Sashe 213
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe uku saura Khaleesat na zaune parlor bayan Aunty Farida ta gama yi mata gyaran gashi, tun da suka shigo gidan da safe ta samu labarin har yanxu da batun daurin aurenta yau hankalinta ya kasa kwanciya duk tunaninta till further notice duba da abubuwan da suka faru a kwanakin nan, ba ita ba har su Nenne da Ummanta da Aunty Farida kawai sun zuba ma sarautar Allah ido ne gani suke auren fa ba mai yiwuwa bane kawai dai baza a ja da Mai martaba ba, Umma kuwa ko baccin kirki bata yi ba daren jiya haka ta kwana sallah tana rokon Allah Ubangiji ya kawo sanadin fasuwar wannan aure don kwata kwata bata son auren kuma, bata fatan er ta ta koma gidan jiya, gwara ta dauwama a gabanta har Allah ya fito mata da miji wanda ba shi kadai ba hatta yan uwansa da iyayensa za su so ta kamar yanda yake son ta, har zuwa yanxu da Umma ke zaune bata fasa wannan addu'a a ranta ba don tana cikin tashin hankali da rashin nutsuwa a zuciyarta, Ahmad mutumin kirki ne wanda ko wace uwa zata yi ma er ta fatan samu amma tun da uwarsa ta zo har gida ta nuna masu bata son auren Khaleesat da
anta tayi masu rashin mutunci Umma taji aurensa da Khaleesat ya fice mata a rai, amma kuma ga Mai martaba a tsakani shi yasa suka rasa say din kansu akan lamarin duk suka zuba ma sarautar Allah ido, Nenne ce ta shigo parlon a gigice da almajirinta da wasu matasa yan Mariri duk sun sha fararen yadi tana kallon su Aunty Farida da Mama Shatu sai Aunty Murja dake parlor tace "Kun ji fa wai an daura auren da Ahamad din, yanxu almajirina ya shigo yake ce min daga wajen daurin auren su ke yanxu haka, mutane ba masaka tsinke a wajen har da sarakuna da manyan mutanen kasar nan, sai jiniya ake ta ko ina...." Sosai Umma taji gabanta ya fadi tana kallon Nenne babu ko kiftawa, Khaleesat sai da taji kamar amai zai taho mata tsabar yanda maganar Nenne ya kidimar da ita ya rikitata, har sai da ta kasa daurewa ta mike da sauri ta nufi bandakin dake parlon tana yunkurin amai, Nenne ta kalli wani matashi me suna Sagir don duk yafi sauran nutsuwa cikin samarin tace "Kai Sagir sai kaji ance an daura auren wa da wa?" Sagir yace "Ni iya na Khaleesat kawai na rike don daurin auren biyu aka yi Nenne" Nenne ta sharce zufar da ya keto mata tace "To ya aka ce na Khaleesah din?" Sagir yace "An daura aurenta da Ahmad Yusuf...." Mikewa Umma tayi ta bar parlon ta wuce daki hawaye na zuba idonta, Aunty Farida da duk jikinta yayi sanyi ita ma ta mike da kyar ta bi bayan Umma, Mama Shatu tace "To mu ai wannan abun farin ciki ne a gare mu, tun da aka daura auren dama Allah ya
addara mijinta ne babu yanda uwarsa zata yi sai dai ta bi su da fatan alkhairi" Nenne tace "Atoh dai, ni dai wallahi nayi farin ciki matuka nayi murna, yanxu tashi za ku yi ku baza turaren wuta a gidan nan da kyar in jiga jigan masarautan baza su yo nan a gaida uwar yarinya da kakarta ba, maza tashi murja kar mu ji kunya" Amai sosai Khaleesat tayi a bandakin, nan da nan taji kamar zazza
i zai rufeta ta fito ta wuce dakinta da kyar, sai a sannan hawaye masu zafi suka fara sauka idonta, she is just confuse, ta rasa wani irin tunani zata yi, bata ta
a tunanin za a daura aurenta kwana kusa ba with the way things were going, ko dai almajiran basu ji da kyau bane ba ita ake nufi ba, tayi karfin halin jawo wayarta tana kallon screen din, da kyar tayi dialing number Jay, amma kamar daxu da ta kirasa bai shiga ba yanxun ma bai shiga ba, hakan yasa tayi dialing number Ajay, har ya katse bai daga ba, ta
an jira ko zai biyota kamar yanda ya saba, amma har bayan minti biyar bai biyo ba, sake kira tayi still har ya gama ringing bai
aga ba, bata ta
a kiransa a take bai yi picking ba ko ya biyo kiran, ajiye wayar tayi ta kwanta gefen gado hawaye masu zafi na zubowa idonta, a haka Aunty Farida ta shigo ta sameta tana kallonta cikin sanyin murya tace "Kun yi waya da Jawwad din ne?" Khaleesat ta girgiza kai hawaye na sauka idonta tace "Wayarsa a kashe" Aunty Farida ta zauna kusa da ita amma ta rasa ma me zata ce, su kansu fargaban auren nan suke balle ita, can Aunty Farida tace "To ki kira Junaid sai ya hadaki da Ahmad din" Khaleesat ta mike zaune tace "Na kirasa bai daga ba" Tana fadin haka ta sake dialing numbersa sai taji a kashe, ta daga kai ta kalli Aunty Farida, Aunty Farida ma tayi dialing number tasa a nata wayar, ita ma taji switch off.
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence via 07087865788
Halysaah Page 99 By Khaleesat Haydar
Sai kusan Magrib Malam Ali ya dawo gida tare da wasu abokansa daga Mariri, bayan anyi magariba Nenne ta sa Aunty Farida ta kai masu abinci compound, Aunty Farida na komawa cikin gidan ta tafi dakin Umma, tana kallon coolern abincin dake dakin da damuwa tace
Wai har yanzu baki ci abincin ba dama Umma?
Don Allah me yasa zaki sa ma kanki damuwa haka ne Umma?
Muryar Nenne suka ji tace
Don Allah ki rabu da ita Parida, ta dade bata sa ma ranta damuwa ba, wannan ai sai in iya cewa bakin ciki take ma er cikinta, tun da muka ga har aka daura auren nan to fa dama Allah ya kaddara sai an daura ba wani tsimi balle dubara, to meye bazata bi yarinya da fatan alkhairi ba da kyakkyawan addu
a, tunda dai mijinta da sarki suna son ta ba shikenan ba uwarsa taje can ta karata da mugun halinta, in taga ta haifo mata jikoki masu shiga rai sai a ga ta sakko ta so ta ko don jikokin, nima farko nan ba haka nayi ta fargaban Zahra
u zata raba ni da da na ba da na samu labarin buzuwa ce, har ya aurota ni dai bana sonta don ina tsoron asirin kabilar su haka kawai wataran ta janye min yaro ita da iyayenta, amma tana haifo Khaleesah na saduda saboda yanda yarinyar ta shiga raina da yan unguwa, to ita ma uwargabanta har abinci naga ta ci daxu, sai kece sarauniyar damuwa da kuncin yan Najeriya, to wallahi ki cire auren jikata a ranki, kada Allah ya dubi zuciyarki abinda kike tsoro ya je ya faru mu shiga uku, ai fata na gari lamiri
Nenne na kai wa nan ta fice daga dakin, Dakin Khaleesat Aunty Farida ta shiga ta sameta zaune saman darduma ta idar da sallah, Aunty Farida ta zauna gefen gado tace
kin same su a wayar?
Khaleesat ta girgiza mata kai kawai, Aunty Farida tace
Waya kuma a kashe tun safe, ai Junaid shi naga da wuya a ki samun sa
Ita dai Khaleesat bata ce komai ba.
Karfe takwas da rabi Malam Ali na zaune parlonsa sai su Umma da Aunty Farida da Nenne wanda duk shi yayi kiransu, Nenne na gyara zama tace
Wallahi har ka fara dawowa Alin ka na da, ga hasken ka sai dawowa yake
Malam Ali dai bai ce mata komai ba, babu bata lokaci ya fara sanar masu dalilin da yasa yayi kiransu gaba daya, tun da ya fara magana Nenne ta bude baki tana kallonsa, Umma da Aunty Farida ma sai kallonsa suke kamar ranan suka fara ganinsa, Nenne ta tsuke dankwalinta da kyau, cikin rashin fahimta tana zaro ido tace
Ban gane ba Ali, ba a daura auren ba kenan kake nufi ko me?
Malam Ali ya kwantar da murya yace
Shi ne nake kai ku ai Baaba, ban gama bayanina ba
Nenne ta zauna da kyau cikin kaguwa tace
Gama Ali, Innalillahi wa Inna ilaihi raji
una, muna jin ka Ali, ga jama
a duk mun gayyato mun ce gobe biki ya za mu yi da su ni Dije, amma Allah ya tsine ma wannan yaro Sagir da yace mana an daura aure
Malam Ali ya ci gaba da bayaninsa Nenne bata kara interrupting dinsa ba tana gwale ido har ya kai karshe, Umma ta juya ta kalli Aunty Farida da tsabar mamaki ita ma baki ta bude kamar Nenne tana kallon Malam Ali, Nenne fa bata fasa zare ido ba tana kallon Malam Ali duk da ya gama bayaninsa, can ta kwance dankwalin da ta tsuke tace
Kana nufin kace da wannan dan uwan nasa mara walwala wanda shi ne ainahin dan Sarkin aka daura auren?
Malam Ali yace
Haka maganar take, shi ma ai sunansa kenan Ahmad
Nenne ta saki wani salati tana tafe hannu sai kuma ta dafe kanta, can tace
Ikon Allah yafi gaban haka Ali, dama shi bama shi da uwa a gidan ta mutu balle mu ji fargaban zata zo ta walakanta mu, yanxu dai kana nufin Yarima ne mijin Khaleesah, shi ainahin dan sarkin?