Sashe 197
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sosai ta shiga nuna masa yarda ta yi kewarsa tana gaya masa yayinda shi kuma ya shiga sarrafata ba bakin magana a tunaninsa hakan ne kawai Zai nuna mata ya yi kewarta ba
dan ka
dan ba
Zazzafan coffee
din ta shiga jujjuya masa tana k
arin mik
a masa murya a sauk
e ta ce
Na samarwa Turaki mata
gaba
daya cup
din ya sub
uce a hannunsa yana dubanta ya ce
Ba dani ba, na gama yiwa Turaki aure yana zubar min da mutunci ta hanyar sakin yaran mutane..
HALYSAAH
PAGE 92
Nenne ta jawo handbag din Khaleesat bayan ta ajiye maficin da take yi ma Khaleesat din fiffita da shi ta bude jakar ta ciro wayar sannan ta fara tashinta tana cewa "Ga wayarki na ta ruri ki duba ko kira ne, kila ma Ahamad din ne" Khaleesat ta juya ma Nenne baya taki bude idonta kuma taki cewa komai don wani azababben ciwo kanta ke mata, Aunty Murja ce ta shigo dakin tace "Nenne ai da kin bar ta tayi baccin tunda bata jin dadi, kuma har da gajiyan hanya ma" Nenne tace "
udajen nan naki ai ba bari za su yi tayi baccin cikin dadin rai ba, na tambayeki ko kiwon su kike kince A'a, banda ma ina korasu da mafici ai dakin bazai zaunu ba, ke dai kina da tsaftarki da sai ince kazanta ce ta kawo maki su, ina Parida ta zo ta duba ko kiran waya ne, tun daxu wayar ke ruri" Aunty Farida ce ta shigo dakin Nenne tayi maza ta mika mata wayar tace "Gashi yana ruri duba ko kira ne" Aunty Farida ta amshi wayar taga Jay ke kira, Aunty Farida tace "Jawwad ke kiranta" Nenne tace "Waye Jawwal, ko Ahamad din?" Aunty Farida tace "Eh shi ne" Da sauri Nenne tace "To
aga mana Parida, tun daxu fa yake ta kira, ki daga ki ce masa bata jin dadi tun da muka sauka Bauchi, yanxu haka a kwance take, kar ya ga an masa walakanci, maza ki
aga don Allah" Aunty Farida tayi murmushi ganin seriousness din Nenne, fita tayi daga dakin ta daga kiran, bayan kusan minti biyu ta dawo dakin tana kallon Aunty Murja tace "Wai gashi ki masa kwatancen nan din Aunty Murja" Aunty Murja ta amshi wayar, Nenne dai sai murmushi take har Aunty Murja ta gama yi masa kwatancen ta mika ma Aunty Farida wayar, bayan Aunty Farida ta katse wayar Nenne tace "To kun ga ai gwara haka, ai shi ma
an Bauchi ne, yaro me kirki ga hankali da nutsuwa" Aunty Murja ta mike tace "Allah sarki, Allah Ubangiji ya saka masa da alkhairi, to yanxu Nenne a dora tuwo ko kuma shinkafar za a sake maku naga yamma ya gabato" Nenne ta kalli Aunty Farida tace "Gwara ki hura iccen Parida tayi mana girkin ke kuma ki ji da yaranki kawai..." Nenne bata rufe baki ba sai ga yarinyar Aunty Murja me Cerebral palsy tana rarrafowa zata shigo dakin, Nenne tayi wani ihu tana yarfa mata mafici da sauri tana cewa "Tafi, tafi ki je can kofar gida, fitaa...." Aunty Farida ta
ata rai tana kallon Nenne tace "Haba Nenne meye haka?" Nenne ta wani kalleta tace "Ha
a Nenne?
Aljanu fa suka maida mata halittar ta haka tana dalalar da yawu, in bance ta fita ba me zance?
Me zata shigo tayi cikinmu idan ba neman magana ba, ai laifin Murjan ne da take barin ta a sake, nace ta dinga daureta ko jikin bishiyar tsakar gidan nan nasu ne taki ji, ai ba a bari su shigo cikin mutane babu kyau haka, sa'ar su Islam ne fa amma ku dubeta kamar er shekara shidda in ba aljanu ba wa za su yi haka, su suka shafeta a ranan da aka haifeta" Ita dai Aunty Murja tayi shiru bata ce komai ba tana
an murmushi, Aunty Farida ta mike ta
aga yarinyar suka bar wajen, duk da ciwon kai da ya saka Khaleesat a gaba ga wani tashi da zuciyarta yake tun bayan da Nenne ta tilastata ta sha fura da Nonon da aka kawo masu daxu amma haka nan ta daure ta mike zaune tana ma Nenne wani kallo tace "To wai Nenne ita ba mutum bace kamar kowa?
Wa ye yace maki aljanu ne suka shafeta?
Tunda ba karatu kika yi ba ai baza ki san meye matsalar ta ba, ita da gidansu kuma ki dinga korarta bayan wajen Mamarta take son zuwa" Nenne tace "Ni bazan biye ki ba kiji da ciwon kan da ya saka ki gaba, mu zamaninmu yaushe za a bar irin wannan yarinya ta shigo cikin mutane, ai boye irinsu ake, ko a kai su wajen mai magani a bar su can, nono uwar zata bata da zata wani rarrafo ta biyo ta" Aunty Murja dake ta murmushi har sannan ta mike tace "Bari in hura abun girkin Nenne" Daga haka ta fita daga dakin, Khaleesat tace "Wallahi ki dena haka Nenne babu kyau, ita ma mutum ce kamar kowa kawai lalura Allah ya jarabceta da shi tun daga wajen haihuwa, yanxu duk an dena kalan wannan tunanin naku na mutanen da, kai ya waye, yara masu lalura haka jan su ake a jiki suna bukatar kulawa da soyayya ba tsangwama ba, Aunty Murjan ma ai bazata ji dadi yanda kike ma yarinyar ba" A fusace Nenne tace "Zamaninmu daban naku daban, mu dai mun san 'yan ruwa ake haifowa haka ko kuma wa enda aljanu suka shafa tun a cikin uwarsu" Komawa Khaleesat tayi ta kwanta don bata da strength din ci gaba da magana ga tashi da zuciyarta ke yi....
Karfe biyar da minti arba'in Khaleesat ta mike zaune da kyar ta dalilin tashinta da Nenne ke yi babu kakkautawa gashi ta samu bacci ya dauketa, Nenne na mika mata wayar da sauri tace "Maza daga kiran, kilan shi ne ya iso" Khaleesat ta amshi wayar taga Housemate dinta ke kiranta, komawa tayi ta kwanta tayi picking call din yace "Halysaah" Da kyar tace "Uhm" Yace "Are you still sleeping?" A hankali tace "Na tashi" Yace "How are you feeling now?" Tace "Uhm" Yace "Ina Aunt dinki da tayi mana kwatance daxu?" Khaleesat ta mika ma Nenne wayar tace "Aunty Murja zai yi magana da" Da sauri Nenne ta mike ta fita daga dakin da wayar tana cewa "To bara a kai mata, suna can sun daura mana sanwa da Parida" Bayan minti goma yaron Kishiyar Aunty Murja ya dawo tare da su Jay bayan yaje ya taro su, daurewa Khaleesat tayi ta mike ta dau Hijab dinta ta saka don Nenne takura ta tayi wai gasu can kofar gida ta tashi taje, tana fita waje taga Ride me suna ride da suka zo da shi, tana tafiya a hankali ta karasa har kusa da motar, Jay ya sauke glass din motar yana zaune front seat yana kallonta, ta kallesa shi da Ajay sannan ta jingina jikin motar don har ta gaji
an tafiyar nan da tayi, ya bude motar ya sauka yana kallonta yace "Halysaah" Ta
aga idanuwanta ta kallesa, yace "Me yasa kike damun kanki haka?"
an murmushi tayi tace "Nace maka kaina ke min ciwo, kuma na gaji" Yace "Amma ai da wuri ku ka iso Bauchi" Ita dai ta sauke idonta tayi shiru bata ce komai ba, yace "Kin ci abinci?" Gyada masa kai tayi duk da bata iya ta ci komai ba sai fura kadan daxu, yace "Ohk bari mu duba pharmacy so I can get you some drugs, ki koma ciki, idan mun dawo zan kira ki...." Ta gyada masa kai ta fara tafiya a hankali ta shiga gidansu Aunty Murja, Jay ya koma cikin motar yana kallon Ajay yace "She is not feeling fine, mu
an duba ko za mu samu pharmacy a nan in siya mata magani" Ajay dai bai ce masa komai ba ya tada motar ya fara reverse.