Sashe 21
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fada bayan ya nuna mata kofar da bakinsa, kallon kofar tai sai ta kwantar da kanta jikin yayanta ta fashe da kuka sosai. Kusan a falon Shattima ne kawai be yi kuka ba, sauran daga masu kuka suna ihu sai masu hawaye domin ko ba ka yi niyar kuka ba ganin yadda Iya da Nana da Zainab suke kuka dole ya baka tausayi ga kuma Shattima da ya kasa kallon kowa ya kasa tashi daga gurin.
Sai da ana daf da za a fara mata sallah sannan Hajiya Balki ta shigo falon da Hijabinta da carbi a hannun tana kuka. Sai da aka fara shigowa gaisuwa sannan yaranta suka shigo suka zaune a falon Ammy ana amsar gaisuwa da su.
Da dare Waziri ya tara kowa na gadan ya fada musu kar wanda ya sanarwa Mai Martaba da maganar mutuwar Luna. Kuma wannan zaman gaisuwar shi ne na karshe duk wanda ya zo sai dai yai musu ya tafi. A cikin daren Mama Fulani ta dawo daga kauyen da tafi sakamakon wayar da aka buga mata aka labarta mata abunda ya faru.
Misalin ten Shattima ya shigo falon tare da wasu friends dinsa su kai ma Ammy gaisuwa sannan ya wuce da su bangaren Hajiya Balki su kai mata gaisuwa ita ma.
 Bayan sun fita Mama Fulani take cewa.
“Ni wannan abun har mamaki yake bani Wallahi, abu kamar ba banza ba�
Ammy ta kalleta.
“Wani lokacin ana munana zato, saboda an san akwai makiya kuma babu abunda basa iyawa, haka Waziri yake yawan fada wai yana ganin kamar da sa hannun wani a lamarin gidan nan�
“Ya Waziri yana da gaskiya, ni kaina sai da mu kai maganar da shi, kuma maganarsa abun dubawa ce, tsakani da Allah da can ba haka ake ba, ki duba ki ga yadda suka mai da Mai Martaba ace kana sarki babban sarki amman an maida ke a daki zaune komai sai dai a labarta maka iyalinka ma ba kowa ke shiga ya ganka ba?�
“To wa za ka yi zargi Fulani? Wasu dabam ko kuma a cikin masarautar ko a tsakaninmu, kanensa ko yan'uwa ko kuma matansa? Yanzu abunda ake ta yayatawa a gidan nan wai har da sa hannu a cikin ciwonsa saboda ina son da na ya gaji mulki�
Mama Fulani ta rike baki.
“Iko sai Allah ke kuma�
“Wallahi hake ake fada ance na mallake masarauta ni na ke da ikon kowa sai yadda na yi, in ban da rashin tunani taya macen da zata auri mutumen tun tsufansa har kawo yanzu da yara suka girma sai kuma na ce wai ina son ya mutu a dora dana? Wallahi ni ban taba yi ma Shattima kwadayin sarautar nan ba, Shattima da be cika son damuwa ba ina ma zai iya da sarauta? Yau ko babu ran Mai Martaba akwai kanensa masu so na nesa da na kusa, kuma sarautar yanzu ai ta sama waka sani waya sanka me ka tara me kake da shi, ni ban taba masa fatan hawan wannan sarautar ba ko can da balle kuma yanzu�
“Wallahi Hajiya karki ce dan muna uwa daya uba daya nake wani zargi, Wallahi har ga Allah ba dan muna uba daya da jarma ba wallahi sai nake ganin kamar har da sa hannunsa a lamarin nan, saboda kwadayenyen mutum ne, kuma ya so a bashi sarautar nan tun tuni�
Ammy ta sauke ajiyar zuciya.
“Wani lokacin sai ka yi zaton da ba haka yake ba, mu dai mun bar wa Allah komai yai mana magani�
“Amman gaskiya a tashi tsaye nema masa na hausa�
“Ai an gwada, idan aka masa na hausar sai ki ga kullum abun na kara gaba har tsoro yake ba mu, kuma kin ga idan an karbo ta nan ita ma Hajiya Balki ta gurinta tana karbowa sai ka rasa wanene na kwarai wanene mugun, shiyasa aka ce adaina ba shi gaba daya a cigaba da masa addua kawai�
“Allah ya kyauta�
“Amin�
Ammy ta amsa, sannan ta kai hannunta ya janyo cooler abincin da ke gefen gadonta sai ga Nana ta shigo sanye da kayan bachi, ta zauna kusa da Ammy kanta a kasa.
“Ya akai?�
“Ba komai Ammy nan zan kwana�
“To sai ki kwanta tare da Gwaggonki, ni kin san dakin Mai Martaba zan kwana�
“Ni dai da ke nake son na kwana please�
“No ba zai yiyu ba Nana tsoro kike ji?�
Ta gyada kai.
“To kije dakin Zainab ki kwana ya miki�
Ta gyada kai sai kuma ya kwantar da kanta jikin Ammy. Ammy ta shafa kanta zuwa kafadarta.
“Kin ci abinci?�
“Aa bana so�
“Gobe dai za ki koma school�
Ta dago kanta da sauri ta kalli Ammy.
“An samu sabon driver ne?�
“No School bus za ta zo ta dauke ki�
Ta bata fuska har ga Allah ita dai bata son zuwa makaranta.
“Ammy no please�
“Ba ni na saka ba Waziri ne, kamin ya bar nan ma sai da ya fada min zaki koma gidansa da zama idan an gama gaisuwa�
Da sauri Nana ta bar jikin Ammy ta koma jikin kanwar mahaifinta wato Mama Fulani.
“Mama Fulani dan Allah ki saka baki bana son zama gidan Baba Waziri Wallahi�
“Ya Waziri ai daman ba shi da dadin zama da yara ba ke kadai ba duk yara ba son zama gurinsa, zan masa magana ya bar ki zauna nan sai ki cigaba da karatunki�
“Eh dan Allah�
Nana ta fada cikin kuka tana daga mata kai. A dakin ta kwanta duk firar da Mama Fulani da Ammy suke tana ji ta labe sosai kamar mai bachi alhalin idonta a bude yake.
Misalin sha biyu Ammy tai ma Mama Fulani sallama ta sannan ta leka Nana.
“Nana...�
“Na'am�
“Ba ki bachi ba? Tashi ki je dakin Zainab ki kwanta, ko nan kike so?�
“A a zan je can�
“Goodnight�
Ammy ta fada tana shafa bayanta, har cikin ranta take kaunar yarta, sai dai dabi'un da Nana take yasa basa jituwa da Ammy har Nana take ganin kamar Hajiya ta fi Ammy son ta. Sai da Ammy ta fice sannan Mama Fulani ta fashi ta shiga bandaki, da sauri Nana ta mike tsaye ta bude wardrobe Ammy ta inda ta san tana aje kudi ta fara mata bincike, tana yi tana kallon kofar bathroom bata samu komai ba yasa tai saurin rufewa ta fice daga dakin da sauri. Zainab na zaune gaban system dinta tana duba wani aiki Nana ta kwankwaso kofar dakin.
“Waye?�
“Hajiya Karama ni ce�
Jin muryar Nana yasa ta tashi taje ta bude mata kofar.
“Baby�
Ta kirata da sunan da take kiranta da shi.
“Na'am nan zan kwana�
“Tos shigo�
Ya matsa nata daga jikin kofar, sai da Nana ta shig sannan Zainab ta rufe dakin ta dawo ta zauna a inda take tana hamma. Nana ta cire talkamin kafarta ta kwanata saman gadon tana ta kallon zoben zinarin da Zainab da aje kan bed side drawer.
     Washe gari aka tashi gidan kowa shiru shiru ba ma kamar Ammy da Zainab, Ammy ta tsorota da mutuwar Luna ne sai take ganin kamar so min tabi ne zata iya rasa mijinta, gashi kwana biyun nan sai mafarke take da bata gane kansu. Zainab kuma ta damu da mutuwar kuma ta damu da halin da Shattima zai shiga duk da ta san ba zai nuna ba amman abun yana nan cikin zuciyarsa.
Kowa yana falon suna karyawa ban da Ammy dake kitchen tana hadawa Mai Martaba nasa abun karyarwa dabam. Kadan kadan Nana take cin abincin tana sanye da uniform dinta sai satar kallon Shattima take da ya ke ta kurba tea shi a hankali. Sirleem ne ya shigo falon be yi sallama ba sai da ya iso dinning room din, Shattima ne kadai ya amsa masa Zainab kam tai kamar bata gan shi ba.
“I'm sorry for your lost Allah ya yasa masu ceto ne my condolences please�
Ya mikawa Shattima hannu, Shattima ma ya miko masa nasa suka gaisa.
“Thanks�
Shattima ya fada yana kallon Ammy wacce ta fito daga kitchen din tana murmushi.
“Sirleem�
“Na'am Ammy barka da tashi ya hakuri?�
“Al-hamdulillah�
“Allah masu rahama�
“Amin Thank U�
Yana kokarin juyawa Nana ta mike tsaye da sauri ta ce.
“Ya Sirleem dan Allah zaka sauke ni makaranta?�
“No School bus zata zo ta dauke ki�
Ammy ta amsa mata, Nana ta bata fuska kamar zata fasa kuka. Sirleem be ce komai ba ya juya ya fice daga bangaren gaba daya, daman saboda yai ma Shattima gaisuwa ya shigo, saboda jiya be masa gaisuwar saboda baya son fitowa cikin mutane.
Daga bangaren Ammy ya koma bangarensu, sai ya tararsa falon ba kowa tsabanin dazun da ya bar kanensa suna karyawa. Kai tsaye yai nufi bangaren corridor da zai sadashi da dakin Hajiya. A hankali yake takawa har ya isa kofar dakin, yana kokarin kai hannunsa ya tura sai ya ji shi a rufe.
“Hmmm ai na jidadi Wallahi an rage mugun iri, sauran su bi baya mu huta, da sannu mugun abun su zai koma musu ai, kin ga idon shi wai? Da wannan makirar sai kuka take kamar yarta�
Shiru yai yana sauraren muryar mahaifiyarsa. Can kuma ya ji ta ce.
“To shikenan bari na duba yanzu�
Fasa kwankwasa kofar yai ya juyo zuciyarsa cike da tambayoyi kala kala. Da wa Hajiya take? A waya take magana ko da wani? Be shiga dakinsa ba ya sauka downstairs. Ya nufi gurin motarsa tun kan ya karasa ya danna key hannunsa, yana isa ya bude motar ya shiga, be san inda zai je ba at this early morning, but haka nan dai ya tashi jikin nasa ba dadi yau, haka yasa kowa ya karya shi yana gefen falon zaune.
03/12/2021, 08:22 - ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤: *ðŸ„🄠FULANI ðŸ„ðŸ„*
By Khadeeja Candy
*11*