Sashe 200
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kun je kun yanke shawara har za a zartar amma ni ba a fita hakkina an sanar min ba and you are okay with that" Jay dai yayi shiru don he was only following Ajay's advice, Mami tace "To ai shikenan, Allah Ubangiji yayi mana me kyau" Jay yace "Ameen" Mami tace "To a tudun yolan wace unguwa suke?" Jay ya daga kai ya kalleta yayi shiru, tace "Ko ba Tudun yola ka ce ba?" Yace "Eh can suke, amma ban rike address din gidan ba ai, any problem Mami?" Mami tace "A'a wai in ji, amma tunda baka sani ba ai shikenan" Wayarsa ne ya fara ringing yana dubawa yaga Mai martaba ke kiransa, ya daga kai ya kalleta yace "Mai martaba na kirana" Mami tace "Ohk" Mikewa yayi ya fita daga parlon, after a while ta tashi zata fita sai ga Aunty ta shigo, dama kuma wajen nata zata je don gaba daya akanta tayi relying all this while tunda tace ta bar mata komai, Mami ta koma ta zauna tace "Kuma gun ki zan tafi yanxu" Zaunawa Aunty tayi tana murmushi tace "Toh albishirin ki, yanxu haka na samo Address din gidansu yarinyar a wajen Mai martaba, ashe daga Kano zai wakilta aje gidan nasu, iyaka mutane biyu ne za su tafi daga nan" Mami tace "Da gaske kin samo Address din?" Aunty tace "Kwarai kuwa, ce masa nayi mijin er uwata dake Tudun yola yace min a basa address din gidansu yarinyar in dai Tudun Yola suke kilan bazai rasa sanin Ubanta ba tunda duk sun san kansu a unguwan, tun da safe muka yi hakan da shi shine ya kira Jawwad din ta waya a gabana ya tambayesa Address din, nan take kuwa ya gaya masa, sannan Mai martaba ya sake nanata min address din, ina komawa parlona na rubuce address din a waya don kar in mance, to na fita ne, sai yanxu na dawo shi yasa ban shigo na sanar maki ba" Mami tayi shiru tana kallon Aunty, can tace "Amma kinsan yanxun nan Yaron nan ya fita a parlon nan ina tambayarsa Address din yace bai sani ba???" Aunty ta ta
e baki tace "Ai ko ya gaya ma Mai martaba daxu da safe" Mami tayi wani murmushi tace "Ki bar ni da shi, in yasan wata ai bai san wata ba" Aunty tace "Ba nace ki fito masa a mutum ba kin ki kina gudun bacin ransa, tun yaushe za ki ce masa bai isa ba kuma hakan ya zauna" Jay na zaune gaban Mai martaba a parlonsa, Mai martaba was quiet for a minute kafin yace "Jawwad..." Jay ya daga kai ya kallesa don sai da gabansa ya fadi cause Mai martaba da serious tone ya kirasa, a nutse Mai martaba yace "Me yasa baka gaya min yarinyar da kake nema ta ta
a aure ba?" Jay ya dinga kallonsa babu ko kiftawa zuciyarsa na bugawa, Calmly Mai martaba yace "Ko ba haka bane?" Sauke kansa
asa yayi ya kasa cewa komai at first, shi gaba daya mance Khaleesat ta ta
a wani aure yake yi, lokaci daya yaji jikinsa yayi sanyi sosai, ya dafe kansa da yayi masa nauyi a take, Cikin kwantar da murya Mai martaba yace "Ba hakan zai sa in hanaka aurenta don ta ta
a aure Jawwad, my concern is why did you hide this important thing away from me?
Idan da ban sa an min bincike kafin in tura zuwa ga mahaifin yarinyar ba da sai in wakilai na sun je mahaifinta zai sanar masu matsayin yarinyar kenan?
Or probably kun ma riga kun hada plan ace budurwa ce duk ban sani ba... kuma duk hakan zai iya yiwuwa tunda har ka iya boye min, Kai ba aure ka ta
a ba Jawwad, this is ur first marriage idan Allah ya tabbatar, ka kuma san yanda al'adar gidan nan yake, tun asali da ka sanar min cewar ta ta
a aure ai sai an fara auren ka da Hadiyah idan ya so ko bayan wasu watanni ne sai ka auri ita wannan din, nobody will question you Jawwad, an sanar min abubuwa da yawa a binciken nan da na sa aka min wanda ina ga babu amfanin in zauna ina zayyano su a nan, har ma unguwan da suka baro kafin su dawo tudun yola na sani, just that I was taken aback knowing so many things.... kawai dai nasan ni bazan hanaka aurenta ba tunda kace kana sonta Ahmad, although bayan binciken nan da aka min akwai abubuwa da yawa wanda na kasa fahimta har yanxu, ban san ko da wani abu da ku ke boye min kai da Junaid b
a, ko kuma akwai wani abu da ku ka juya kai da shi akan lamarin nan, anyway... ba hakan zai sa a fasa zuwa gun mahaifinta gobe asabar kamar yanda na tsara ba, sai dai za a fara zuwa gun dangin uban Hadiyah tukunna, so dalilin kiran ka kenan Ahmad, Allah ya maka albarka...." Jay dai ya kasa
ago kansa don gaba daya jikinsa yayi sanyi qlau, kenan an sanar ma Mai martaba karatun da take a Amurka ma Saurayi ne ke sponsoring dinta tun bai aureta ba, bayan nan ya gano shi da Junaid suka ci gaba da dawainiya da ita a Amurka kenan bayan mutuwar aurenta?
Yanxu har labarin prison din da aka kai babanta da dalili duk yaji, ta yaya ma har aka gano tsohon unguwan da suka baro??
Babu abinda ya kara sanyaya masa jiki sai batun gidan da ya siya masu don ya ma san har shi za a gaya ma Mai martaba kawai bazai dai ce masa komai bane, tun da gashi yace yaji abubuwa da yawa, Mai martaba ya katse masa tunaninsa yace "Ko da wata maganar da zaka yi ne Ahmad?" Da kyar ya
ago kai, cikin sanyin murya yace "Kayi hakuri Abba, nayi kuskure boye maka duk abubuwan nan da nayi tun farko, a gafarce ni Abba" Mai martaba ya
an yi murmushi yace "It's fine Ahmad, i only called to correct you, in sha Allah bikin ma baza a saka lokaci me tsayi ba, kawai asalin mahaifin yarinyar ne ake contemplating har yanxu, ance Kano kuma aka dawo aka ce Bauchi...
How true is that?
Although ba mu ji daga mahaifin nata ba har yanxu ai, mahaifiyarta kuma aka ce buzuwa ce er Nijar ko?" Da kyar Jay yace "Haka ne, Mahaifinta a Kano aka haifesa amma asalin babansa
an Bauchi ne, zama ya maida shi Kano, daxu kakarta ke sanar mana don tana garin nan, har ma tace tana son a kawota ta gaishe ka" Mai martaba ya
an yi murmushi yace "A nan garin kakarta take kenan?" Jay yace "A'a zuwa tayi, dama kuma tana zuwa" Mai martaba yace "Shikenan, babu matsala sai ka kawo ta din, zaka iya tafiya..." Jay yayi masa sallama ba tare da ya yarda sun hada ido ba ya mike ya bar parlon, bangaren Ajay ya nufa, ya samesa zaune parlor yana dube dube a laptop, Bayan ya zauna Ajay ya kallesa, Jay ya jinginar da kansa jikin kujera a hankali yace "Kasan Mai martaba ya sa anyi bincike a Kano?