Sashe 147
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ke da baki son abincin turawa ni kuma nafi son sa" Murmushi tayi tace "Zan koya ci" A hankali yace "Really?" Ita dai bata ce komai ba kuma bata kallesa ba, yayi masu order din abincin irin wanda yasan she can cope with, bayan an kawo abincin ta dau lemonade dinta tana sipping a hankali, kamar ance ta daga kai taga kallonta yake, murmushi yayi ya dau nasa lemonade din yana sha yace "Naga kin yi kyau ne sosai" Khaleesat ta kasa kallonsa tace "Kai ma haka" Yace "Ni da baki kalla ba ta yaya kika san haka" Tayi murmushi ta daga idanuwanta tana kallonsa, kashe mata ido yayi slowly, ta boye fuskarta tana dariya a hankali, A haka suka fara cin abincin, amma ta kasa sakin jiki ta ci, shi kuma sai ya tsallake nasa abincin ya dau na gabanta, ta tallabi chin dinta tace "Ko in hada maka dukka ne?" Yace "Ke ma zaki iya daukan wanda kika ga yayi maki a nawa ai, it's called sharing..." Ta wani kallesa, sannan ta ci gaba da cin abincinta a hankali, har ta mance rabon da ta jita so happy and lively irin haka, gani tayi yayi exchanging abincinsa da nata, ta daga idanuwanta ta kallesa bata dai ce komai ba tayi murmushi, ya buda ido yace "Naji naki yafi dadi ne" Yana fara cin nata sai kuma taga ya mike ya dawo kusa da ita ya zauna da abincin yana kallonta yace "I think i can see the food more clearly from here..." Khaleesat dai kallonsa kawai take don gaba daya kamshin turarensa ya cika ta, ya bude pizza dake kan table din, kawai gani tayi ya dau slice daya ya kai mata baki yana kallonta babu ko kiftawa yace "Here...." She couldn't look at him in the eyes, at the same time she was a bit shock at his action, murya can kasa taji yace "Take Halysaah...." A hankali ta bude bakin ya bata pizzan, duk wani abu da yaga ta ki ci sai ya dauka ya kai mata baki, she was so shy, daga karshe ta girgiza masa kai cikin sanyin murya tace "I am full" Yana kallonta yace "Are you sure?" Ta gyada masa kai ta dau lemonade dinta tana sha, shi dai kallonta kawai yake, ta mika masa sauran lemonade din don shi ya shanye nasa, yayi murmushi ya amsa yayi sipping kadan ya ajiye sauran, after some seconds yace "I will like to discuss something with you Housemate, something that's bothering me, may be zaki bani shawara..." Khaleesat ta kallesa a hankali tace "Ohk...." Amma haka kawai taji gabanta yana faduwa, Calmly ya fara magana yace "You know i am an only child right?" Khaleesat tayi shiru tana kallonsa don bata san da haka ba, yayi murmushi yace "Yeah, my dad was late before i was even brought to the world" Sosai jikin Khaleesat yayi sanyi tana kallonsa, ya ci gaba yace "Junaid's Dad was my father's younger brother, and he inherited the throne after my father's demise who was then a king...." Khaleesat ta sauke idanuwanta cikin sanyin murya tace "Allah Ubangiji yayi masa rahama, ya gafarta masa" Jay yace "Ameen, i was partially raise together with Ajay, don Mamina couldn't let go of me gaba daya, so lokaci lokaci nake zuwa emirate din, wani lkcn inyi hutu a can, Ajay also lost his Mom when he was just 3 years old" Khaleesat ta dinga kallon Jay ta kasa cewa komai, Jay ya
an yi murmushi yace "Yeah, it's still not easy for him till date, but Alhamdulillah on his behalf" A hankali Khaleesat tace "Allah ya gafarta mata, Allah ya sa ta huta" Jay yace "Ameen, so now kinsan me yake faruwa Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai, yace "I have this cousin sister Hadiyah...." Sosai gaban Khaleesat ya fadi don tsaf ta haddace sunan nan a zuciyarta, saura kadan tace masa ma bata son zancen amma ta dake zuciyarta tunda shawara yace yake son ta basa,
an farin cikin da take ciki na wnn moment din taji ya fara fading gradually, Jay ya
an yi shiru sai kuma ya daga kai ya kalleta directly in the eyes yace "A gida ake son hada mu aure da ita, Mamina, Mom dinta, my late father's senior sisters, infact all the family members, ya kai ya kawo har sun kai maganar gaban Mai martaba yanxu, kinsan mata idan suna son abu...