Sashe 62
Fulani Psrt 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta daga masa kai tana kara kama jikinta, sanyin ruwan sama sai ya hadu da na ac motar ga kuma ciwon da kanta ke yi sai suka sakar mata da zazzabi. Kallonta yai for few seconds sannna ya bude motar ya fita ya zagayo ta gefenta, bude side dinta yai ya kwantar mata da kujerar sannan ya mika hannunsa bayan motar ya janyo jacket dinsa ya lulluba mata saman hijab dinta sannan ya rufe motar ya zagaya side dinsa ya shiga ya tashi motar sai da suka hau hanya sannan ya kashe ac, each and every three minutes sai ya kalli Falmata, rayuwarta yake tausayawa as her age ace bata gida gaban iyayenta a irin wannan lokacin, yanzu idan shi wani mugun mutum ne me zai faru kenan? Gaban wani katon chemist ya faka motarsa ya fita ya bar Falmata a motarta, kamar fitarsa take jira bachi yai gaba da ita har ya siyo maganin ya dawo cikin motar bata sani ba. Sai da ya kalleta sannan yai ma motar key suka hau titi.
“Heyy.... �
Ya fada yana taba ta a hankali, sai ta bude ido ta farka a firgice, si ya kai bakinsa saitin kunnenta.
“Ina ne unguwarku ma?�
Ta fada masa, sai ya gyada mata kai. This time around ita ce take ta kallonsa har suka isa cikin unguwar da be taba zuwa ba sai yau.
“Ina gidanku yake?�
“Ina gidanku yake?�
“Yana can ciki mota bata shiga�
“Okay, bari ruwan ya rage sai ki sauka�
Daga haka ya kunna wutar motar ya soma nuna mata yadda zata sha maganin.
“Na gode Allah ya saka da alheri�
“Gobe misalin uku na rana ki dauki permission a gurin aikinki sai ki same ni a gidanmu na kai ki Momy ta duba kunnen ai kina so ko?�
Ta gyada masa kai alamar tare da dagowa da sauri.
“Eh ina so sosai�
“Okay gobe ki musu magana sai na kai ki asibitin da take aiki a duba ki�
“Ina ne gidanku?�
“Gidan da kike aiki, amman b bangaren Ammy ba bangaren kishiyarta�
Shiru tai kamar mai tunani, sam bata dauka Ammy na da kishiya ba, sai yau.
“Oh ki fito bakin gate din ku ki tsaya idan uku na rana yayi zan same ki a gurin okay�
“Tau...�
Ta fada tana kallonsa sannan ta shiga kokarin bude motar.
“Ba zaki bari ruwan ya gama sauka ba�
“Zan iya tafiya a haka, idan aka fadawa Babana an ganni a mota zai iya kasheni�
Kallon tausayi yai mata sannan unlock din motar ta bude ta fita sai kuma ta duko ta mika masa rigarsa.
“Gashi na gode�
Ya mika hannu ya karba, ita kuma ya juya ya nufi hanyar da zata sadata da gidansu jikinta sai kamshin turarensa yake.
HAJIYA BABBA POV.
Ta kasa zaune ta kasa tsaye sai tunanin yadda zata bullowa lamarin Falmata take, ba Falmata kadai ba har Fadime da Sardauna so take ta sani, ganin abun da mutanen suka fada ya fara tabbata yasa ta fara jin tsoron.
Wayarta ta dauka ta kira amiyarta Hajiya Talatu, bugu daya ta dauka da far'arta, sai da suka gaisa sannan ta labarta mata halin da take ciki.
“Kin san me Hajiya? Mataki zamu dauka tun yanzu, waya sani ma ko wani hadin kai ne da ita Ammyn?�
Hajiya ta dan yi shiru tana nazari.
“To ni yanzu ya zanyi? Tsoro nake kar mu mata asiri ta tona mana asiri�
“Ai dole shi za'ayi idan ba haka ba taya zamu koreta a gidan? Dole sai da asirin nan�
“Kika sani ko abun da zai saka aikinmu ya wargaje kenan? Ni fa tsoro nake ji, ki samu lokaci ki shigo gobe mu yi shawara abun da ya kamata wannan maganar bata waya bace�
“To kenan Hajiya zan shigo gobe idan Allah ya kaimu�
Daga haka ta aje wayar, zuciyarta na raya mata yi ma Falmata asirin da zata bar gidan ta dayan bangaren kuma tana jin tsoron kar ya zama na ko tana da aljanu da za su tona mata asiri su fadi abun da tai. Mikewa tai tsaye ta fara safa da marwa, tunanin yadda zata bullowa lamarin take, wannan karon sai da ta kai karshen dakinta sai kuma ta juyo da sauri ta dauki wayarta number yarta ta lalabo ta aika mata kira, Jurry dake kwance saman gadonta ta mike tsaye tana kallon kiran mahaifiyarta.
“Hello Hajiya�
“Juwairiyya kina ina?�
“Dakina, lafiya dai�
“Dakina lafiya dai?�
“Ba lafiya ba, zo ki same ni yanzu nan�
“Okay�
Ta aje wayar tare da mikewa tsaye gaba daya ta fito daga dakinta ta nufi dakin mahaifiyarta, daf da zata shiga dakin Sirleem ya turo kofar falon ya shigo tufafinsa a jike shakaf da ruwa.
“Ya Sirleem ina ka fito haka?�
Ta tambaya ganin yadda ya jike bayan ta fi kowa sanin yayan nata baya son ruwan sama ya taba shi.
“Somewhere...�
Ya amsa mata ba tare da ya kalli inda take ba, ya nufi corridor da zai sada shi da dakinsa. Tsayawa kallonsa tai sai da ya shige sannan ta tura kofar dakin Hajiya Babba ta shiga. Bakin gado ta samu Hajiya zaune tana ta faman sauke ajiyar zuciya.
“Hajiya lafiya dai?�
“Ina fa Lafiya? Juwairiyya muna cikin matsala, abun da mutanen nan suka fada ya fara tabbata�
Jurry ta zauna tana yi ma mahaifiyarta kallon rashin fahimta.
“Ban gane ba...�
Sai da Hajiya ta tunasar da ita abun da bokan nan ya fada n cewar Falmata Fadime and Sardauna za su lalata musu shiri sannan ta dora da..
“Kuma yarinyar nan tana cikin gidan nan tana aiki, ita take rainon yaran Shattima...�
“Bakuwa ce amman ko?�
“Nima haka nake tunani bata dade da fara aikin ba�
“To yanzu ya kenan?�
“Mafita nake nema na rasa yadda zan yi, gana daya kaina ya kulle, tsoro nakr kar na shiga malamai ta tona min asiri ban sani ba ko tana da aljanu ne, gaba daya hankali ya kasa kwanciya, gashi a ba a bangaren nan take ba balle na koreta�
Hajiya ta karasa tana dauke numfashi kana ganinta kasan a tsora ce take sosai.
“Ko ba a nan take ba, zamu iya yin abun da zai saka a koreta mana�
“Me zamu yi me zamu yi Jurry ace mun saka ido akan yarinyar da bangarena take ba? Daga nan ai wani tsonon asirin ne kuma�
“Ni na san abun da zan yi Hajiya, yanzu yarinyar tana ina?�
“Tana bangaren Ammy zaki ganta wata baka haka bata ji sosai ba zata wuce sa'ar Nana ba�
“Bana shiga bangaren Ammy amman zan ganta gobe inshallah, na san abun da zan yi�
“Me zaki yi?�
“Na san me zan yi Hajiya ai ba komai ne za'a tsaya ace sai an yi asiri ba, sometimes we need to work with our brain�
“Kar ki yi abun da zai kara jefamu cikin matsala fa�
“Ki yarda da ni Hajiya bari dai, na fara ganin yarinya yanzu�
Hajiya ta sauke ajiyar zuciyata ba dan ta natsu da abun da Jurry take fada ba duk da bata san abun da zata aikata din ba.
SHATTIMA POV.
Ya sauke wayar daga kunnensa yana jin wani iri, he don't know why Baba Waziri ke son ganinsa, ya san mo ma minene Magana ce mai muhimmanci tun da har ya bukaci ganinsa, kamar yadda ya kira shi a yanzu ya sanar masa cewar yana dakin Ammy yana jiransa. Mikewa yai tsaye yana busar da iskar bakinsa, iskar backyard din da yake tsaye yana bugunsa yana ratsa ko'ina na jikinsa. Juyowa yai ya turo glass door din ya shigo cikin falon, kai tsaye ya nufi hanyar da zata sadashi da dakin yayansa, he just want to make sure suna lafiya kamin je ga kiran da Baba Waziri yake masa, a hankali ya tura kofar dakin ya shiga, sai ya samu wutar dakin a kashe sai bedside lamp dake haska su, ac kuma an kunna shi kadan ya lullube su kamar yadda yake bukata, karasa yai kusa da su yai musu addu'a ya sumbance su sannan ya mike tsaye a hankali ya fito daga dakin. Kai tsaye ya nufi dakin Ammy gabansa sai faduwa yake, sai da ya kwankwasa sannan ya tura ya shiga, Ammy na zaune kan prayer mat Baba Waziri kuma na zaune a saman kujerar dake facing din gadon Ammy. Sai da ya gaisa da Baba Waziri sannan ya zauna kusa da shi yana kallon fuskar Ammy, domin ta fuskarta yake gane komai idan irin wannan ta taso a tsakaninsa da Baba Waziri ko da Mai Martaba, sai dai wannan karon ya lura kamar Momy ma da kanta bata san komai ba. Baba Waziri yayi gyaran murya sannan ya ce.
“Shattima dalilin kiran abubuwa ne guda uku, masu muhimmanci a gare ni kuma a gareka, ban fadawa kowa wannan ba, ciki har da mahaifiyarka, ni na yanke wannan shawarar da kaina, kuma bana fatan zaka saba min�
Shattima yayi sunkuyar da kansa yana sauraren Baba Waziri. Shiru Waziri yai na wani lokaci sannan ya cigaba.
“Abu na farko, ina son ka yi aure, domin zaman ka a haka ba zai yiyu ba, ba zamu zuba maka ido kana babba a cikin gidan nan ba, kuma ace kana zaune babu mata�
Da Sauri Ammy da Shattima suka kalleshi, kamin Shattima ya maida dubansa gurin Ammy.
“Amman Waziri kasan matsalar Shattima ba tun yau�
Cikin bacin rai Baba Waziri ya daga mata hannu.
“Karki sake min wannan maganar, ya kike kokarin maida shi ya zama wani abun tsoro, kai kana da wacce kake so?�
Baba Waziri ya karasa yana kallon Shattima da yai mutuwar zaune a gurin.
“Aa ba ni da ita Baba�
“To kaje gidana ka duba, Jayyada ko Maijidda gidan daya daga cikinsu tana maka�
“Baba ka san matsala ta fa, ni kaina yanzu tsoron kaina na ke�
“Idan baka son su ka fada min yarinyar da kake so, ko yar waye ce zan nema maka aurenta, idan kuma nemowa zaka yi zan baka dama�
Cewar Baba Waziri with serious face. Shattima ya aje numfashi a hankali sannan yace.
“Baba babu matar da zata yarda ta auri a halin da nake ciki, da dai mun dan jira n wani lokaci�
Kamin Baba Waziri yace komai Ammy ta ce.