Sashe 128
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko shi ya baki?" Ta girgiza kai tace "A'a, kawai hangosa nayi a gaban mirror din dakin" Jay yayi shiru bai sake cewa komai ba yana driving dinsa with calm, a haka har suka iso apartment din nata, bayan ya kashe motar ya sauka ita ma ta dau makullin apartment dinta ta sauka, Jay ya zaga ya bude booth zai fiddo shopping din da yayi mata, kawai bag din cosmetics dinta ya mika mata yace "Go with this, i will get the rest" ta
an duka ta amsa sannan ta nufi kofar apartment din ta bude ta shiga ta kunna wutan parlon, sai da Jay ya tabbatar ya ajiye mata duk siyayyan da suka yi a inda ya kamata a kitchen din, wanda zai zuba fridge duk ya zuba mata, sannan yayi tidying din ko ina a kitchen din, ita dai tana tsaye jikin kofa tana ta kallonsa, yana juyowa ta sauke idonta ta juya a hankali ta bar kofar kitchen din ta koma parlor, bayan ya fito parlor yana kallonta yace "Ki turo min account details din ki let me send you Money for transportation to school" Ita dai Khaleesat kallonsa kawai tayi bata ce komai ba, yace "I am waiting, zan tafi ne" T
a sauke idonta tace "Ai akwai kudi a account din" Yace "Halysaah" Ta daga idanunta ta kallesa, yace "Turo min details din ki yanxu" Shiru tayi tana kallonsa, sai kuma tace "Ai bani da number ka" Yace "Oh, na manta, ina wayar naki?" Tace "Yana sama" Yace "To dauko" Sama ta wuce ya bi ta da kallo, sai kuma ya dauke idonsa ya zauna kan kujera, after some minutes sai ga ta ta dawo parlon, ta karaso har gabansa ta mika masa wayar, ya amsa without looking at her yayi dialling numbersa a wayar sannan ya mika mata yace "Save it" Ta amshi wayar, ta
an yi jim kamar tana tunanin sunan da zata yi using tayi saving number nasa, after some seconds kawai ta saka My Housemate, ya mike yace "Turo min details din yanxu, zan tafi" Tura masa bank details din nata tayi, bayan yaga shigowar message din nata yace "Alright then zaki ga alert anjima, if there is anything just ping me via WhatsApp" a hankali tace "Ohk" Yace "Good night?" Sai da taga ya nufi kofa ta kasa daurewa cikin sanyin murya tace "Ka ce zaka yi tafiya?" Juyowa yayi ya kalleta yace "Sure Halysaah..." A hankali tace "Gobe zaka tafi?" Yace "Yeah that was my plan initially, but i think if Ajay is still sick zan yi postponing tafiyar zuwa Wednesday or Thursday" Khaleesat ta gyada masa kai, yace "Or is there anything Housemate?" Ta girgiza masa kai a hankali tace "Zaka dade ne?" Yace "I am going to UK, cousin sis dinmu ce bata da lafiya zan je in duba ta, idan naga she is much better zan koma Nigeria da ita" Khaleesat ta sauke idonta bata ce komai ba, after few seconds a hankali tace "Allah ya bata lafiya" Jay yace "Ameen, but do not worry Housemate, Ajay is around if there is anything nasan zai yi idan yaga bana nan" Khaleesat ta girgiza kai tace "A'a babu komai, i am okay, Allah ya kai ka lafiya" Jay yace "Ameen, amma idan ban tafi gobe ba we will meet in school in sha Allah" Kai kawai ta gyada masa, yayi mata murmushi yace "Good night" Tace "Thank you very much Housemate, Allah ya saka da alkhairi" Ya dora finger daya a lips dinsa yana kallonta da kyawawan idanunsa, sauke idonta tayi, ya juya ya fita daga parlon, ta karasa window din parlon ta tsaya tana kallonsa ta Drape har ya bar garage din da motarsa sannan ta sake drape din a hankali ta juya, after some minutes tana jan kafa ta karasa ta kulle kofar parlon.
Washegari Khaleesat ta fito lecture Hall saboda message din da Jay yayi mata ya shigo school din yana jiranta, dama ba lectures suke ba suna tutorial na wani course dinsu ne kawai ta ce ma Safiyyah tana zuwa sannan ta fito, exact spot din da yake jiranta sanda take exam ta hango sa zaune, gaba daya attention dinsa na kan wayarsa da yake dannawa, yanda yayi keeping serious face ya fito da ainahin handsomeness dinsa, sam bashi da wata makusa, he is just the real definition of handsome, everything about him is just perfect, tun daga nesa Khaleesat take kallonsa bata yi realising ba sai ganinta tayi har ta iso inda yake zaune, ya daga kai ya kalleta, sai kuma ya mike ya mayar da wayarsa aljihu yace "Good Afternoon Halysaah" ta sunkuyar da kai tana
an murmushi don sai ta ganta er karama a kusa da shi, yace "Hope ba lectures ku ke ba?" Ta girgiza kai tace "A'a" Yace "Ohk, my flight is in 2 hours time in sha Allah" Ta daga kai tana kallonsa a sanyaye, suna hada ido ta sauke idonta tace "Ya Junaid yaji sauki kenan?" Jay yace "Yeah he is better, shi ne ma yace in tafi..." Khaleesat bata sake cewa komai ba, yace "Kin yi lunch ne?" Duk da bata yi ba ta gyada masa kai alamar tayi, yace "Ohk ke da Safiyyah?" Tace "Um" Yace "To shikenan, i came to tell you i am leaving, take care of ur self Housemate, kuma kiyi concentrating a karatun ki, if there is anything just ping me via WhatsApp" A hankali Khaleesat tace "Dadewa zaka yi kenan?" Yayi murmushi yace "Bazan dade ba in sha Allah, nasan dai daga can definitely za mu je Nigeria" Khaleesat ta kasa kallonsa don sai taji kamar hawaye na neman ciko mata a ido, ta dake tace "To shikenan, Allah ya kai ka lafiya, ya tsare" Yana kallonta yace "Ameen" Taki barin su hada ido tace "Muna karatu ne da su Safiyyah zan koma" Yace "Ohk" Tace "Sai anjima" Bata jira cewar sa ba ta juya zata bar wajen tun kan hawayen da ya cika idonta ya zubo, Calmly yace "Halysaah" kin juyowa tayi, ya zaga har gabanta ya tsaya yana kallonta, ta kasa kallonsa tana goge hawayen da ya fara zuba idonta, shiru yayi yana kallonta, after some seconds ya dauke idonsa a hankali yace "But you have Safiyyah here Housemate...." Ta gyada masa kai tana murmushin karfin hali, yace "In sha Allah bazan dade ba i promise" Nan ma dai kai kawai ta gyada masa, yace "Ko za ki rakani Airport din?" Sai a sannan ta daga kai ta kallesa, still tana murmushi ta girgiza masa kai, bai yi wani insisting ba bayan ya tuna Ajay ne zai yi dropping dinsa a airport din, dai dai nan wayarsa dake aljihunsa ya fara vibrate, ya ciro wayar yana duba me kiransa, ganin Ajay ne yayi picking ya kai kunne, after few seconds ya katse wayar yana kallonta yace "Mu je to ki rakani, our car is somewhere around here" Ta gyada masa kai suka fara tafiya gun motar, tun daga nisa ta hango Ajay dake tsaye jikin mota yana jiran Jay, wayarsa ce a hannunsa yana dannawa with his full attention, Khaleesat ta
an kalli Jay, sai a sannan taga kaman da suke yi da Ajay, Jay ya kalleta speaking slowly yace "Ko zaki koma daga nan?" A hankali tace "Ohk, Allah ya kiyaye hanya" Yace "Ameen" Kamar ance Ajay ya daga kai yayi ido huda da su, Jay ya dauke idonsa yana kallon Khaleesat yace "I will drop you a WhatsApp message idan na isa, just go" Ta gyada masa kai, ta
an kalli Ajay suka kara hada ido, sai kuma ta kasa tafiya, murya can kasa tace "Ko dai kawai mu je gun motar sai in gaishesa tunda ya gan mu?" Ba tare da Jay ya kalleta ba yace "Ohk" a haka suka karasa gun motar, Khaleesat na kallon Ajay da ya ci gaba da danna wayarsa tace "Ina yini?" Jay ya zaga ya bude front seat ya shiga ya kulle motar, ita dai tana tsaye don Ajay bai amsa gaisuwan ta ba bai kuma kalli inda take ba, after some seconds ya daga kai ya kalleta yace "Idan kika gaishe da Jay ya wadatar, ni ki dena gaisheni" Tana kallonsa tace "Saboda me" Ajiye wayarsa yayi yana kallonta da mamaki, can yace "Na fara wasa da ke ne?" Still tana kallonsa tace "To ai kar watarana kace bana gaishe ka shiyasa nake gaishe ka yanxu, once again thank you for the new apartment" Yace "I will slap you idan baki fita a gabana ba" Tayi masa wani kallo ta juya ta fara tafiya, ya bi ta da kallon mamaki, ta sake juyawa suka hada ido don kallonta kawai yake, ta zumbura baki tayi wucewarta, sai da ya dena hangota ya bude driver seat ya shiga ya fara balbale Jay da bala'i yana cewa "Ka ga ka dena hadani da yarinyar nan Jay, don na lura tun da taje ta san menene aure ta karo wani rashin kunya na musamman" Dakatar da shi Jay yayi fuska daure yace "Pls bana son hayaniya Junaid" Tada motar Ajay yayi ya fara driving, after some minutes ya juya ya kalli Jay yace "What happened?
Wa ya bata maka rai?" Jay na danna wayarsa yace "Never Mind" Ajay bai sake ce masa komai ba ya ci gaba da driving din da yake.
Murmushi Khaleesat tayi ta bude handbag dinta ta saka wayarta ta mike tace "Ai kuma sai kiyi, naga dai ba dole bane sai naje wani get together ko?" Safiyyah ta rike Abayan jikinta rai bace tace "Wallahi dole ne Khaleesat, wai don Allah me yasa kike haka ne?
Me yasa kike da taurin kai haka?
Sai yaushe zaki waye ki fara abu irin na mutane wayayyu?
Wallahi na fara gajiya da halin ki, babu wanda ya isa ya baki shawara ki dauka kike nufi ko me?" Khaleesat tayi dariya tace "Yau nake ganin ikon Allah, duk saboda nace maki bazan bi ki ba?