Sashe 125
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
HALYSAAH 59
Khaleesat ta dade rabon da tayi bacci peacefully babu abinda ke damunta a rai kamar yanda tayi daren jiya, bayan tayi sallan asuba ta sake komawa baccin don garin akwai sanyi sosai, karfe takwas da yan mintuna na safe vibration din wayarta ya tasheta daga baccin da take, ta jawo wayar a hankali tana duba me kiranta duk da tasan bazai wuce Safiyyah ba, ai ko taga ita ce, picking din kiran tayi ta kai kunne murya can kasa tace "Sophie" Safiyyah tace "Nasan kina nan kina bacci ko?" Khaleesat tace "Um, Good morning" Safiyyah tace "Morning, amma baza ki shigo school ba yau?" A hankali Khaleesat tace "Sai gobe in sha Allah" Safiyyah tace "To Allah ya kai mu, ni dai gani har na shigo school din, amma fa gobe akwai get together da za mu yi na manta ban gaya maki ba, just few of us, ba mu wuce mu sha biyar ba duka, the time is 5pm prompt" Khaleesat tace "Cikin sanyin nan za ku yi get together Sophie?" Safiyyah tace "So?
Kin ga alamar sanyi na hindering daily activities din mutane a kasar nan ne in dai ba snow bane yayi mugun yawa?
Beside ai ba a open space za ayi get together din ba, it will take place at one of our Course mate House" Khaleesat tace "Toh ai shikenan" Safiyyah tace "Ban gane ai shikenan ba, banda ke za ayi get together din kenan kike nufi?" Khaleesat tace "Kema kin san bana son gathering ko ya yake Sophie, me yasa kika yi tunanin har da ni za ayi bayan kinsan bazan je ba" Safiyyah tace "Plss for once ki zama Social or should i even say Civilised Khaleesat, ko ba komai idan kika zo za kiyi nishadi ki mance duk wani damuwar ki na Nigeria kiyi freshen up din
walwar ki for this semester, amma kawai kiyi ta zaman gida ke kadai kullum kamar me wani cuta, kin ga wannan shekara dayan da ya rage mana so nake ki waye ki fara yin abubuwa irin na wayayyu ta yanda babu wanda zai raina ki babu wanda zai san daga wani irin background kika fito, yanxu fa ba da bane a gareki Khaleesat don ke kin ma tsallake matsayin da mu bamu zo ba ma, don haka use this last opportunity in USA ki zama wise ta yanda babu shegen da zai raina ki" Khaleesat dai idonta a lumshe yake don har ta ci gaba da baccin ta, Safiyyah tace "Hello" Khaleesat ta bude ido da kyar tace "We will talk later Sophie" Safiyyah tace "Tun da ina gaya maki gaskiya ba dole kice we will talk later ba, kuma ko kin ki ko kin so sai mun je get together din nan da ke don yanxu ba da bane" Daga haka ta katse wayar ta, Khaleesat ta gyara kwanciyarta ta rufa da duvet zata ci gaba da bacci, ita kanta tasan bashin baccin da bata yi a Nigeria ne take biya....