Sashe 214
Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma ta rasa me yasa taji wani nutsuwa ya zo mata bayan bayanin mai gidanta, Aunty Farida tsabar yanda lamarin ya girgizata ta ma kasa cewa komai don ganin abun ta dinga yi kamar al
mara, Junaid kuma, Nenne ta sauke ajiyar zuciya tace
Lallai sarki ya cika mutum, wato da uwar Ahamad ta nuna masa ba shi ya haifi Ahamad din ba sai ya nuna mata me yayi zafi shima ai ya haifa, ikon Allah, to amma yanxu wannan kwamacalar ta ina za a fara Ali, shi dai wannan kamilin yaro da ko magana sai ya ga dama yake yi ma mutane bai ce fa yana son Khaleesah ba ita ma haka, to ta ina za a fara wannan lamari, sannan shi Ahamad wani hali ake son ya shiga yanda yake bala
in son yarinyar nan ace kuma yaga dan uwansa da ita a matsayin matar aure, anya Sarki bai bar baya da kura ba kuwa, kamar fa yan biyu zaka ga yaran daya me fara
a da faram faram da mutane, daya kuma dunkum, to a gaskiya uwar Ahamad er iskar mace ce mara tsoron Allah, hatsaniya kawai take son jawo masu a masarautar ta raba kan yaran nan biyu, anya Sarki yayi shawara kuwa kan ya zartar da wan
nan hukunci, ni dai jikata ma nake jiye ma kar ace ta raba kan yan uwa
Kuka Nenne ta fashe da shi tace
Amma Wallahi matar nan ta cuci dan ta, yaro mai biyayya zata yi ma irin wannan cutarwa ta hanasa abinda ransa ke so don son ranta, to ni dai shawarar da zan bayar a nan duk mu bar wannan bayanin a cikin ranmu, kada wannan yarinya Khaleesah ta daga mana hankali mu kanmu muji bama son auren gwara ayi mata shiru kawai tukunna
Aunty Farida ta kalli Nenne tace
Avi mata shiru kuma Nenne?
Ai wannan ba maqanar da za avi shiru bane qwara tasan abinda ke faruwadaga mana hankali da bakin dake gidan nan? to wallahi duk wanda yace ma zai gaya mata ya tada mata hankali Allah ya isa tsakanina da shi, gwara a bar mu muyi shagalinmu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, ga yan unguwan nan duk an gayyacesu gobe za mu yi taron biki me aji, yan Mariri ma duk za su zo, to a gaya mata ga abinda ake ciki ta watsar mana da taron tunda ba hankali gareta ba ku ke nufi ko me?
Duk aka yi shiru ana kallon Nenne, Nenne tace
Ai abinda yayi shi wannan miskilin shi yayi Ahamad din ma, kuma duk ta saba da su, naga ma ta fi tsokanar shi miskilin shi ne baya ma shiga sabgar ta, Ahamad din ne kawai abun tausayi don shi aka cuta, har raina kuma ban ji dadin wannan cutarwan da uwarsa tayi masa ba, don za mu fi jin dadinsa a matsayin surki tunda shi faram faram yake akan wannan miskilin
Nenne na kai wa nan ta mike ta bar masu parlon tana kara nanata Allah ya isa in aka gaya ma Khaleesat an canza mata miji ta tarwatsa masu taro, Umma ta kalli Malam Ali tace
Sai aki sanar mata abinda ke faruwa kenan Malam?
Ai yana da kyau ta san matsayarta tun wuri, wannan ba abun da za a boye mata bane gaskiya, ai ba karamin magana bace wannan
Malam Ali ya sauke ajiyar zuciya yace
To kin dai ji abinda Baaba tace, amma ni kam wannan sauyin bai dameni ba Zahra
u, don dukkaninsu mutanen kirki ne masu girmama dan Adam duk yanda yake, kuma wannan privilege ne babba Sarki yayi mana, ya mutunta mu matuka, na kuma ji dadin irin yanda ya daukeni da kuma yanda ya kirani da kansa yayi min bayanin sauyin da za a samu kafin ma ranan daurin auren, ya kuma bukaci sai da amincewata ma za ayi hakan, naji dadin wannan abu matuka, Ahamad din ne kawai abun dubawa duk da bamu san ko da yardar sa Sarki yayi hakan ba tunda shi mahaifiyarsa bata so, bana tunanin Sarki zai yi haka ba tare da sanin shi Ahmad din ba, zai iya yiwuwa shi ne ma ya bar ma Junaid din auren Khaleesah
Umma ta sauke ajiyar zuciya tace
Ni kuma kawai sai naji hankalina yafi kwanciya da daurin auren da Junaid Malam, duk da ba wai bana son Ahmad bane don yaron kirki ne shi ma amma mahaifiyarsa ce abar tsoro, nayi mugun girgiza da abinda ta zo gidan nan ta mana, tun da garin Allah ya wave vau nake fargaban kar ta sake zuwa mana in taii an daura auren
Aunty Farida dai banda hamdala babu abinda take yi hanasa yin magana me tsayi da ita, sai dai deep down tana tausayin Jawwad sosai cause bai yi deserving haka ba, ya kuma yi masu abinda baza su taba mancewa ba a sanda suke cikin bala
in Abdul da iyayensa
.Ajay ya dago kansa da kyar bayan duk ya gama sauraron kalaman Mai martaba, wanda tun safe sai yanxu ya samu suka zauna da mahaifin nasa, duk da Ac
s dake parlon banda zufa babu abinda yake yi, he have never been this confuse all his life, sai goge zufan goshinsa yake da karamin towel din hannunsa, after some seconds yayi karfin halin kallon Mai martaba, murya can kasa yace
Abba i am sorry, i am so sorry, ka gafarce ni, kasan bana taba questioning dinka akan duk decision din da ka yanke kaina, ko bai min ba haka nake accepting with no complain, but why me plss?
Why me Abba??
Kasan Jawwad fa
Sai kuma ya kasa ci gaba don gaba daya he is confuse, Calmly Mai Martaba yace
You because
You are My son, ba kuma wanda ya isa yayi setting min boundary da kai ko ya nuna min ban isa ba, na kuma san baka ja da duk abinda na yanke a kanka, shi yasa ban yi shawara da kai ba, Jawwad ya nuna min kallon kanin Mahaifinsa yake min ba Mahaifinsa ba, banda haka bazai fifita maganar mahaifiyarsa sama da nawa ba ya nemi ya maida ni karamin mutum a idon mahaifin yarinya bayan rashin mutuncin da uwarsa taje har gidansu yarinyar tayi, daga karshe sai Aseeyah tayi amfani da zuwan da yayi wajena sau uku ban basa listening ears ba ta nuna dan ta yace bai son auren yanzu amma saboda ni bana nufinsa da alkhairi shi yasa nace sai anyi auren
Murmushi Mai martaba yayi kalaman Mami na sake dawo masa, wanda tsakaninsa da ita ne wannan ba sai ya tsaya yana furta ma Junaid ba, Ajay ya girgiza masa kai cikin karfin hali yace
Junaid ba, Ajay ya girgiza masa kai cikin karfin hali yace
Amma Abba considering our bond with Jawwad, why not Waleed?
I think Waleed would have been better not me
Mai martaba Vace
Saboda totally speechless, ya dafe kansa dake masa wani irin ciwo tun dazu, har a sannan kuma ganin abun yake kamar a mafarki ya kasa aminta, babu kalan tunanin da bai zo ransa ba a wannan moment din, Mai martaba yace
In kai ma ban isa da kai bane let me know Ahmad
Ajay ya daga kai ya kallesa da sauri yana girgiza kai yace
Allah ya huci zuciyar ka ranka shi dade, Who am I to question ur act?
Allah ya baka hakuri, bani da ja da duk hukuncin da ka zartar
Mai martaba yace
Zaka iya tafiya, ina bukatar zan huta, inda wani shirye shiryen da kake ganin za ayi ka sanar min
Ajay ya kasa cewa komai ya mike yana kallon Abbansa, lokaci daya idanuwansa suka kada sosai, ya juya yana jan kafa ya nufi kofa ya fita daga parlon with Jay in his mind.
Mami na kallon Aunty da mugun mamaki kamar me counting words dinta tace
Junaid?
Kina nufin da Junaid aka daura auren?
Junaid dai Fulani?
Aunty da bakin ciki ke kwance fuskarta karara tace
Zan maki karya ne Fulani, bakina da na Mai martaba ya sanar min haka wallahi don da naji jita jitar ban yarda ba da farko, kan Junaid ya mayar da auren bazawarar, shi kuma Jawwad aka daura aurensa da Hadiyah
Mami ta mike tsaye tana kallon Aunty babu ko kiftawa tace
Shi Mai martaban yayi ma Jawwad haka?
Ita buduwar tasa ya aura ma dan sa don ya kuntata mana ni da shi?
Sai kuma ta fashe da kuka ta koma ta zauna, Aunty ina ma ta samu abun cewa tsabar bakin ciki da takaici, just like that ace Junaid yayi aure bayan planning dinta a kansa, aure fa, cikin kuka Mami tace
Ban yi mamakin hakan da yayi ba, yayi hakan ne don ya nuna mana iyakar mu ni da da na a gidan nan, in da kara ya kamata ya aura ma dan sa budurwar Jawwad?
Wannan wani irin damuwa yake son jefa min da na ciki?
Jawwad yayi deserving haka daga sarki??
Duk yanda aka yi ya samu wannan labarin shi ma don ni tun daxu nake kiransa ban samu wavarsa ba kuma baya gidan nan
Wani kukan hakin ciki ne ya sake kwace mata, daga can ta fara magana cikin bakin ciki ya kashe min da kenan shi yasa ya yanke wannan danyen hukunci?
Ko tsakaninsu da bond dinsu bai duba ba yayi wannan aika aikan?
Ta yaya yake son Jawwad ya rayu yana ganin warce yake so a matsayin matar Junaid?
Innalillahi wa Inna ilaihi raji
un, Lallai sarki ya nuna mana iyakar mu a gidan nan, kuma sai yayi da ya sanin wannan abun da yayi
Aunty ta mike ta fita zuwa bangaren Sarki, a Bedroom dinsa ta samesa ta zauna tana kallonsa cikin nutsuwa tace
Amma ranka shi dade ko dai ka sha
afa da tsarin masarautar nan ne da har ka dau bazawara ka aura ma Yarima da bai taba aure ba?
Kasan irin maganganun da ake ta yi a masarautar nan yanxu haka kuwa, kuma kan kace me zance sai karade gari, tsarin dake nan tun iyaye da kakanni saboda kayi pleasing wasu can ka take wannan tsarin Mai muhimmanci ranka shi dade?