Sashe 133
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ai kin isa ne yasa ya dora ki" Khaleesat ta katse wayarta don bata son ta gaya ma Safiyyah magana she is just controlling her self all this while, ba a dau lokaci ba sai ga Safiyyah tayi mata fowarding number Ajay, Khaleesat tayi dialing number da sauri, gaba daya zafi ta dinga ji duk da uban sanyin da ake har da snow, don Ajay na dropping dinta daxu babu dadewa aka fara snow shi ne har ta kwanta bacci tayi wnn mummunan mafarkin, sai da ta kira sau biyu sannan Ajay ya daga, ta kasa daurewa ta fashe masa da kuka muryarta na rawa tace "Don girman Allah idan kasan mutumin nan ka taimaka min kayi masa magana ya cire hotona a Instagram page dinsa, wallahi ni ban san sa ba pls talk to him" Tana kuka sosai ta kare maganar, Ajay dake sauraronta kamar bazai ce komai ba sai kuma yace "Ni na ajiye ki a gefensa aka yi maku hoton da zan masa magana ya cire?" Ta kara fashe masa da matsanancin kuka tace "Na shiga uku, don Allah ni dai ka taimake ni wallahi ban san waye shi ba" Ajay ya ki cewa komai daga karshe ma ya katse wayarsa, ta mike ta koma kan gado ta dinga rera kuka, ita babban tashin hankalinta ace Abdul ya ga hoton nan, tsaf attention dinsa zai iya dawowa kanta kuma ba da good Intention zai dawo ba, tana rayuwarta low key gashi Safiyyah ta ja mata fitina, ji tayi kamar zazzabi na neman rufeta tsabar tashin hankali, ta kwanta saman gado tana sauke ajiyar zuciya hawaye wasu na bin wasu a fuskarta, ta kusa awa daya a haka daga karshe tayi karfin halin tashi ta tafi bandaki zata yi alwala don yin sallan magrib, ko da ta fito ta kasa yin sallan ta kwanta ta lulluba da duvet saboda rawan sanyin da take, ba karamin kidimar da ita wnn mafarkin da tayi yayi ba, after like 15 mins ta ji ana danna bell din gidan, ta mike zaune da sauri har lkcn tana rawan sanyi, gaba daya a tsorace take kamar mara gaskiya, after some minutes aka sake ringing bell din gidan, ta fara tunanin ko dai Housemate dinta ne ya dawo, tunanin hakan yasa ta daure ta sauka daga saman gadon ta fita daga dakin, har a sannan kuma snow bai dena zuba ba.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
HALYSAAH 63
Khaleesat na isa kofar parlon ta bude a hankali tana kallon wanda ke tsaye bakin kofar, sauke idonta tayi ta koma gefe ta tsaya, babu yabo babu fallasa yana kallonta yace "Me yasa kika kira wayana kina kuka kamar ni na aike ki?
Why didn't you call Jay kiyi masa kukan sai ni?" Ta daga jajayen idanuwanta ta kallesa, ji tayi wasu hawayen sun cika idonta ta sunkuyar da kanta, after some seconds ta daga kai ta kallesa taga kallonta yake, da kyar tace "Ni dai in ka san sa kayi masa magana he should delete my pictures off his phone plss, Aunty Farida ma fa sai da ta turo min hoton, ni kuma wallahi ban san sa ba" Yace "Baki san sa ba kika tsaya gefensa kina washe hakora ku ka yi hoto?" Ta fashe masa da kuka ta juya da sauri ta bar wajen ta koma cikin parlor ta kwanta kan kujera tana rera kuka, tsabar mamaki da haushi yasa ya kasa cewa komai ya bi ta da kallo, ya tsani unnecessary kukan mace a rayuwarsa, ya kuma lura bata da aiki sai kukan banza tun da ya santa a haka ya santa da kuka, how is Jay coping interacting with her this way, shi ba shi da irin wannan patient din, parlon ya shiga ya kulle kofar, ya saka hannunsa a aljihun Jacket din jikinsa cause he is already cold kawai
an tsayuwar da yayi a waje, ya karasa har inda ta kwanta take kukan ya hade rai yace "Don't you dare call my line again kina kuka, ni ban aikeki ki bi silly friend dinki zuwa party har ayi maku hoto da wani namiji ba, stop stressing me with ur troubles pls, i am not Jay" Ta dakatar da kukan da take ta wani kallesa ta hade rai tace "Ni ba party muka je ba, get together ne, ka dena cewa party" Wani kallo yayi mata, ta kauda kanta tana goge idonta, ya kalli Heater din parlon sai kuma ya tafi ya kunna, ta bi sa da kallo ganin ya nufi window din parlon ya bude drape din yana kallon snow dake sauka waje sosai, he was just imagining how he managed to get here in this snowstorm, mikewa tayi a hankali tayi wucewarta sama, ya juya ya bi ta da kallo.
Wajen karfe takwas da rabi Khaleesat ta fito daga dakinta tana leka downstairs daga corridor din da take tsaye, taga yana zaune har sannan a parlon ya jinginar da kansa jikin kujera idonsa a lumshe, ta zata ma ya tafi, after some minutes ta sauko downstairs tana kallonsa, har sannan bai bude idonsa ba, tana tafiya a hankali ta nufi window tana duba waje taga it's still snowing outside, dawowa parlor tayi ta tafi kitchen, after a while ta fito da cup din tea biyu ta tafi har inda yake zaune ta tsaya tana kallonsa, a hankali tace "Ga shayi" Bude ido yayi, sai kuma ya gyara zama yace "Did i send you message?" Ta wani kallesa, sai kuma tace "To ai naga kamar sanyi kake ji tunda gashi ka kasa tafiya" Ya kalleta yace "Zan juye maki shayin a baki in baki matsa gabana ba, ba ke kika fito da ni cikin sanyin ba?
Kin zata idan Jay yana nan zan saurare ki ne?