wanda yake jin hausa ya kamata ya mallaki wannan
22, April 2023
Halysaah Page 67 By Khaleesat Haydar
22, July 2025
Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt
Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 68 Complete Novel
15, February 2025
Raina Kama Book 1,2&3 From www.aihausanovels.com
22, April 2023
Hattara: Kada Ka/Ki Karanta Idan Baka/Ki Da Aure
Yadda Zaki Gamsar Da Mijinki
22, April 2023
Direban Gidanmu By SaNaz Deeyah Complete Document
22, April 2023
Pi Network Is False But Not Fraud
3 Reasons From Crypto Currency Experts
22, April 2023
Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 122 Complete Novel
29, October 2023
Maganin Hips Cikin Sauki Ga Mata
22, April 2023
Daudar Gora Page 6 Hausa Novel By Bilyn Abdull
22, April 2023
YARIMA SUHAIL Complete Hausa Novel Document By Aihausanovels
22, April 2023
Yadda zaku cike sabon tallafin karatu zuwa kasashen waje daga ma
aikatar ilimi ta kasar Nigeriya.
22, April 2023
Sadiya Haruna Ta Kammala Hukuncin Wata Shida A Makarantar Islamiyya
22, April 2023
Nancy Isime: Portraying female entertainers as promiscuous damages young girls
22, April 2023
Load More
Advertisement
Categories
Uncategorized1,259
Hausa novels769
Novel Document105
Sirrin Rike Miji100
Labarai62
Zafafa 202351
Kannywood39
Zamantakewar Aure26
Kimiya da Fasaha18
Mallama Juwariyya17
Job15
Health13
Education13
Daga Malamai6
Fassarar Mafarki4
Kalaman Soyayya4
Waka1
Litattafan Yaki1
Search for:
Search
Abban Sojoji Complete Asanadin Makwabtaka Complete Billyn Abdul Hafsat Bature (Boss Lady) Hausa Novel Hausa Novels Hot Romantic Hausa Novel Kannywood Kanwar Maza Complete Novel Khaleesat Haiydar Ma'aurata Maganin sanyi Matar Damisa Complete Novel Sirrin rike miji Tusar gaba warin gaba warin kashi Zafafa 2023
Install AihausaNovels App
Trending update
1 hour ago
Mijin Marigayiya Page 22 Hausa Novel
1 hour ago
Mijin Marigayiya Page 21 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 20 Hausa Novel
2 hours ago
Mijin Marigayiya Page 19 Hausa Novel
23 hours ago
Mijin Marigayiya Page 18 Hausa Novel
About Us | Terms and Conditions | Privacy Policy
2025, Aihausanovels | All Rights Reserved.

Designed by JobTech
Facebook
Twitter
WhatsApp
Telegram
Back to top button
HALYSAAH
PAGE 100
Washegari da safe yaran Mama Zubaida kanana suka shigo parlor da gudu suna sanar ma Nenne manyan motoci har hudu suna kofar gida wai a bude masu gate za su shigo, Nenne ta kalli su Aunty Murja da wata hamshakiyar makociyarsu na nan Tudun Yola dake zaune parlon, makociyar tasu me suna Hajiya Zaliha tace
To a bude masu gate din mana
Nenne dai sai zazzare ido take, can tace
Ina Parida?

Aunty Murja tace
Tana kitchen kamar
Da sauri Nenne ta mike ta nufi kitchen din ta samu Aunty Farida da Mama Shatu sun gama dama kunu a babban bokiti dan ko break fast ba ayi ba, Mama Zubaida da Sha
awa da wata makociyarsu na can Mariri kuma na backyard din kitchen din suna ta suyan kosai, Nenne na gwala ido ta tsaya kusa da Aunty Farida tayi kasa da murya tace
Ke Parida kin ji wai su Munzali suka shigo yanzu suke cewa ga can manyan motaci a waje suna jiran a bude masu get din gidan nan su shigo, su shigo su mana me? anya la fiya kuwa Parida?

Ko aika su aka yi su kwashe mu?

Aunty Farida tayi shiru tana kallon Nenne da mamaki ita ma jin abinda take gaya mata, can tace
Bari inje in ga su waye tukunna Fita tayi daga kitchen din Nenne ta bi bayanta da sauri, sai da Aunty Farida ta dauko gyale sannan ta fita waje, nan ta tarar da Labibah ta shigo daga kafar gidan ita ma taje ganin matocin, Labibah tace
Wai kaya za su shigo da Nenne da duk ta gama tsurewa tace
Kayan me kuma?

Labibah ta zauna Balcony tace
Aunty Farida dai ta nufi gate din gidan ta bude ta fita, gaisawa tayi da mutumin dake tsaye shi kadai jikin motar farko, don motoci ne hudu a jere kofar gidan kuma duk manyan motoci, mutumin na kallonta with calmness yace
Sunana Mukhtar, daga masarautan Bauchi muke, kaya ne za a sauke, ban san ko ba a sanar maku da zuwan mu ba Aunty Farida tace
, sannun ku da zuwa, bari a bude gidan Daga haka ta juya ta koma ciki, su Labibah ta sa su bude gate din bayan Nenne ta dubo makulli don duk makullan na wajenta dama, daya bayan daya duk motocin suka shiga compound din suka yi parking don akwai enough space, ita dai Aunty Farida na tsaye Nenne ma ta yafo tsadadden mayafinta ta fito ta tsaya tana kallon ikon Allah, Aunty Murja ma Nenne ta dauko mata hijab din Aunty Farida gogagge har kasa ta bata ta saka ita da wata er uwarsu, Hajiya Zaliha ma ta fito duk suna tsaye compound din gidan, Hajiya Shafa
atu ce ta sauko cikin shiga ta alfarma tare da wata da zata girme mata a shekaru, da fara
a fuskarta ta fara gaida su Nenne, Aunty Farida ta karasa har inda take ta gaisheta, Hajiya Shafa
atu ta amsa tayi mata side hug tace
Sai dai mun yi maku shigowar safe kuma babu notice, fatan mun same ku lafiya?

Aunty Farida tace
Alhamdulillah, Sannun ku da zuwa Har gaban Nenne Hajiya Shafa
atu taje ta kara gaisheta da ladabi, sannan ta kara gaida Hajiya Zaliha da ita ma ta sha gwala-gwalai, ita dai Hajiya Sumayya da suke tare da Hajiya Shafa
atu dama daga inda take tsaye tayi gaisuwanta bata karasa ba tana danna waya, tuni mazan dake ko wani mota suka sauko daga matocin suka fara sauke akwatunan cikin motocin, Nenne tace
To Bisimillan ku mu shiga ciki, Sannun ku da zuwa A haka duk suka karasa parlor suka zauna, a nan Hajiya Sha fa
atu ta gabatar masu da kanta da Hajiya Sumayya a matsayin kannen Mai martaba, Nenne ta kara masu maraba cikin mutuntawa, tuni su Mama Zubaida suka sauke kaskan kosai suka dawo parlor da Mama Shatu da Sha
awa don ganin me ke faruwa, Aunty Farida ta ma rasa me zata kawo ma su Hajiya Sha fa
atu, kawai dai ta tafi ta dauko masu ruwa da lemo bayan ta ajiye tana kallon Hajiya Shafa
atu tace
A hado maku breakfast ne ranki shi dade?
Chapter 215 · 0% Book details