Sashe 212
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ajay ya kalli agogon wrist dinsa ganin there is still time ya nufi bangaren Abbansa don ya kirasa daxu suna unguwan su Aunty Murja, zai bude kofar parlorn aka riga sa budewa sai ga Mami ta fito daga parlon fuskarta a daure ko kallon Ajay bata yi ba tayi wucewarta, Ajay ya bi ta da kallo sannan ya shiga babban parlon, Zaune ya tarar da Mai martaba a parlon, Aunty dake zaune parlon ita ma tayi kasa da kai cikin kwantar da murya tana cewa "Allah ya huci zuciyarka ranka shi dade idan maganganunta sun maka zafi, Allah ya baka hakuri Me martaba, a gaskiya Fulani bata kyautawa sam, ban san me take son a mata ba, amma babu komai ita kanta tasan albarkacin wa take ci, kuma zata ci gaba da cin albarkacin nasa, Allah ya sanyaya ranka Mai martaba, Allah ya huci zuciyar ka, Allah ya baka hakuri" Ajay ya dinga yi ma Aunty wani kallo, sannan ya zauna kasan lallausan Carpet din parlon yayi kasa da kai yana gaida Mai martaba, Mai martaba ya
aga kai ya kallesa yace "Ka dawo Yarima" Ajay bai dago kansa ba yace "Mun dawo Ur highness" Sarki yace "To maa sha Allah, na ma ga takardun da na kira nake tambayarka daxu" Ajay yace "To in ba damuwa zan iya tafiya ur highness?" Duk da akwai maganganun da Sarki ke son yi da shi amma ganin Aunty a parlon kawai yace "Sure, Allah ya tashe mu lafiya" Mikewa Ajay yayi ya
an kalli Aunty yayi mata sai da safe sannan ya juya ya nufi kofa ya fita, direct bangaren Jay ya nufa yaji ya kulle kofar shiga part din nasa, hakan yasa ya juya ya koma bangarensa....
Ana idar da sallan asuba bayan Jay ya dawo masallaci ya tafi part din Ajay, bai samesa a bangaren nasa ba, ya zauna nan parlor ya jira har ya dawo, Jay ya
aga kai a hankali ya kallesa yace "Yau Halysaah da Aunt dinta za su koma Kano, na ce mata zan je da safe in kai su Kanon, but i don't think I am okay Ajay, bazan iya driving din ba..." Ajay ya katse sa ya zauna yana kallonsa yace "What's wrong with you?" Jay yace "I just need rest, zan kwanta ko zan
an yi bacci, shi ne nake son tunda bazan iya kai su Kanon ba ka taimaka kayi dropping dinsu motor Park su hau public transport, ban san nawa bane kudin motan but you can sort that out" Ajay dai kallonsa kawai yake, can yace "To me yasa baza a tura masu kudin motar ba kawai, har sai an je uwa duniyar unguwan nan nasu an dauke su an kai su Motor park" Jay ya mike yace "You just have to help pls, they are leaving very early this morning" Daga haka ya nufi kofa Ajay ya bi sa da kallo har ya fita, kawai yayi shiru ya kyalesa ne ganin da gasken he is not looking okay.
Duk tunanin Khaleesat idan ta fito zata ga Ajay da Jay duk da Ajay ne ya kira wayarta, amma sai ta ga Ajay kadai, gaishesa tayi yace "I have where I am going, do not keep me waiting...." Juyawa tayi ta koma cikin gidan, sai da suka
ata kusan 15 mins sannan suka fito, ya bude motar ya sauka yana gaida dattijuwar cikinsu sannan ya gaida Aunty Murja ya bude masu booth suka saka akwatinsu, ya bude masu back seat ya koma cikin motar ya zauna, sai da Khaleesat ta jira Inna da Aunty Murja suka shiga motar Zainab ma ta shiga sannan ta koma front seat ta shiga tana rike da handbag dinta, yan gidan gaba daya suka fito har da makota ana masu Allah ya kiyaye hanya har Ajay ya bar unguwan, at first tasha yayi niyyar dropping dinsu amma sai ya kasa hakan, still dai yana driving yana estimating lokacin da zai kai su Kano ga daurin aure yau, what if Mai martaba yayi realizing baya garin idan yana bukatarsa, daga karshe yayi deciding in ya samu available flight kawai sai ya bi ya dawo tunda bayan an sauko juma'a ne daurin auren and this is just few minutes to 7am, yana daukar hanya da ra
ar AC ya bugi su Aunty Murja duk suka
ige da bacci a bayan motar, tafiyar kusan 2 hours suka yi Khaleesat ta juya tana kallonsa a hankali tace "Don Allah zaka iya tsayawa, it seems I want to throw up" Ya daure fuska ya kalleta, tana ganin haka ta fara yunkurin amai tana rufe bakinta, gangarawa yayi gefen hanya yayi parking ta bude motar ta sauka, su Aunty Murja dai sai bacci suke basu san me ke faruwa ba, bayan kusan minti uku ya dau bottle water ya bude motar ya sauka ya nufeta, Mikewa tayi tana kallonsa a hankali tace "Ai ban yi ba" Yace "Kika sake tsayar da ni zan sauke ki inyi tafiyata Malama, you can't come and be stressing me here" Amsan ruwan hannunsa tayi ta bude ta wanke fuskarta, sannan ta mika masa sauran, daga sama har kasa ya kalleta ya juya ya koma cikin mota ta bi bayansa.....
Har kofar gida Ajay yayi dropping dinsu bayan sun sauke kayansu an shiga da su ciki su Aunty Murja suka masa godiya suka shiga cikin gidan, Khaleesat ta zaga ta driver seat tana kallonsa tace "Mun gode Allah ya saka da alkhairi, amma baza kayi breakfast ba?" Sai bayan da ta fada hakan ne ta tuna waye shi, ta langwabar da kai tace "Shikenan, are you going back to Bauchi?" Tada motarsa yayi yace "Kina da sako ne..." Murmushi tayi ta girgiza masa kai, sannan tace "Allah ya kiyaye hanya, Allah ya kai ka lafiya" Daga haka ta juya ta nufi gate zata shiga gida, sai da ta shiga gidan sannan yayi reverse ya bar unguwan.