Sashe 153
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 4 min read
I came to greet him" Jay yayi shiru yana kallonta, after some seconds yace "Yeah, he is upstairs" Ta sunkuyar da kanta a hankali tace "Ohk, i want to meet him" Jay ya gyada mata kai yace "He is at the parlor upstairs, ki samesa a can" A hankali tace "Sai na je sama?" Jay ya mike yace "He is there, ni zan fita yanxu...." Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, ya
an yi murmushi ya nufi kofar fita parlon ta bi sa da kallo har ya fita, bayan fitarsa da kusan minti goma Khaleesat ta mike, walking slowly ta tafi sama, tsaye tayi
an nesa da parlon dake sama tana kallon Ajay dake kallon kwallo a Tv, ga grapes a gefensa yana sha, ko lura da ita bai yi ba, he was so engrossed in the football match he was watching.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
HALYSAAH 73
Khaleesat ta sauke idonta daga kallonsa ganin for almost 2 minute bai lura da ita ba kallon ball kawai yake da duk attention dinsa, ta
an yi kasa da murya tayi masa sallama, juyawa yayi da sauri suna hada ido ya gyara zamansa don kishingide yake saman kujeran, nan da nan yayi keeping straight face ya ci gaba da shan grape dinsa idonsa a kan TV, tana tafiya a hankali ta karaso cikin parlon ta tsaya jikin kujera trying to gather up courage tace "Good evening..." Ya
an kalleta, sai kuma yace "Yes?" Ta
an langwabar da kai tana kara rungume handbag dinta tace "Ina son zan maka magana ne pls" a takaice yace "I am busy as you can see...." Ta kalli football din da yake kallo, a hankali tace "To shikenan, sai anjima" Tana fadin haka ta juya zata bar parlon yace "Ke.... awa daya zaki yi using kiyi min maganar ne, say what u want to say in few seconds i am listening" Tayi shiru tana kallonsa, after few seconds ta zagayo ta zauna kan 1 sitter tana kallonsa, har a sannan kusan duk hankalinsa na kan TV din kamar baya son missing kwallon da yake kallo, bayan kusan minti biyar ya juya ya kalleta, shi har ya mance tana wajen, yace "Kee fadi abinda ya kawo ki and stop staring at me that way" Tace "To ai naga kallo kake" Yace "Ido ke ji ko kunne?
Ina ruwanki da kallon da nake yi?"
an ta
e baki tayi, ita shi yasa bata ma son abu yana hadata da shi, komai sai yayi masifa, ta sauke idonta cikin sanyin murya tace "Dama Abdul ne ya biyoni school yau..." Lokaci daya ya juya ya kalleta, ta sunkuyar da kai, can yace "Waye Abdul?" Ta
an kallesa taga kallonta yake, tayi karfin halin cewa "My ex" Shiru ya sake yi, after some seconds yace "In zaki min bayani in details ki bude baki kiyi min and stop wasting my time" Ta
an saita kanta ta yanda zata fara
koro masa duk abinda Safiyyah tace ta gaya masa, tayi inhaling numfashi sannan ta fara masa bayanin exactly yanda Safiyyah tace tayi, ya rage volume din TV, yana sauraronta attentively amma ba kallonta yake ba, har ta kai aya tana kallonsa, bai ce komai ba for almost a minute as if yana processing duk bayanin nata a kansa, still not looking at her yace "So now what did you want me to do?" Shiru Khaleesat tayi don bata san me zata ce ba, can taji yace "Saki nawa yayi maki?" Ta sauke idonta a hankali tace "Kawai ce min yayi ya sakeni, bayan da na dawo gida kuma aka aiko takarda daga gidansu da saki uku a jiki, amma ba rubutunsa bane" Ajay ya wani kalleta yace "Rubutun ki ne kenan?" Sunkuyar da kanta tayi, ya sauke idonsa kan zoben hannunta dake kyalli, ta
an saci kallonsa taga he is still looking at her, dauke kansa yayi bai sake cewa komai ba na
an lokaci, sai kuma taji yace "So what did you want me to do now da kika zo kika gaya min?" Khaleesat ta daga idanuwanta ta kallesa, lkci daya jikinta yayi sanyi, yace "Ko nan gidan kike son ince ki dawo?" Ta girgiza masa kai tace "A'a, i will cope in sha Allah, kawai na gaya maka ne" Sai kuma ta mike a hankali tace "Nagode, i am going back home" Ya watsa mata wani kallo yace "Are you okay?
Ina maki magana zaki mike tsaye?
Ni nace ki tashi?" Ta sunkuyar da kanta sai kuma ta koma ta zauna, nan da nan taji hawaye ya cika idonta, da ta sani kawai da Housemate dinta ta gaya ma duk da Safiyyah tace kar ta gaya masa, Ajay ya dau grape dinsa yana ci yace "Shi Guardian din naki me ya hanaki gaya masa sai ni?
Baki fi kusa da shi ba a kaina zaki tsallakesa ki zo ki sameni?