Sashe 208
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kuka kawai take taki ce masa komai taji ya jawota kusa dashi yace halysah kiyi min Alkawari ko ban aureki in this short period of time ba bazaki taba auren wani da namiji ba kiyi min wannan Alkawarin pls halysah ni kuma nayi maki Alkawarin zan aureki no matter the circumstances surrounding our marriage,koba yanzu ba ni nasan zan aureki insha Allah halysah nasan akwai sanda mamina da kanta zata amince man in aureki and this is not going to take long yanzu ma ban cire rai ba am hoping we will get married cikin satinnan insha Allah dan Allah kada ki bari a rabamu halysah I don't know what will become of me idan na rasaki kuka kawai khaleesat takeyi ta kasa cewa komi tana jin zafi a ranta kamar zai mata kukan shima yace say something pls halysaah kice wani Abu dan Allah,bata ankara ba kawai sai gani tayi ya rungumota jikinsa cikin zafin name, nan da nan ta hadiye kukan da take ta fara turasa tana son kwace kanta daga jikinsa amma yaki sakinta bata kara gigicewa ba saida taji yana lalubanta through hijab din jikinta at the same time attempting to kiss her jikinta ya dau rawa tana kauda kanta tana turasa tace pls housemate ka bari stop it pls,sosai khaleesat ta tsorata ganin da gaske yake jikinta na rawa tace walahi zan maka ihu kiris ya rage yayi kissing dinta wayar sa ya fara vibrate slowly ya saketa daga rikon da yayi mata Trying to control his breathing ya juya yana kallon wayarsa yaga Ajay ke kiransa ita kanta tasan ba karamin ceton ta me Kiran yayi ba a wannan lokacin Don badan Kiran ba babu abinda zai hana Jay kissing dinta deeply ko ina na jikinta rawa yake ta matsa ta koka karshen seat din motar tana zare ido takai hannu ta bude motar yana ganin haka yayi saurin miko hannun sa zai rikota kar ta fita amma tuni ta fice daga motar ko waigawa batayi bata hada harda gudu ta shige cikin gidansu aunty murja jikinta na rawa kife wayar Jay yayi bayan Kiran Ajay ya sake shigowa ,yafi minti goma zaune bayan motar har sai da yadan samu nutsuwa sannan ya sauka ya koma driver seat ya tada motar.washe gari Jay na dawowa masallaci ya tarar da mami zaune a bedroom dinsa sau daya ya kalleta ya sauke idonsa ya karasa cikin dakin ya gaisheta ba tare daya kalleta ba ta amsa tace ka zauna ina da magana dakai jawwad,zaunawa yayi baice komai ba. jawwad,zaunawa yayi baice komai ba mami tace jwwad ban taba tunanin akwai ranar da zaizoba Ince maka bana son Abu ka kafe kace sai kayi abunnan ba saboda me martaba na goya maka baya wanda hakan da zaiyi a banza tunda nidai nasan ba son tsakani da Allah yake makaba ,da yana sonka son gaskiya bazai ware nasa dan ya gwadama duniya shine asalin jininsa sannan magajinsa ba,banyi tunanin akwai ranar da zaka nuna ban isa dakaai ba bayan duk sadaukarwar danayi a kanka domin in ganka cikin farin ciki da walwala na toshe maka duk wata kafar da zaisa kayi maraicin mahaifinka na jajirce na zamar maka uwa na zamar maka uba sakayyar da zakayi man kenan After all this ahmad?Jay ya daka kai a karo na farko ya kalleta cike da karfin hali yace ,mami sorry to say amma ban gane me kike nupi ba,ni nasan baki nuna man bakison aure na da yarinyar ba kin nuna man kin amince kin kuma yi min fatan Alkhairi kin min addua har yanzu akan hakan nike, All I know mahaifiyata ta amince min da maganar auren Dana kawo mata har ta min fatan Alkhairi,ban kuma san reason dinki na nuna ma me martaba da sauran mutane baki amince ba bayan ni kin nuna man you are okay with that har mun gama magana ,so ni har yanzu akan amincewarki nike mami maybe kina da dalilin ki na nuna musu baki amince ba shiyasa hakan bai dameni ba dan nasan komi da dalili kike yinsa,amma dani dake munsan kin amince da batun auren so yanzu kuma ban fahimci maganar da kike minba in har kinzo bangarena ne domin ki canza maganar da kikayina farko akan amincewarki then I will be highly disappointed and heartbroken don ban sanki da magana biyu ba.infact I don't even know how I will take it Don harna fara jin zuciyata na man ciwo yanzu even though I don't want believe abinda ya kawoki kenan ki canza maganar da kikayi a farko saboda na yadda dake mami na yadda da duk maganar data fito daga gareki baki taba man magana kin canza maganar ba ko bayan shekara nawa ne duk abinda kika nuna man kin amince to har abada kin amince da abun nan and nothing can ever change that,shiru mami tayi tana kallonsa ganin yanda ya daureta da jijiyar jikinta after some seconds ta sauke wani boyayyar ajiyan zuciya tayi kasa da murya tace "kasan me nikeso dakai jawwad?
Ya daga kai ya kalleta taga har idanuwansa sun canja launi cikin kwantar da murya tace kayi hakuri jawwad tace kasan duniyar nan babu wanda ya tsani yaga bacin ranka ko kuma ya ganka cikin damuwa sama dani,yanzu ma bazan yarda injefa ka cikin damuwa ba amma ina son I baka shawara kuma nima I will be highly disappointed idan idan baka dau shawarar nan da zan baka ba na kuma yi Alkawarin shawarar nan bame cutar dakai bane to ya tauyeka ya hanaka abinda kakeso in anyway,Amma fa dole kadau shawarar nan tawa,Jay dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa yana jin zuciyarsa na bugawa......
Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah 07087865788
Bear with me.
HALYSAAH 97
Mami ta kwantar da murya tace "Tun da ka nace kai sai ka auri bazawara, naji zaka aureta Jawwad amma ga sharadi na, duk da a farko nace shawara amma yanxu zan maida shi sharadi a maimakon shawara, yanda tayi aurenta na farko to haka kai ma zaka yi auren ka na fari kafin ka aureta, abun nufi shi ne ko zaka aureta sai bayan akalla wata hudu zuwa biyar da auren ka da Hadiyah, idan yaso sai kaje kayi ta auren nata ni bazan hanaka ba tunda kace kaji ka gani" Jay ya dinga kallon Mami babu ko kiftawa, Mami tace "Ko baka fahimci abinda nake nufi bane?" Shiru yayi bai ce komai ba har sannan yana kallonta, Mami ta gyara zama tace "Ina ga kamar baka fahimci zance na ba, Jawwad cewa nayi in har zaka auri bazawara to sai bayan wata hudu zuwa biyar da auren ka na fari, wato auren ka da Hadiyah, in wata biyar ya cika sai kaje can ka auro bazawarar ka, amma fa bazan ta
a sonta ba bari in gaya maka zance na gaskiya, kuma don bana sonta ba shi ke nufin zan musguna mata ba a matsayin surkata, kawai dai a raina nasan bana son ta kuma bazan ta
a son ta ba, amma tunda kai kana sonta sai ka je ka aureta ka zauna daga kai sai ita cause u will never expect ur family to like her also don Hadiyah ce ta mu, ba lallai ma sai na dinga haduwa da ita ba ko kuma ta zo inda nake duk na yafe wannan, ko ince duk mun yafe wannan a family" Jay ya sauke idonsa cikin sanyin murya yace "But Mami wata biyar sun yi yawa, plss reconsider this Mami, don Allah ki duba, lokacin yayi tsayi...." Da mamaki Mami ke kallonsa, can tace "Ikon Allah, wato wata biyar sun maka yawa?
Wannan wani irin tsinannen asiri yarinyar nan da iyayenta suka yi maka ne Jawwad?
Shi wata biyar din ne yayi maka yawa saboda a kage kake ka auri guzumar ko?" Jay ya
an hade rai yace "Ni babu asirin da aka min, ni na ganta nace ina so ba ita ta gan ni tace tana so ba, beside she is just 20 years, kema kuma nasan zaki so ta idan na aureta kika ga qualities dinta, daga ita har iyayenta babu me matsala ko kananan magana, ita Hadiyar da kike ganin baza a samu matsala ba ina me tabbatar maki da ita za a samu matsalar, kin fi kowa sanin wacece Mahaifiyarta and how she behaves, ki bar ganin tana maki biyayya tana bin ki sau da kafa, ita kanta yarinyar idan na fara lissafo maki flaws dinta you will be greatly shock, yarinyar da take sangartacciya...." A fusace Mami ta dakatar da shi tace "Rufe min baki, saboda buzaye sun baka ka ci ka sha shi ne har kake da bakin kushe Hadiyah da uwarta yau?
Ita Kanwar mahaifin taka ce kake kushe akan wata yarinya yau?
To ai da ka hada har ni ka kushe akan buzuwa sai in san da gaske kake, wallahi idan baka bi ni a sannu ba Ahmad ko magana ya sake ha
aka da yarinyar nan zan iya yi maka Allah ya isa, akan me za a nemi rabani da kai bayan kai kadai Allah ya bani, meye laifina don nace bazaka auri bazawara daga wata kabilar ba?