← Book details Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 191 OF 218

Sashe 191

Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk da
acin ran da Nenne ke ciki mara misaltuwa tana ganin Jay ta watsake lokaci daya ta dinga masa sannu da zuwa cikin fara'a, ta dauko masa rabin ledan pure water ta dire masa a gabansa baki har kunne tace "Ai ni bata ce min kana hanya ba da na bada kudi an amso maka lemon kwalba da ruwan gora nayi maka tuwo da miyar taushe, sai dai kawai matsalar unguwan nan masu kantin barayi ne, komai nasu tsada kamar yan fashi" Shi dai Jay murmushi kawai yake, Umma ta fito suka gaisa da Jay cikin fara'a sannan ta bar parlon, Nenne tace "Amma kuma kace mata zaka zo shi ne ta kama hanya ta tafi Hotoro da kanwar uwar, wai sun je wajen wata wai ita Gaje" Jay na murmushi ya girgiza mata kai yace "A'a ba mu yi waya da ita ba yau, bata san zan zo ba" Nenne tace "To bari in je in sa uwar ta kira mana ita" Jay yace "Zan kirata da kaina Kaka" Nenne tace "To hakan ma ba laifi, sai dai ka zo ina cikin wani bakin ciki wanda rabon da in shiga irinsa har na manta wallahi" Jay yace "Subhanallahi, me ya faru Kaka?" Nenne ta gyara zama rai bace tace "Rimi rimi muka kamo hanya tsakar dare muka dawo gidan nan don bama son kowa yasan inda muka koma saboda tsaro da gudun surutun mutane, amma maganar da nake maka yanxu
ai kun 'yan Mariri ne basu zo ganin gidan ba wai sun zo mana Allah ya sanya alkhairi, gaba daya labari ya baza Mariri an san gidan da muka dawo, to duk ba wannan ba, kasan ba mu dawo da matan Malam Ali gidan nan ba, kai dai kaga irinsu kaga yanda suke rayuwa, yanxu fisabililahi ina wajen da za a ajiye su a gidan nan? shi ne uwar Khaleesat ta munafurce ni ta zaga suna ta kulle kullen yanda kishiyoyin nata za su dawo gidan nan mu gwamutsu...." Jay ya
an yi murmushi yace "Kiyi hakuri Kaka, baza a biye ta halinsu ba ai" Nenne tace "Ba halinsu nake gudu ba
an nan, wallahi rubar da gidan za su yi ya koma dena ba kowa sha'awa, in don ta mugun halinsu ne ni ina ruwana, babban damuwata kar a dena sha'awar gidan nan gaba, sai kaga yanda ake turuwan zuwa ganin gidan nan wallahi, har da yan unguwan, to aka dawo da su Zubaida ai zance ya lalace kuma" Jay na murmushi yace "Ki dai yi hakuri Kaka, gida in ana gyaransa babu abinda zai yi in sha Allah" Nenne tayi shiru bakin ciki kamar ya kar ta, nan Jay ya dinga lallabata yana bata baki akan ta bar su su dawo kawai ko don Baban Khaleesat, bayan kusan minti goma ta sauke wani bala'e'en ajiyar zuciya tace "Shikenan
an nan, ai ka wuce ka ban shawara in ki dauka, kuma babban banza ne baya daukan shawara, zan samu Zahra'un ta kira min Malam Alin mu yi magana ta waya" yana murmushi yace "Maa sha Allah Kaka" Tayi shiru a ranta tana cewa "Zubaida me 'ya ya rakacaaa dama sai dai ta zauna tsakar gida, kawai ita ta hakura ta bar masu wannan ginin da take cewa nata ne su karata can, parlor daya da kitchen daya da daki da ban
aki ya ishi ita da 'ya yanta rayuwa, ita kuma Shatu a samu dakin kusa da kitchen a hadata da shi ita ma ta karata da kananun yaranta, su kuma yan matan gidan a basu daki daya su karata su ma, Aunty Farida sai tayi hakuri su zauna tare da Khaleesah kawai tunda haka Allah ya kaddaro masu, ta sauke wani ajiyar zuciya a fili tace "Toh ya iyayen naka?" Jay yace "Duk suna lafiya Alhamdulillah" Ta mike tace "Bari in duba ko da sauran shinkafar in zubo maka, dama Khaleesah ce ta dafa" Bata jira cewarsa ba ta wuce kitchen da sauri.

Tunda Khaleesat da Aunty Farida suka sauka daga cikin adaidaita sahu take kallon motar da aka yi parking kofar gidan with the front seat slightly open kuma an kwantar da seat din motar, lokaci daya kawai tasan Ajay ne a motar for some reasons, ta kalli Aunty Farida tace "Kamar Ya Junaid" Aunty Farida tace "Haba" Khaleesat ta karasa har front seat din ta leka cikin motar tana kallonsa, taga idonsa a lumshe, a hankali ta kai hannu zata dau wayar sa dake ajiye lokaci daya ya bude ido, Mikewa zaune yayi da sauri yana komawa baya ta kyalkyale da dariya ta daga nikab din fuskarta don da alama Nikab din ne ya firgitasa cause he was sleeping, sosai ya bata dariya ba kadan ba ganin da gaske ya ji tsoro, shi ko ya hade rai yana kallonta, tace "To guduwa zaka yi da?" Aunty Farida ta karaso gun motar, ya gyara zama suka gaisa tace "To me yasa baka shigo ciki ba Junaid" Ya
an shafa kansa yace "Ina
an waya ne, amma Jawwad yana ciki" Khaleesat ta
an bude ido jin abinda yace, sau uku tana kiran Housemate din nata yau yaki picking call dinta, wanda hakan yasa tun daxu bata da wani walwala sai yanxu ne ma tayi dariya tunda gari ya waye, Aunty Farida tace "To mu shiga tun da ka gama wayar" Ya sauke idonsa bai ce komai ba, Aunty Farida ta nufi cikin gidan, Khaleesat na tsaye har ya sauko daga cikin motar, ya kara hade rai yace "Wai ke mayya ce ne, Kiyi tafiyarki mana" Ta
an yi murmushi kawai tace "Ai ko mayyar ce i will finish you first before anybody" Tana fadin haka ta nufi gate kafin ma ya bata amsa, kulle motar yayi ya
an tsaya for some seconds before walking toward the gate too.

Khaleesat na shiga parlor Jay dake zaune ya daga kai ya kalleta, suna hada ido ta hade rai ta dauke idonta ta karaso cikin parlon ta zauna kasan carpet, Nenne na kallonta tace "Kun samu Gajen ta ku?" Khaleesat tace "Eh" Nenne ta kalli Jay tace "To bari in shiga wajen Zahra'u in yi yanda kace ayi, ai tunda kace inyi hakuri an gama magana kawai" Ya
an yi murmushi yace "To Nagode Kaka" Mikewa tayi ta bar parlon, Sai a sannan Khaleesat ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba tana wasa da Hijab din jikinta, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, can ya
an yi murmushi don yasan fushin me take, sai kuma yayi kasa da murya yace "Should I take my leave?" Sai a sannan ta daga idanuwanta ta kallesa, kamar zata yi kuka tace "Mene yasa baka son yi ma mutum uzuri?" Kamar bazai ce komai ba, sai kuma yace "Uzurin me za a maki Halysaah?" Tace "Da ka kirani jiya ban daga ba ai wayar baya wajena ne Aunty Farida ce tayi waya da shi" Yana kallonta yace "Why didn't u explain to me on Whatsapp yesterday?

Instead you only asked weda I didn't see ur call and that's all" Shiru tayi bata ce komai ba, yayi murmushi yayi kasa da murya yace "You know one thing about you Halysaah?" Ta daga idanuwanta tana kallon sa, still smiling yace "Idan kika yi wani action that needs explanation, ignoring explanation din kike kiyi acting as though nothing happened, I called you 4 times yesterday and ur line was busy, da kika min magana ta WhatsApp sai ki bada uxurin ki amma sai kika yi ignoring din hakan" Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace "To kayi hakuri" Shi dai murmushi kawai yake yana kallonta yace "In ban yi hakuri ba ai bazan zo yau ba Halysaah" Ta langwabe kai tana kallonsa, yace "Kun ga Ajay a waje ne?" Ta
an bude ido sai kuma ta mike tace "Ina zuwa" Da ido ya bi ta har ta fita daga parlon, a compound din gidan taga Ajay zaune ta tafi har inda yake, ita har ta manta ma da shi, tana kallonsa tace
"Baza ka shigo ba ne" juyawa yayi, yayi backing dinta yana kallon different direction yaki tanka ta, dariya ma ya bata, ta ta
e baki ta juya ta koma cikin gidan kawai, ta zauna tana kallon Jay tace "He is sitting outside, kilan bazai shigo ba" Jay yace "Ohk, i think I will take my leave now, dama Abuja za mu tafi gobe so we decided to spend the night in Kano Today" a hankali Khaleesat tace "Ohk, to ko inyi girki sai anjima ka zo ka amsa?

May be after magrib" Jay yace "A'a kar ki ba kanki wahala Halysaah, we will get food at a restaurant" Khaleesat ta kalli wayarta dake vibrate alamar shigowar kira sai kuma tayi silencing call din don bata da number dake kiran nata, Jay yace "Wa yake kiran ki"
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah* ur evidence 07087865788
HALYSAAH 90
Khaleesat ta kallesa ta langwabar da kai tace "I don't have the number, ban san waye ba...." Jay yace "Let me see it" Daukar wayar tayi ta mika masa ya amsa yana kallon screen din, after some seconds ya mayar mata da wayar ta karba tace "Kilan 'yan can unguwan mu Mariri ne, daxu ma wata ta kirani za su zo nan wai Aunty Sha'awa ta bata number na" Jay yace "Ohk, but ya kamata a samu Gate Man for security" Khaleesat tayi murmushi kamar zata ce masa ai Nenne ce ke ajiye kujera ta zauna ba
in gate din tun sassafe amma kawai ta fasa, Jay ya shafa kansa yace "I will take my leave now Halysaah, ki ce ma su Kaka na tafi...." Khaleesat tace "Za ku yi celebrating birthday din Ya Junaid ne?
Chapter 191 · 0% Book details