Sashe 176
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cause i don't want you to be home alone" Khaleesat tace "Mun yi chatting da ita daxu tace zata zo nan da karfe goma, kilan tana hanya, she is coming to help me wash my hair" Kallon kanta yayi duk da akwai hula a saman kan sannan ta daura dankwali yace "Kin rage gashin ne?" Dariya Khaleesat tayi bayan ta tuno yanda yace ta rage gashin kanta da dadewa and he was serious about it, tace "Eh na rage" Yace "Da gaske?
Ta gyada masa kai tana kallonsa, yace "To in gani" Sunkuyar da kanta tayi tana Murmushi taki ce masa komai, yace "Ko baza ki nuna min ba" Ta
an kallesa tace "To saboda me zan nuna maka?" Yace "So that i can confirm ko da gaske kike" Ita dai bata fasa murmushin da take ba, can ta
an yi baya da hulan kadan tace "Ka gani?" Yana kallon gashin gaban kanta that's so Curly and black, a hankali yace "Ban gani ba" Dariya tayi tace "To ai shikenan" Yace "Baza ki nuna min ba dai kenan" Shiru tayi tana kallonsa kamar yanda ya kafeta da ido, after some second ta cire hulan kanta duk gashin suka sauka har kusan gadon bayanta, mikewa Jay yayi yana kallon gashin with astonishment, it was very black, full and long, hannunsa ya kai kan gashin yana feeling texture dinsa, he couldn't believe this is her real hair, Khaleesat ta zaro ido ta koma baya da sauri ganin abinda yayi, kiris ya rage ta fada saman Centre table din bayanta yayi saurin rikota yana kallonta babu ko kiftawa ya kai forehead dinsa saman nata murya can kasa yace "You've got a very beautiful hair Halysaah, I love it..." Gaba daya Khaleesat ta daburce tana kokarin kwace kanta aka danna bell din gidan, that was when he realised and quickly let go of her, dukawa tayi da sauri zuciyarta na bugawa ta fara neman hulanta, shi kuma ya nufi kofar parlon ya bude, Safiyyah ce tsaye bakin kofar ta gaishesa tana washe baki ya amsa yana mayar mata da murmushin ya juya, makullin motarsa kawai ya dauka ya fita daga gidan, Safiyyah ta zauna kan kujera tana kallon Khaleesat da mamaki tace "Ya na ganki duk kamar a daburce, shi ma Housemate din naga yake kawai yayi min, kuma har ya fita" Khaleesat ta mike taki yarda su hada ido da Safiyyah tace "Ban gane a daburce ba, ba kince da Aslam zaki zo ba, me yasa baki zo da shi ba" Kitchen Khaleesat ta nufa Safiyyah ta bi ta da kallo har ta shiga ciki, Sai kuma ta bi parlon da kallo tace "Uhmm abi did i interrupt anything?" Bayan Khaleesat ta fito kitchen din da plate a hannunta da cup din shayi still taki yarda su hada ido da Safiyyah ta fara bude breakfast din da ya siyo mata, Safiyyah tace "Goben ne tafiyar taku?" Khaleesat tace "Ehh in sha Allah" Safiyyah tace "Ni ya Musty yace in bari next week dukanmu ma za mu tafi Nigeria din da gantalalliyar matarsa" Khaleesat ta fara cin fries din da ta zuba a plate ta kalli Safiyyah a karo na farko tace "Sakko mu ci, sai yanxu zan yi breakfast" Safiyyah tace "A'a ni nayi tun daxu" Khaleesat bata sake ce mata komai ba ta ci gaba da cin fries dinta, Safiyyah sai kallonta take a ranta kuwa cewa take yaushe Housemate ya lalace haka har yake neman gantalar mata da kawarta da ko hannunta bata yarda namiji ya ta
a, sam bata gane wannan birkicewar da kawarta tayi ba, kaddai kiss dinta yayi, dama taga kamar lip gloss a lips dinsa, what if har da romance, ta kalli Khaleesat tace "To kallo ku ke a parlon ne ku ka kashe Tvn da na zo?" Khaleesat ta wani kalleta, sai kuma tace "Ni fa wallahi yanxun nan na sakko downstairs tun da gari ya waye, baki ga breakfast dina akan Centre table ba sai yanxu na dauka, i am just coming down now" Safiyyah sai kallonta take ganin a duburce take duk bayanin nan, can ta kyabe baki ta sauka kusa da ita zata fara cin fries din ita ma, Kamshin turaren Housemate ne ya daki hancinta daga jikin Khaleesat, Safiyyah tayi tagumi tana kallonta amma bata dai ce komai ba, can ta dau fries din ta fara ci, a ranan Safiyyah bata yarda ta koma gida ba ta kira Ya Musty ta lafta masa karya wai Khaleesat na kwance bata da lafiya, har da ba Khaleesat wayar yayi mata sannu, ita kanta Khaleesat taji dadin kwanan da Safiyyah zata yi a gidan because she is still shocked at what happened in the morning.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah Ur evidence*
07087865788
*Hakika duk wacce ta Bari aka barta abaya ita taso domin mu mata da ado da kwalliya aka sanmu.
Assalamualaikum, barkanmu dai Yan uwana ma masu albarka, ayau na zo maku da batun sababbin kayan da na kawo Mana masu matukar kyau da kuma inganci,oum eman collection
, takawo maku jakunkuna da takalma,hadi da abayas da kuma sarkoki masu matukar kyau da kuma sauki,07018872587 Ena amare da uwayan gida masu capacity's toh duk wacce ta yarda da tacika mace da wacce takeso ta zamo ma abociyar kwalliya toh ta garzayo gunmu domin hadewarki cikin ado da kwalliya kedai nemeni a wannnan number domin kisami kayayyaki masu kyau da kuma quality akan kudi kalilan hajiyata 07018872587 ngd
ado da kwalliya shine takenmu*
HALYSAAH 83
Safiyyah na zaune gefen gado a dakin Khaleesat tayi tagumi tana kallon Khaleesat da ta gama shiryawa ta dau Charger dinta ta saka a backpack dinta kar ta manta shi, a hankali Safiyyah tace "Shikenan yanxu dai tafiya za ku yi ku bar ni a kasar nan" Khaleesat tace "Toh ba kince Ya Musty yace next week za ku taho ba, nan da few days ne next week din fa" Safiyyah ta ta
e baki ta mike tace "Ai shikenan, kafin nan da next week din ai kadaici ya min illa Khaleesat, babu ke babu Housemate, ga Ajay ma ya tafi, i have nobody remaining in this country kenan ai" Khaleesat ta kashe komai na dakinta sannan ta dau karamin mayafinta suka fita, tun daxu Jay ke jiransu a waje patiently, bayan sun sauko downstairs Safiyyah tace "Ya kai luggages din mota ne gaba daya?" Khaleesat na kashe duk wani abu dake kunne na wuta a parlon tace "Tun daxu ya fita da su ai" Safiyyah ta wani kyabe baki tace "Sae wani rawan jiki kike za ki tafi Nigeria kamar irin nima ba zan zo ba din nan" Dariya Khaleesat tayi tace "Ban gane rawan jiki ba, don Allah mu fita tun daxu fa yake garage yana jiranmu" Safiyyah tace "Da Ajay ne da ya cika mu da bala'i yanxu mun gigice, ai Housemate akwai patient" A haka suka fito daga apartment din suka gansa zaune a mota yana danna wayarsa, yafi minti talatin da biyar a motar yana jiransu, ya bude motar ya sauko yana kallonsu har suka karaso inda yake sannan yace "Done with preparation?" Khaleesat ta gyada masa kai, yace "Ohk let me order a ride, dama ina son ku bata duk lokacin da za ku bata ne so that we won't keep the Uber driver waiting" Safiyyah tace "To mu shiga motar mu
an yi hirar bankwana kafin nima in zo Nigeria din Yaya Jay" Murmushi Jay yayi ya bude masu back seat, Safiyyah ta shige, ita dai Khaleesat na tsaye bata shiga ba, ya kalleta yace "Baza ki shiga ba?" Ba tare da ta kallesa ba tayi Murmushi ta girgiza masa kai, hakan yasa shi ma bai shiga motar ba ya gama order din ride din da wayarsa sannan ya jingina da motar yana kallon Safiyyah yace "So what is ur plan when back in Nigeria?" Safiyyah ta gyara zama tace "Ni dai da za a bar ni a gidanmu ina son in je masarautan ku ziyara, dama ban ta
a shiga ko wani Emirate ba a Nigeria" Jay yayi dariya yace "Really?" Tace "Wallahi, kuma gashi bamu da yan uwa kwata kwata a Bauchi, Khaleesat ce dai kanwar Babanta ke can amma ita ma bata ta
a zuwa ba tace min, sai dai ko in yi karya ince Gombe zan je biki, don akwai Cousin sister dita an kusa bikinta kawai dai bama shiri da ita ne kuma ban yi niyyar zuwa bikin ba, amma tunda naji ance Bauchi da Gombe neighbouring state ne kawai sai in fake da bikinta inje Masarautan ku in gaida Mai martaba in de baza a koreni ba" Tana washe baki ta kare maganar, Jay dai murmushi kawai yake, Khaleesat dama juya masu baya tayi don ta gaji da halin Safiyyah, Jay ya kalli Khaleesat yace "Kuna da yan uwa a Bauchi dama?" Khaleesat tace "A'a ni ban ta
a gaya mata haka ba, we have nobody in Bauchi..." Safiyyah tace "Kai haba, na zata kince Aunty Murja a Azare take" Babu yabo babu fallasa Khaleesat tace "Ni ban ce maki haka ba Sophie" Safiyyah tace "To ni muna da yan uwa a Gombe, ga er uwata nan ma zata yi aure a can" Jay yace "In dai zaki je bikin that won't be an issue in Sha Allah, I will bring you down to the Emirate" Tace "Har Mai martaba zan samu gani?" Yana Murmushi yace "In sha Allah zan kai ki har gabansa" Ya
an kalli Khaleesat da ta kagu Uber din ya zo ko Safiyyah zata hakura da surutun haka, yace "Ina makullin apartment din?" Khaleesat ta mika masa ya amsa yace "Let me check the electrical appliances ko akwai wanda ku ka manta baku kashe ba" Daga haka ya nufi cikin apartment din, Khaleesat ta leka motar tana kallon Safiyyah tace "Does it even make sense to you ki ce zaki je masarautan su ziyara?" Safiyyah tace "Ban gane ba?
Wani mugun waje nace zan je?