Sashe 207
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mudai muna nan babu inda zamuje tunda bamu bude baki mun roki yaron nan ya siya mana gida ba,kuma takardun gida na hannun mu balle ace zaa kwace gidan,ko kuma mu siyar da gidan mu tashi mu koma wani wajen mu siya ba shikenan ba,Amma wallahi babu shegen daya isa ya rabamu da gidannan,ko shi Ahamad din bazai fara tunkarar mu da zancen gida ba tunda saboda Allah yayi kuma jinin marigayi sarki Ahmadu na yawo a jikinsa,mahaifinsa kuwa kowa ya shaida mutumin arziki ne "Nenne na kaiwa nan ta Mike rai bace tana kallon Aunty farida tace" Taso mu shiga ciki muyi shawara parida " Ali da matarsa in kace zaka zauna cikinsu kayi maganar Arziki ranka ne kawai zai baci a banza,ban taba ganin sumbudaddu matsorata irin su ba "washegari har gida maimartaba ya tura akaje ba malam Ali hakuri akan abinda mami taje tayi,Shidai malam Ali Allah ya sani he is not longer comfortable with his daughter getting married to the royal family, Sam hankalinsa bai kwanta da auren ba amma nauyin me martaba yasa ya kasa nuna hakan,gashi wanda sukazo basa hakurin sunce ranar jumaar nan zaa daura auren,shi kansa me martaba ya sanar masa da hakan a maganar da sukayi jiya,gaba daya ya rasa ta inda zai bullo ma lamarin gashi yasan nenne bazata taba tsayawa ta fahimcesa ba balle suyi abinda ya kamata dan ceto rayuwar Khaleesat,baya fatan abinda ya samu ersa a baya ya sake samun ta yanzu,bayan wakilan me martaba sun bar gidan wajen karfe takwas da rabi na dare ya dau wayarsa ya zauna tsakar gida yayi dialing number khaleesat,yana fara ringing khaleesat dake shafe shafe bayan tayi wanka ta daga Kiran,bayan ta gaishesa ya amsa yace "yaushe zaki dawo jiddah"?a hankali khaleesat tace Nenne tace kada su bari in dawo yanxu amma ni ina son ranar Friday indawo ,malam Ali ya danyi shiru sai kuma yace"kina jina jiddah?tace inaji baba,yace farida sun fada maki abinda ke faruwa kuwa?Sosai khaleesat taji gabanta ya fadi ,ta ajiye kwalbar turaren hannunta tayi shiru ta kasa cewa komai,Har saida babanta yace "hello ta kifta ido cike da karfin hali tace "inaji baba,baa gaya min komi ba meke faruwa baba,?Cikin nutsuwa malam Ali ya fara sanar mata duk abinda mahaifiyar Jay tazo har gida tayi,babu abinda yayi mata excluding,daga karshe ya sauke ajiyar zuciya yace you know why I decided to call and inform you about this jiddah?Saboda nasan Nenne zatace kar a sanar maki,Ni kuma abinda yasa nike gaya maki ina son kiyi deciding duk abinda kikaga ya dace da rayuwar ki tunda ba wani zai maki zaman auren dashi ba jiddah,quite alright I knew Ahmad is a good man but come to think of the life you may find your self in with his mother as your in-law,Ni ina jin nauyin sarki ina matukar jin nauyin Ince bazan bada auren kiba beside har gida ya aiko aka ban hakuri akan abinda ya faru bayan Kiran da yayi min ta waya ,bazan iya ja in ja da me martaba ba jiddah amma ina jiye maki wannan auren,hankalina bai nutsu da auren ba bana son abinda ya faru dake a baya ya sake maimaita kansa saboda muna jin nauyin kwatar maki yancinki for the second time kamar wancan lokacin,sarki ba mutumin da zaa tsaya ayi ja in ja dashi bane Don girma da martabarshi ya wuce ayi masa haka koda kuwa bai turo wakilansa ba iya ta waya kawai mukayi magana,balle bayan munyi magana ta waya still ya sake aikowa har gida a bamu hakuri .....tunda ya fara magana khaleesat ke kallon kofar dakin aunty murja babu ko kiftawa dan mutuwar zaune rayi kawai a inda take,sosai maganganun babanta sukayi mugun girgizata taji wani sanyi na shigarta wannan shine dalilin da yasa taketa Kiran housemate baya picking call dinta tun jiya kenan,har take tunanin ko wani laifin tayi masa bata sani ba,daga karshe taji muryar babanta yace hope kin fahimceni jiddah?da kyar ta nemo muryarta dako fitowa sosai bayayi tace "Toh bana,yace kiyi abinda kikaga ya dace for your betterment dear,I want nothing but the best for you,nobody is in the rightful position to decide for you for the second time daughter "kai ta gyada mashi cike da karfin hali har ya katse wayar,sannan taji wasu hawaye masu zafi sun zubo idonta,whatsapp dinta ta bude ta shiga DM din Jay cikin minti daya ta gama rubuta masa abinda zata rubuta hannunta na rawa tayi sending,sannan ta kashe data ta kwanta hawaye masu zafi wasu na bin wasu a kuncinta, ji tayi kamar komi na duniyar sun tsaya mata cak tsabar confussion ,ko minti biyu baayi ba saiga kiranshi ya shigo wayarta,silencing Kiran tayi bata daga ba sau uku yana kiranta bata picking ba daga karshe tayi switch off din wayar gaba daya tana sheshshekar kuka tana jin zuciyarta na mata zafi,karfe goma da rabi na dare aunty murja ta gama shimfide yaranta da sukayi bacci tun dazu,ta tafi ta dauro Alwala ta dawo dakinta ta kashe fitila zata kwanta saiga wani Almajiri yana sallama bakin kofar dakinta tace waye?
Yace wai Ana sallama da halysah a waje,aunty murja tace khaleesat da daddaren nan?
Wai inji wa?
Almajirin yace a mota yake,Duk khaleesat najin aunty murja da Almajirin amma ko motsi batayi ba,Aunty murja ta dau hijab tasa ta fita Don ganin wanda ke Kiran khaleesat a wannan lokacin bayan minti uku sai gata ta dawo dakin tana tashin khaleesat ,tace khaleesat tashi Ahmad na jiranki a waje,meyasa bakice masa yazo da wuri ba yanzu ai dare yayi khaleesat taki juyowa tace, na Riga nayi bacci ace nayi bacci,Anty murja tace haka nan zaki daure ki fita amma karki dade ,kar babansu ya dawo ya tarar dake a waje kije yace sako ya kawo maki,khaleesat taki tashi aunty murja tafi minti biyar tana fama da ita amma fir taki tashi,har saida kishiyar Aunty murja ta leko dakin tasa baki Don tana jinsu,khaleesat ta tashi zaune da kyar ta sunkuyar da kanta Don bata son suga idonta da yayi ja saboda kuka,banda tanajin nauyin kishiyar Aunty murja da babu abinda zai sa ta tashi harta fita kofar gida,hijab dinta ta saka har kasa akan kayan baccin jikinta Aunty murja na mika mata torchlight taki amsa ta fita daga dakin kanta a kasa ta isa kofar gidan ta tsaya daga jikin motar tana jinsa ya bude motar ya sauka sannan ya zagayo inda take tsaye yana kallonta ita dai wani wajen daban take kallo sai kuma ya bude mata back seat pleadingly yace pls ki shiga Halysah ita dai taki ce masa komi kuma taki kallonsa lallabata ya shigayi yana hadata da Allah ta shiga motar yafi minti biyar yana Abu daya ita dai taki cewa komai hawaye na sauka a idonta ganin anata wucewa Ana kallonsu yasa kawai ta shiga motar ya kulle sannan ya zagaya ya shiga ta dayan side din motar ya ajiye wayarsa ya matsa kusa da ita yana kallonta cike da damuwa yace why will you send me such txt halysah?da wanne kikeson inji pls?
Meyasa zaki man irin wannan message din?
Ta sauke idonta tana jin wasu hawayen na zubo mata kasa daurewa tayi kawai ta fashe da kuka sosai nan da nan ya kara rikice mata yace stop this pls halysah why are you doing this to me?