Sashe 88
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ina ciki matsala saboda Falmata nan, ban san yadda akai ma dana ya santa ba, gashi wacce ta dauke ta aikin wato abokiyar zamana tana min mullkin mallaka, ta mallake komai sai abun da tace ake yi, ina son ita ma a karya lagonta, ita ma Nana ina son a juye mata kwakwala, kuma a lalata mata rayuwa, Shattima kuma a kawar da shi, ya zama na ni kadai zan rika juya komai a gida, zan yi duk abun da kake so kuma ko nawa zan kashe dan na samu biyan bukatata...�
Fadime ta kurawa Hajiya Babba ido tana kallon rashin imani kiri-kiri, a ashe dan mijinta a juya kwakwalwar yar mijinta ta mallake gidaÂ
“Bata da imani ko?�
Fadime ta radawa Wasim a kunne, sai ya saka mata murmushi ba tare daya kalleta ba, sai kakansa yake kallo da yake masa magana da yarensu.
“Idan nai musu aikin nan rayuka da yawa za su lalace ciki har da ta yarinyar nan�
Wasim ya kalli Fadime hankali a tashe kamin ya kalli kakansa ya tambaye shi da yarensu.
“Taya? Tana da alaka da su?�
“Bata da alaka da su amman rayuwarta zata salwanta matukar nai musu aikin nan�
Wasim ya kalli Fadime dake kallonsa kamar zata fasa kuka ya sake tambayar kakansa.
“Taya hakan zai taba ta?�
“Idan na fada maka abu ka yarda kawai�
Wasim ya sake kallon Fadime, iya kar abun da yake sani a mutun kadai ne, duk karfin tsafinsa be kai kakansa ba, kuma be isa ya ga abun da kakansa ya gani a cikin tukunyar tsafinsa ba, ana iya gano asali da ala idan ya taba hannun wanda yake son ganewa, amman be isa ya hararo abun da zai faru ba, kuma shi baya bokanci kamar kakansa, iya tsafin da yake da shi n tsoron kansa ne, sai kuma wanda ya zame masa dole na gadonsu.
“Karka musu aikin, karka musu komai, bana son abun da zai taba ta, da ace ta samu matsala kara ace ni na samu, idan wani abu ya same ta sai na hargitsa komai, bata cutar da kowa ba, babu ruwanta da kowa ba zan bari a cutar da ita ba, ko da ace zata samu wata matsala bata bangarena ba, ba zan yarda wani abu ya taba ta�
Wasim ya fadawa kakansa da yarensu.
Kakan be sake ce masa komai ba ya sake kai hannunsa bayansa ya shafa macijin, kamin ya maida dubansa gurin Hajiya Babba ya fada musu sakamako, mutumen na fassara musu.
“Tun a wacan ya kamata ki dauki mataki, da ace kin kawo aiki tun a lokacin da aka fada miki Falmata da Sardauna zasu lalata miki aiki, da yanzu komai be faru ba, za a iya yiwa mijinki harbin kasko, ya mutu amman dan ki Talba ba hau Sarautar ba, za a iya rufewa Nana baki, kuma a a iya lalata mata rayuwa, amman ba zata auri danki ba, za a iya nisanta da masarautar ammam alakarta da danki ba zata yanke ba, ko da ta yanke na dan lokaci ne, domin yarinyar tana da tsaro, dan ki ma yana da tsaro, Shattima ma yana da tsoro, Ammyn ma tana da tsaro, Nana ce kawai a sake sai Sardauna, kin yi latti da ba ki yi latti ba da komai be faru ba�
Kamar an saka gatari an sare mata jiki haka Hajiya ta ji, a maimakon a mata maganin matsalarta sai kuma a bata wani labarin marar dadi ji a kunnenta.
“A iya tunani babu abun da yake gagararku, na kawo kuka a nn ne dan a share min hawayena, ka fada min ko nawa kake bukata zan biya domin kawai na samu cikar burina, na san na yi sake da ban yi saurin zuwa ba, amman amin afuwa, a taimaka min�
Be cewa Hajiya komai ba, ya shiga magana da Hajiya Talatu.
“Ba sai kin yi wani asiri ba, Shattima ba zai auri yarki ba�
Hajiya Talatu ta ji kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha tsabar jindadi.
“To a taimakawa yar'uwata ita ma, mun san mun yi nawa amman a yafe mana�
“Abun da aka fada mata babu wani gyara ko kuskure a ciki, babu wani abun da za a iya miki�
Kakan ya fada mutumen ya fassara musu.
Hajiya Babba ta ji kamar ta saka kuka, gaba daya ranta ya bace.
“Amman wacece Fadime? Sai na tare ta tun da wuri kar ta lalata min aiki, domin ita kadai ce ta rage a yanzu da ban gani ba�
Fadime ta bude baki tana gwalo ido waje kamar ta san da ita ake, ta sake kallon Wasim tana rufe baki.
“Yarinyar da bata kusa da masarautar ku me zaki iya mata?�
“Bata kusa da masarautar kuma zata lalata min shiri? Ina take? Kuma take da alaka da lalata min aiki? Wai ko dai Jarma ya bata ni a gurinku ne?�
“Karki saka mana wasa a nan! Kin zo da bukata kuma an fada miki gaskiya, sai kuma ko kawo shakku? Kin san inda kike kuwa?�
Wannan karon mai fassarar ne yai maganar yana dakawa Hajiya tsawa, tun kamin bokan ya fadi komai. Hajiya ta natsu ba dan ta rasa abun fada ba sai dan tana tsiron kar a mata wata illar, tun a gurin zuciyarta ta fara yi mata kwankwanto.
Bokan ya jimke empty hannunsa, yana budewa sai ha wani kullin magani. Ya mikawa mutumen, shi kuma ya mikawa Hajiya Talatu.
“Ki ba yarki wannan magani da ci da nama, in har matar da take kudirin kasheta ta ci ta, to ta ci mutuwa�
Hajiya Talatu ta mika hannu ta karba da mamaki.
“Wace mata ce?�
“A masarautarku take, tana nan tare da ku, yanzu haka kurwar Maijidda tana hannunta, ba Maijidda kadai ba har da Mai Martaba da yayan Shattima biyu�
Wannan karon Hajiya Babba ce take masa kallon mamaki.
“Wacece ita kuma? Daga ina take? Me muka mata?�
“Ba ku mata komai ba, ita ma tana da burin Sarautar ne kamar ku, abu n karshe da zan fada miki shi ne ga tafiya nan da babu dawowa�
Hajiya Talatu da Hajiya Babba suka kalli juna kamin Hajiya Babba tace.
“Wa kuma zai yi tafiyar? Yaushe za ayi tafiyar?�
Be ce mata komai ba, ya buga ruwan dake cikin kwarya a gabansa.
“Ki aje mana kudin aikinmu, kudin dabba zaki aje, wacan ma ta aje mana kudin dabbar mu�
“Yanzu babu wani taimako za a iya min kenan? Ku taimaka min mana haba�
Cewar Hajiya tana kokarin fashewa da kuka, domin a maimakon ta samu warakar ciwonta sa aka kara daɓa mata wuka a ciwon, abubuwan daya fada mata sun saka tana jin kamar ta haukace, domin a ganinta tayi tafiyar banza ne, tun daga Yola har Katsina gashi babu biyan bukata. A dolenta ta aje masa kudin sa 100k ta fita Hajiya Talatu kuma ta aje masa 120k har suka bar dakin Jurry bata ce uffan ba, kamar wacce aka daurewa baki.
Bayan sun fita Wasim ya kalli Kakansa yace.
“Miyasa zaka musu aiki bayan kace zai taba yarinyar? Gashi ka ba dayar magani?�
“Wasim Rau... Kai kadai nake da shi a matsayin jika, ba zan yi abun da zai taba farincikinka ba, idan har ban bata maganin mutuwa ba, tabbas bayan yarta wannan yarinyar ce a ta biyu, domin ita kadai take da irin tsafinmu, wanda zata iya kama kurwar yarinyar nan, saboda bata da tsaro�
Wasim ya sake kallon Fadime da mamaki, Fadime na ganin haka ta saka kuka.
“Ni dai na ba ni yau? Ko dai ni ce suke cewa?�
“Ina masa magana ne a kan yadda za ayi a fitar da ke daga nan ne?�
Wasim ya fada mata a kokarinsa na kwantar mata da hankali.
“Okay tau, ayi sauri ku cigaba da maganar, daman babu kyau mace da namiji suna kebewa a daki daya haramun ne a addininmu�
“To da muka kebe me muka yi?�
Ya fada yana daga mata gira.
“Ai mu ba yan iska ba ne ba zamu yi komai ba, amman dai ya kamata na je gida wata kila ma Baba ya dauka kona mutu�
Wasim be ce mata komai ba, sai kallonta yake yana murmushi, ta dayan bangaren kuma yana mamakin yadda wata alaka zata shiga tsakaninta da wadannan mutanen. Hannunsa ya kai ya shafa fuskarta.
“Zan maida ke gida ki kwantar da hankalinki�
“Tau�
Ta amsa masa tana kallon cikin idonsa.
“Baka fada min yadda alaka zata shiga tsakaninta da su ba?�
Wasim ya fada da yarensu yana ba tare daya kalli kakansa ba si cigaba da kallon Fadime yake, sosai yake jin idan wani abu ya same ta ba zai yafewa kowa ba.
“Idan wani ya taba ta, ba zan raga masa ba, ba zan saurari kowa ba�
Ya sake fada sai dai wannan karon yana kallon Kakansa. A nan ma kakan be ce masa komai ba.
“Gobe zan maida ita gida bana son wani abu ya sameta�
“Ba zamu sake yarda ka sake nisa da mu ba, ba zamu yarda ka dauki wata al'ada da dabi'u kamar wacan karon ba�
Shine abun da kakan ya fada masa da yarensa.
“Wacan karon ra'ayin Iya na bi, wannan karon kuma ra'ayin kaina zan bi, ba zan yarda wani abu ya taba yarinyar nan ba�
A nan ma kakan be sake ce masa komai ba, Wasim ya mike tsaye yana rika wuyan hannun Fadime, ko sau daya be tana mantawa ya rika tafin hannunta ba.
“Zo muje waje ki sha iska�
“Kuma ina son nai sallah yanzu anyi la'asar ko?�
“Eh�
Ya amsa mata tare da jan hannun nata suka fice, bayan dakin ya zagaya da ita inda ruwa suke tai alwala daman a nan da saba yin alwalarta, idan ta gama sai ya dauko mata wani babban mayafin da suke rufa da shi ta nade jikinta ta yi sallah, mutanen dake harabar gurin sai su yi ta kallonta suna ganin ta yi wani abu na dabam.
FALMATA POV.