Sashe 172
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Ta yi dariya tana Kwantowa jikinsa kamar yadda shi ma yake dariyar.
END....!
Ni kuma na yi murmushi na ce Alhamdulillah da Allah ya nuna min farkon da kuma karshen littafin Fulani lafiya, Allah ya yafe min kuraren da nai darasin dake ciki Allah ya ba mu ikon amfana da shi.
Na sadaukar da littafin nan ga mutane uku masu daraja.
Safiyya Dan Jumma (Ummul Falsak)
Asma'u Badamasi (My Asmee)
Salma Gidado (Salwees)
 Ina sonku ina kaunarku har cikina raina, Allah bar mu tare har aljanna, kada Allah ya ba shaidan damar shiga tsakaninmu.
Ba zan manta da ku ba, Mama Aisha Samaru uwata ta kaina uwata maganin kukana i love you. Mamana
Maman Hafiz, Mama Hajiya Zainab Kano, Aisha Maccido, Hadiza Mai Fata. Rahama Kabir, Mrs J Moon (Mu ne yan uku lol).
Godiya ta musamman gare ku wadanda suka siya littafin nan, har muka kawo yanzu i love you irin sosai din nan idan babu ku babu ni.
Sai kuma idan mun sake tarayya da ku a littafi na gaba, idan mai komai mai kowa ya yarje mana mai suna BAƘAR WASIƘA. ina rokon yafiyar wanda na batawa rai cikin ganganci ko rashin sani, ayi hakuri a yafewa Candy dan'adam ajizi ne.
*** *** ***
*BAƘAR WASIƘA...!*
_Mai farin rubutu_
Ban ce tafiyar mai sauki ba ce.
Ban muku alkawarin zallar soyayya ba.
Ban ce babu farincikin ba.
Kunci, bakinciki da damuwa, sune abubuwan da suka taru suka tare farincikin AMINATU, kalubalen rayuwa bayan wata rayuwar, tabbas akwai kuka akwai damuwa da bakinciki.
Â
Labarin Tafida, Rafi'a, Laila Sudais da kuma Aminatu. Labarin BAKAR WASIKA, labari ne da zai tabo wani bangare na rayuwar mace, kuma wani bangare na rayuwar al'ummarta da iyayenta...
Ina fatar zaku karbe shi kamar sauran, duk na san ba lallai ne yai muku dadi ba domin ba soyayya ce zalla ba, kalubalen rayuwa ne da fadi tashin yar gudun hijira!
A ina zata kwana? Wa zai bata masauki? Taya za a fahimce ta har a nade mata damuwarta? Wa zata kaiwa kukanta iyeyenta ko al'ummarta? Ta ina mafarkinta ke tabbatuwa? Ashe bayan wuya akwai wata wuyar, bayan dadi ma akwai wata wuyar, bayan wuya kuma akwai dadi.
Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?
Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa?
   BAKAR WASIKA...
1ST JUANURY 2022
 In-Sha-Allah
BEST REGARDS â¤â¤â?
Khadeeja Candy ce👌💞