Sashe 118
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin abun da be fi kwana biyu ba, ta rame ta koma kamar marar lafiya, ko da yake za a iya kiranta da marar lafiyar amman ta zuci ba na jiki ba, damuwar da take ciki ya mata yawa, idan ta fara tunani sai ta rasa ta ina zata tonke. Ta ya zata tuna cewar mahaifiyarta ce ta kashe mijin da zata aura ta ji sanyi? Ta ya tunaninta zai tsaya akan abun da mahaifiyarta ta aikata na kashe mutanen da basu mata komai ba face kyautawa hankalinta ya kwanta? Ta ya zata tuna yadda rayuwa ta zo mata a birkice a haife ta bata hanyar sunna ba kuma ta jidadi? Anya farinciki zai sake kusantarta? Sai a yanzu ta gane darin dukiya da kyau ko isa ba shine farinciki ba, kuma a yanzu ta yarda ba komai kudi suke iya siya ba, domin da ace kudi suna siyen komai da ta siye wata uwar ta canja iya, da ta siye wani uban ta canja wacan da yai cikinta a tasha wanda ko sunansa ba ta sani ba.
Barin jikin window tai ta saka hannunta ta share hawayen da suka zubo mata, sannan ta nufi kofar dakinta ta bude ta fita, a falo ta samu Iya tsaye tana gyaran zane da alama fita zata yi domin har ta sanya hijabi.
“Ina zaki je?�
Zainab ta tambaya daga jikin kofar dakinta da take tsaye, sai Iya ta dago ta kalleta.
“Unguwa�
“Unguwa gurin me? Shekaranjiya kin fita jiya ma kin fita kullum sai kin fita, amman wannan fitar da alama mai muhimmanci ce shiyasa kika saka sabon kaya�
Iya ta daura zanenta tana kallon Zainab da mamaki.
“A da can baki min irin wannan sa'idon, ke da na haifa kike da damar fita ki yi yadda kike so balle kuma na haife ki? Ni ce uwarki fa karki manta�
“Na san ke ce uwata ai, na san ke kika haife ni haihuwar da bata min rana ba, enough is enough Iya! Ki bar Ammy da iyalanta su huta, ki bar Shattima yayi rayuwa kamar kowa, mutanen nan ba su miki komai ba sai karamci da kyautatawa, idan ma tsoron kike asirinki ya tonu miyasa kika aikata tun farko? Wallahi idan baki kyale su ba Iya sai na aikata abun da baki taba tunani ba�
Ta karasa cikin kuka mai karfi hawaye na sauko kamar dan ta kadai akai yi su, juyawa tai da sauri ta koma dakinta tana kukan da ita kanta ba zata iya fadar na wanene a cikin danuwarta ba, kamin ta karaso gurin gadonta ta hango Wasim tafe sanye da kananan kaya kamar wacan karon, banbancin wacan dress din da wannan wacan black ne wannan kuma red T-shirt da blue jean sai hular sanyi da ya rufe fuskarsa da ita ma red ce.
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:56 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
Tumba ta ja da baya da sauri tana rike da hannun Falmata.
“Aa indai Malam Mu'azu ne da aka daurawa aure dazun tare da Falmata ba wannan ne gidan ba�
“Inna nan ne gidan fa�
“Aa�
Tumba ta jata ta tsaya a waje ita ala dole ba gidan ba ne, domin a iya ganinta tsohon da aka aurawa Falmata be da tarin wannan arzikin, mutumen da yake kamar maroki ma taya ya samu wannan uban arzikin kato gida haka komai a tsare falon ma a kawatashi kamar na yar minister, sai da ta gama kallon ko'ina harabar gidan. Sannan ta ciro wayarta ta kira line Baba, wayar bata dade tana ringing ba ya dauka yana sallama. Ko amsawa ba taba tsaya yi ba ta ce.
“Malam ka kira mutumen ka tambaye shi ina za a kai Falmata, motocin da ya aiko sun dauko mu sun kawo mu wani katon gida da ni na san ba na shi ba ne�
“Wani gida kuma?�
“Eh ba gidan da muka je muka gani ba, wani gidan ne na dabam, ka kira shi ka tambaye shi inda za a kai yarinyar�
“To shikenan�
Ya kashe wayar, Tumba ta saka wayar a cikin zanenta tana kallon yan'uwan Baba da sukai cirko cirko.
“Ni sam ban yarda gidansa ba ne, domin be da irin wannan arzikin da zai samu wannna katon gida, idan ma yana shi to boye mana yai kuma ba na halal ba ne, wannan irin abu haka�
Ana nan dai wasu suka saka na su baki, suka taya ta wasu kuma su ka kama bakinsu su kai shiru, Inna laure dai na tsaye da tunani biyu a ranta, domin a yanzu ta gane dalilin kukan da Falmata take yi, bata son auren ne, ita kuma Tumba ta tsaya mata akan auren ne saboda ta sha wahala sai gashi ta ga abun da ba tai zato ba hakan yasa ta rudewa tana fadin wani ba gidan ba ne. Suna nan tsaye Baba ya kira Tumba jiki na rawa tai picking.
“Tumba yace nan ne za a kaita indai Unguwar 300 House's ne�
“Unguwar ne Wallahi, amman Malam ba wacan gidan da muka je muka gani ba ne�
“Babu komai tun da har yace nan ai sai ku kaita kawai�
“To Amman Malam baka ga gidan ba, abun tsoro ne kar sai mun bada baya ya yanke mata kai�
Inna laure na jin haka ta kada baki ta ce.
“Wane irin magana ne wannan Tumba? A maimakon ki jidadi ki yi mata fatan alheri sai ki fara wani magana marar dadi�
Ta fisge hannun Falmata ta jata zuwa ciki.
“Zo mu je, mu da zuciya daya muka aurar da ke, kuma muna miki fatan alheri fatan na gari, yi bismillah ki shiga da kafar dama�
Falmata ta yi bismillah sannan ta shiga da kafarta ta dama kamar yadda Inna Laure ta umarta, Inna Laure ta shiga da sallama mata biyun da ke ciki suka amsa mata.
“Mashallahu�
Ta fada sannan ta kai Falmata saman doguwar kujera ta zauna. Sauran yan'uwa da yan unguwa suka shiga sauran dakunan da kitchen suna dubawa, dakuna uku ne a upstairs din na farko ya bi na biyun kyau na biyun kuma ya fi na ukun kyau, sai dai kowane daki fararen kaya ne, kicin din ma an cika shi da kaya ga abinci kala kala a store din. Khadija ce ta zo ta zauna kusa da Falmata ta kama hannunta ta rike, tana ta murmushi kamar ba ita ce ta gama kuka ba a dazun, ganin gidan da irin kayan dakin da aka zuba a gidan ga gidan ya hadu iya haduwa. Nasiha sosai Inna Laure tai mata ciki har da ta addu'a.
“Karki kuskura wasa da addu'a kuma kar wani ya kawo miki wani abu yace ki baw mijinki ko ki amfani da shi da sunan kayan mata ki karba, kin ga Tumba nan ki yi hankali da ita, ki san abun da zaki fada ko ta baki ki karba, sannan ki yi ta hakuri zaman aure sai da hakuri, idan kin samu ki taimaki babanki mamanki kuma ki bita da addu'a da sadaka Allah ya ba ku zama lafiya�
Khadija ce ta amsa da Ameen, sannan Inna Laure ta saki hannunta ta hau sama ta duba dakunan ta sauko tana ta sanya albarka. Tumba dai na tsaye bakin kofar dakin ta kasa shigowa, gaba daya kanra ya dau zafi ga zuciyarta kamar zata fashe take sai tukiki take mata, gaba daya ta rasa ma kalar tunanin da za ta yi, cikinta har murdawa yake.
Tana a bakin kofar har su Inna Laure da matan da suka musu rakiya suka fito sannan ta juya ta bi bayansu ta kasa cewa komai har suka shiga motar aka juya da su, sai gidan ya rage daga Falmata sai Khadija sai kuma sauran kawayenta da yan'uwa da suke sa'aninta. Khadija ta bude mata mayafi.
“Bude fuska ki ga gidanki, duba ki ga inda Allah ya kawo ki Falmata�