Sashe 192
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ko ba ya celebrating?" Jay ya
an kalleta yace "Ai ban san ko yace maki yana Celebrating ba" Khaleesat tayi dariya tace "A'a ni ban ma yi wishing dinsa Happy Birthday din ba ai, ko nayi bazai kulani ba ma nasani, kai yaushe ne naka Birthday din?" calmly yace "Rana daya da na Halysaah" Tayi murmushi tace "Uhmm... ai shikenan tunda baza ka gaya min ba" Shi ma murmushin yayi yace "Lokaci na wucewa bari in tafi" Tayi kasa da murya tace "Kasan me?" Yana kallonta yace "A'a sai kin fada" Tace "Promise me you will listen to me" Shiru yayi yana kallonta, can yace "To me zai hana Halysaah?" Tace "A'a ni dai kayi alkawarin zaka zauna kaji duk abinda zan ce har karshe" Cikin few seconds ya fara nazarin meye zata fada masa haka amma ya kasa ganowa, Yana kallonta with much interest yace "Ina jin ki Halysaah, meye kike tunanin zaki gaya min da bazan tsaya in saurare ki ba?" Sauke idonta tayi a hankali tace "I just want to solemnly appreciate you for everything you've done to me and my parent so far, I know words will never be enough to express all my gratitude...
Words will definitely fail me but I believe you are a God sent angel to I and my family and I appreciate the very day I met you in my life...." Tun da ta fara yake wani kallonta, cikin sanyin murya tace "And I also want to appreciate Ya Junaid too, duk da nasan he won't give me a listening ear, Amma Nagode da duk abubuwan da yayi min shi ma, Allah ya saka masa da alkhairi..." Mikewa Jay yayi, Khaleesat ta kallesa ta hade rai tace "You promise to listen till the end fa" Ya
an yi murmushi yace "You are wasting my time Halysaah, ta shi ki rakani, keep ur words for another day" Ta
ata fuska ta mike tana kallonsa, A hankali yace "To yi hakuri, za mu ci gaba ta waya" Ita dai tayi shiru bata ce komai, ya fara tafiya yace "Ko in tafi baza ki rakani ba" Tana tafiya a hankali ta bi bayansa, suna isowa gate ta zaro ido tace "Nayi mantuwa, i am coming plss" Daga haka ta juya da sauri ta koma cikin gidan, shi dai ya fita daga gate din ya karasa gun motarsu ya samu Ajay zaune yana jiransa a gaban motar, front seat din ya bude Ajay ya hade rai yace "Thanks for wasting my time" Jay ya ciro wayarsa a aljihu jin ana kiransa, yana dubawa yaga Mami ce, daxu ma ta kirasa bai samu ya daga ba, komawa bayan motar yayi ya jingina jiki yayi picking call dinta ya kai wayar kunne, Khaleesat ta fito daga gate din gidan ta nufi gun motar ganin Ajay kadai zaune a front seat ta fara dube duben inda zata ga Jay, can ta hangosa tsaye yana waya, kallon Ajay tayi taga far end of the street yake kallo kamar ma bai san tana tsaye wajen ba, abinda ke hannunta ta ajiye masa a gefensa tace "I got you this for ur Birthday, Allah ya karo shekaru masu albarka" Ya kalli package din da ta ajiye masa, sai ga Nenne ta fito daga cikin gida da sauri tana gyara yafin gyalenta, karasowa gun motar tayi cikin hanzari tana cewa "Na fito parlor naga wayam ba kowa, nace kaddai tafiya kayi yarinyar nan bata sanar mana ba, ga Parida can ta
ora maka koren shinkafar nan da ake yi da hanta da karas, don Allah ka tsaya ka ci abinci tukun ko kuma a juye maka a Cooler ka tafi da shi" Tana ganin Ajay ta saki baki tana kallonsa, sauke kansa yayi ya sauko daga motar ya gaisheta kansa a kasa, a hankali tace "Lafiya lau
an nan, ashe dama tare ku ke, me ya hanaka shigowa, ko da yake naga baka da sakewa kai kamar sa, kowa da irin halittarsa dama, Malam Ali ma haka yake bai sakewa in bai saba da mutane ba" Shi dai sai murmushi yake wanda iyakarsa lips, sai ga Jay ya zagayo don saboda muryar Nenne ne ma yasa yayi ma Mami sallama har ta fara tambayarsa muryar wace tsohuwa ce take ji haka, Nenne tace "Wallahi bata ce mana zaka tafi ba Ahamad, ga kuma girki can ana maku kai da
an uwanka" Khaleesat ta hade rai tana kallon Nenne, can ta daga ma Jay hannu shi dai ya bi ta da ido har ta wuce cikin gidan, duk tunaninsa da ta ce masa tana zuwa kiran Nennen taje yi, sai da Nenne ta
ata masu kusan minti goma tsaye a wajen tana zuba sannan daga karshe suka samu suka bar unguwan tana daga masu hannu...
Lokaci Lokaci Ajay ke kallon abinda Khaleesat ta ajiye masa har suka isa gida, Jay ko kula da package din bai yi ba, sai bayan da yayi parking ya kashe motar yayi ido hudu da package din ya dauka yana kallo yace "Where did you get this Ajay?" Ajay dai kallonsa yake, kamar bazai ce komai ba sai kuma yace "Oho yanda ka gansa nima haka na gansa a wajen" Jay ya wani kallesa ganin raina masa hankali zai yi, bude package din that is wrapped neatly and beautifully ya fara yi, har sai da ya bude gaba daya, Ajay dai sai kallon Box din hannun Jay yake, Jay ya bude box din ya ci karo da designer perfumes biyu wanda kudinsu zai yi 200k each ko ya kusa, making almost 400k kenan, ya kalli Ajay da shima kallon turarurrukan yake, Jay ya ciro wrist watch shi ma me shegen tsada dake cikin box din, iya abinda ke cikin package din kenan sai Birthday card from a friend, ya kalli Ajay yace "Tell me how you got this?
Ko dai Paul ne ya ajiye a motar daxu kafin mu fita?" Ajay ya bude hannu alamar shi ma bai sani ba, Paul worker din gidansu ne na nan kano, shi ke kula da gidan ko akwai mutane ko babu, sosai suke jin dadin mu'amala da Paul, shi ma kuma haka yake ji da su saboda kyautatawar da suke masa, ya kuma rike amana sosai ba kadan ba, Jay let out a grin yana jujjuya Birthday card din hannunsa yace "But you are his boss not his friend...." Sai kuma yayi murmushi yace "This is soo thoughtful of Paul, few months back ba ka basa kudi masu yawa ba, yana da hankali sosai ai" Gently Jay ya bude turarurrukan duk ya fesa daya bayan daya to perceive the scent, ya lumshe ido don kamshin sun tafi da shi, yace "This is waow" Lokaci daya kamshi ya cika motar gaba daya, Shi dai Ajay bai ce komai ba ya bude motar ya sauka, Jay ya maida duk gifts din cikin box sannan ya fito daga motar yana rike da su ya kulle motar, suka nufi cikin gidan....
Karfe tara saura Ajay ya dau laptop dinsa da waya zai wuce daki yana kallon Jay da Cousin Bro dinsu Mukhtar yace "Good night" Sannan ya wuce dakinsa, kulle dakin yayi da makulli ya ajiye laptop dinsa ya zauna gefen gado yayi dialing number Khaleesat, Khaleesat na zaune tare da Nenne a dakin da Nenne ta zabar ma kanta a gidan, Islam ta shigo da wayar Khaleesat a hannunta ta mika mata tace "Aunty ana kiran ki" Amsan wayar tayi tana duba me kiranta ganin Ajay ne ta mike don dama ta gaji da zancen da Nenne ke mata, fita tayi daga dakin tayi picking call din ta kai kunne tace "Good evening" Yace "Ke...
Ni na aikeki ki siya min Birthday present?
Who sent you message?