Sashe 209
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau da ina da wasu 'ya yan da ba sai dai in kyaleka in zuba maka ido ba kayi duk abinda kaga dama tun da baka jin maganata, in ma baka min biyayya ba ai yan uwanka za su min, to amma kai kadai Allah ya bani shi yasa kake bani wahala yanda ka so" Jay ya sauke kansa bai ce komai ba, he wish zai iya hakura da Halysaah ko don saboda Maminsa, amma xuciyarsa bazata iya daukar rabuwa da ita ba, shi kansa bai san wani irin so ne wannan yake mata ba, bai ta
a zaton har zai so Halysaah ba duba da yanda suka dade a apartment daya tare amma ko sau daya bai ta
a jin komai a ransa game da ita ba, kallon just his sister in Islam yake mata during all that period, bai san me yasa so yayi masa haka farat daya ba, he can't even tell when he deeply fell in love with her, ya dai san ba a tsohon apartment dinsu bane, Mami dai sai studying dinsa take tana kallonsa, har cikin ranta da gaske ta tsani ganinsa cikin damuwa ko wani iri ne, saboda shi taki aure tun rasuwan Babansa don definitely in tayi aure dole zata bar rikonsa gaba daya ya koma wajen kanin Mahaifinsa ne kuma tana ganin irin rayuwar da Junaid ke yi a gidan a lokacin saboda rashin uwa, so tari ma ita ke jawo Junaid din jiki in kuma ta tuna wasu abubuwa sai ta dake zuciyarta ta kyalesa ya karata can hannun matar ubansa, sannan tana tsoron tayi aure ta tafi gidan mijin tare da Jawwad a dinga yi masa kallon agola bayan da gatansa kaca kaca, duk wannan yasa ta sadaukar da komai nata akan farin cikin tilon
an ta, yanda zai rayu gabanta bai yi kewar mahaifinsa ba balle uwarsa sannan ba a hantaresa ko an kyare sa ba, Mami ta sauke wani boyayyen ajiyar zuciya tace "Kamar yanda nace maka Jawwad tun da ka nace sai ka auri yarinyar nan ni bazan hanaka ba, amma sai bayan auren ka da wata biyar, wannan shi ne sharadi na kawai" Girgiza mata kai Jay yayi a hankali yace "Lokacin da kika diba yayi yawa Mami, kiyi hakuri ki rage" Da mamaki Mami ke kallonsa, murya can kasa yace "Ina laifin ki ce sati biyu zuwa uku" Tsabar mamaki Mami ta ma rasa abinda zata ce masa, after some minutes ta mike ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita.
Wajen karfe goma Mami ta tafi bangaren Aunty ta sameta zaune da
an ta Walid, suna ganinta suka yi shiru kamar ba magana suke kasa kasa ba, Aunty tace "Kin tashi lafiya Fulani?" Mami ta karasa cikin parlon tace "Barkan mu da Safiya" Gaishe da Mami Walid yayi sannan ya mike ya fita daga parlon, Mami ta bi sa da kallo sannan ta zauna tana kallon Aunty tace "Ashe Walid na gari" Aunty tace "Eh jiya ya dawo...." Mami tace "Ikon Allah, daga UK din yake ko dama yana Nigeria tuntuni..." Tuni Aunty ta kawar da zancen ba tare da ta ba Mami amsa ba tace "Yanxu ya ake ciki ne Fulani, kin samu Jawwad din kuwa kin fito masa a mutum dinki?
Jibi ne juma'an nan fa, kinsan halin Mai martaba a sanda yaga mun tubure bama son abu to a sannan yake daukar abun nan da muhimmanci" Mami ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Ana idar da Sallah daxu na tafi bangaren Jawwad din Fulani, kinsan tun da nayi wannan magana a wajen meeting ban kara saka sa a idona ba sai yau da naje har bangarensa na jira ya dawo daga masallaci, in takaice maki dai daure ni da jijiyoyina kawai Jawwad yayi daxu da asuba, wai ai shi bai san zancen da nayi na cewa bana son auren ba tunda shi ba haka nace masa ba kuma shi yana nan a kan abinda na fada masa da farko, wallahi Fulani kasa aiwatar da abinda ya kai ni dakinsa nayi, bana son duk wani abu da zai damesa ko ya
aga masa hankali...." Aunty ta saki baki tana kallonta da mamaki, can ta gyada kai tace "Tabdi, ai kuwa nan gaba sai kin gwammace dama kin bata masa ran kin masa kaca kaca an wuce wajen da dai abinda zaki fuskanta nan gaba, don wallahi wallahi kinji rantsuwar musulmi fulani zai kai ya kawo ke da Jawwad sai gani sai hange daga nesa, ke kinsan su waye buzaye kuwa?
Naga kamar kina
aukar wannan issue din sakwa sakwa fa, wallahi in zaki cire kulafucin yaron nan a ranki Kiyi abinda ya kamata to ki cire, su fa Buzayen nan ko Nijar din ma an san ba can ne asalinsu ba, nomads ne fa da suka yada zango a Nijar sai kuma suka ki tafiya suka yi kaka gida a can, wallahi in har kika yi kuskuren zuba ma Jawwad ido ya auri yarinyar nan a sunan kina tausayinsa sai kin yi da kin sanin da baki ta
a yin irinsa ba a rayuwarki, zaki san su kika haifa ma
a, yanxun ma ai kin fara ganin haka tunda gashi gida me tsada ya cire miliyoyin kudi babu sanin ki ya siya masu, Jawwad ya ta
a yin abu da makudan kudi bai sanar maki ba?
Ai tun daga wannan action din nasa ya kamata ki gagara bacci da daddare kuma" Mami ta dafe kai tace "Na rasa ta inda zan billo ma lamarin nan Fulani, yanxu fa saboda gudun bacin ransa har ce masa nayi ya bari ya auri Hadiyah zuwa nan da wata biyar sannan sai ya auri ita buzuwar, wai fa nan duk dubara ce nake masa, nasan yana auren Hadiyah suka tare zai manta da wata bazawara can, kuma tunda sun gama Phd din nasu ko Amurkan ma bazan bari ya koma ba ta yanda bazai ganta ko by mistake ba tunda a Bauchi zai zauna da Hadiyah ai, to amma kinsan me yaron nan yace min?
Wallahi ba kunya ya kalli idona yace min shi wata biyar sun masa yawa in rage in mayar sati biyu ko uku, a sannan na kara shan jinin jikina da yaron nan Fulani" Aunty tayi wani dariya tace "Kin ji ko?
Ai sun shanyesa sai abinda kika gani, to ki bar sa a lokacin da yace din tunda tsoronsa kike" Mami tace "Ban gane tsoronsa nake ba" Aunty tace "To haka ne mana Fulani, ka haifi yaro amma kana tsoron tunkarar sa da magana, da nayi niyyar kawai in zuba maki ido tunda ke in an kawo maki shawarar da zai amfane ki sai ki yi fatali da shi ki gwale mutum, to bari zan fito maki a mutum yanxu Fulani in dai ba ta karkashin kasa kika bi ma Jawwad ba to kina gaff da shiga uku wallahi, kin ji kina gani mace zata rabaki da tilon
an ki, yanxun ma me ya rage?
Jawwad da na sani mai kawaici da gudun bacin ranki har ya tsaya yana ja in ja dake yace shi lalla
i sai yayi abinda bakya so, tun farkon lamarin nan nake nuna maki hanya kina kaucewa, ga abu har yayi nisa yanda bama zato, ta yanda suka bi suka juya hankalinsa mu ma ta nan din dai za mu bi mu dawo da hankalin nasa, ai ba wajen boka nace zan kai ki ba Fulani balle kiyi ta tsoron kauce hanya don nasan abinda kike tsoro kenan, da ilimina nima fa kin sani, to don me zan yi abinda zan kauce hanya, in dai zaki ji ta nawa ki yi shiru ki bar sa a sati ukun da yace idan ya so sai a daura auren nasa da Hadiyah wannan Juma'an tunda haka Mai martaba ya tsara, ana daura auren mu kuma muna abinda ya kamata a gefe, wallahi wallahi sai kinyi mamakin yanda Jawwad zai mance da wata buzuwar bazawara can, wai ke baki yi mamakin yanda Walid ya nutsu ba ya dena abubuwan nan da yake har da su
aga kwalba?
Bazan boye maki ba taimako ake ta nema masa shi yasa kika ga Walid a haka yanxu, don haka shi ma Jawwad taimakon za mu nema masa don wannan halaka yake son fadawa Fulani" Mami dai tayi shiru ta rasa abinda zata ce, amma da alama maganar Aunty ya fara tasiri a zuciyarta, Aunty tace "Don haka in ma ke kina dar a zuciyarki har yanxu to kawai ki bar min wuka da nama, kawai magana ce ta kudi kuma in sha Allahu sai kin gode min wallahi, sati daya yayi yawa zaki ga aiki da cikawa" Mami ta sauke wani ajiyar zuciya tace "Ni fa na zata maganganun da na gaya ma Mai martaba zai yi zuciya ya aura ma
an sa bazawarar sai naga ba haka ba kuma, wallahi da ni muguwa ce tsaf zan san yanda zanyi in juya auren ya koma kan Junaid shi ya auri bazawaran dama ai kince tare kika ganta da Junaid din a Amurka" Aunty ta
an bude ido jin abinda Mami tace, da sauri tace "A'a ba sai an kai ga haka ba Fulani, kin ga wannan ai babban magana zai zama a masarautar nan da ma garin Bauchi baki daya, mu dai bakinmu alekum mu yi abinda ya kamata hankalin Jawwad ya dawo jikinsa ya mance da wata bazawara" Mami tace "To shikenan Fulani, Nagode kwarai da gaske" Aunty tace "Haba ai yi ma kai ne, banda ma yan zugi sun shiga tsakaninmu a masarautar nan ai ke din mutuniyata ce a shekarun baya, yanxu dai ki nuna ma Jawwad kin ji kin amince sati ukun da yace sai yaje yayi ma ubansa Mai martaba magana a
aga auren" Mami tace "Zan sanar masa in sha Allah, bari in je ko breakfast ban yi ba" Daga haka Mami ta mike ta nufi kofa ta fita, Aunty ta kyabe baki murya can kasa tace "In bari a juya aure kan Junaid?