Sashe 203
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ranan laraba Nenne ta gama hada kayanta a er jakar da Aunty Farida ta ara mata don a buhu ta so saka kayan nata tun daga Kano, Nenne na kallon Aunty Farida tace "Kar fa su zo su yi ta jiranmu Parida kiyi da jiki" Ita dai Khaleesat na zaune ta jingina da bango a dakin Aunty Murja idonta yayi jajir saboda kuka, Nenne tace "Ke da naga har kin saba da yaran unguwar, baki bishiyar mangwaro baki bishiyar Amburela ke da yara kuna tsinkar 'ya yan itatuwa, to me zai dameki don ance ki zauna kiyi sati biyu ayi maki magani ayi maki gyara yanda ya kamata, kin zata gidan sarauta gidan banza ne da za mu bari ki shiga kamar gantalalliya kai tsaye, miliyan biyu sarki ya bada a bamu da Parida amma haka nan na kashe kusan dubu
ari biyu akan ki ina nema maki taimako saboda Allah, sannan ga gyaran jiki da za ayi maki tunda ba wani lokaci me tsayi aka saka na auren ba, Ina laifina a nan daga abun arziki??
So kike mu kwashe ki mu koma Kano Awdul din ya ji dadin sungume ki mu shiga uku, babu abincin da yaron nan Ahamad bai ajiye maki ba a gidan nan na jin dadin rayuwa, gashi shi da
an uwansa suna zuwa ganin ki, har wata panka me tsada ya siya maki saboda zafi da daddare yarinyar nan ke kadai kike saita pankan dai dai inda kike kwanciya mu kuma zafi ya kashe mu, to me kike so da ya wuce haka?
Ai gwara tun yanxu ki fara sabawa da zaman Bauchi tunda nan aure zai kawo ki, Kano da zan koma cikin gaggawa duk domin ki ne inje asan shirye shiryen da za ayi na biki tunda ga damin kudi har dubu dari takwas a lalita ta, ki fa ji tsoron Allah Khaleesah" Aunty Farida dai ko kallon Khaleesat bata yi ba don dama a ranta tace bazata sake lallabata ba tunda kamar tunzurata ake kara yi in ana lallabata, ita ai duk tunaninta tun bayan da Abdul ya koya mata rayuwa ta ajiye wani shagwaba da iskanci a gefe ta canza hali, ashe ba haka bane waje ne bata samu ba kukan banzan na nan har yanxu, a haka su Jay suka iso za su kai Nenne da Aunty Farida park, Ba Ajay kadai ba hatta Jay sai da yayi shock da Khaleesat a kofar gidan don tara masu jama'ar anguwan tayi da kuka da ruri a kofar shiga gidansu Aunty Murja ita baza a tafi a bar ta ba, Aunty Murja na aikin lallashinta, Nenne ta dinga kauda kai tana daura gyale a kai tana rufe fuska tsabar kunya, Aunty Farida dama tuni ta shiga mota don bata da lokacinta, Jay dai ya kasa cewa komai don bai san lamarinta ya kai haka ba, can ya kalli Aunty Farida yace "Aunty ko dai kawai ta dauko kayanta ku tafi" Aunty Farida tace "Ai babu inda zata je sai tayi kwanakin da aka ce tayi a gidan nan tunda gidan kanwar Babanta ce" kiris ya rage Ajay bai yi dariya ba a front seat yana kallon Khaleesat, bakin ciki kamar ya kashe Nenne don Khaleesah ta gama kunyatasu gaban surkai, Jay ya bude driver seat ya sauka ya nufeta, tana ganinsa ta bar wajen da sauri alamar bata ma son jin abinda zai ce mata kuma bata fasa rusa kukan da take ba, Nenne ta kalli Ajay cikin sanyin murya tace "Kaga mu yarinyar nan zata kunyata ta tona mana asiri a unguwan mutane ko?
Gudun wancan yaron Awdul ya sa fa nace ta zauna nan ko na sati biyu ne shi ne take mana wannan tijara haka kamar mun ajiyeta wajen yankan kai" Ajay dai yayi murmushi kawai ya bude motar ya sauka ya koma driver seat ya zauna, da su Nenne basa wajen tsaf babu abinda zai hanasa korata da dorinar gaban motar, ya danna ma Jay horn alamar ya shigo su wuce, Nenne tace "Madallah, gwara ya kyaleta da halinta ya shigo mu wuce don ba sauraronsa zata yi ba" Da kyar Aunty Murja ta shiga cikin gida da Khaleesat, Jay ya dawo ya bude front seat ya shiga, Nenne tace "Mu bamu san har yanxu bata dena wannan shagwabar ba wallahi, ko kanninta basa mana wannan iskancin mu dai" Duk bayan sati hudu zuwa shidda ake shirya meeting a fadan dake bangaren sarki, wanda kusan kowa na family din ke halartan wannan meeting din barin wa enda ke gari har ma wasu da ba gari suke ba kuma suna da sararin zuwa, tun daga jikoki, 'ya ya, kanni, yayyi, cousins da dai sauransu, akwai kuma meeting da ake yi bayan wata uku amma ba na kowa da kowa ba, duk meeting din da za ayi Mami bata ta
a halartan ko daya, don ko tana gari bata zaman meeting din, rabonta da zama ayi meeting da ita zai fi shekara goma, sai dai daga baya a gaya mata me aka yi wajen meeting din, duk aka yi mamakin ganinta a wajen ranan, shi kansa Jay was surprise seeing her at the meeting, sai da ta jira aka gama meeting lafiya sannan daga karshe tace tana da magana, Sarki na kallonta ya bata daman magana, Aunty ta gyara zama don duk tare suka shirya komai, Kai tsaye Mami ta fara magana tace "Ranka shi dade, duk da ni dai nasan bani da matsayin da za a sanar min abinda aka zartar kan Jawwad, amma dai na samu labarin har an kai kudin aurensa Kano, to ni duk wannan ba matsalata bace don yawanci duk abinda ya shafesa dama sai an zartar nake sani, to babban abun tambaya a nan shi ne haka aka je neman auren babu bincike kenan ranka shi dade?" Wata cousin sister din Mai martaba wanda duk ta girme ma matan dake zaune gun meeting din cikin fushi tace "Ki kula Fulani da sarki fa kike magana, ya kamata ki tausasa kalamanki ki kuma san abinda ke fitowa bakin ki" Mami ta wani kalleta daga sama har kasa, shi dai Mai martaba kallon Mami kawai yake, Ajay ya kalli Jay dake kallon Maminsa shi ma with shock, Mami ta ci gaba da maganarta babu yabo babu fallasa tace "To idan kuwa haka aka je neman auren yarinyar nan babu bincike ya kamata a koma ayi bincike kasan wacece kake kokarin hada
an uwanka aure da, ni da ya zame min dole tunda
a na ne shi nayi iya binciken da zan yi ban ga ta inda aure zai kullu tsakanin Jawwad da yarinyar nan ba, don kuwa shi din ba sa'an aurenta bane ta ko ina...." Bayan kusan minti daya Mai martaba yace "Fulani, no one is in the rightful place to question my decision in this palace, duk abinda na zartar hakan zai kasance in sha Allah, babu me canza hakan har ke da kike mahaifiyar Ahmad...." Mami tace "Kana nufin ka zartar da hukuncin Jawwad ya auri bazawara mara cikakken asali sannan er kananan mutane?" Tsawa Hajiya Shafa'atu da ta fara yi ma Mami magana tun farko a parlon ta sake yi mata tace "Kina cikin hayyacin ki kuwa Fulani?
Shi Mai martaban kike furta ma wa ennan kalaman?
Menene wannan ya same ki?" Rai bace Mami tace "In dai akan Jawwad ne baza a ta
a samuna cikin hayyacina ba, yau in uban Jawwad na da rai zai yarje ma Jawwad auren bazawara mara asali?
Bazawara fa?
Anya an duba ma uban Jawwad da
asa ta rufe ma ido kuwa?