Sashe 163
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Bayan kowa ya fice masu nasiha sun yi daga bangaren Amarya kuma Nana da wata cousin dinta sukai kasancewar Fadime bata da kawaye a gurin.
Shattima ya kai hannunsa ya daga mayafin amayarsa dake ta kuka, domin ta gane da gaske rabuwa za tai da kowa ta koma sabuwar rayuwa, hakan yasa duk wata murna da farinciki da take na aure sai ya kau. Ido ya kura mata yana ta kallon kyakkyawar fuskarsa da ta sha makeup hawaye sai sauko mata yake. A yau ta fi masa kyau fiye da kullum domin har wani annuri da haiba take tsabar kyau da tai.
“Subhanallahi ahsanal halikin�
Ya furta yana kallon yadda Allah ya jera mata kyau gwanin kyau da burgewa, kuka take amman dan karamin bakinta motsi yake kana gani kasan magana take da kanta can cikin rai. Matsawa ya kara yi daf da ita ta yaye mayafin gaba daya ya rumgumeta.
“Na san zaki ji babu dadi, amman ba a kuka a irin wannan ranar ta farinciki ranar da mutane da dama suke ta fatan gani ba su samu haka ba, ranar yau rana ce mai muhimmanci a rayuwarmu�
Lamooo tai kamar wata mage tana saurarensa, fanfan kirjinsa ya wadatar da kukanta a take ta ji kukan ya yanke mata, sai dai bata jin wani abu mai kama da farinciki a yanzu kuma bata tare da kishiyarsa. Hannunsa ya kai ya kama hannunsa da ya sha jan lalle ya rike yan siraran yatsunta yake kallo yana wasa da su a hankali, dayan hannunsa kuma na shafa bayanta.
“Yau kin zama yar gata, matsayinki ya karu, za a fara rubanya miki ladarki daga yau, kina so ai ko?�
Ta daga masa kai a hankali.
“To ki gode Allah�
“Alhamdulillah�
Ta furta a shagwabe.
“Iyeee ashe kin iya? Fada min ina kika tsaya a karatunki?�
“Na sauke ai�
“Really?�
“Yes�
“Bayan nan fa�
“Shikenan�
“Ba ki yi wasu littafan ba?�
“Ban yi ba�
“Amman ai a makaranta an koya miki yadda ake wankan haila ko?�
Ta dan yi shiru kamar ba zata ce komai ba.
“Eh Inna ce ta koya min�
“Janaba fa?�
“Minene kuma Janaba?�
Ya wara ido tare da saka hannunsa ya dago kanta ta fuskance shi.
“Da gaske ba ki sani ba?�
“Wallahi ban sani ba, abinci ne?�
Murmushi yai mai kyau murmushin da ya bayyana hakoransa, sai ya kai bakinsa saitin nata, a tunanin wani abun zai fada mata sai ta ji bakinsa cikin nata ya kama lips dinta ta tsosa tana ta kokarin kwace kanta ta kasa, har sai da ya daga fuskarsa daga nata, sai ta sa hannu ta goge bakin ta fara tara yawu tana jin wani kyankyami a zuciyarta. Ba dan tana kunyarsa a yau ba da sai ta fada masa bata son kazanta, amman ta masa uzuri saboda ita amarya ce a yau, kuma ance tai biyaya an fada mata kar ta daukaka halshenta sama da na shi, kuma idan yana mata fada tai shiru ta saurara sai ya gama sannan ta fada masa manufarta cikin kyakkyawan lafazi. Kokarin mikewa tai tsaye.
“Zan shiga ban daki�
Yana jin haka sai ya rigata mikewa tsaye ta saka hannayensa ya dauke ta cak sama, abun da da marar jiki sai gai sama sosai kamar ya dauko filo, dariya tai ta saka hannayenta ta zagaye wuyansa.
“Ashe zaka iya daukata�
Murmushi yai ya nufi upstairs da ita, ya tura kofar dakin ya shiga har cikin bandaki ya sauketa.
“Fitsari zaki yi?�
“Aa bakina zan wanke�
Sarai ya gane saboda ya yi kissing dinta ne zata wanke bakinta.
“Ashe ina da aiki�
Ya furta yana murmushi.
“Aa baka da aiki ai ni zan wanke da kaina�
Kamin yace komai ta kunna fanfon ta fara kurba ruwan tana kuskurewa, sai da tai hakan sau kusan bakwai yana tsaye yana kallonta sannan ta juyo.
“Ya wanku?�
Ya tambaya yana matsawa kusa da ita, sai ta daga masa kai.
“Eh�
“Mu gani�
Ta wangale masa bakin sai ya kai hancinsa kamar zai shinshina sai ya sake kama lips dinta ya fara tsotsa ya saka hannunsa ya rike kwankwasonta ta yadda ba zata iya matsawa ba, abun ka da an dade ba a hadu ba sai ya samu damar shanye 15% na kishirwar kiss din a tsaye cikin bandaki, tun tana iya tsaye ta kafafuwanta har ta kai ta ta fara yin kasa sai saka hannayensa ya dauke ta yai sama da ita, duk yadda zata yi ta ya saki bakinta ta yi yaki saki domin daukar da yai mata sai ta bashi damar matse hannayenta inda karfinta a nan yake, sai ya zura mata halshensa sannan ta sama damar cije sa ba shiri ya zare bakinsa yana runtse ido.
“Wai Wai Wai Wai haba Baby�
Ya rufa tana sauke ta, sai ta tuna ance karka kuskura ta bata masa rai kuma idan ta bata masa rai ta duka ta bashi hakuri tace ya yafe mata. Saurin dukawa tai kasa.
“Dan Allah kai hakuri ka yafe min�
Kallonta yai da murmushi, sai ya ji ta kara burgeshi, hannunsa ya mika mata sai ta rika ta mike tsaye tana tara yawu a bakin..
“Miyasa kika cigeni?�
“Bana son kazamta ne shiyasa kai kuma...�
Ta yi shiru bata karasa ba sai tai kasa da kanta, hannunsa ya saka ya dago kanta.
“Ba kazanta bace hakan yana nufi soyayya ne da rashin kyamar juna, idan na sha yawunki na yarda da tsaftarki kuma ina kaunarki ne matuka, idan kin sha nawa hakan na nufin kin yarda da ni kuma kina kaunata, dan haka ki daina kyama�
Ta daga kai tana kallonsa fuska a yamutse, sai wani abu take ta ji tsabar kayan matan yar gidan mai fata da aka dura mata.
“Yanzu zubar da yawun�
Ta zubar da sauri daman abun da take nema kenan, tana juyowa sai ya kai bakinsa saitin nata.
“Kama ki yi kissing�
Ba dan ance kar ta masa musu ba, da babu yadda za ayi ya ce tai wannan kazantar ta yarda tai. Ta kama kadan ta dan yi kissing tana runtse ido kamar mai shan magani, sai tai saurin cirewa ta kalleshi.
“Zan iya yin amai gobe?�
“Yeah Allah ya kai mu, oya cigaba�
Ba dan ranta ya so ba ta kusan kwashe rabin awa tana kissing dinsa sun tana kin hade yawun har ta fara hadewa tana jin kamar zata yi amai.
“Good�
Ya juyar da ita ta yadda ita da shi za su fuskanci madubin da yake bandakin.
“Kalli kyakkyawar fuskanci da dan karamin bakin nan�
Ta kalli kanta sai ya saka hannu ya cire sarkar wuyanta yai kissing din bayan wuyanta, sai kuma gefen wuyanta na dama zuwa hagu. Ita kuma tai shiruuuuuu tana ta kallonshi ta madubi da tunani kala kala a ranta, ba yau ya fara kissing dinta ba Wasim ma ta taba kissing goshinta hannunta, amman ban da wuyanta amman shi har da wuyanta yake kissing kuma ya saka ta sha yawunsa, tsoro ya fara kamata Allah dai yasa na jininta ya shanye ba ta cikin yawun, kuma wannan abun da yake mata abu kamar dan iska sai wani jarrrrr take ji. Hannunsa ya saka yana zirya da yatsansa a wuyanta yana kallonta ta cikin madubin.
“Yanzu alwala za ki yi sai mu yi sallah�
“Ina da alwala, sai da na yi alwala sannan akai min kwaliya�
“Okay ni bari na yi alwala�
Ya fada sannan ya sake kissing din wuyanta, wannan karon juyowa tai tana kallon fuskarsa, sai ya doko mata da fuskar hakan yasa tai saurin rufe idonta kamar ta san idon zai sumbanta, sai ya dora bakinsa kan fatar idonta ya sumbance both eyes dinta da suke rufe sannan ya saka bakinsa a hancinta ya tsotse hancinta tasss, sannan ya sumbance shi ya dauke bakinsa.
“Jirana zaki yi?�
‘Kazami babban kazami hancin da ake cire majina ake kwakwata antoni shi yake tsotsawa, ina masa kallon mai tsafta ashe babban kazami ne�
Ta fada a ranta sannan ta bude idon ta kalleshi.
“Zan zauna a falo�
“Okay�
Ya furta idonsa kamar wanda ke jin bachi, sai ya murza yatsun hannunta sannan ya sake ta ta fice. Tana fitowa taja masa kofar bandakin ta rufe, arba da tai da furnitures din dakin sai yasa ta manta da komai, ta shafa fuskarsa tana zaro ido.
“Yanzu nan dakina ne?aahahahaaaaaa�