Sashe 137
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Me ya faru?" Cikin kuka tace "He followed me to my apartment" Ya bude ido sosai yace "Who?" Tace "Wannan mutumin nan" Da mamaki yake kallonta babu ko kiftawa yace "Ur apartment?" Ta gyada masa kai hawaye na zuba idonta tace "Ya biyoni har nan gidan ma a cikin motarsa" Yace "Nan gidan??" Tace "Eh, yana waje ban san ko ya shigo ba ma...." Ya cire takalman kafarsa ya saka wasu dake bakin kofar sannan ya fito daga parlon ta bi sa da kallo tana goge hawayen idonta ta jingina da bango, Ajay na fita can waje ya dinga bin Neighborhood din nasu da kallo
don babu alamar ko mota daya a waje, sannan kuma babu kowa cause the weather is sooo cold kuma gari yayi duhu, ya juya ya koma cikin gida, har ya iso entrance din shiga parlon kallonsa take, ya hade rai yace "Shiga ciki" A hankali ta juya ta shiga cikin parlon ta cire takalmanta ta karasa ciki ta zauna kan kujera har sannan gabanta bai dena faduwa ba, shi dai Ajay na tsaye bakin kofar parlon gaba daya mamakin Aymaan ya gama cikasa, har ya fara tunanin irin matakin da zai dauka kansa, lkci lkci Khaleesat take kallonsa, after some minutes ya karaso cikin parlon yana kallonta fuska daure yace "Ta yaya ya san apartment din ki har ya je?" Muryarta na rawa tace "Nima wallahi ban sani ba" Ya wani hade rai yace "Kee, kar ki kuskura ki min kuka a nan, don't stress me with your silly cry...." Ita dai bata ce komai ba, yace "Da ya je apartment din naki sai aka yi yaya?" A hankali tace "Ni na manta ban kulle kofar ba da ka tafi daxu, kawai da yayi knocking sau daya shine ya bude kofar ya shigo da yaji sa a bude, and i told him i am going out for shopping yace to zai kai ni, bayan mun fito sai naki shiga motarsa dama nayi ordering Uber, shi ne ya biyo bayan motar da na shiga har muka zo gidan nan" Ajay yace "Da ya je apartment din naki ur common sense bai gaya maki ki kira masa cops ba immediately, ni ranan saboda rashin kunya ba cewa kika yi zaki kira min 911 ba??" A hankali tace "To ba wayar yana sama ba, kuma ai mantawa nayi da cops, i was confuse" Jinginar da kanta tayi jikin kujera bata sake cewa komai ba cause she is already tired, a hankali ta jawo handbag dinta ta bude ta ciro wayarsa ta mika masa tana kallonsa, taga direction din da yake kallo daban yana nazari, ajiye wayar tayi a gefenta, after a while ya juya yana kallonta a takaice yace "Go upstairs" Ta
an bude ido tana kallonsa tace "Upstairs?" Ya mata wani kallo yace "Gidan za ki koma yaje ya same ki a can?" A hankali tace "A'a i tot za mu koma gidan tare" Yace "Sai ki zo ki daukeni mu tafi" Daga haka ya nufi stairs, ta wani bi sa da kallo, shi dai komai masifa, sai kuma ta zumburo baki ta kauda kai, har bayan awa daya Khaleesat bata ga ya sauko downstairs ba, tayi ta zama a parlon har ta gaji gashi bata yi sallah ba, bata ji alamar da workers ko daya a gidan ba cause everywhere is so silent, jinginar da kanta tayi da kujera don ta gaji ga wani ciwo da kanta yake mata and she is very hungry, ta lumshe ido tana zaune a haka bacci ya dauketa, cikin bacci taji muryarsa ta bude ido da sauri ta gyara zama, yana kallonta yace "Oh baki tafi saman ba?" Ta hade rai tace "To ni nasan inda zan je a saman?" Yace "Baki san inda Jay ya saba ajiye ki ba?" Kin cewa komai tayi, after some seconds ta daga kai ta kallesa taga hararanta yake, ta mike ta dau handbag dinta ta bar masa wayarsa a kan kujeran, juyawa yayi ya koma sama ta bi bayansa tana tafiya a hankali, tsaye ta gansa a corridor fuskarsa babu yabo babu fallasa, sau daya ta kallesa har zata tafi dakin da ta taba zama a gidan sai kuma ta saci kallonsa tace "Ina zan je?" Yace "Ban sani ba" Juyawa tayi ta dau hanyar bangarensa, ya bude baki da mamaki yana kallonta yace "Kee" kasa daurewa tayi har sai da tayi dariya don ba karamin dariya abun ya bata ba, ta dake tace "To ba kace inda Housemate dina ya ajiyeni ba, ae can zan je" Shi tsabar mamaki ma rasa abinda zai ce mata yayi, can yace "To tafi ki ga ikon Allah" Ta wani kallesa ta juya ta nufi dakin da ta zauna sanda take exam, tana shiga dakin ta kulle kofar, the room was neat amma kana gani kasan an dade ba a zauna a ciki ba, sosai dakin yayi sanyi kamar kankara, tayi dusting gefen gadon sannan ta zauna tana takurewa waje daya, bayan wani
an lokaci ta mike da sauri bayan ta tuna bata yi sallah ba, ta shiga bandaki ta dauro alwala ta fito, Heater din dakin ta kunna amma yaki yayi function, a haka dai ta tada sallah bayan ta idar tana zaune saman darduman taji knocking a kofar dakin, tana ta kallon kofar sai kuma ta mike ta tafi ta bude kofar tana kallonsa, a takaice yace "The workers in the house are yet to resume, you can go to the kitchen and sort ur self out, this is the only help i can render" Daga haka ya juya ya bar bakin kofar ta bi sa da kallo, sai kuma ta kulle kofar ta koma ta zauna ta takure waje daya don sanyi take ji sosai gashi bata zo da Jacket ba, duk da yunwan da take ji ta gwammace ta hakura don bazata iya zuwa kitchen ba, har ta kagu gari ya waye a san yanda za ayi da Aymaan ta koma gidanta, amma duk da haka ita dai ta tsorata da wannan apartment din ita kadai a cikinsa, mikewa tayi ta kwanta saman gadon bayan ta kakkabe, ta lulluba da second of the bedsheet don biyu ne a kai amma duk da haka sanyi ta dinga ji kamar bata rufa ba, a haka bacci ya dauketa, wajen karfe goma Ajay yayi knocking kofar dakin, ta bude idonta a hankali don restlessly take baccin saboda sanyi, still dai bata juya ba, ya shiga cikin dakin, ya nufi gun room heater din shi ma ya kunna yaga bai yi ba, ya fi minti daya tsaye dakin, sai kuma ya juya ya fita, dakin Jay ya nufa ya bude ya shiga ya dauko white duvet dinsa, sannan ya fito ya koma dakin da Khaleesat take, sai da ya fara duba tagogin dakin to be sure they are locked, sannan ya rufa mata duvet ya juya ya fita ya kullo kofar, kamshin turaren Jay ya cikata gaba daya, nan da nan ta nemi baccin da take yi ta rasa, and she felt so warm, a hankali ta jawo wayarta tana kallon call logs dinta don har sannan Jay bai biyo kiran da tayi masa ba a apartment dinta, ta kunna data dinta ta duba WhatsApp taga nan ma bai ajiye mata message ba, and she even saw him online, sauke idonta tayi, nan da nan taji hawaye na taruwa idonta ta fita daga WhatsApp din ta shiga contact dinta ta goge numbersa da tayi saving daga wayarta, sannan ta ajiye wayar ta rufe har kanta da duvet din tana kuka a hankali, wajen karfe sha daya saura ta zamo kasa a hankali ta dalilin sharp pain da take ji a abdomen dinta, tana durkushe for almost 10 mins daga karshe ta mike da kyar ta shiga bandaki, sosai gabanta ya fadi ganin period dinta ne, ta kasa fitowa daga bandakin, at last dai ta jawo kafa ta fito tana tafiya a hankali, to yanxu ya za ta yi, ta kalli white bedsheet da duvet din Jay dake saman gadon, ba wai ta fara flow sosai bane amma tasan dai hakan zai iya faruwa ko zuwa anjima, a hankali ta durkusa kasan dakin, bata ma damu da sanyin da take ji ba, ta jawo wayarta tana tunanin yanda zata yi, ko dai tayi order din Uber zuwa apartment din nata, amma dai tsoron komawa gidan kuma take, tana jin alamar saukan period din ta mike a hankali, duk jikinta a sanyaye ta nufi kofa ta bude ta fita, ta dade tsaye corridor kamar mara gaskiya daga karshe dai tayi gathering courage ta karasa har bangaren Ajay, tsaye tayi jikin kofarsa kamar tana tausayin kofar tayi knocking gently, Ajay dake danna wayarsa ya juya yana kallon kofar, ta sake knocking a hankali, ya mike zaune ya jingina da gadonsa ya ajiye wayarsa ya rungume hannu yana kallon kofar, idan yace bai gaji da yarinyar nan ba yayi ma Allah karya, daukar wayarsa yayi, yayi dialing number Jay fuska daure, after some seconds Jay ya daga, Ajay yace "Wai yaushe ma kace zaka dawo ne?" Jay yace "Gobe zan tafi Nigeria" Ajay yace "Na gaji da wannan brat din da ka bar ni da ita a kasar nan, you know i have anger issues, I can't tolerate her anymore wallahi..." Jay dake ta sauraronsa yace "To ka iya ajiyar ribbon for more than 2 months, me ribbon din ce baza ka iya ajiyewa under your watch ba?" Shiru Ajay yayi, Jay yace "Hang up pls, Mami tana kirana" Ajay ya kalli screen din wayarsa don daga can bangaren Jay ya katse wayar, ajiye wayar Ajay yayi idonsa akan screen din ko kiftawa baya yi, after almost a minute yace "What is he talking about, meye ma ribbon?" A hankali ya dau wayarsa ya shiga Google yayi typing ribbon.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa bello jidda*
07087865788
Read my book "HALYSAAH" on ArewaBooks, Platform available: "app only" :: https://www.arewabooks.com/book?id=681294ff01c6bd900451c8e6
HALYSAAH 65
Ajay ya ajiye wayar hannunsa bayan ya ga abinda google ya bayyana masa a matsayin ribbon, kamar zai sake kiran Jay kawai ya fasa ya ja tsaki ya jingina da gadonsa kalmomin Jay na ci gaba da yi masa yawo a kai, sai kuma ya kalli kofar dakinsa don har sannan Khaleesat bata dena knocking continuously ba, kamar bazai tashi ba sai kuma ya tashi daga karshe ya nufi kofar, bude kofar yayi fuska daure yana kallonta without saying anything, ta
an koma baya taki barin su hada ido a hankali tana wasa da fingers dinta tace "Don Allah dama gida nake son ka kai ni pls...." Ya dakatar da ita yace "Sai na kai ki?