← Book details Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 218

Sashe 140

Halysaah Part 6 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ni fa ina da strong mind yanda bakya zato" Ita dai Khaleesat goge hawayen idonta kawai take don ta gaji kuma haka, Safiyyah ta tabe baki ta koma gefe, haka suka zauna for almost 10 minutes a wajen kowa da tunanin da yake a ransa, murya can kasa Safiyyah tace "Kin ga kuma gashi can zuwa, wannan mutumi dai bashi da alkibla" Khaleesat ta daga kai tana kallon inda Safiyyah ke kallo, lkci daya ta dauke kai fuskarta a daure, A hankali Safiyyah tace "Ni dai kinga tafiyata...." Daga haka ta dau handbag dinta kamar munafuka ta bar wajen kan Ajay ya karaso, har Ajay ya iso wajen Khaleesat bata sake kallon direction dinsa ba, Yana kallonta yace "Rashin kunyan ki har ya kai ki dinga katse ma mutane waya yanxu?" Ta wani kallesa amma taki cewa komai, sai kuma ta kauda kai, yace "Ba magana nake maki ba?" Bata fuska tayi tana shirin kukan da ya tokare mata a makogwaro yace "Sai dai kiyi ma kanki kuka ba ni ba, and in case u don't know.... work load dake kaina yafi karfin duk wani kananun issues din ki, Jay ne yake iya combining both ni kam bazan iya ba, i will be taking you home ki zauna can har sanda Jay zai dawo ku ci gaba daga inda ku ka tsaya, i don't have much time to be fighting with a tout because of you" Ita dai bata ce komai ba, ya hade rai yace "Baza ki tashi ba?" Mikewa tayi without looking at him, ya juya ya bar wajen ta fara bin bayansa tana hararansa, can apartment dinta ya fara kai ta, bayan yayi parking yace "Kar ki bata min lkci ki shiga ki dauko duk abinda zaki bukata for now, don't waste my time" Bude motar tayi ta sauka ta nufi apartment din, sai da ta
ata kusan minti ashirin a cikin gidan bata fito ba, patient dinsa ya kare ya dau waya zai kirata kenan ya ga motar da ya tsaya dai dai apartment din, kallon motar ya dinga yi don ya gane motar waye, wanda ke cikin motar na ganin motarsa sai yayi gaba ya wuce apartment din yana driving slowly, Ajay ya dinga kallon motar da mamaki, wato uban fist din da yayi masa banda frnds dinsu sun shiga tsakani bai ishesa ba kenan, few a cikin abokan Aymaan are also his frnds shi yasa matter din ma bai yi escalating ba har suka shiga tsakaninsu suna ba Ajay hakuri, amma fa Aymaan ya sha kulli kafin abokan su yi intervening, haushin hakan yasa yaje ya samu su Khaleesat a department dinsu, sai kuma yanxu gashi ya sake biyota gida, Ajay ya gyada kai, ya ci sa'a ba a Nigeria suke ba, wayarsa ne ya fara ring ganin Jay ke kiransa ya daga, daga daya bangaren Jay yace "Yarima me yasa baza kayi respecting title din da kake holding ba pls, why are you like this? menene ya kai ka fada da Aymaan?

A America ku ke fa ba Nigeria ba Bruh" Ajay dake sauraronsa yace "Ai ba mu yi fada ba, kilan dai nan gaba za mu yi, don sai na karya masa hannu in bai yi hankali ba, dama naga ba shi da Stamina bugu daya ya tafi kasa don haka karyasa ba wahala zai min ba..." Jay ya ja tsaki yace "Can you hear ur self plss?

I will report you to Abba in dai baza ka dena wannan abun da kake yi ba, kai bini bini ka kai fist kamar wani
an dambe? who does that pls, haba wannan zubar da class dinka kake wallahi" Ajay yace "To wa ya jawo?

Ba kai da wannan brat din bane ku ka ja har nake fada?

Da baka bar ni da ita ba hakan zai faru ne?" Jay yace "A'a dama can hannunka kaikayi yake, stop using us to cover ur foolishness, sannan ni ban bar ka da ita ba because i know she is old enough to care for her self with no supervision kai ne dai ka maida care dinta hannunka voluntarily for reasons best known to you, Kuma ni ba gashi nayi ma Aymaan din magana ba kuma ya fahimce ni, amma kai komai sai ka sako hargagi ciki kamar jira kake ka fara dambe" Shiru Ajay yayi, kawai sai yayi ignoring wasu daga maganganun Jay yace "Ohk, kayi masa magana shi yasa naga motarsa yanxu a kofar apartment dinta ko?" Jay yayi shiru, sai kuma yace "Kai me ya kai ka apartment dinta?" Ajay ya katse wayarsa ya ajiye, sosai yaji Jay ya bata masa rai, and he was boiling from inside, ji yayi kamar ya ja motarsa yayi tafiyarsa ya bar ta da faith dinta a gidan tunda dama ba idea dinsa bane dawowarta America, har ya fara reverse amma kuma sai ya kasa tafiya, ya sake kallon direction din da Aymaan ya bi yaga babu motarsa alamar ya tafi, Jay ya dade bai
ata masa rai kamar haka ba, kawai ya dau wayarsa ya shiga contact dinsa ya danna masa block sannan ya ajiye wayar, sai ga Khaleesat ta fito daga apartment dinta, ko kallonta Ajay bai yi ba har ta gama saka duk abubuwan da ta dauko a back seat don taga bai bude booth ba babu kuma alamar zai bude, bayan ta kulle seat din ta bude front seat ta shiga motar ta kullo kofar a hankali, ita ma bata kallesa ba kamar yanda shi ma bai ko kalleta ba ya fara reverse din motar.

Har suka isa gidan ba abinda yace mata ita ma haka, yayi wucewarsa ciki ya bar ta da kayanta, haka nan ta dauka kayan bit by bit tana shiga da su gidan, har sannan yana tsaye parlor waiting for her to finish, sai da ta gama shigo da kayan babu yabo babu fallasa yace "Meet me in the kitchen" Daga haka ya nufi kitchen din ta bi bayansa, Utensils da aka kebe a kitchen din ya nuna mata wajen da suke a takaice yace "That is a no go area, duk ma me zaki ta
a a kitchen din nan banda su" Yana kai wannan ya fice daga kitchen din ta dinga kallon Utensils din ba ma sae an gaya mata ba ta gane iya shi ke amfani da su, can ta tabe baki ta juya ta fita, bayan ta kai duk abubuwan ta dakin da ta sauka jiya taji wayarta dake jaka na vibrate, ta dau jakan ta bude ta ciro wayar, sosai gabanta ya fadi ganin number Housemate dinta, duk da tayi deleting number amma tsaf yana kanta don special digits ne bbu wahalan haddacewa....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788
, it's better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
https://chat.whatsapp.com/I7uDGV8V2DQDVS5RHRi0St
wa.me/2347031524695
Kina neman inda zaki samu ingantattun kayan gwanjo wato thrifts ma yaran ki kwantar da hankalin ki yar uwa oumokasha thrifts store ta kawo muku kala kala kaya na fita kunya akan farashi mai sauki tun daka kan overalls jumpsuits bodysuit bibs jeans tops blouses da sauran kaya na kece raini from 0 to 15 years
Location kaduna and abuja
Nation wide delivery
wa.me/2347031524695
HALYSAAH 67
Khaleesat ta zauna gefen gadon dakin tana kallon screen din wayarta, zata yi picking call din ya katse, it took her almost 2 minutes before returning the call amma har ya katse bai daga ba, ta dinga kallon wayar waiting to see if he will call back amma har bayan minti goma bai kira ba, hakan ya sa ta ajiye
wayar a hankali ta mike ta fara gyara dakin, ta sauka downstairs tana dube duben inda zata ga abun shara da goge goge na gidan, har ta fidda rai da samu sai gashi ta gani a under stair storage din gidan, bayan ta gama gyaran dakin da take ciki da Babban corridor din sama sai kuma ta sauko downstairs ta fara gyaran babban parlon hade da goge goge, it took her almost 2 hours kafin ta gama aikin gidan gaba daya, kitchen kuma bata ga abinda zata gyara ba cause it was very neat and tidy alamar yana gyarawa a ko da yaushe, ta maida Household cleaners din da tayi amfani da su a under stair storage din da suke sai gashi yana saukowa downstairs ya canza kayan jikinsa, yi yayi kamar ma bai san me tayi ma gidan ba ya dau makullin motarsa da ta ajiye saman Centre table ya nufi kofa ya fita daga parlon, tabe baki tayi ta tafi sama don ta gaji sosai ba kadan ba, sai da tayi gyaran gidan sannan ta kara tabbatar da girman gidan.
Chapter 140 · 0% Book details