Sashe 199
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da fara'a Nenne ke welcoming din Jay da Ajay tana nuna masu shimfidar da ta masu na tabarma, shi dai Ajay kansa na kasa har ya zauna saman tabarman, Jay ma ya zauna sannan suka gaisheta, mafici take mika masu tace "Kamar za ayi ruwa daxu kuma sai garin ya washe" Jay yace "Inda muka fito anyi ruwan" Nenne tace "Kaji ikon Allah, nan kuwa sai iska, to ya gidan da iyayen ku?" Jay yace "Alhamdulillah, ya me jiki?" Nenne tana cire bargon jikin Khaleesat tace "Ga ta nan, daga wanka daxu lamari ya sake lalacewa" A fusace Khaleesat ta fixgo bargon daga hannunta ta kara rufe jikinta, shi dai Jay kallonta kawai yake haka ma Ajay, Nenne tace "Haka fa take idan bata da lafiya tayi ta nukurci kamar mu muka dora mata, tunda kina jin su ai daurewa zaki yi ki tashi ki gaishe su" Jay yayi murmushi yace "Kyaleta kawai Kaka" Nenne tace "To ai shikenan..." Mikewa tayi tace "Ina zuwa" Daga haka ta fita daga dakin, Jay yace "Halysaah" Ta
an juya ta kallesa amma bata ce komai ba, yace "Are you running temperature?" Shiru tayi, ya tashi ya tafi kusa da ita ya durkusa yana kallonta, shi dai Ajay ya ciro wayarsa yana dubawa, Jay ya kai hannu forehead dinta yaji jikinta da zafi, yace "Bari a maki allura you will feel better in sha Allah" A hankali tace "Ai ban gama shan maganin ba" Yace "Duka za a hada" Juya masa baya tayi tace "A'a ni bana son wani allura bayan ga drugs" Ajay ya wani kalleta, Jay yace "Amma alluran zai taimaka maki ai" Bata sake tanka sa ba sae ma daure fuska da tayi, ya mike ya koma ya zauna, sai ga Nenne da kofin shayi biyu ta ajiye masu Aunty Murja na biye da ita da katon bread da soyayyen kwai lafta lafta a plate, Ajay ya kalli Jay, tana ajiyewa tace "Gashi nan yanxun nan aka soya maku, shayin ma sai tiriri yake kun ga..." Ajay yace "Ni na tashi da azumi yau alhamis, sai dai Jawwad" Jay ya juya ya kallesa, Nenne tace "Ai kuwa yau alhamis nima ina yi saboda ba a garina nake ba shi yasa ban yi ba" Matsar da farantin kwan tayi gaban Jay da katon bredin da kopin shayi duk ta maida gabansa, Khaleesat bata san sanda dariya ya kusa taho mata ba duk da yanda take fama da kanta ganin how shock Jay was looking at Nenne, shi kansa Ajay kawai dakewa yayi, yayi keeping serious face a gefen Jay kar yayi dariya, Nenne tace "In kuma baka ci ba Allah ya sani bazan ji dadi ba, kuma jikina zai yi sanyi" Daga haka ta nemi waje ta zauna tana jiran ya fara shan shayin, Jay ya ciro handkerchief dinsa yana goge fuskarsa, Aunty Murja ta nemi waje ta zauna ta kara gaisawa da su da fara'a sannan tace "Wani unguwa ku ke a Bauchi?" Nenne tace "Nima dai na tambaya ranan amma bai gaya min..." Jay ya
an kalli Ajay, shi dai Ajay babu abinda yace, Jay ya sauke idonsa ya sanar masu daga inda suka fito a garin Bauchi, Nenne ta saki baki tana kallonsu can tace "Kun hada wata dangantaka da sarki ne?" Jay yace "Mahaifinmu ne" Wani salati Nenne ta saki saboda shock tana kallonsu tace "Sarkin ne mahaifinku?" Jay bai sake cewa komai ba, Nenne ta kira full sunan Mai martaba tace "Kuna nufin shi ya haife ku??" Aunty Murja tace "Haka fa kika ji suka ce Nenne, ni dama ina ta kallon wannan na kusa da shi naga yana kama da yaran gidan sosai, tunda zaki ga ana nuno mana su ta waya yanxu, su dai wa ennan ban ta
a ganinsu a waya ba" Tsabar yanda Nenne ta girgiza ta kasa cewa komai sai kallonsu Jay take kamar ranan ta fara ganinsu, can ta ambato sunan Baban Jay me rasuwa sai kuma ta fashe da kuka tace "A sannan ina garin nan Allah yayi masa rasuwa, duk muka gigice, garin nan ya dawo shiru kamar ba kowa tsabar tashin hankali, Sarki adali me jin tausayin al'uma, mun yi babban rashi wallahi, kaninsa dake kan kujeran yanxu ne ban wani san sa ba, amma yanxu ace zan samu hanya wallahi zan je har fadarsa mu gaisa in saka masa albarka in masa addu'a" Jay na murmushi yace "Sai mu kai ki Kaka, ai yana nan" Nenne tace "Da kuwa nayi farin ciki wallahi, sai Parida ta rakani mu je, ita wannan rubabbiyar me ciwo ta zauna a gida ba sai mun je da ita ba, ita kuma Murja tana da yarinya me shafar aljanu bata zuwa ko nan da can saboda yarinyar...." Ko rufe baki Nenne bata yi ba sai ga yarinyar Aunty Murja na kokarin shigowa dakin, Nenne tayi wani ihuu ta dau mafici ta fara korar ta daga inda take zaune tana cewa "Fitaa, tafi kofar gida, Murja ba nace ki saka kwado a dakin ba wannan wani irin fitina ne saboda yarinyar nan nake fargaban zuwa gidan nan wallahi" Ajay ya mike yana kallon yarinyar yace "Ta fita kuma Kaka?" Nenne tace "Ta fita mana
an nan, er ruwa ce fa" Jay was totally speechless yana kallon Nenne, Aunty Murja ta mike zata dau yarinyar ta bar wajen Ajay yace "A'a ki kyaleta" Sai ya karasa ya shigo da ita dakin ya zaunar da ita kusa da shi, ga shi Fes uwar ta shiryata har da su packing gashinta me uban yawa, Nenne dai sai zazzare ido take tana kallonsu don ita abun kunya ta dauka ai, Ajay ya kalli Aunty Murja yace "Ya sunanta" Aunty Murja tayi murmushi, Nenne tayi karaf tace "Sunansu daya da Khaleesah, ita ma Hauwa ce, dama kuma sunan uwar Murjan Khaleesah ta ci, kunsan uwarta kishiya ta ce kuma mun yi zaman mutunci, Murja na da shekara biyar uwar ta mutu rikonta ya dawo hannuna har na aurar da ita, Ali na ji da Murja kamar ni na haifeta, yanda na sha wahala Ali yayi karatu ita ma haka don sai da tayi poly kafin tayi aure, da iliminta haka da ku ke ganinta har turanci tana ji, bayan na mata aure haihuwar farko
an ya rasu bayan shekara hudu Allah ya bata wannan yarinya er ruwa" Calmly Jay yace "Kaka ba haka bane, ki dena kiranta da er ruwa, ita din mutum ce kamar kowa, a
asashen da aka ci gaba masu irin wannan lalura kulawa ta musamman ake basu, babu tsangwama babu kyara sai soyayya da ake nuna masu ana jan su jiki, wannan lalura tasu a likitance ita ake kira da Cerebral Palsy ba wai yan ruwa ba kamar yanda yawancin Hausawa ke kiransu wasu ma su ce ai aljani ne ya ta
a su, to duk ba haka bane, kusan lalura ce ta
walwa wanda jariri ke samu tun yana cikin mahaifiyarsa ko kuma bayan an haifesa, kyara da tsangwamar masu irin wannan lalura da ake yi yana jefa iyayensu cikin damuwa, duk da yanxu kai ya waye hakan ya ragu ba kamar da ba, don haka Kaka don Allah wannan yarinya soyayya take bukata da kulawa ba tsangwama ba, haka Allah ya so ya ganta, mutanen dake kewaye da ita sai su ja ta jiki su nuna mata so da kulawa" Nenne ta sauke ajiyar zuciya tace "Ai shikenan, mu ce mana ake yan ruwa ne zamanin mu, amma tun da ba haka bane ko ta shigo na dena korarta sai dai Allah ya kiyaye mu kar ta mana barna mu shiga uku" Ajay yayi murmushi kawai ya kalli Aunty Murja da kanta ke kasa yace "In sha Allah za a duba mata Wheelchair that will improve her mobility, da abubuwa da suka kamata" Mami ce zaune tare da Mai martaba a parlonsa, bayan sun gaisa tace "Dama Allah ya taimake ka akan maganar Jawwad nace bari in sameka, bayan sun dawo ya kawo min maganar wata yarinya da yake so da aure, duk da nasan kun yi magana da shi kafin yayi da ni, to nayi masa fatan alkhairi, shi ne yanxu na same ka inji what is ur take on the matter" Mai martaba yace "Ai mun gama wannan maganar, har nayi ma wakilai na maganan tafiya wajen iyayen yarinyar, akan haka ake yanxu" Mami tayi shiru tana kallonsu, can ta gyara zama tace "Amma Ranka shi dade ban tari hanzarin ka ba, daga magana sai tura wakilai na zata ai sai anyi bincike me zurfi kafin tura wakilai" Mai martaba kallonta kawai yake don dama ta saba fada masa duk maganar da ya zo bakinta, can ya sauke ajiyar zuciya bayan kusan minti daya yace "Kina ganin zan tura zuwa gun iyayen yarinyar babu bincike Fulani?" Mami tace "To naga abun yayi gaggawa ne ranka ya dade...." Mai martaba yace "To haka muka shirya Fulani" Tace "To yanxu har an tsaida ranan zuwa Kanon kenan?" Mai martaba yace "Kwarai kuwa...
Nayi wasu ba
i zan je in same su yanxu Fulani" Yana kai wa nan ya mike ta bi sa da kallo har ya fita daga parlon.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence via 07087865788
HALYSAAH
PAGE 93
Jay na zaune parlon Maminsa ta dalilin kiransa da tayi, ko minti talatin basu yi da dawowa gidan tare da Ajay ba don yau ma sun je duba Khaleesat, Mami ta kallesa tace "Ina kuma yake jan ka kuke tafiya duk kwana biyun nan daga safe zuwa dare" Jay ya daga kai ya kalleta, sai kuma yace "Yake ja na kuma sai kace wani yaro Mami?" Mami tace "To ai hakan kake a wajensa, ba kai ne Drivern sa duk inda za shi a garin nan ba" Jay bai sake ce mata komai ba don tunda suka fara zuwa unguwan da Halysaah suka sauka Ajay ne ke driving din, Mami tace "Daxu Me martaba ke gaya min yanda ku ka yi da shi, dama da ban je na samesa ba kawai sai dai inji magana a sama, kai menene dalilinka na
in gaya min yanda ku ka yi da shi?