Sashe 180
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tana murmushi tace
Saboga kallona za ayi ta yi a unguwan, kuma na saba sakawa in zan fita dama
Murmushi kawai yayi bai ce komai ba, a hankali tace
Ko in cire?
Ya kalleta yace
a, gwara haka, kinga za a rage kallon ki
A haka suka isa gidan Nenne.
Nenne ta rasa inda zata sa Jay tsabar tarba, ta kinkimo masa gaba daya coolern tuwon da tukunyar miyan ta dire a gabansa, lemon kwalba kuwa dama guda biyar ta sa aka siyo masa da ruwan gora biyu, shi dai sai murmushi yake gashi ba yunwa yake ji ba, Khaleesat ma sai murmushi take, can ta cire nikab dinta ta ajiye, Nenne tace
In ma kunyata kake ji bari in shiga makota ka ci tuwonka ka koshi, don kai kadai nayi tuwon nan wallahi in ma baka ci da yawa ba wallahi bazan ji dadi ba, wanda ka rage ma a leda zan juye maka ka tafi da shi, ni ko gurin Zahra
u sai in je anjima ta tsam min tuwon daren ta
Daga haka Nenne ta yafa gyalenta ta fita daga gidan, Khaleesat sai kallonsa take tana murmushi, ya cire hulan kansa ya ajiye gefe don har ya fara zufa ganin abincin da aka dire masa, yana kallon tuwon yace
Ya za ayi da tuwon nan Housemate, Ni fa na ci abinci kafin in fito wallahi
Khaleesat tayi dariya tace
Haka nan zaka tuttura ka ci, kasan tun yaushe take maka girkin nan kuwa?
Plate ta jawo ta saka tuwo daya, ya zaro ido yace
I can
t finish even quarter of this Halysaah, a koshe fa nake
Dariya kawai take bata tankasa ba ta bude tukunyar miyan dake ta kamshi ta zuba miyar a wani bowl daban, ta saka nama yanka hudu, ta maida tukunyar miyar gefe tace
Oya gashi
Ya kalleta yace
Where am I going to start from?
Billah i am full, ki ci don Allah
Khaleesat ta wanke haniunta ta dau cokali ta dibi tuwon da miya tana kallonsa tana
Sun sauka garin Kano karfe takwas bai karasa ba na safiyar, motar da zai dauke su har ya iso airport din yana jira, bayan drivern ya saka luggages din a booth Jay ya bude ma Khaleesat back seat ta shiga tana
an murmushi cikin sanyin murya tace "Thank you" murmushin yayi mata shi ma ya bude front seat ya shiga, Khaleesat tried her best to stay positive kamar yanda Jay yace mata all through the ride home, but she is excited and still tensed at the same time, suna isa layinsu driver yayi parking dai dai inda Jay yayi instructing dinsa, Khaleesat ta sauke boyayyen ajiyar zuciya, Jay ya juya ya kalleta tayi murmushi a hankali tace "Thank you soo much Housemate" Har ta mance rabon ta kirasa da hakan a gabansa, shi dai kallonta kawai yake can yace "I don't understand why you are thanking me for" Langwabe kai tayi tana murmushi tana kallonsa yace "Za ki sani" Tuni Drivern ya sauka daga motar ya zaga zuwa booth, Jay ya sauka shi ma ya nuna masa luggages din ta, Khaleesat na sauka daga motar yaran makotansu na kyallara ido suka ga ita ce suka taho da gudu suka baibaiyeta suna Oyoyo, Jay dai ya juya yana kallon ikon Allah, yaran ta hada da boxes dinta su shiga mata da shi gida, duk suka fara rige rigen dauka, ta juya ta kalli Jay tana murmushi tace "Zaka shiga ciki ne?" Ya rungume hannunsa yace "A'a, amma da yamma zan zo in sha Allah" A hankali tace "Allah ya kai mu" Yana murmushi yace "Ameen Halysaah" Ita ma murmushin tayi tace "Amma zaka
an kwana biyu a Kano before going to Bauchi?" Yace "A'a, gobe zan tafi in sha Allah, Mai martaba is worried about how of recent we are traveling separately with Ajay which is unlike us, kinsan for many month now bama tafiya tare kuma ba haka muka sa
a ba, duk tafiya tare muke yi da shi, so his highness is worried may be we had issues that we are hiding away from him, muna Turkey ya kirani nace masa gobe zan shiga Bauchin in sha Allah...." Khaleesat dai tayi shiru tana kallonsa, can ta sauke idonta tace "Toh Allah ya kai mu goben" Yace "Ameen" Dubu hamsin kudin Nigeria ya dauko a gaban motar da alama Drivern ya sa ya taho masa da shi, ya mika mata yace "In case you will need anything Halysaah" Khaleesat ta zaro ido tace "A'a ni babu abinda zan bukata wallahi" Juyawa tayi zata bar wajen yace "Halysaah" Ta juyo amma bata ce komai ba, yace "Bana son kina min haka, ba ni na baki ba?" Ta marairaice tace "Wallahi ni babu abinda zan yi da kudi, beside i have money in my account, don Allah kayi hakuri ka bar shi Nagode" Ya hade rai yace "I didn't ask weda you have money or not, ni na baki ki amsa bana son musu" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, ganin kallon da yake mata ta
an risina ta amshi kudin a sanyaye tace "To Nagode, thank you soo much, Allah ya saka da alkhairi..." Bai jira ya gama sauraronta ba yace "Ki gaida min su Umma, sai na shigo anjima in sha Allah" Ta gyada masa kai tana kallonsa, ya zaga ya bude front seat ya shiga, Jiki a sanyaye ta juya zata shiga gida taga Mama Shatu da Mama Zubaida suna lekosu ta bakin kofa da 'ya yansu kanana gaba daya, sai a sannan ta lura da sabon kofar da aka saka a entrance din shiga cikin gidan nasu, lokaci daya su Mama Zubaida duk suka bar bakin kofar, ta kalli yaran da suka shigar mata da akwatunanta don duk suna tsattsaye a kofar gidan suna kallonta tace "Nan da minti talatin duk ku shigo ku amshi tsaraban ku kun ji" Murna suka fara yi gaba daya suna tsalle, ita dai tayi murmushi ta karasa ta shiga cikin gidan, step Siblings dinta duk suka yo kanta suka rungumeta suka dinga mata Oyoyo cike da farin ciki dama iyayen ne suka hana su fita kofar gida su je wajenta, Khaleesat tace "Ba ku je islamiyya bane?"
an Mama Shatu me suna Sulaiman yace "Ba a biya mana kudin wata ba Aunty" Khaleesat tace "Nawa ne kudin watan?" Yace "Dubu uku ne" Khaleesat ta kalli Aunty Farida da ta fito daga cikin dakin Umma ta tafi cike da farin ciki ta rungumeta, Aunty Farida dai sai murmushi take ta dago kanta tana kallonta ganin yanda ta yi kumari sai wani glowing skin dinta yake, Aunty Farida tace "Sannu, ya hanya Khaleesah, Junaid din na kofar gida ne?" Khaleesat ta bude ido tace "Ya Jawwad fa nace maki ba ya Junaid ba, ai ya ma tafi yace sai da yamma zai dawo, Aunty su Islam sun tafi islamiyya ne?
Ummata fa?" Aunty Farida tace "Su Islam na islamiyya, Umma tana daki" Khaleesat na murmushi tace "Toh ina zuwa in ba su Sulaiman kudin wata" Daga haka ta koma gun Step Siblings dinta dake tsaye sun yi cirko cirko a tsakar gidan suna kallonta, Dubu hamsin din hannunta ta cire dubu uku ta mika ma Sulaiman don shi ne babba cikinsu, sauran kananun yaran maza da mata ma haka ta dinga bin su tana kirga dubu uku uku tana mika masu, nan take sai da ta rabar masu da dubu talatin da shidda, suka dinga cewa saura Munzali, Khaleesat tace "In ya dawo ya sameni sai in basa" Murna yaran suka dinga yi a tsakar gidan, ta juya ta kalli inda kishiyoyin Ummanta ke zaune daga bakin kofar su ko wacce ta ta
e baki gashi sai naso suke, ga wani uban tagumi da Mama Zubaida ta zabga, karasawa tayi har inda suke ta gaida su with respect, a dakile duk suka amsa mata kamar dole, babu ya hanya babu komai sai ido da suke bin ta da shi, Khaleesat ta juya ta tafi dakin Ummanta don Allah Allah take ta ganta, tana shiga cikin dakin ta rungume Umma cike da farin ciki tace "Ummana na dawo" Umma na murmushi tace "To sannu da zuwa Khaleesah, ya hanya?" Khaleesat tace "Alhamdllh, Babana fa?" Umma tace "Ya fita kasuwa, Ahmad din ya tafi ne?" Khaleesat na murmushi tace "Eh ya tafi, yace sai da yamma zai zo" Umma tace "To Allah ya kai mu" Umma dai kallonta kawai take ganin yanda tayi kyau sosai, Khaleesat ta mike ta jawo akwatin ta zata bude wanda tulin Chocolates din da Jay ya siya mata suke ciki, ta ciro daddaya zata ba yaran makotan da suka shigo mata da kayan daki, ta hada ma ko wani yaro da dubu daya, don duk baza su wuce su goma ba, Aunty Farida ta kasa daina kallon Khaleesat don taji dadin yanda ta ganta sosai ba kadan ba, Aunty Farida tace "Ki gama rabe raben tsaraban ki je ga ruwa can zan juye maki kiyi wanka sai ki karya" Khaleesat dai sai kirga Chocolates din take don har da na Step Siblings dinta take son ta cire.