Sashe 204
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau don babu shi a duniya sai ayi ma
an sa haka?" Kowa dake zaune a fadan was speechless and shock at Mami's action banda Aunty, Mami ta ci gaba kanta tsaye babu ko shakka tace "In lamarin gaskiya ne a aura ma Junaid da ko macen auren bashi da ita har yanxu mana, sai Jawwad da kowa yasan da maganarsa da Hadiyah?" Mai martaba ya
an yi murmushi, abubuwa da yawa suka sa yake raga ma Mami kuma zai ci gaba da raga mata saboda abubuwan nan, bazai ta
a daukan mataki akan ta ba, with calmness yace "Ai Junaid bai kawo min ita yace yana so ba Fulani, don haka shi Jawwad din da ya ganta yace yana so shi din dai zai aureta ko ki amince ko kar ki amince, idan kuma da inda aka haramta auren bazawara a addininmu Enlighten us" Yana kai wa nan ya mike, Hajiya Shafa'atu ta fara basa hakuri cikin girmamawa tana jero masa kirari, Jay couldn't believe all what his Mami was saying, he was just shock and weak, Mai martaba na barin fadan Ajay ya mike shi ma zai fita, cikin fushi Aunty da Mami suka hada baki wajen cewa "Munafiki, me mugun nufi, duk kai ka hada wannan tuggun...." Shi dai ko kallon inda suke bai yi ba har ya fita, Mami ta ci gaba tana huci tace "Sai dai in bayan raina ne za a aura ma Jawwad bazawara wallahi, ai in an san wata ba a san wata ba" Tana kai wa nan ita da Aunty suka fice daga fadan, kuma duk wannan abun da Mami tayi bata yarda ko da wasa ta hada ido da Jay ba ko kuma ta kalli inda yake, yi ma tayi kamar bata san yana padan ba.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
07087865788
HALYSAAH 95
Ajay ya bude kofar dakin Jay a hankali yana kallonsa, zaune ya samesa kan kujera yana danna wayarsa, karasawa cikin dakin yayi ya zauna still looking at him, shi dai Jay bai kallesa ba he was just pressing his phone, wani lokacin har mamakin karfin hali irin nasa Ajay yake yi ga dakiya da basar da duk wani situation that is a threat to him in anyway, bayan kusan minti daya Ajay yace "I think this shouldn't be something to be worried about Bruh, I guess you weren't expecting less duba da cewar baka sanar masu wacece yarinyar da kake son aure ba, sannan baka gaya masu matsayinta ba so their reaction is nothing to be surprised or worry about, even our dad was a bit disappointed at first after finding out truth, so sauran ma duk za su yi give up su hakura daga karshe, just that you have to turn deaf ear since the king is fully in support of you" Shi dai Jay bai ce komai ba kuma bai
ago kansa ba, mikewa Ajay yayi yace "Abba yace kaje yana jiran ka..." Daga haka ya juya zai fita daga dakin sai kuma ya karasa gaban mirror dake dakin ya dau turarensa biyu da Jay ya ajiye wajen, ta madubi yaga Jay na kallonsa, Ajay ya bude turarurrukan yana perceiving kamshinsu yace "Why will you hijack my birthday gift..." Shi dai Jay bai ce masa komai ba, Ajay ya dau wanda kamshinsa yayi masa ya bar masa dayan sannan ya fita daga dakin.
Jay na zaune gaban Mai martaba idonsa a kasa yana sauraronsa, Mai martaba yace "Don haka ka kwantar da hankalin ka Ahmad, babu me hanaka auren yarinyar nan as far as I am concern don baza a maida ni karamin mutum ba, Fulani kuma ka kyaleni da ita ni nasan yanda zan yi da ita, kaje ka ci gaba da shirye shiryen ka tunda kaga ba lokaci me tsawo aka tsayar ba don nasan ire iren issue din nan dole zai yi arising daga
angaren iyayenka mata dama, daxu mun yi magana da Shafa'atu akan kayan da ake hadawa na aure, so ita zata hada na ita wancan yarinyar, su kuma nan su hada na Hadiyah ina ga zai fi" A hankali Jay yace "Nagode Abba, Allah ya kara girma" Mai martaba yace "Za ka iya tafiya Ahmad" Mikewa yayi Mai martaba ya bi sa da kallo har ya fita.
Jay na fita parlon Mai martaba babu dadewa sai ga Aunty ta shigo parlon, ta ajiye masa fruit din da ta kawo masa ta zauna tayi masa sannu da hutawa sai kuma tayi shiru, bayan wani
an lokaci cikin kwantar da murya tace "Ranka shi dade dama wata er shawara ko ince suggestion nake son badawa idan ka bani dama" Sarki na kallonta calmly yace "Ina jin ki Fulani" Ta gyara zama cikin nutsuwa ta fara magana tace "Ranka shi dade akan zaman Meeting din daxu ne da aka karesa babu dadi a zukatan mu gaba daya, sam ban ji dadin irin maganganun da Fulani Asiya tayi maka akan
an ta ba a gaban kowa da kowa, kuma ba yau ta saba maka irin wannan ba, amma na yau yayi min ciwo matuka, tun safe har yanzu bani da sukuni, ni kuma bana son biyeta mu yi batattciya a gidan nan, shi ne ni a nawa tunanin nake ganin for peace to reign da an hakura da batun auren ita bazawaran nan tunda har Asiya ta nuna bata so, yanxu zancen da nake maka maganar nan duk ya zagaye masarautar nan kan kace me kuma har cikin gari sai maganar nan ta fita, kaga nan jama'a za su dinga ganin don ba
an cikin ka bane shi yasa ka amince da bukatarsa na auren Bazawara, don guje ma wannan zargi ina ga zai fi kyau a ajiye batun auren yarinyar kawai mu yi facing na Hadiyah ranka shi dade, ba wannan karon bane na farko da mutane ke ganin kamar kana nuna bambanci tsakanin Jawwad da Junaid, ita dama Asiya kullum tunaninta a haka yake tana ganin baka yi ma
an ta adalci don kawai
asa ya rufe ma ubansa ido, to ina amfanin wannan ranka shi dade ana
ata maka suna a gari?
Tun asali bai kamata ka biye Jawwad da maganar nan ba duba da irin zaman da uwarsa ke yi da mu da wasu abubuwa marasa amfani da ta dauka ta saka a ranta taki a zauna lafiya, don haka ni a nawa karamin tunanin ya kamata kayi watsi da maganar bazawaran nan don a samu zaman lafiya a gidan nan ka kuma guje ma kanka zargin da jama'a za su fara yi maka, tunda ga
an cikin ka Junaid har yanxu ko buduwar auren ma bai da ita kuma baka ce lallai sai yayi ba, yanxu fa kamar ace Walid ya kawo maka bazawara mara asali yace zai aura ne, zaka fara sauraronsa?
Amma fa ni a karamin tunanina nake magana ranka shi dade tunda ban fi ka hangen nesa ba, kuma ina fatan ban
ata maka rai ba Ur Highness" Mai Martaba dake ta sauraronta ya
an yi murmushi yace "Kina zaune da ni shekara da shekaru kin ta
a ganin maganganun mutane ya girgiza ni ko ya hanani abinda nayi niyya Fulani?" Aunty tayi shiru, yace "Don haka in this case i don't think there is anything that will move me, as far as Ahmad is okay with marrying the lady, I am also okay with that, kawai dai Hadiyah ce zata zama matarsa ta farko kafin ita yarinyar wanda na riga na sanar da hakan tun farko, Walid kuma da kika ce in yau ya kawo min bazawa yace yana so zan basa shawara ya hada da budurwa duk a aura masa, hakan ma gata ne ai" Aunty ta sauke wani ajiyar zuciya ganin babu nasara a plan din nan ma, shiru tayi bata sake cewa komai ba.
Har washegari Jay bai yarda ya hadu da Maminsa ba cause deep down he was really disappointed, tun jiya har yau bai dawo dai dai daga shock din da ya shiga ba, it was something he never saw coming, ko da ya dawo masallaci ko zuwa gaisheta kamar yanda ya saba bai yi ba ya koma bangarensa ya kulle, bai san ita ma ana idar da asuba ta bar masarautan ba da traveling luggage dinta....