Sashe 184
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Don babu wanda zai saura gidan nan balle Awdul ya samu kishin kishin din inda muka koma" Malam Ali dake kallon Nenne yace "Kauye kuma Baaba, kin fa ce min dakuna bakwal ne a can gidan" Mama Zubaida ta gyada kai tana girgiza kafa alamar atoh dai, Nenne ta saki baki tana kallonsa, can tace "Sai aka yi yaya da nace maka dakuna bakwal ne Ali?" Malam Ali yace "Kawai ayi hakuri duk a koma can din tunda kince a bar unguwan, don ni gaskiya yanxu bani da isasshen kudin kama haya Baaba" Umma ta kalli Malam Ali tace "To kuwa sai kasan yanda zaka yi da su Malam, don wallahi babu warce zata bi mu gidan nan, in ko kace sai sun bi mu sai dai duk a fasa shiga" Nenne tayi wani dariyar keta har da kyakyatawa sannan ta ja kujera ta zauna tana kallon Umma da mugun mamaki kamar ranan ta fara ganinta, Aunty Farida kanta kallon Umma take da mamaki, Balle Malam All da yayi shiruu shi ma yana kaitonta ya kasa cewa komal, Nenne ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Allah ya mak albarka Zahra'u, in ya ga dama ya basu kudi ko wacce ta kama hanyar kauye, duk sanda Aliah ya hore masa sal ya nema masu hayan a birni" Malam Ali yace "Toh Shikenan, sai ayi hakan kawai" Mama Shatu ta fashe da kuka tace "Amma ka cucemu ka ci amanar mu Malam, wallahi sai Allah ya mana sakayya" Mama Zubaida ma ta fashe da kuka tace "Kuma kar ka manta hukuncin wanda baya adalci cikin iyalansa, wato ka fifita Zahra'u da 'ya yanta a kan mu kenan kake nufi, alhalin duk matsayinmu daya a wajenka tunda mu ma matan ka ne, kaji tsoron Allah Malam" Nenne tace "Ji bakaken jahilai, Alin ne ya siya gidan ko kurra shi ya zuba kayan cikin gidan da ya maku rashin adalci?
Gida al na Khaleesah ne da uwarta kuma yanda suka ce haka za ayi, ko Ali bashi da ta cewa tunda babu biyar dinsa a gidan, balle ni uwarsa, don ma ku ji in gaya maku" Malam Ali dai ya nufi kofa ya fita daga compound din, Aunty Farida tayi murmushi ta koma ta zauna, har sannan Umma bata gaya mata abinda su Mama Shatu suka mata ba shi yasa ma tayi mamaki da action din Umma....
A daren ranan Malam Ali ya ba su Mama Zubaida da Mama Shatu kudin motan zuwa kauye da tulin 'ya yansu, gidan mahaifinsa na can kauyen har yanxu sai dai ginin kasa ne me dakuna hudu kuma babu kowa cikin gidan, sun ci kuka har sun gode Allah, karfe sha daya na dare motar da Nenne da Aunty Farida suka tafi suka yo haya can cikin gari ya iso kofar gidan, aka kwashe su gaba daya sai sabon gida, babban bakin cikin su Mama Zubaida basu san Inda su Khaleesah za su koma ba balle su yada a Mariri kowa ma yasan inda suka koma.
Jay na zaune parlon Maminsa yayi nisa tunanin da yake, a karo na farko a rayuwarsa kenan da yaji sa kamar ba a parlon Maminsa ba don gaba daya he is not comfortable ya kasa sakewa, tunani iri iri ne ke yawo a zuciyarsa, tun jiya da ya iso Bauchi kawai gashi nan ne gashi nan dai, lokaci lokaci yake kallon Ajay dake zaune gefensa comfortably yana danna wayarsa, Ajay har ya mance rabon da ya shigo bangaren Mamin Jay a masarautan, duk da bata fiye zama ba sai tayi wata biyu ma bata gidan, Mami ta fito parlon daga Bedroom dinta don tana waya Jay ya shigo dakin sai kuma ya koma parlor shiru shiru kuma bata ga ya sake shigowa dakin ba bayan ta gama waya, dama yace mata da maganar da za su yi daxu saboda hakan ne ma bata fita ba don akwai inda zata, sai bayan da ta fito ne taga ashe shi da Ajay ne, Ajay ya ajiye wayarsa va gaisheta ba tare da ya kalleta ba, kallo daya tayi masa ta amsa sannan ta zauna tana kallon Jay tace "Ina ta jiran ka tun daxu Jawwad, yanxu in tafi inda zan je kenan sai na dawo kawai?" Jay ya daga kai ya kalleta yace "Ai yanxu za mu yi maganar da nace Mami" Marni ta kalli Ajay, sai kuma ta kallesa tace "Yanxu?
Ka dai bari da daddare don fita zan yi yanxu gaskiya" Ta fadi hakan ne don bata ga dalilin da zai ce zai mata magana duk da bata san ko na menene ba kuma ya shigo mata da Ajay, tana bakin cikin yanda sam Jay bashi da sirrin kansa kamar tare aka haifosu duniya da Ajay, Ajayn da babu wanda ke sanin komai game da tasa rayuwar, bata jira cewar Jay ba ta mike ta wuce dakinta zata dauko mayafi, kafin ta fito har Ajay ya bar parlon, Jay ya bi sa da kallo, har cikin ransa baya jin dadin yanda Mami ta dauki Ajay, he felt really heartbroken, mikewa yayi kawai ya bi bayansa....
*Pls masu taya ni posting pages din Arewa da suke mayarwa typing ta nan WhatsApp kafin inyi posting su yi hakuri su daina saboda ina yin advert a pages din, be patient idan nayi update sai ku watsa duk inda ku ke son watsawa amma don Allah ku dena posting before I do because of people's advert that I have on ground, although naga pages daya kuke posting din amma dai kuyi hakuri ku dena, thanks...*
https://chat.whatsapp.com/DtKRIBCkfHoGuMzWcuq87V?mode=ac_t
HALYSAAH 86
Khaleesat bata yi zaton gidan da Jay ya siya ma iyayenta yafi yanda ta tsammacesa a hoto ba, she was totally speechless don gida ne lafiyayye kuma a unguwa me kyau sosai, babu abinda ba a zuba a cikin gidan ba, ga wuta da ruwa 24/7 don Solar ne a gidan, maimakon tayi farin ciki sai ta zamto so emotional tana kara jin Jay a ranta, tasan a yanxu dai bata da enough words da zata yi amfani da su wajen fara yi masa godiya tayi expressing how grateful she is, balle ko zata yi hakan ma bazai saurareta ba, Nenne kam baki yaki rufuwa don farin ciki tasa masa albarka tare da iyayensa yafi cikin Kwando, Chalet din da ta mayar nata tsabar murna bata kwana ciki ba, a main building din gidan ta kwana a parlor kan lallausan bargo da sabon Pillow ga AC da ta sa aka kure mata, ai ko da asuba ta tashi hanci duk sun toshe, sai ta
ige da cewa yawace yawacen da suka yi jiya cikin gari da Farida ne
uran garin Kano ya saka mata mura, gari na wayewa Nenne aka dinga goge goge da share share a parlon duk da babu ko digon datti, Aunty Farida da Khaleesat kuma na kitchen suna girka breakfast don sun taho da few food stuffs dinsu na can gidan, Umma ta fito parlor zata amshi wayar Aunty Farida ta kira Malam Ali don nata babu kati, Nenne ta matse tsumman hannunta da take goge tsadaddun kujerun parlorn da shi tace "Kinga dai Ali da ya dawo nan ya kwana cikin ni'imar Ubangiji gwara ya kwana a takure cikin zafi da sauron Mariri, ko da yake ban ga laifin sa ba kinga dole zai yi ma su Zubaida rakiya zuwa tasha kuma zai
an hada masu hatsin da za su tafi da shi tunda su ma suna da hakki gwara ya sallamesu cikin mutumci su tafi" Ita dai Umma bata ce komai ba, Nenne tayi kwafa tana ci gaba da goge gogenta tace "Dama ai ance mahakurci mawadaci, yanxu da kika yi hakuri Zahra'u baki ga ribar hakuri ba?
Ni nasan Allah bazai bar ki haka ba don hakurin ki abun dubawa ne, gashi yau dai kin ga riban hakurin ki, ni dai kullum addu'ata shine Allah Ubangiji ya albarkaci 'ya yan da kika haifa ya tsare maki gabansu da bayansu, gashi wai tun Khaleesah bata fara aiki ba mun fara cin moriyarta saboda kyawawan halayyan uwarta da irin tarbiyyar da aka mata, cikin ruwan sanyi kuma Allah ya rabaki da matsiyatan kishiyoyin ki lafiya duk tuggun da suka maki ya kare kansu, ke kika ci riba" Umma dai ta
an yi murmushi bata ce komai ba, amma da Nenne tasan action dinta na
in amincewa a taho da su Mama Zubaida jiya har baccin kirki sai da ya hanata da bata ce haka ba, gaba daya rasa sukuni tayi tana jin bata kyauta ma kanta ba tunda ita ma bata san Allah zai bada gidan nan ba, sannan ba dubaranta ko wayonta bane yasa Allah yayi mata hakan, yanxun ma wayar Aunty Farida da zata amsa Malam Ali take son kira tayi masa magana ko zai samu ya lallaba Nenne tayi hakuri su dawo gidan kawai, gudun tsine mata da Nenne zata yi yasa bata gaya mata abinda ke ranta ba kawai ta nufi kitchen ta tambayi Aunty Farida inda wayarta yake, bayan Aunty Farida ta gaya mata ta juya ta bar kitchen din, Aunty Farida na kallon Khaleesat dake juya miyan kan wuta don shinkafa da miya suke dafawa for breakfast, tace "Ina jin ki Khaleesah" Khaleesat dai bata kalleta ba tana ci gaba da juya miyan a hankali tace "Haka muka yi da shi Aunty, ni dai ban ce masa komai ba har yanxu" Aunty Farida dake ta kallonta cikin sanyin murya tace "Amma kina ganin iyayensa za su amince masa cikin sauki duba da status dinki ga kuma irin gidan da ya fito Khaleesat?
Bana son ki saka ranki da yawa cause anything can happen, kin ga dai ai baza a boye ma iyayensa status dinki ba a yanxu, in ma aka boye magana irin wannan baya buya Khaleesah" Khaleesat ta kasa kallon Aunty Farida amma sosai taji jikinta yayi sanyi, taji
afafuwanta sun kasa ci gaba da
aukan ta, all this while ita bata ta
a kawo wannan tunanin a rai ba ko don tasan babu abinda ya shiga tsakaninta da Abdul ne yasa hakan, to amma bayan ita da Abdul din wa ya san ba abinda ya shiga tsakanin su?