Sashe 166
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_________
Ina mata matan kwalisa Matan da suka ansa sunansu na Mata? Ina wadanda ke cewa mun yi mun yi bamu ga amfaninshiba? Hmmm to ku zo ga Yar gidan Maifata ta zo maku da Al ajabu, dan tsugunno, gumba da tsimi da Zuma daban daban, maganin sanyi na maza da Mata. Ga kuma garurruka irinsu mallakau sabuzu kuwa, sa bahaushe saibi, Dan hubbare kafi malam aiki, ke kadai ke da miji, dahuwar kaza, tattabara, ciccibi da dai sauransu. Ba anan kayanmu suka tsaya ba, muna hadin amare na musamman turaren sutura turaren tsugunno turaren wanka da na daki da na jiki duka 4amare nasu na musamman ne, amma ga tsuhuwar da ke son komawa yarinya itama zata iya zuwa ahadata kai abundai sai wanda ya gani, dan haka karkubari abaku labari, domin neman karin bayani zaku iua nemana ta wannan number 09029891757 ko 08169311410, muna aikawa ko'ina a fadin kasar nan har waje kasar nan muna aika kaya.
Address: Nasarawa Samaru Area gurin masallacin mai sola Gusau Zamfara state Nigeria.
03/12/2021, 18:59 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *Khadeeja Candy*
*Littafin nan na kudi ne biya ki karanta cikin aminci. Pay 300 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank, then send the evidence via 08036126660*
kwata kwata a rayuwarta bata taba ganin azzalumin mutun irin Shattima ba, babu kalar kuka da bata masa ba, babu kalar rokon da bata masa ba amman be saurara mata ba sai da ya ji ya samu natsuwa sannan ya dawo hayyacinsa, saurin shiga yai bandaki ya hada ruwan zafi ya zo ya dauke ta sai wani sankarewa take kamar mai aljanu yana saka ta cikin ruwan zafin ta kwarara masa ihu, sai ya rumgume ta yana jin wani irin kaunarta da tausayinta ya rufe shi.
“Sorry Baby I'm sorry, yanzu kin zama cikakkiyar mace�
Bata dai ce masa komai ba sai kuka take, tana ganin jini ta kara rudewa ta fashe da kuka tana girgiza tana mamakin rashin imani irin nasa, sai yanzu ta gane dalilin Inna ta dace duk wanda ya taba ta tai masa ihu ashe ta san zafi ake ji shiyasa take kokarin kareta.
“Yadda kike wankan haila haka zaki yi wannan, sai dai niya ta banbanta ki kulla niya a ranki cewar zaki yi wankan janaba okay Baby�
“Ba baby ba babalo bebalo�
Ta fashe da kuka tana jin wani irin haushinsa, sai ya kyalkyale da dariya kamar ba dare ba, ya sumbance ta.
“Wallahi ina sonki yarinyar nan�
Daker da sudin goshi tai wankan sannan ya nadota cikin tawul kamar wata baby ya zo ya sauke ta tsaye ya canja bedsheet din kana ya kwantar da ita ya lullubeta, shi kuma ya koma yai wankan ya fito ya kwanta bayanta ya rumgume abunsa yana jin sonta har kasan zuciyarsa.
Da asuba ma daker ya tashe ta tai sallah, sai kuka take masa tana fadin zafi zafi a dayan bangaren kuma zuciyarta ta cika da mugun tsoronsa, abubuwan da suka faru suka zo mata kamar a mafarki.
“Kuma ban ce ki fadawa kowa ba�
“Wannan abun ya fi karfin a fada wannan abun babba ne, dan Allah karka sake min dan Allah�
Wani irin kuka take mai ban tausayi tana rokonsa, sai ya kara jin tausayinta ya kama shi, ya jata jikinsa ya rumgume yana bata hakuri.
Bata wani ci abuncin da aka aiko musu ba, sai ruwan tea da ya hada mata kawai ta sha, haka ya zauna yana gasa mata jiki yana saka ta tana dan takawa gudun kar ta tona masa asiri, be bar gidan ba sai azahar shi ma dan mutane sun fara zuwa ne, duk wanda ya ganta zai san ta sha kuka domin fuskarta da idonta ya nuna, sai dai bata labartawa kowa komai ba, daman ba sanin mutanen tai ba duk yan'uwan Shattima ne.
Kamar jiya yau ma da wuri ya dawo, tana jin motsinsa gabanta ya fadi sai ta fara hawaye, zuwa yai kusa da ita ya zauna yana share mata hawayen.
“Minene na kuka kuma?�
“Yau ma zaka yi?�
Ya girgiza mata kai alamar aa ba dan baya bukata ba sai dan yana tausayinta.
“Aa�
“Rantse�
“Ba zan rantse ba amman idan na ce aa ina nufin aa�
Ya kwantar da kanta jikinsa wasu hawayen na sauko mata. Bata yarda da gaske yake ba har sai da ta ga sun kwanta salun alun be mata komai ba har gari ya waye, sannan ta dan samu sallama har ta sake jiki ta ci abu mai dan nauyi da safe, tissue yaja ya goge mata bakinta yana gyara mata zaman a saman cinyarsa.
“Yar gidan Bappa, raguwa sai baki, kin iya kiran Bappa da Inna ko?�
Murmushi tai ta rufe fuskarta da kirjinsa tana jin kunyarsa. Sai ya shafa bayanta yana murmushin.
“I love you�
Ya rada mata yana kara rumgume ta, sai ranar ya samu wuni da ita tun safe har dare domin babu wanda ya ziyarce su a ranar, wunin ranar duk a jikinsa ta wuni, be ya yarda ta zama nesa da shi yana mata haka ne saboda ta saba. Da sannu kuma abun ya fara bin jikinta within a week ya kai idan zata zauna sai dai a saman jikinsa ko kusa da shi, haka a gurin bachi sai ya rumgumeta ya mata kira'a sannan take bachi, 3 days after ya sake taba ta a nan ma ta masa kuka sai dai ba irin na wacan karon ba domin ta ji zafin ya ragu sama da na farkon da ta ji kamar zai cire mata rai, haka ya rika binta after 3 days yake taba ta saboda ya samu ta sake da shi.
The first gift da ya fara mata a gidan shine ya siya mata waya da sabon line ya saka mata number Bappa da Inna da ita na take da waya a yanzu tana gaisawa da su, ya saka mata number Nana da Ammy da duk wani wanda yake ganin ya dace tai hula da shi, sannan yai mata downloading games kala kala da littafan musulunci yana koya mata abubuwan da bata sani ba, a dole yake cilasta yin azkar da safe har ya soma zame mata jiki idan tai ta gama sai ta kwanta a cinyarsa tana sauraren karatunsa.
Sai da tai month a gidan ko ruwan tea bata taba dafawa ba komai yi mata ake, hadimai ke zuwa suna wanke komai su gyara gidan a saka turare, abinci kuma kullum daga masarauta ake kawo musu, two da cika wata daya Shattima ya dauke ta suka tafi Masarautar ta gaishe da Ammy da Mai Martaba, Nasiha sosai Ammy tai mata haka ma Mai Martaba, a nan Ammy ta sanar da ita cewar daga gobe ba za a sake aika musu da abinci daga nasarautar ba.
“Ke zaki rika yi da kanki, na san zaki ji wuya amman ki daure a haka har ki saba, karki taba yarda mai aiki ko hadimai su zama su ne za su rika dafa abincin mijinki, kuma karki yarda Mijinki ya rika cin abinci a waje sai idan ta kama dole babu yadda zaki yi, kuma ladabi da biyayya rike su, ki rike aure da kyau domin Annabi yace macen da ta tsare farjinta ta bautawa ubangijinta kuma ta bi mijinta to wannan matar ta ma shiga aljanna, ai kina son aljanna ko?�
Ta daga kai tana jin nauyin Ammy sosai.
“Sannan ki rike kamshi, ki samu turare kaloli ki hade a guri daya ta yadda zai zama kamshi zai fito wani kala na dabam da ba kowa zai gane wani kalar turare kika saka ba, ki rika amfani da shi ya zama da shi mijinki zai gane ki, ko wane guri ya tafi idan ya ji kamshin turaren ke zaki fado masa a rai, turare yana da fa'ida sosai a gurin ma'aurata, ko da yaushe ki kasance a cikin tsafta da kamshi�
“To Ammy�
Ammy ta hada wasu turarunka ta bata tace tai amfanin da su, sai goma suka baro gidan a mota yake mata albishir din cewa jibi za su tafi su gaishe da su Bappa, tsabar murna bata san lokacin da ta rumgume shi ba.
Washe gari suka shiga katuwar super maket suka si ma Inna da Bappa siyayya kala kala, ita ya siya mata chocolate domin ta gaji da kazar da yake siyo mata kullum da dare bayan wanda ake kawowa a soye daga masarauta, a yanzu bata ma son jin warin nama duk ya fita ranta. Siyaya sukai mai yawa suka dawo da ita gida, hadiman da aka aje mata a gidan Shattima ya saka suka gyara komai suka saka a jaka, ita kuma ta shiga ciki tai wanka, ta fito ta shirya cikin wando da riga English wears, kayan su karbe ta sosai dan man leben da ta shafa ya kara mata kyau ta saka ma gashinta ribbom sai ta fito kamar wata balaraba.
“Woooo wow look at my girl�
Ta yi murmushi tana kallonsa ta cikin madubi har ya karaso kusa da ita ya rumgumeta ta baya yai kissing dinta.
“Kin yi kyau�
“Na gode�
Ta fada tana dariya.
“Two days din nan jikinki da dan zafi�
“Eh nima ina ji, amman bana jin zazzabin komai�
“Yeah canjin yanayi ne?�
“Saboda ana sanyi yanzu?�
“No saboda na yi ajiya a cikinki�
Ta dan wara ido domin bata fahimta ba.
“Ajiya kuma? Mayu fa suke haka?�
Yayi dariya ya sumbanci kumatunta tare da kai hannu ya shafa cikin.
“I mean you're I'm pregnant....�
Ta ji wani shock da sauri ta juyo ta kalleshi.
“Ba da gaske ba? Miyasa ban yi amai ba ban yi ciwo ba ban yi komai ba�
“Zaki yi soon, ai ko wane ciki da yadda yake zuwa�
“Ya kai ka sani?�
Ya kai goshinta kan nata yana goga mata hancinsa.
“Ni fa likita ne, ke ba ki ji canji a jikinki ba? Ba ki daina son wasu abubuwan da kike so ba? Tun da kika zo gidan nan kin yi period? Kuma ga girarki nan ta layin kasa yayi fari sosai ko dai haila ko ciki, ni kuma a san ciki ne hannunki da halshenkin ma sun nuna, kuma ke ai baki son cin abinci amman yanzu kina ci sosai�