Sashe 174
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe tara saura Khaleesat ta bude kofar dakinta a hankali ta fito corridor tana leka downstairs don yunwa take ji, zaune ta gansa a parlor yana online game, ta sauko downstairs ganin ya gyara game din da suka rikitar, plate din abincin da ya ci ta kalla, saura kadan tayi dariyar da bata yi niyya ba, ga dai shi ya ci abincin da ta girka yau, kitchen ta nufa tana kallonsa, shi dai ko kallonta bai yi ba game dinsa kawai yake, ta duba sauran abincin da ya rage a kitchen din sai kuma ta fito tana kallonsa tace "Zan iya daukan sauran abincin?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Da can tambayata kike kafin ki dauka, so you can steal it as usual ai kin saba" Juyawa tayi ta koma kitchen din ta juyo sauran abincin sannan ta fito, zaunawa tayi a bakin stairs tana cin abincin tana kallon game din da yake yi, bayan ta gama cin abincin ta bar plate din a wajen ta koma cikin parlon ta zauna kan carpet
an nesa da shi kamar munafuka tana satan kallonsa, sai kuma ta jawo controller daya ta langwabe kai tace "Zan yi nima pls" Ya daga ido ya kalleta, sai kuma ya hade rai yace "Duk wanda kika yi yau bai isheki ba" Bata san sanda tayi dariya ba tace "Ba mu sake yi ba fa bayan da ka dawo daxu da rana" Yace "Karya kike, daga yau ku ka sake ta
a min PS ke da loud friend dinki Allah sai kun siyo sabo kun ajiye min, an gaya maku na public ne PS din, in game za ku yi ku je kuyi da na Jay, shima yana da shi ae" Ita dai Khaleesat bata ce komai ba tana jiran ya gama fadan su yi game din tare, juyawa tayi ta kalli wayarsa dake vibrate, ya dau wayar ganin Mai martaba ke kiransa ya mike ya nufi kofa ya fita waje, kafin ya dawo har ta saita game din yanda za su yi su biyu tana jiransa, yana shigowa parlon ta kallesa tace "Sau daya zan yi kawai pls" Bude baki yayi yana kallonta ganin ta cire game din da yake yi, ta langwabe kai ita ma tana kallonsa, ya hade rai yace "Yaushe na fara wasa dake zaki canza min game?" Tace "Idan kayi defeating dina sai in tashi in bar maka, idan kuma nayi defeating dinka zan ta yi har sai sanda na fadi" Bata jira me zai kara cewa ba ta fara game din, after some seconds ya dau controller dinsa, ko minti daya ba ayi ba yayi defeating dinta, ya juya ya kalleta, dariya tayi tana girgiza kai tace "Wallahi ban yarda ba this is foul play, don Allah last chance...." Sau biyu suna haka duk yana defeating dinta, a na uku ya juya ya kalleta yace "Tashi ki bar parlon nan" Marairaice masa tayi tace "Ni wallahi mugunta kake yi, ai ba haka ake game din ba, just this last time plss..." Ya gyada kai yace "Last time kika ce ko" Ta wani kallesa, suka fara game din, tana ganin alamar zai yi defeating dinta ta mike da sauri ta nufesa zata amshe controller din hannunsa yaki bata, tace "Wallahi ban yarda ba, mugunta kake yi a game din" a haka ta samu ta kwace Dual sense controller din hannunsa tana dariya, Lokaci daya duk suka juya jin an bude kofar parlon, zamewa Khaleesat tayi ba tare da tasan tayi hakan ba ta zauna kan carpet ganin Housemate dinta, Ajay ya kwace Controller din hannunta ya ci gaba da game dinsa har sai da yayi defeating dinta, Jay ya karaso cikin parlon yana kallonsu ya zauna yace "PlayStation ku ke yi" Sai a sannan Khaleesat ta daga kai ta kallesa, haka kawai taji gabanta na faduwa, a hankali tace "Ina yini?" Jay ya
an yi murmushi yace "Lafiya lau, continue with ur game" Ta
an kalli Ajay tace "Foul Play yake yi ai..." Mikewa tayi ta nufi Jay ta mika masa controller din hannunta tace "Ka taya ni let defeat him" Jay ya kalli Ajay, sannan ya amshi Controller din, Ajay ya
an kallesa sai kuma ya canza zuwa game that is more complicated suka fara, Khaleesat sai addu'a take Allah sa Housemate dinta yayi defeating dinsa, ai ko bayan wani lokaci Housemate yayi defeating Ajay, wani shegen dariya ta kyalkyale da a parlon, dariyarta ne ma yasa Jay yayi dariyar da bai yi niyya ba, har ranta taji dadi kada Ajay da Jay yayi, Ajay ya
an yi murmushi suka ci gaba da game din, Jay ya sake defeating dinsa, sai da suka yi haka sau uku ana kada Ajay, Khaleesat abun nema ya samu dariya kamar ana mata cakulkuli, Ajay ya hade rai yana kallonta, gwalo tayi masa ta kwace Controller din hannun Jay ta ajiye tace "Kace baka yi kuma, dama tun daxu sai ojoro yake ta min kar ya fara maka haka kai ma" Bata yarda su ci gaba da game din ba don kar ma Ajay yayi defeating Jay yayi masu dariya, Jay dai kallonta kawai yake yi, mikewa Ajay yayi ya ajiye controller din hannunsa kan kujera ya wuce sama, Khaleesat ta kalli Housemate dinta tana dariya tace "Kilan haushi yaji ko?
Daxu fa he didn't give me a breathing space sai kasheni kawai yake ta yi" Ganin Jay kallonta kawai yake bai ce komai ba ta sunkuyar da kanta tana murmushi, Calmly Jay yace "A sama kika bar wayarki kika sakko downstairs kuna game kenan" Khaleesat ta kallesa tace "Did you call me?" Kai ya gyada mata, tace "Wayar na sama, kasan me?
Safiyyah ce ta zo daxu muna ta game din da ita shi ne ya dawo ya kama mu, yace kar mu sake ta
a masa, idan game za mu yi wai kai ma kana da shi, ni da ita muna son game din sosai fa...
Sanda muna level 2 Former Housemate dita saurayinta ya kawo apartment dinmu, kullum sai mun yi" Jay yace "Baku yi karatu ba dai kenan yau?" Khaleesat ta
an kallesa, sai kuma tace "All works and no play...." Murmushi yayi yace "I see" Tana murmushin ita ma tace "Kayi dinner?" Yace "Wa zai bani?" Mikewa tayi tace "Ohk let me make you noodles" Yace "A'a kar ki ba kanki wahala" Tace "Ni dai sai nayi" Bata jira cewarsa ba ta wuce kitchen da sauri, ya bi ta da kallo, Ajay ne ya sauko downstairs ya dau dual controller da Khaleesat ta ajiye ya jefa ma Jay sannan ya dau nasa ya zauna, irin bai yarda din nan ba, dariya kawai Jay yayi suka fara game din.
Har wajen karfe sha daya suna abu daya, Khaleesat har ta gaji da kallon game din ta kwantar da kanta saman kujera ta fara bacci, Jay ya tasheta ta tafi daki ta kwanta, tana murza ido ta mike ta bar parlon zuwa dakinta, wajen karfe daya da rabi ruwan sama da ake ya farkar da Khaleesat, mikewa zaune tayi bayan
an lokaci ta tashi ta fita daga dakin, leka downstairs tayi tana ganin mutum kwance a parlor ta san Housemate dinta ne don Ajay tunda ya dawo gidan bai fiye kwana a parlorn ba, sauka tayi ta kunna wutan parlon me haske to be sure is her Housemate, taga Housemate din nata ne ke bacci a parlon, ta kashe wutan sannan ta koma sama ta dauko masa duvet, tana rufa masa ya bude ido, ta
an masa murmushi a hankali tace "The weather is cold, I don't want you to catch cold" Bata jira me zai ce ba ta wuce sama da sauri, a corridor din dakunan taga Ajay a tsaye ashe ba bacci yake ba, ya bi ta da wani irin kallo yace "Munafuka" Ta wani kallesa, sai kuma ta tura baki ta shige dakinta ta kulle.
The Spring semester exams was so smooth for Khaleesat, da yake bata da damuwar komai a ranta unlike last exam da tayi sa cikin tension da tashin hankalin Abdul, a satin farko na Exams din nasu kullum sai Safiyyah ta biyota gida don su yi playing Ps5 ko karatun kirki Safiyyah ta dena yi saboda game, Allah Allah take su yi exam su kamo hanyar apartment din Khaleesat ayi game, ita Khaleesat dama cikin dare take karatun ta sai ta biyeta su yi ta game, ranan alhamis suna dawowa gidan da rana suka ga an kwashe PS5 din, Safiyyah ta kalli Khaleesat cikin bacin rai tace "Dama me hali bazai ta
a canza halinsa ba, bai san lada yake samu
an nishadin da muke yi da game din ba, da ace na Housemate ne nasan bazai ta
a kwashewa ba sai dai yace mu rage buga game din saboda Exam" Ko minti daya Safiyyah bata kara a gidan ba ta kara gaba rai a bace, nan ko bata san Housemate bane ya kwashe PS5 din.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
07087865788
HALYSAAH 82
Yau laraba Khaleesat suka zana exam dinsu na karshe for the semester, suna zaune da Safiyyah a haraban department dinsu Safiyyah tace "Yanxu ranan Friday din za ku tafi Nigeria ke da Housemate?" Khaleesat tace "Haka dai yace amma ban sani ba" Safiyyah tayi tagumi tace "Wallahi nayi da na sanin hadani da Yaya Musty da aka yi a kasar nan, daga ce masa zan kira Babana in ce zan taho hutu Nigeria ya fara surutu wai me zan je inyi bayan ba hutu me tsayi bane, ina ruwan Musty in ba gudun biya min kudin jirgi yake ba, gashi yanzu kema tafiya zaki yi ki barni ni kadai raina a garin nan, wallahi ko me zai faru bazan yi hutu a garin nan da er iskar matarsa da bata son kwanciyar hankalina ba" Khaleesat tayi murmushi tace "Na zata ai kun yi settling disputes dinku ke da ita" Safiyyah tace "Wa??
Don kinga na dena kawo maki korafinta?