Sashe 206
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Who the hell do u think you are?" Aunty Farida ta ja wani dogon tsaki ta juya ta bar parlon alamar bata da lokacin ci gaba da basu amsa, Cikin azama Aunty Nafisa ta bi ta a fusace, Mami tayi saurin dakatar da ita tace "Dawo Nafisah, dawo, kyaleta kawai" Umma dake hawaye ta dinga basu hakuri a rikice tana cewa "In sha Allahu duk bazai kai ga haka ba, in dai ta bangaren mu ne babu batun wannan auren da izinin Allah, mu mun janye ba wannan batun in sha Allah, don Allah ku yi hakuri" Mikewa Mami tayi tana kallon Umma cikin nutsuwa tace "Da ya fi maku, don in baku janye cikin lumana ba za ku janye saboda tashin hankali, bana hada
a na da kowa, kuma ba don ko wace irin mace na haifo ma
a na a duniya ba, in ma wani abu ku ka yi ma Jawwad irin naku na yan kabilar ku to tun wuri ku warwaresa tunda kun tatsi arziki son ranku daga jikinsa har da siya maku gida, to duk nafi karfin abinda yayi maku bazan kuma ce zan amshe ba, kawai dai ina me maku gargadi da babban murya ku raba kanku da
a na, ku nisanta er ku daga
a na" Mami na kai wa nan ta nufi kofa, sauran matan suka bi bayanta suna yatsine yatsine, rabon Nenne da shiga irin wannan shock din tun da Motar yan sanda suka zo tafiya da Malam Ali farkon case dinsa da Baban Abdul, Umma ta zauna kan kujera ta dafe kanta ta dinga kuka, Mama Shatu dake makale bakin kofar dakinta sai zazzare ido take taki karasowa cikin parlon, Sai a sannan Nenne ta samu bakin sakin salati ta rushe da matsanancin kuka kamar warce aka aiko ma da mutuwa, Duk wannan abun da aka yi Malam Ali dake zaune Balcony yana ji, har su Mami suka fito basu ce masa komai ba suka nufi gate.
Sai bayan Magrib Aunty Farida ta samu Ajay a waya, he was shock an speechless bayan ta sanar masa abinda ya faru don sai da ya mike tsaye daga zaunen da yake, gaba daya ya ma rasa me zai ce, after some seconds ya dake yace "Zan kira ki Aunty" Yana katse wayar ya fita zuwa bangaren Mai martaba, Sarki ya fi minti biyar bai ce komai ba bayan Ajay ya sanar masa abinda Aunty Farida ta gaya masa, kana ganinsa kasan ransa ya baci sosai, after another 2 minutes ya numfasa cikin nutsuwa yace "Dau waya ka saka min Number Mahaifin yarinyar" A hankali Ajay yace "Bani da numbersa ranka shi dade" Mai martaba yace "Sa min Number Faridan" Mikewa Ajay yayi ya dau wayar Mai martaba ya saka masa number Aunty Farida sannan ya mika masa, Mai martaba ya amshi wayar yace "Wannan karan zan yi maganin Aseeyah, i have tolerated her for so long for the sake of my late brother, amma zan nuna mata na fi ta iko da Ahmad, kuma juma'an nan mai zuwa in sha Allahu za a daura auren nan" Murya can kasa Ajay ya fara basa hakuri don har ya mance rabon yaga bacin ran Abbansa haka, Mai martaba ya mike yana rike da wayarsa ya shiga dakinsa, ashe duk wannan abun Aunty na tsaye bakin kofa tun da taga Ajay ya taho parlon Abban nasa ta biyosa ta tsaya bakin kofar duk tana sauraron su, mikewa Ajay yayi zai fita yaga Aunty tsaye bakin kofar tana masa wani matsiyacin kallo, sauke idonsa yayi ya canza wata hanyar don kofa biyu ne a parlon.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
07087865788
HALYSAAH 96
Aunty farina na zaune tsakar gida da umma da malam Ali,umma dai tayi tagumi ko bakin magana bata dashi idanuwanta duk sun kumbura saboda kuka,Aunty farida sai jira take malam Ali yace masu ga yanda sukayi da maimartaba a waya amma yaki cewa komi,Nenne ta fito daga cikin gida tana rike da wayar aunty farida Don har ita sai da maimartaba yayi magana da ita,Nenne tace," inba adalin sarki ba waye zaiyi haka sai kunga yanda ya ajiye izza da girman kai irin ta sarakuna yana ban hakuri,har saida kunya ta kamani wallahi,yana bani hakuri ina basa hakuri,to ni ai inba shegiya bace ai dole In hakura,Amma zance na gaskiya na tsorata da lamarin uwar Ahamad,taban tsoro sosai banga alamar akwai abun arziki a tattare da itaba,naji kuma ina tsoron auren nan,ace khaleesat tayi auren farko bataji dadi ba nabiyu ma yazo mata a haka?
Kunga ai bazamu bari ayi na biyu ba yarinya da karancin shekarunta tayi ta walagigi gidan aure har sai wani cutar yaje ya sameta,gaskiya nidai nasha jinin jikina gaskiya da auren nan gara kawai duk a hakura dan babu alamar alkhairi a cikinsa,tunda har uwar sa ta nuna bata sonta bazata taba sontaba har abada kuwa, sannan fa duk a yau mukejin ashe ba ita daya ma ashe zai aura ba,harda yar uwarsa budurwa itama jinin sarauta kuma duk a rana daya za a daura auren,Ina khaleesah ina kishi da jinin sarauta inba dai hallaka akeson jefa yarinyar ba ga uwar miji tun baayi auren ba ta nuna bata sonta gaskiya jikina ya mutu,akan abun duniya bazamu sake salwantar da rayuwar er mu ba" Cikin sanyin murya umma tace" Damani auren ya fice man arai gaba daya Nenne,Hakura zatayi Allah ya fiddo mata da wani mijin kawai Don babu Alkhairi a wannan auren dama aikowa tayi akazo da sauki akan ta tako da kanta tazo gidannan tayi abinda tayi gwara a hakura kawai.....Nenne ta katseta da sauri tace"Ai bazamu bari wannan ya fito daga bangaren mu ba Zahara'u duba da yanda sarki duk yabimu yayi mana magana ta waya, in bama shi dinba wane sarkin ne zaiyi haka?
Ai iyaka saidai yasa na kusa dashi su kiramu su bamu hakuri a gantale Amma badai yayi waya damu muji muryarsa ba,Ki duba lokacin daya dauka yana waya da farida,Sannan yayi waya da malam Ali ma,nima kuma yayi magana dani duk yana kokarin sanyaya mana zuciya akan tijarar da er iskar mata tazo har gida ta mana,kinga ko Don wannan bazamu yarda ace daga wujen mu mukace mun fasa bada yarinya ba,nasan kuma wannan matar er bariki ba hakura zatayi ba gwara ace ita ta ruguza zancen Auren da kanta da dai ace mu muka ruguza,Sam Ahamad baiyi dacen uwa ba gashi yaro mai hankali da nutsuwa ga kirki amma uwa er duniya,mu bazamuce komai ba Albarkacin mai martaba saidai in su suka ce sun janye batun auren shikenan yazo ma kowa gidan sauki ,Aunty farida ta sauke ajiyar zuciya tace"hakane Nenne" Nenne tace Atoh,kai meye shawararka malam Ali?Ana magana sai kayi shiru kamar wani bare a cikin mu,sai a sannan malam Ali ya daka kai a karo na farko yace" Shawara ta shine zuwa gobe ko jibi mu tattara mu koma mariri tunda har an kusan gama gyaran da akeyi gidana baaba,idan mun koma to koma me zai biyo baya me sauki ne.....
A mugun fusace Nenne tace "Toka tattara ka koma mana Ali wani ya rike ka ne?