Sashe 124
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole dai haka zaki ajiye kunyan ki sauka ki gaishe sa, ni dai nasan baxai ta
a barin Jay yayi duk wannan hidimar da yayi maki shi kadai ba, tunda kan su a hade yake, nasan dole Jay zai yi shawara da shi before anything, Kuma tare za su yi komai..." Khaleesat ta kasa cewa komai amma har cikin ranta she is so ashame of speaking to him, har yau maganganun da Abdul yasa tayi masa ta waya na yawo a kanta, Safiyyah ta hade rai ganin Ajay ya kusa inda Jay ke tsaye tace "Pls Buckle up kiyi abinda ya dace Khaleesat, ni na tsani wannan halin kauyancin da kike yi wallahi, to meye a ciki gaishesa fa kawai zaki yi, ai ko ba komai kokarin da shi ma yayi maki ya kamata ki gaishe sa, abinda ya faru ya riga ya faru so forget that and do the needful" Jiki a sanyaye Khaleesat ta kai hannu zata bude motar, amma Ajay ko kallon inda suke bai yi ba ya wuce Jay dake tsaye yana jiransa yayi shigewarsa cikin gida, Jay ya bi bayansa, a sanyaye Khaleesat ta fasa bude motar ta juya tana kallon Safiyyah, Safiyyah ta sauke wani ajiyar zuciya tace "He is still angry at what you did to them, nasan zai huce definitely" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, after some minutes sai ga Jay ya fito daga cikin gidan ya bude driver seat ya shiga yace "Sorry for keeping u waiting, makullin apartment din na aljihun jacket dina ne, and Ajay wore the Jacket out for a walk" Safiyyah na murmushi tace "It's fine" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, wajen karfe biyar da rabi suka iso sabon Apartment din, ya kashe motar yana kallon Khaleesat a hankali yace "This is ur new apartment Housemate, i hope you will love it" Daga haka ya bude motar ya sauka, Safiyyah ma ta sauka tana kallon gidan tana murmushi don sama da kasa ne, Khaleesat ta goge hawayen dake makale idonta sannan ta sauka daga motar, bude masu kofar apartment din Jay yayi ya jira suka fara shiga sannan shi ma ya shiga, yayi switching din light din parlon da Heater, Safiyyah na murmushi tana bin parlon da kallo ganin yafi na tsohon Apartment din girma tace "Waow, this is soo beautiful" Jay ya zauna kan kujera yana duba wayarsa dake vibrate alamar kira, Safiyyah ta bude kofar da ta gani a parlor taga kitchen ne, ita dai Khaleesat na tsaye bayan kujera tana kallon Jay ta kasa cewa komai, Safiyyah ta fito daga kitchen din ta nufi sama zata duba dakunan gidan, after some seconds Jay ya gama sending message din da yake a wayarsa ya juya suka hada ido da Khaleesat, sauke idonta tayi tana wasa da gefen Veil dinta, Calmly yace "Housemate" Da kyar tace "Um" Ya mike ya dawo gabanta ya tsaya yana kallonta, a hankali yace "You like the new apartment?" Ta gyada masa kai tana kokarin ganin bata fashe da kuka ba, bai sake ce mata komai ba don yana kallon fuskarta yasan kuka zata fara masa, Safiyyah ce ta sauko downstairs tace "Ya Jawwad wallahi gida yayi kyau Maa sha Allah, Allah Ubangiji ya saka da alkhairi yasa kafi haka, my frnd is really grateful ba ma ta da bakin yi maka godiya shi yasa nake magana on behalf of her, mun gode sosai, Allah Ubangiji ya kare ka da sharrin mahassada, thank you so much Housemate we are really grateful"
an murmushi yayi bai ce mata komai ba, Khaleesat ta goge hawayen da taji ya silalo idonta, Safiyyah tace "Toh ni zan tafi yanxu, yayana sai doka min kira yake, ya kirani yafi sau goma ban dauka ba" Jay yace "Ohk, to bari in yi dropping din ki" Da sauri Safiyyah tace "A'a wallahi ba sai ka ba kanka wahala ba Yaya Jawwad, har nayi order din Lyft gashi nan zuwa" Yace "Ohk then, my regards to everyone back home Safiyyah" Safiyyah na murmushi tace "In sha Allah" Sai kuma ta kalli Khaleesat tace "Toh mu je ki rakani kawata" ta kama hannun Khaleesat suka fita daga parlon, suna barin apartment din Safiyyah ta kalleta tace "If you like kar ki dena wannan kukan ki bude baki kiyi masa godiya sosai, shi yasa ma nace ki rakani don nasan halinki in kika fara kuka ba lallai ki masa godiya ba, in mutum yayi kukan sau daya ba shikenan sai ya rungumi kaddara ba yayi abinda ya kamata yayi move on, amma ke kiyi ta kuka kamar me takaba, i understand you are lost of words amma kiyi composing kanki kiyi appreciating dinsa plss, wallahi ban ta
a ganin mutum with kind heart like Jawwad ba, kuma shi tsakani da Allah yake abun sa ba don komai ba" Khaleesat ta fashe da kuka muryarta na rawa tace "I don't know where to begin Safiyyah, ban san ta inda zan fara masa godiya ba, i am just confuse" Safiyyah ta rungumeta tana patting bayanta a hankali tace "I understand Khaleesat, i understand you, nasan you are confuse, but just start from anywhere, tell him anything that means appreciation zai fahimce ki" Khaleesat ta gyada mata kai hawaye masu zafi na sauka idonta, a haka Lyft din Safiyyah ya karaso, Khaleesat ta kamo hannunta da kyar tace "Thank you for everything Safiyyah, thank you for always being by my side through thick and thin, thank you for being supportive, nagode Allah ya saka da alkhairi" Tana magana hawaye na zuba idonta, Safiyyah ta hade rai tace "C'mon Khaleesat, ni kar ki sake min godiya, don na dauke ki tamkar sister din da bani da ita ne, i care so much about you" Safiyyah ta zame hannunta ta bude bayan motar ta shiga ta kulle kofar sannan ta daga ma Khaleesat hannu, kai kawai Khaleesat ta gyada mata tana share hawayen da yaki tsaya mata sannan ta juya tana tafiya a hankali ta koma Apartment din, tana bude kofar parlon Jay ya juya ya kalleta sai kuma ya ci gaba da danna wayarsa, walking slowly ta nufesa har inda yake zaune ta durkusa kasa tana kallonsa, Kafin tace komai ya dakatar da ita ba tare da ya kalleta ba yana magana softly yace "I don't want ur thanks Khaleesat, bana bukata, ba don ki gode min nayi duk abinda nayi ba, nayi ne saboda Allah, nayi ne saboda kinyi deserving in yi maki, so bana bukatar godiyan ki pls, instead ki gode ma Allah" Khaleesat ta kasa cewa komai kanta a kasa hawaye na zuba idonta daurewa kawai take kar ta fashe masa da kuka, ya mike yace "Let me show you round the house before i leave" Tana goge fuskarta ta mike ta fara bin sa tana tafiya a hankali, kitchen ya fara kai ta, ita dai tana tsaye daga bakin kofa take bin kitchen din da kallo, hatta foodstuff duk ya siya mata, fridge din kitchen din ma was fully stocked up, ga cookies kala kala a kitchen din saboda yasan tana son cookies, ta kasa daurewa bata san sanda ta kamo hannunsa ba muryarta na rawa tace "Ban san ta inda zan fara maka godiya ba...." Ya
an bude ido cause he never saw that coming, lkci daya yayi saurin janye hannunsa daga nata, yana murmushin karfin hali yana komawa baya ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "Nace maki bana bukatar godiyan ki, let me show you other places" Daga haka ya fita daga kitchen din, ta jingina da kofar kitchen din bayan ya fita tana kuka a hankali, sai da tayi me isarta sannan ta fito daga kitchen din tana jan kafa da kyar, tsaye ta gansa dai dai staircase yana danna wayarsa alamar ita yake jira, yana ganin ta fito daga kitchen din ya mayar da wayar aljihunsa ba tare da ya kalleta ba yace "The rooms are upstairs" Sai da ta karaso har inda yake sannan ya fara haura stairs din ta bi bayansa, ya fara nuna mata spare rooms guda biyu, sannan ya bude kofar nata dakin, calmly yace "Ur room" Ita dai tana tsaye bakin kofa tana kallon dakin babu ko kiftawa, ba abinda babu cikin dakin nan na comfortability, duvets ma manya hudu duk sababbi cikin case dinsu ta gani a dakin, the room look so beautiful sai wani sparkling yake, a hankali ta juya ta kallesa ya sauke idonsa bai dai ce mata komai ba, sai kuma ya juya ya bar bakin kofar dakin ya sauka downstairs ta bi sa da kallo, jingina tayi da kofar dakin for almost 5 mins tana kallon cikin dakin, a hankali ta juya ta bar bakin kofar dakin ta fara sauka downstairs cikin rashin kuzari, tsaye ta gansa bakin kofar fita daga parlon, yana ganin ta sauko yace "I will take my leave now Halysaah, amma dai sai jibi zaki shiga school, cause i see you look stressed" Ta gyada masa kai a hankali, yace "Ohk, here are the apartment key" Ta karasa ta karbi bunch din makullan da yake mika mata, sai kuma ta kallesa tace "Baka cire spare key ba?" Yace "A'a ki ajiye su kawai a wajen ki" Ta gyada masa kai kawai bata ce komai ba, ya bude kofar parlon without looking at yace "Text me ur Skin care set via WhatsApp" Yana fadin haka ya fita daga parlon yace "Good night Halysaah" Tana kallo ya kulle kofar parlon, after some minutes ta ji alamar tafiyar motarsa.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
Read my book "HALYSAAH" on ArewaBooks, Platform available: "app only" :: https://www.arewabooks.com/book?id=681294ff01c6bd900451c8e6
We sell all kind of children school shoes, school bag, Lunch box, Readymade for children....
Atamfa, Lagos laces, veils, Handbags, shoes, lafaya, jewelries, kitchen items e.t.c.....
All at affordable prices
Akwai adashin kayan kitchen, kayan yara and atamfa with laces if interested....