Sashe 123
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wajen karfe uku da rabi na yammacin ranan Safiyya ta dau wayarta dake ringing sai kuma ta kalli Khaleesat tace "Housemate din ki ne, kilan ya zo ne, tun daxu yace in tura masa location ta WhatsApp" Tana fadin haka tayi picking call din ta kai kunne tare da yi masa sallama, after few seconds tace "Ohk to" Daga haka ta katse wayar tana kallon Khaleesat tace "Yana waje" Ita dai Khaleesat ta kasa dago kanta ga wani faduwa da gabanta yayi.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
HALYSAAH 58
Safiyyah ta gama saka Jacket dinta da neck warmer tana kallon Khaleesat da ta kasa tashi daga inda take zaune tace "C'mon Khaleesat, yana fa waje yana jira, and the weather is very cold outside, don Allah ki tashi mu je" Da kyar Khaleesat ta tashi tana jin bugun zuciyarta na tsananta ta dau Veil din Abayan jikinta ta yafa kanta a hankali, gaba daya jikinta a sanyaye yake don bata san ta
yaya zata fara hada ido da Jay ba, Safiyyah na kallonta tace "Baza ki saka rigar sanyin ki ba?" Khaleesat ta girgiza mata kai kawai, Safiyyah tace "Saboda room heater ne fa yasa kike jin kamar ba sanyi sosai a garin, amma wallahi azababben sanyi ake a waje idan kika fita" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba don bata ma san me Safiyyah ke cewa ba, duk tunaninta ita dai da wani idon zata kalli Housemate dinta, Safiyyah ta tabe baki ganin Khaleesat taki tanka mata kamar ma bata san me take cewa ba, Safiyyah ta nufi kofa Khaleesat ta bi bayanta tana tafiya a hankali kamar mara lafiya, a haka suka fito parlor, Safiyyah bata ko kalli Surayyah dake zaune parlor tana ba yaronta abinci ba ta nufi kofar fita, ita dai Khaleesat na bin ta a baya walking slowly fuskarta dauke da damuwa, Surayyah ta bi su da wani shegen kallo har suka fita daga parlon, Khaleesat na hada ido da Housemate dinta dake jingine da motarsa ya rungume hannunsa taji wani kuka na neman taho mata from no where, amma ta dake ta sunkuyar da kanta tana biye da Safiyyah har suka iso dai dai inda yake tsaye, sau daya ya kalli Khaleesat ya dauke idonsa ya mayar kan Safiyyah dake gaishesa, ya amsa gaisuwanta da murmushi fuskar sa yace "Ya hanya?" Safiyyah tace "Hanya Alhamdulillah" Ita dai Khaleesat gefe ta koma ta tsaya har sannan ta kasa hada ido da shi tana wasa da veil dinta, nan kuma daurewa kawai take kar ta fashe da kukan dake cin ta, bayan sun gama gaisawa da Safiyyah, ya juya ya kalli Khaleesat for the second time, calmly yace "Housemate" Kamar jira take ta fashe masa da kuka sosai, ya sauke idonsa yayi shiru, after some seconds... walking slowly ya karasa har inda take tsaye yayi kasa da murya yana kallonta yace "Ina Jacket din ki?" Ta kasa cewa komai tana kuka a hankali tana girgiza masa kai, cire tsadadden rigar sanyin jikinsa yayi yana kallonta ya zaga ta bayanta yace "Wear this, the weather is cold" Ta gyada masa kai kawai wasu hawayen na sauka idonta ta amshi Jacket din nasa ta saka, lokaci daya kamshin turarensa da ta dade bata ji ba ya cikata ta ko ina ga kuma warmth din jikinsa from the Jacket, ji tayi kamar an yaye mata duk wani damuwar dake tunkushe a ranta, Ita dai Safiyyah na tsaye tana kallonsu, har cikin ranta take jin tausayin Khaleesat don tana jin ta ne kamar er uwarta ta jinin, Jay ya cire neck warmer din wuyansa ya daura mata kan Jacket din, ita dai Khaleesat ta kasa barin su hada ido, taji daddaden kamshin turarensa na kara mata wani irin nutsuwa da relieve, Ya juya ya kalli Safiyyah yace "Za mu je tare da ke can apartment din nata yanxu ko?" Safiyyah ta sauke ajiyar zuciya tace "Ohk, let me get her luggages" Daga haka ta juya ta koma cikin gida, ya bude ma Khaleesat gaban motarsa yana kallonta, ita dai ta kasa hada ido da shi wasu hawayen na taruwa idonta ta shiga motar ya kulle gently, after some minutes Safiyyah ta fito da akwatin Khaleesat guda biyu ya bude booth ya saka a ciki, Safiyyah tace "Let me get the rest" Daga haka ta juya ta koma cikin gidan ta dauko sauran kayan su ma ya amsa ya saka a booth, Safiyyah ta shiga back seat sannan ya zaga ya bude driver seat ya shiga, the ride was so silent ga snow da aka fara yi, after almost 20 minutes suka iso sabon Apartment din da Jay yayi renting ma Khaleesat, parking yayi a garage din apartment din yayi shiru, sai kuma ya jinginar da kansa da driver seat ya lumshe ido bayan ya tuna makullin apartment din na can gida ya bar sa, after some seconds ya
an shafa kansa yace "Sorry... i think na mance makullin apartment din a can gidanmu" Reverse ya fara yi bayan ya fita garage din ya dau hanyar gidansu, ita dai Safiyyah tayi murmushi kawai bata ce komai ba, dai dai sanda wayarta ya fara vibrate ta duba taga Mustapha ne ke kiranta, hade rai tayi, tayi silencing kiran sannan ta kife wayar a cinyarta, wato ya dawo yaga bata gida shi ne zai fara doka mata kira, Jay na isa gidansu yayi parking a waje ya juya ya kalli Khaleesat da tayi nisa tunanin da take, yace "Let me get the keys Housemate" Bata bari sun hada ido ba ta gyada masa kai kawai, ya bude motar zai fita, ta kalli snow din dake sauka sai kuma ta kallesa, da sauri ta fara kokarin cire Jacket dinsa dake jikinta tace "Should i give you the Jacket?
Naga akwai sanyi" Ya juya ya kalleta, sai a sannan suka hada ido all this while, taji kamar kasa ya bude ta shige tayi saurin sauke idonta, ya
an yi murmushi yace "Don't worry, i will get another one idan na shiga gida yanxu" Daga haka ya sauka daga motar ya shiga gidansu.
Bayan kusan minti goma sai ga shi ya fito daga cikin gidan yana sanye da wata rigar sanyin, Khaleesat dai kallonsa kawai take, ganin ya tsaya bakin gate din gidan nasu yana kallon direction daban yasa ta kalli direction din da yake kallo, sunkuyar da kai tayi bayan ta hango Ajay yana tahowa tare da katon karensa Legend yana rike da Leash din karen, Safiyyah tayi kasa da murya tace "That is Ajay, and ya kamata ki gaishesa gaskiya Khaleesat" Khaleesat ta
an kalli Safiyyah, a hankali tace "Baza ki gane ba Sophie wallahi kunya nake ji" Safiyyah tace "To ya za ki yi?