Sashe 49
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta fada cikin wani irin jindadi tana dan kare fuskarta. Nan ma dai Shattima kallonta kawai yai. Ra'ees na isowa ya bude motar ya shiga ya zauna ya ja ganbun ya rufe yana mikawa Shattima takardu yana masa bayani, sai Fadime tai dan tari kadan shi kuma ya juya ya suna hada ido ta sakar masa murmushi, a take yaji mararsa ta cika da fitsari.
“Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un dan Allah ki yi hakuri na jawa kaina bala'i�
Gaba daya kallon aljana yake mata, ganinta a motar Shattima, bayan yasan Shattima be taba saninta ba, a iya tunaninsa shi kadai yake ganinta ma. Hakuri da ya bawa Fadime sai ta ga kamar yana nufin tai hakuri ba zai aureta ba, sai kawai ta fashe da kuka, nan shi ma ya saka kuka.
“Wayyo Allah dan Allah ki yi hakuri ki yi shiru�
Wani irin rawa jikinsa yake yana jin cewar ya saka aljana kuka. Ita ma kukan take shi kuka ita kuka. Shattima kasa hade dariyarsa yai har sai da ya dora kansa kan sitarin motar tsakar dariyar da ta cika masa ciki.
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence to 08036126660*
03/12/2021, 09:22 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 0314795884 Abubakar Hadiza Gt bank, then send the evidence to 08036126660*
Shattima kasa hade dariyarsa yai har sai da ya bude motar ya fita ya jingina da motar ya rike cikinsa. Fitar Shattima ce tasa Ra'ees ya hankalto da ya bude motar ya fita shi ma, kamar kyaftawar ido haka ya fice daga motar ya rufe, sai kuma yai tsaye ya kasa tafiya, gaba daya gani yake kamar mafarki yake, taya yarinyar dake kauye zata shiga a motar Shattima? Bayan kuma Shattima be santa ba?
Dariyar da Shattima yake ne yasa shi dawowa hayyacinsa har ya kalli Shattima da shi kansa zai iya rantsuwa be taba ganin dariyarsa kamar haka ba. Shi kan sam be ga abun dariya ba dan ya san me ya ji a lokacin da yake je kauye kuma ya san abun da ya gani a yanzu, a tunaninsa Shattima yana masa dariya ne saboda ya fashe da kuka ba tare da dalili ba, dan a iya tunaninsa shi kadai yai arba da Fadime a gidan baya.
“Man this is not funny, ni na san me na gani Wallahi, kuma na san me na ji�
Ya fada muryarsa na rawa, can dai ya ji kamar be gansu ba ya fara karanto ayatul kursiyu ya shafa ma kansa zuciyarsa sai bugawa take da karfi kamar zata fasa kirjinsa ta fito.
‘Ba dan dai aljanu suna da cuta ba, ai ba wani abun nai mata ba, neman aure kawai naje kuma bama nawa ba, rabon ayi, shine kuma zata rika bina ina ganinta why? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un�
Cikin ransa yake ta wannan sake saken yana jin kamar ya zuba da gudu ya shige gida ya bar Shattima a gurin.
“Ra'ees ban tab daukar tsoron ka ya kai haka ba�
Shattima ya fada har lokacin dariya yake, ban ya wacce yai har ta soma saka masa tari.
“Ba zaka gane ba ne Wallahi.... Ka ga me na gani wai?�
Ya fada yana zare ido kamar zasu fito tsabar tsoro.
“Ba yarinya ba ce?�
“Ka ganta kai ma?�
Ra'ees ya tambaya yana wani zuro kai, dan ya tabbatar idan da gaske Shattima ne ko kuma aljanun ne suka sake masa siffar Shattima, daman can Ra'ees matsoraci ne sai dai yanzu abun ya fi kamashi, domin be taba jin mutum da muryar saniya ba sai da yaje garinsu Fadime. Shattima sai da yai da gaske sannan ya iya gintse dariyarsa.
“Easy Ra'ess wannan yarinyar nemanka ta zo�
Ra'ees ya ji kamar ba shi ne ba, wani sanyi ya taso tun daga kan dan yatsan kafarsa har cikin kansa, ya share fuskarsa yana ta faman haki kamar wanda yai gudu ya gaji.
“Ni abun da nake son na gane, kai ma ka ganta ne ko ni kadai na ganta? Me zai kawota a motarka? Shattima wai kai ne dai?�
Shattima ya daga kansa sama yana kallon hadarin dake haduwa a garin yana murmushi wani iska mai dadi na shiga ta hancinsa.
“Yanzu nan na hadu da ita, kadeta nai my mistake�
Ya fada bayan ya sauke kansa. Be da bukatar yai masa dogon bayani domin ya fahimci Ra'ees be shirya saurarensa a yanzu ba, kallo daya zaka masa ka karanci irin tsoro da tashin hankalin dake tare da shi. Sai kawai ya koma cikin motarsa ya rufe gambu, Ra'ees dan dukowa yai ya leka cikin motar a lokacin kan Fadime na cikin Hijabin tama kuka kamar wacce akai wa mutuwa. Da sauri ya dauke kai ya matsa jikin motar ya rufe masa motar. Reverse Shattima yai sannan ya hau titin unguwar har lokacin murmushi ne a fuskarsa zuciyarsa cike da nishadi. Sai da ya kama hanyar airport sannan ya kalli Fadime ta madubu har lokacin kuka take da gaske gasken domin ko kadam bata jidadin rasa Ra'ees da tai a rayuwarta ba.
“Me kike yi ma kuka?�
Ta dago jajayen idanuwanta ta kalleshi hawaye na mata zuba kamar ruwa.
“Ba kaji me yace ba, nai hakuri ya fasa fa kenan�
Samun kansa yai da wani murmushin yana kallonta ta madubun gaba sai dai ita din bata sani ba idonta be ma kai kan madubi ba kuka kawai take, ta dayan bangaren tana blaming Wasim domin shi yaja mata komai tun farko. Kirciya da rauta kawai Shattima yake gani a fuskarta domin yana da irinta, kuma kana kallonta kasan yarinya ce tsawon kafafuwa ya soma janta.
“Zan bi ta airport na dauki kanwata sai na kai ki tasha, amman ki daina kukan�
Ya fada yana jin kukan da take rerawa yana damunsa.
“To�
Ta amsa daker tana hade kukan, Fadime bata taba ganin airport ba sai a lokacin, a nan da nan ta manta da kuka tana ta kallon mutane da kuma manya motoci da suke kai kawo a harabar. Sai da ya faka motarsa sannan ya ciro wayarsa ya aikawa Zainab da sako cewar yana waje yana jiranta.
“Idan za a je wani kasa ake suwa Airport a shiga jirgi ko?�
Ta tambaya tana jin sanyin ac na ratsata, shi dai be ce mata komai ba, sai kallonta yake ta gaban madubin, a nan ta tuna da Inna tace tai addu'a kuma ba tai ba ta fito, sai ta duke kanta kasa ta karanta abun da ta iya sannan shafa a hankali dan kar ya gani, zuciyarta na raya mata ko dai siyar da ita zai yi ya samu nama a arha a banza, duk abunda take Shattima na kallonta.
Cikin kankanen lokaci Zainab ta iso gurin motarsa daman tun a lokacin da ta kirashi tana airport din zaune, duk da irin ciwon kan da take ji bata isa ta sake kiransa ba tasan ransa zai iya baci yace ta matsa, ba isa kuma ta tari texi ta tafi ba dan ta san zai zo idan ya zo be same ta ba ransa zai bace. Ta buga bayan motar sai ya bude mata boot boot bayan ta saka jakarta ta rufw ta zagayaon ta bude front ta shiga ta zauna.
“Welcome to KT�
Shattima ya fada bayan ta kalleta kadan ya dauke kai.
“Thank you Wallahi kaina ke ta ciwo da gefen bayana�
“Maybe zaman jirgi ne�
“Tun kan na taso nake jin ciwo�
Shattima be ce mata komai ba sai tukin motar yake. Fadime dai ya gidan bayan tana ta tunani ai ance idan masu fillar kai suka kama mutum baya iya magana right okay then bari tai magana ta ga idan zata iya.
“Barka da yamma�
Ya gaishe da Zainab sai Zainab ta juyo da sauri ta kalleta Fadime ta sakar mata murmushi yake, Zainab ta dan yamutsa fuska tana mata kallon wata yar kauye can kuma ta kali Shattima.
“Who is she?�
Kafadunsa ya daga alamar be sani ba yana murmushi.
“She's so comedian�
“I'm not a comedian�
Fadime ta amsa masa kai tsaye, daga shi har Zainab kallonta su kai, never thought tana jin turanci balle ma har ta iya maidawa.
“Can you speak English?�
Zainab ta tambaya, sai ta daga mata kai.
“Yes da kin je kauyenmu kika ce Fadime yar gidan Bapppa kowa ya san ni ce daya kawai, saboda ni na iya turanci idan aka kawo wasika a garin gurina ake zuwa na karanta, idan wani bako ya zo ni ake kira na masa turanci idan baya jin hausa, duk garin Bandalo babu yarinya mai jin turanci irina, Bappa ya sani makaranta tun ina karama kuma yana biya kullum idan zai je Kaita da ni yake zuwa idan mun tashi sai na jira shi ya gama cin kasuwa sannan mu dawo, har aka fara barayi sai aka rufe makarantarta gaba daya, yanzu mun daina zuwa amman ban manta komai ba na iya ina jin komai�
Tun da Fadime ta fara bayani bata tsaya ba sai da ta kai aya, irin yadda ta ga duk sun kalleta yasa ta jidadi ba abun da take so a duniya kamar aji ta iya turanci ita ma. Zainab ta saka hannu biyu ta dafe kunnenta.
“You are so talkative.. Haba.... �
“Let her be she entertained me�
Shattima ya fada yana murmushi, yana ganin ganin lokacin da Fadime ta murgudawa Zainab baki ta hararenta kasa kasa, tana daga ido suka hada ido ta madubin sai zaro ido alamar ta ji kumya tai saurin rufe fuskarta da tafin hannayenta. A nan ma Shattima murmushi yai he don't know why take burge shi? It's because ta saka Ra'ees ko kuma because she's silly girl? Har yanzu ya kasa daina murmushin abun da Ra'ees yai, and she's pretty kana ganinta ka ga fulani shi kuma yana son haduwa da yarensa, daman can ya san yaran fulani akwai wauta. Ba tare da ya kalli Zainab ba ya ce
“Gidan Hajiya a Mutu zan kai ki�
“No bana son zama gidan Hajiya a Mutu ka sani�
“Ba zai yiyu na kai ki gidana ba�
Ta kalleshi.
“Why?�
“Kin san ba zai yiyu na zauna dake a can ba daga ni sai ke�